1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » MIjin Haya Part 17

MIjin Haya Part 17

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 29 September 2016
Hibbatu ta cafki jakar,baki a washe tana cewa 'har ya turo kud'in ne ameera' ,'eh yanxu naga alert',a falo suka had'u da umma tana tmbyrsu inda zasu je,hibbatu tayi caraf tace 'shopping zataje shine zan mata rakiya' ,umma tayi masu a dawo lfy,suka fice ,meera fuska a tamke ta amsa gaisuwar bilal ba tare da ta dubeshi ba,ta bawa direba umarnin ya fitar mata da mota wajen gate,bayan bilal ya wangale get d'in,hibbatu ta matsa gareshi ta dubeshi murya a kasa tace 'zan mata rakiya zataje shopping ne' ,'hibbatu be careful,banason irin wannan shisshigin ina guje maki wulakanci' ,harara ta watsa mai tana cewa 'toh d'an ciki black,ba shawara na nema daga gunka ba' ,ta fice daga get d'in tana hura hanci,wai ala dole bilal ya bata mata rai,ya janyo gate ya rufe yana mai girgixa kansa a sanyaye,meera ta dubi direba tace ya bata car key d'in,ya koma gida,sannan ta dubi hibbatu ta jefa mata key d'in tana cewa 'drive us to the bank sis!' ,ta shiga motar ta zauna,hibbatu ta shiga mazaunin direba ta zauna,tayiwa motar key tana cewa 'oh arziki mai dad'i,tun kafin in dafa hannuna akan kud'in Hayar,na fara jan mota kafin in siyi tawa! Hibbatu ta ja birki a gaban bankin da meera tace su zo,suka fito daga motar,hibbatu ta kulle,security ya bud'e masu kofa suka shiga ,direct ofishin manager meera ta nufa ,hibbatu na biye da ita,bayan meera ta gaisa da manager,kuma ta gaya masa bu'katar ta,teller ya bata ta cike ,sannan ya kira d'aya daga cikin bank workers d'in,ya bada teller d'in tare da cewa hibbatu ta mika masa jakar,da sauri ta mika masa jakar tana washe ha'kora ,ba'a fi mintuna 20 ba,sai ga shi ma'aikacin bankin ya dawo da jaka sha'ke da miliyan takwas,hannu biyu hibbatu tasa ta amshi jakar ta rungume,meera tayiwa manager godiya suka fito,hibbatu ta dubi meera tace 'takwas d'ince bai kara ba ?' ,dariya meera tayi tace'me kike ci na baka ke oozing, muje na ciro maki sauran miliyan biyun',suka shiga motar,hibbatu jaka akan cinyarta tana tuki kamar za'a kwace mata jakar,sunan bank d'n dake jikin check din da abbu ya rubutawa meera suka nufa,minti 10 kacal,suka shiga suka fito ,an jera miliyan 2 akan miliyan takwas dake cikin jaka ,meera ta dubi hibbatu tace 'toh ga miliyan goma nan chas a hannunki,ciniki ya fbd'a ko?' hibbatu ta amsa baki washe tace 'ya dulmiya kai,muje pls ki rakani in yi shopping na kata'i,muje saloon in yi total makeover of my self completely,sannan mu biya kamfanin motocin abbanki in siyi mota,,muje kawai i've alot 2 do with this money!Meera tayi murmshi tace'oh sis! Toh muje',basu garzaya ko ina ba sai eeshmal's beauty parlour,an yiwa hibbatu gyara ba kad'an ba,hair dressing,predicure ,manicure,bodyspa da sauransu,ummy mai kunshi ita ma anan take aiki ,ita ta zizirawa hibbatu fulawa! Basu bar gun sai kusan 3 ,domin anan sukayi zuhr,suna fitowa. boutique/shopping mall suka wuce,hibbatu ta d'au wata abaya mai kyau ta biya ta shiga chngn room ta saka,na jikin da ta cire kuma ta watsar a dustbin,sannan ta fito ,ta jawo katuwar trolley ta fara zuba uban shopping,tana lodar tufafi,kayan kwalliya,perfumes,provisions,toiletries,junk food,gadgets siyi banza siyi wofi,domin bilal kanshi tayi mai siyayyar sama da 200k,meera ita dai nata ido,sai kallon hibbatu take wacce duk d'adin amsar KUDIN HAYA ya gama zautar da ita,basu fito daga mall d'in ba,sai da sukayi sallar asr, da kaya niki niki aka biyo su ,aka xuba masu a but,bayan sun shiga motar hibbatu akan sitiyari tace 'yanxu sai mu garzaya goni motors in siyi mota' ,'toh ga address d'in muje' ,suna isa gun,hibbatu ta rud'e da ganin had'addun motoci,domin motocin da taso d'auka ,tana ta6asu akace 10mil,wasu ma har 15mill,da kyar ta samu ta za6i 'karama guda d'aya irin yan 2mil,tana cewa 'a hakan ma na rage xafi wlh',hibbatu ta biya kud'in aka basu reciept,meera ta nemi wani a cikin ma'aikatan wajen ,ta bashi car key d'in motar tare da umarnin ya d'au motar hibbatu yaje ayi mata plate num ,ya kuma yi mata full tank,gobe sai ya kai wa hibbatu motar,ya amshi key d'in,hibbatu ta bashi kud'in da ake bukata ,suka bar wajen suka nufi gida,a kofar gidanta hibbatu tayi parking tana cewa 'toh in kinje ki gaida hajiya,kice mata wai bni da lfy shiyasa kikayi dropping dina a gda' 'toh' meera kawai tace ,sannan suka fito hibbatu ta bud'e gidan tare da nemo almajirai suka shigar mata da kayanta gida,zuciyarta fes! ,meera tayiwa hibbatu sallama,hibbatu ta jaddada mata cewa 'yanzu ki bar komai a hannuna ameera,abu daya kawai zakiyi ,ki sanar da abba cewa bilal ne Mijin da kike son ya aura maki,wato shine za6inki,kuma ki bani number d'inki idan na had'a wayar tawa zamuyi waya,domin jin ya kuka 'kare dasu',meera ta rubuta mata num d'in ta mi'ka mata tare da shigewa motarta ta bata wuta ta nufi gida,hibbatu ta shige gida tana wake wakenta da rausaya wato duniya tayi mata d'ad'i! Hakkin Mallaka:{ na ILILEE Meera horn tayi bilal ya bud'e mata gate yana mata sannu da zuwa ,hannu kawai ta d'aga masa,sannan tayi parking,ta shige cikin gida ,d'aki ta wuce ta watsa ruwa ,taje kicin ta xubo abinci ,a falo ta had'u da hajiya 'kun dawo' 'eh mun dawo amma na sauke hibbatu a gida' 'toh' hajya ta ce ta wuce d'akin alhaji hannunta rike da kaskon turaren wuta... * * * washegari da safe misalin 'karfe 7 hibbatu tana sanye da bumpshort da singlet ,tayi parking gashinta,kunnenta manne da earpiece tana jin waka jikin faskekiyar wayar da ta siya jiya,sai faman fitar da tsofaffin kayanta take tana jera wanda ta siyo a wardrobe,bilal ne ya shigo d'akin da sallama,sai da ya ta6a ta sannan ta xabura ta dubeshi tana murmushi ta cire earpiece d'in tana cewa 'ina kwana mijina,har ka shigo' 'lfy lau,wanka nazo yi in koma,amma ba wannan ba,lafia hibbatu naga wasu chanje chanje a gdannan' ,katseshi tayi tana murmushi tace 'dare d'aya Allah kan yi bature' ta ja hannunsa ta zaunar dashi akan rubabben gadonta tana cewa 'waraka ce ta zo mana,kuma insha Allahu mun warke,nasan cewa kana mamakin ganin iyayena rannan sunzo gidansu ameera ko? ' da 'eh' bilal ya amsa mata,hibbatu ta cigaba da cewa ameera ta gayamini ala'karta dasu (nan ta kwashe labari ta gaya mai kamar yadda meera ta labarta mata,har ixuwa mafitar da imad ya nema masu),bilal da tunda ta fara bashi labari bai katseta ba sai data zo kan batun MIJIN HAYA ya katseta yace 'MIJIN HAYA kuma?,shi kuma kanin naki bai iya yarda da kaddara ne?,da har zai wani ce ita ameera ta nemo MIJIN HAYA ta aura' hibbatu tace 'kai dai ka tsaya kaji mana,i ameerar ma ta samu MIJIN HAYAr abinda har ta bada kud'in' bilal ya kama baki yace 'tirkashi wani wautar sai masu kud'i ,toh Allah ya sawwake,toh ke ina kika samu kud'i kikayi siyayyar nan ko shi ma imad dinne ya turo maki' dariya hibbatu tayi tace 'eh mana kud'in imad ne ya turo su,amma fa kudin HAYAR MIJIN ne,kuma kaine MIJIN HAYAr ba'(nan ta kwashe lbrin yadda sukayi da meera ta gaya masa),dubanta yayi idanu jajir yace 'amma hibbatu kina ta6in hankali ko' 'eh ina ta6in hankali mana sanadiyar wannan ba'kin talaucin da muke cikinsa na tsawon shekara 6 ,shine ya janyo mani ta6in hankali na zauce,kaga kudine dai na amshe su,na kuma fara ragargaza,kuma ba shawararka na nema ba,kawai na gaya maka ne domin ka kwana da sanin cewa ni hibbatu na bada HAYARKA ga ameera,domin in cika burin d'an uwana da kuma cikar burina na samun kud'i,so bana bukatar jin wani abu daga gareka ,idan kai talaucinnan bai isheka ba ,toh ni wllhi ya isheni domin gaf nake da rasa brain d'ina gaba d'aya,ehe kar ka ga laifina dan nazama dillaliya wajen bada kai HAYA ,domin miliyan goma is not a joke',bilal kasa magana yayi don mamaki,itama hibbatu tashi tayi ta cigaba da abun da takeyi,da kyar ya mi'ke ba tare da yace mata kanzil ba yayi hanyar fita ,hibbatu ta d'aga murya tace 'sauran idan ka koma gidan ,idan abban ameera ya tuntu6eka da zancen daman akwai soyayya tsakanin da ameera,sauran kace a'a,kar kace eh,domin wllh kashin miliyan gomarsu ta kamaka,gwanda ma kawai ka amince ayi aurennan asirin mu a rufe!' hakkin mallaka::ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:49
In Hausa Novels
MIjin Haya Part 17 Title : MIjin Haya Part 17
Description : Hibbatu ta cafki jakar,baki a washe tana cewa 'har ya turo kud'in ne ameera' ,'eh yanxu naga alert',a falo suka had...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "MIjin Haya Part 17"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger