1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 4

Kaine Sirri Na Part 4

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 10 September 2016


Kwanaki sunja tafiya yay tafiya,walaha da azaba sunma Rufaida yawa, bata magana da kowa a kauyen sai Baba,haryau batasan menene Kawa ba dan bamata da ita, takara baki takara ramewa rabonta da kitso tun kafin Abba da Umma su rasu,kannata ya dankare. Ayanzu haka ta tara naira 100 wanda Baba yabata,boyesu take cikin bukkarta dan haryau bata manta da dubu biyun mai gilashi data dauka ba,kuma tai alkawari komin daran dadewa saita bashi kudinshi wanan kenan.
Zaune yake cikin Asalin office dinshi na garin Abuja,yana karkada kafa,kallon agogon hadadden office din yayi yaga karfe 5,dan tsaki yayi ahankali yace “wot is taking u so long Muzzamil?”,gama fadin haka yaji anbude kofa an shigo hararan shi yayi yacigaba da Danna waya,Muzzamil yay dariya yarike baki,yamaida kofan office din yarufe sanan yakarasa ciki ya zauna Barraq yace” shine…kafin yakarasa maganan Muzzamil yatare mai numfashi, “I know, I know, nabatama lokaci kayakuri, wlh ba laifina bane inacikin driving Babyna takira”ya dagama Barraq dake kallonshi gira cikin zolaya yace” u know now,I just can’t resist it,dole nai parking a gefen hanya mukai magana,nabama babyna lokacin ta” yakarasa maganan yana kallon fuskan Barraq dake kallonshi. Ajiye jakan laptop din hanunshi yayi akan kujera tare da cire coat din suit din jikinshi ya makala akan wani dan karfi da aka tanada a office din da makala coat yasa yannu yana kwance tie din wuyanshi ya kalli Barraq yace “nafadama gaskiya B, nakosa 2 weeks dinan suyi wlh, can wait to become ango,kai kace dole sai graduate, graduate yaushe ta iya shagawa da dan yarintar nan dayan sweet 16,17,18,sukeyi? men ranan daza akawomin ita daga Jigawan nan en” yadan kulle ido ya rungume kirjinshi sanan yace “ranan will be hmmm”saikuma yafashe da dariya yana kallon B.
Murmushi Barraq yayi ya gyara zaman eyeglass din idonshi sanan ya kalli Muzzamil da haryanzu yana rungume da kirjinshi yace” will u just sit down and stop dreaming about hw ur 1st nyt will be” Muzzamil ya zauna yana dariya shima Barraq maganan dayayi yabashi kunya da dariya,yadanyi dariya kadan sanan ya kalli Muzzamil dake dariya har alokacin yace “ha’a! dariyan ya isa haka mana,muyi magana” da kyar yasamu Muzzamil yay shiru. Tashi yayi ya bude karamin safe ya ciro wani Babban gift box ya mikama Muzzamil, Muzzamil ya karba yana kallonshi “nawaye?” Barraq yace “yours, ka duba mana”,ahankali ya warware dan kyallen sama sanan ya cire marfin ya ajiye a gefe idanunshi suka sauka kan hadaddun katunan bikinshi,da murmushi akan fuskanshi ya dauko daya ya karanta harda event kusan 3 types da Barraq yahada musu.
Kallon Barraq yayi murna yama hanashi magana da kyar ya iya furta kalman”am speechless” kwalla yadan cika idonshi Wanda ni M shakur nakirasu da tears of joy. da sauri ya sharesu yakara kallon fuskan Barraq dake kallonshi yanajin wani irin kaunar abokin nashi,Muzzamil ya tashi ya zagayo ta inda Barraq yake yabashi hug tareda fadin “thank you Friend”.
Kwankwasa kofan da akayi yasa Muzzamil yasakeshi yakoma wurin kofan ya bude wani Babban Alhaji ya shigo,Muzzamil yace”B bari naje mosque dinku nai salla”Barraq yace “ok” sanan yafita yabar Alh da Barraq a office.

Barr Barraq ya kalli Alh yace”hw can I help you Alh namatazu mai jirage?” Alh yadanyi dariyan shu’uman ci sanan ya daga katon briefcase din daya shigo dashi ya daura kan table ya bude sanan ya juya yanda Barraq zaiga abunda ke ciki, Barr Barraq ya kalli abunda ke ciki sanan ya dago kanshi ya kalli Alh yace” dollars, for?”Alh yadan yi murmushi tareda gyara zama yace”Barr Barraq next Monday za’a shiga kotu,I know you very well, nakuma San kanada all the evidence(shaidu/proves) wayanda zaka iya nunama court asan cewa Ni drug dealer ne(masu saida kwayoyin maye) so nakawo maka wayanan kudin wayanda idan ka lissafasu kan naira wanan kudin naira biliyan 50 ne duka nakane inhar zaka rufamin asiri a kotu”. Yakara sa maganan yana kallon Barr Barraq dake kallonshi batare dako digin murmushi akan fuskarshi ba,ajiyan zuciya ya sauke sanan ya kalli Alh yace”unfortunately Alh bana karban bribery(rashawa/cin hanci),kadau kudinka katafi saimun hadu ranan Monday a Court, idanun Alh sukai ja,aranshi yace Yaro baisan wutaba saiya taka,danma na lallaba ka, Alh yakara tattaro murmushi yace “wot if na ninka maka wanan kudin sau uku?” Barr Barraq yadau wayanshi yana dannawa batare daya kalleshi ba yace “u heard wot I said,bana karban bribery kafita daga office dina kafin nai disgracing dinka a public”, Alh yay dariya yace “ok-ok Yaro,ya isa”ya kulle briefcase din sanan ya kalli katinan bikin da muzammil yabari akan table sa hannu yayi ya dauka ya kalla sanan ya kalli fuskan Barraq dake kallonshi yace”so Babban abokin naka guda aure zaiyi on Saturday dat is two days kafin mu shiga kotu ko?” Barraq yadan kalleshi kafin yace “eh, a Jigawa state za’ayi daurin auren,muna gayyatar ka” Alh yakara yin dariyan shakiyanci “aiko zanzo,zanzo ma da babban gudumwama kam” ya tsaya yana kallon yanayin Barr dabaiga ya chanza ba yay murmushi shima yace”saika zo”. Alh yajuya yafita daga office din yana rayawa a ranshi kafin ka tozartani a kotu zan aikaka cikin kasa.

Bayan fitarshi Muzzamil ya shigo da sauri yace “B me wanan Alh ke nema?” Barr yace “yaso yabiyani narufa mishi asiri akotu ne,baisan Ni am not his type ba”,Muzzamil yace “Allah karemu daga shairin irinsu” batare da Barr yace Ameen ba yatashi yadau car keys ya kalli Muzzamil yace “muje nama auta promise zan kaita yawo yau” Muzzamil yatashi suka tattara kayan suka fito kowanensu ya shiga motanshi sai gida.
A haraban gidan babanshi yay parking yafito yana tafiya ahankali ya shiga cikin gidan Babban falon mahaifinshi ya shiga wata kakkyawar mace yagani zaune da wata yarinya dabazata wuce shekara 11 ba taci gayu cikin atampa riga ja tana zaune kusa da matan datai masifan kama da ita, tana ganinshi ta taso da gudu ta rungume shi “uncle B oyoyo, kadade yau”dagota yay  daga jikinshi yace “sorry autan Mama”, yakalli matar dake musu murmushi yace “ina wuni Amma”da murmushi tace” lpy Barraq kadawo? Ya aikin” yace “Alhamdulillah”,tace “abincin ka na dining” da sauri yace “no Amma saidai anjima da daddare, yanzu wanka zanyi nakai auta yawo” ya kalli auta yace “auta bari naje na shirya sai mutafi ko” karban jakan hanunshi tayi yarike mata hannu tarakashi har part dinshi sanan tafito takoma part dinsu,tafada jikin Amma tace”mummy ban kayan dazansa ” Mum tai murmushi tace “saima nacemai yafasa fita dake” tai maganan da wasa,ta tashi auta tabita abaya suka tafi daki ta shiryata sosai.
Sallamanshi dataji afalo yasa ta fizge jikinta daga hannun Amma tafito da gudu “Uncle B wlh kaga nariga na shirya” tajuya mai baya “amma danja min zip din”Jan kunenta yayi yace “keko shine baki bari amma takarasa shiryaki ba” Jan mata zip din rigan yayi ta saka pink karamin hijabin ta da takalmin ta pink tarike mai hannu sukama Amma sallama suka tafi. har cikin ran Amma tanajin dadin yanda Barraq ke kula da Bintu(auta) daidai daso daya bai taba nuna mata ita ba Mamarshi bane,haka kuma bai taba treating dinta kaman step Mum dinshiba.
Yau takama jumma’a, baisamu yabi Muzzamil tun jiya Thursday zuwa Jigawa state ba saboda aikin dayamishi yawa tunda sassafe yadau hanyar  Jigawa.
Karfe 2 na rana yasoma shiga cikin garin Jigawa a daidai lokacin Alh namatazu mai jirage ke gaban na’urar computer yana kallon Barr Barraq da yanda yake tukinshi dariya yayi sosai yace”is time lokacin ka yayi Yaro”. Yana cikin tuki yaji karan waya dauka yayi da hannu daya yaji Muzzamil ne yace “kana ina,u know I need yhu ko” murmushi yayi yace “albishirinka gamani masoma shigowa Jigawa… Jin motan dayake tukawa yawani karkace akan titi tayan baya suka fita, take motan yafarayin cikin daji da gudun bala’i birkin dayake takawa ma yaki aiki kum! Motar da bugu dawani dutse Wanda hakan yasa kanshi ya buge glass din gaban motan eyeglasses dinshi suka fita daga idonshi.
Motan yaji yakara komawa baya sanan yayo gaba yacigaba da kutsawa cikin daji motan na bubbuge bishiyoyi wanda hakan yasa ya bugu sosai, tsayawa motar tayi chak sanan tayoyin gaban suka fashe tareda sakin Kara mai karfi “tusss” karan dayasa Rufaida data debo ruwa daga rafi tana tafiya ita kadai a hanya ta saki ihu harda barar da ruwan kanta tulun ya fashe. Tace “na shiga uku bomb”, hango hayaki na tashi tayi daga Chan gaba bata ganin abunda ke hayakin saboda bishiyoyin dasuka kare ahankali take tafiya kaman wani abu na fizgan ta zuwa wurin datake hango hayakin.
Farfadowa yayi daga gajeruwar suman dayayi sakamakon buguwan dayayi,ahankali yake laluben eyeglass dinshi baiji alamun suba, hakan yasa yafara tattaba gefenshi dan gano inda zai danna kofar motan ya bude saboda warin petir dayaji alamun tank yafashe hakan zaisa motan takama da wuta any moment, amma yakasa gano wurin, tari yafara sosai yana bubbuga glass din gefen motan da hannu ya daura kanshi kan glass din,ahankali bakinshi ya furta “ataimakamin, somebody help me” Karasowa wurin Rufaida tayi ta tsaya gaban motan dataga yana hayaki,gashi abu kaman ruwa na zuba takasa, juyawa tayi zata koma saikuma taji kaman ana magana,Kara matsowa jikin motan tayi ta daura kanta a jikin glass din motar ta Kara hannayenta ta gefen fuskanta dan ta hango abunda ke cikin motar, da gudu ta matsa baya tana zare ido, dafe kirjinta tayi tace “mai gilashi!” .


Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 15:37
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 4 Title : Kaine Sirri Na Part 4
Description : Kwanaki sunja tafiya yay tafiya,walaha da azaba sunma Rufaida yawa, bata magana da kowa a kauyen sai Baba,haryau batasan menene Kawa ba ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 4"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Yayin Da Ake Zanga-zanga Rundunar Ƴan Sanda Jihar Sunyi Nasara Cafke Sha...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger