1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 23{END}

Kaine Sirri Na Part 23{END}

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 28 September 2016
Rufaida ta bude baki zatai ihu yahada bakinshi da nata yana bata wani irin hot kiss. Kuka tafara jikinta ko ina na rawa hakan yasa ta mugun bashi tausayi. Sakinta yayi da kyar ya iya magana “Baby na relax,am not going to hurt yhu,we’ve done dis before kinji my Rufaida” kuka tasakin mai “Dan Allah bature kadena,ni wajen Amma zani a chan zan kwana” girgiza kai yayi”Baby na No plzx ki yarda dani,I don’t want to force yhu bcuz of yhur condition,ni mijinki ne karki shiga tsinurwar mala’iku kinji”ta girgiza mai kai tana hawaye,murmushi ya sakar mata ya kwantar da ita akan kujera yaje ya dauko bargo ya shimfide a tsakar dakin ya kashe wuta ya dawo kusa da ita yarike hanunta yana murzawa,ahankali yake bi da ita harya cimma burinshi Rufaida tasha kuka kaman zata mutu dan taji mugun zafi. Barraq kam babu wanda ya kaishi farinciki dan saida ya fanshi duk watanin dabaiyi ba. Rufaida ta galabaita iya galabaita.
Shigowar shi gidansu kenan fuskarshi dauke da murmushi alamun yana cikin farin ciki yana sanye da faran jallabiya alamun daga masallaci yake wayarshi ce yay kara ya tsaya yaciro ta daga aljihu dauka yayi ganin sunan friend a jiki ahankali yace”wot?DPO wants to see Rufaida?But Boo kasan banason Rufaida takara ganin Duduwa in her life,much less Nana,kawai ya yanke musu hukunci but Bazan bari Rufaida taga Duduwa ba saboda yanda take tsoron ta,bye kome DPO yace just let me know,regards to Madam da bebin daya kusa zuwa ya ganni “yay dariya ya katse wayan tareda karasawa part dinshi.
Dakin ya shiga ganin har alokacin Rufaida na bacci yasa yay murmushi ya zauna kusa da ita ya tankwashe kafa ya rike hannu ta “wai haka masu ciki ke yawan bacci?”yadan lumshe ido ya bude maisa banzama likita ba?only inda hanun agogo na komawa baya da saina komar dashi baya na zama likita for yhu Baby na” yay murmushi yakara lumshe ido”Allah na godema da kabani Rufaida a matsayin mata,kakuma azurtani da baby,Allah ka sauketa lpy ” Ganin 8:30 na safe yasa ya duko da kanshi yafara tsotsan bakinta motsi tafara kafin ta bude ido ganin Barraq yasa ta maida idanunta ta rufe ruf tana tattara zanin tana kara lullube jikinta dashi murmushi yayi ya dagata sai bayi … saida yaga ta tada kabbaran sallla sanan ya fita dan amsa kiran Dad daya gani akan wayarshi.
Maman Abd Shakur 😘

Falon Dad ya shiga da sallaman shi ganin iyayen Nana a zaune yasa ya gaidasu yaje kusa da Dad gani Dad. Dad ya sauke ajiyan xuciya “zauna son magana iyayen Nana zasuyi da kai”. Baice komiba ya zauna.
Mahaifiyan Nana yafara magana “Barraq dan Allah kayafe ma yarmu, hakika Nana ta tafka BABBAN KUSKURE (littafi Rash kardam) wanda a yanzu take ganin sakayya kuru kuru”Alh ya danyi shiru kafin ya cigaba “jiya misalin nine na dare,DPO ya kirani awaya nazo police station Nana batada lpy kuma tanason ganina,koda naje naga karin ruwa ake mata ,dana tambayeta maiyake damunta tafara kuka sosai tarikemin hannu tace na yafe mata,nakuma rokeka kayafe mata,hakkin kane ke kamata,ban kulata ba dan haushin ta nakeji akan abunda tamana wanda yaja yanzu zumincin dake tsakanina da babanka na rawa, nakara cewa maiyake damunta da kyar tace min ciki takedashi” Dad da Barraq saida suka kalli Baban Nana saboda tsananin firgici.
“Ciki gareta,na tambaya waya mata wai megadin gidanmu, wlh ban daketa bane kawai dannasan inna tabata karasa mutuwa zatayi amma nace kotana so kobata so saita auri mai gadi, kuma saita haifamai yaronshi. Matan mai gadi uku kuma duk suna kauyensu yaranshi 11, namai magana yau yace yana sonta zai aureta. Da haka nake rokon ka Barraq dan girman Allah kayafe ma Nana,ka janye shari’an,nasan itamai laifi ce amma kuyafe mata D’A NA KOWA NE  (littafin Babeelo) kuyafe mata Dan girman Allah”.
Barraq yay shiru kanshi akasa, Dad ya daura”son kayafe mata ka kuma janye case din tunda ai cikin ma bai zubeba,kasa asaki Nana,Duduwa da shi P.A. bakomi musulmi ya kasance mai yafiya da hakuri kaji son”.
Barraq ya girgiza kai”Daddy  na yafe musu duka, dudda abunda Nana tamin abaya but tamin abunda bazan manta dashi ba,saida tai iyakan kokarin ta na ganin ta hana P.A. kashe ni na yafe musu,itakuma Duduwa na yafe mata saida har abadan bata ba Rufaida tunda mun riga munsan gaskiya tafada mana danta ne ya tsinci Rufaida a kauyen su,shikuma PA bansan mexan ce akanshi ba,but one thing is for sure inhar kace ka tsani wani bawan Allah a kullum burinka kaga bayanshi,kokuma ka kasheshi to tabbas wataran kanka abun zai koma,kaine zakaga bayan kanka,ka kuma kashe kanka”.
Ya ciro wayarshi atake yasa aka saki PA Duduwa da Nana. Baban  Nana yay musu godiya sosai yatafi Dad ya kalli Barraq “am proud of yhu son Allah ya maka albarka,yaushe Daugther na zata fara antenatal?” Barraq yadan sudda kai cike da kunya ahankali yace”very soon Dad” yafita da sauri Dad yay murmushi yakira Mum a waya ya sanar da ita komi.
Maman Abd Shakur 😘

Aranan da karfe 4:00 ya yamma bayan an idar da sallan laasar jaama suka shaida daurin auren Nana da mai gadi. Mai gadi bakinan kaman gonar auduga Nana tai kukan da tunda take a rayuwarta bata tabayin irinshi ba,ta tsani mai gadi a rayuwarta, ta tsane shi gashi kaxami, kullum doyi yake mezatayi dashi. Ahaka Dadin ta yabama mai gadi naira dubu dari yafara sana’a idan yaje kauye yatafi da Nana su raini cikinsu dan wata uku da kwanaki tare. Ya amsa da to yarike hanun Nana dake kuka suka shiga adaidaita sahu dan ya kaisu tasha su shiga motar kauyen su mai suna kwarin ayuba.
Duduwa polisawa suka sata a motar dazai maidata kauye a tasha suka kara tsoratata da bindiga duk ranan data sake dawowa Abuja saisun karyata sun kasheta ta tsorata ainun tace billàhillaxi bazan kara dawowa ba.
P.A. kuwa aka sakeshi tareda shaidamai ko ciwo akaga Barraq yasakeyi ko iyalanshi kowani nashi, Shi zaa kama, bashi ba Barraq haka yatafi ya tarar da gidanshi Barayi sun shiga sunmai satan duk wani abun kudi a gidan da kadarorinshi haka ya tsugunna ya dinga kuka…
“Bature dan Allah kayakuri karka sakeyi nagaji” Barraq yay murmushi ya sumbaci goshinta “okay shikenan, tashi muje muyi wanka anjima zamu koma gidan mu yanda zamufiyin soyayya da kyau ko? ” murguda baki tayi”ni ni bawani soyayya,ni banason baturen nan” Barraq ya  kyalkyace da dariya Rufaida ta turomai baki “yace ni kikace bakiso ko?to daga yau bazaki kara ganina ba,zanje na auri mai sona” ya tashi zai shiga bayi yaji ta riko hanunshi ya juyo ya kafeta da ido dariya na neman kwacemai idanunta sukai raurau tadan yarfe hannu”tokai baturen nan bafa ka gane hausana bane, ina sonka kadan fa,kaji” Barraq ya tsura mata ido da sauri tafada kirjinshi tana kuka “Allah ni inasonka, kaji karkaso wata plzzzz” Barraq ya kara matseta a jikinshi yana lumshe ido”I luv yhu darling Rufaida”tadanyi murmushi kafin ta dago kanta ta kalleshi “kasan wani abu?”Ya girgixa kai “aranan da Umma tabani labarin rayuwata nada,Mum kuma takara bani sauran labarin naji nakara sonka,inaso nagode ma,Ubangiji Allah ya sakama da mafificin alkhairi, ka kasance KAINE SIRRI NA ada,ayanzu kuma ka riga ka zamto KAINE SIRRI NA Uncle B” ta lumshe ido tareda kai bakinta ta daura akan nashi kasa magana yayi saida ya gama karban sakon nata sanan yace “Babyna you just call me Uncle B” murmushi takara sakin mishi takomar da kanta kirjinshi “I remember everything jiya,bayan na idar da salla na bika falon Dad inaso na gaisheshi sainaji kuna magananganu sunan Duduwa danaji Dad ya ambato yasa kaina yafara juyawa na dawo daki da sauri na zauna, ahankali komi ya dawomin natuna komi da komi”. Barraq ya kankameta “Alhamdulillah am Glad,I luff yhu My Rufaida Allah barmu tare” Tare suka shiga sukai wanka Rufaida na tattalin Barraq na musamman. Kullum tana waya da Umman ta. Yayinda sukai plan da Barraq miliyan biyun da gwamnati suka bata zatakai miliyan daya gidan marayu daya kuma asibiti ataimaki marasa lafiya.
Bayan shekara Uku. 
Zaune Rufaida take acikin study takara kyau da kiba da haske. Katoton textbook din Human Anatomy a gabanta tana karan tawa,bude kofan da akayi aka shigo yasa ta dago kanta ganin Barraq daya kara murjewa yay jajir yasa ta tashi tafada jikinshi  tanamai oyoyo rungumeta yayi “Babyna har yanzu baki gama karatun ba?” Tai murmushi “no inatayi banason na fadi a exam dina,ina karatun medicine ne bcuz of yhu My Qalb” ta kamo hanunshi ta sumbaci hanunshi ganin yay fuskan damuwa tace”Hey!don’t worry, bandamu ko zanyi karatu daga yanzu har jibi batare da nai bacci ba,zan zama likitan ido ne saboda na nemama idonka magani,u did everything to me,fatana Allah yaga zuciyata da niyya ta yacika min burina na gama karatun likitanci na na nemoma mijina maganin ido ya warke ” Barraq ya rungumeta “am proud of yhu,ina alfahari dake,I luv yhu soo very much my fear fear cry cry Rufaida ” ta kaimai duka akafada tana murguda baki dat was den kaima kasani ” Barraq ya tabe baki har yanzu dai anamin ” dukansu suka hau dariya.
Am missing Lutfullah (kindness of Allah) soo much gidan ba dadi bayanan. Barraq yay murmushi “don’t worry nextweek Mum zata dawo dashi saboda ankusa komawa  school,but guess wot?”Rufaida ta zaro ido “Muzzammil da Hafsat zasuzo anjima zasu kawo mana Madina zatai mana sati daya”. Rufaida tai murmushi “Oh wow,nai missing Mimi ta,gwara su kawomin ita ta zauna dani tunda Lutfullah yabi grandma dinshi” Duk sukayi dariya.
“Mezan dafama kasha ruwa dashi?” Kashe mata ido yayi yace”yhu’ dukansu sukai dariya. Rufaida tace “Qalbi ya kukayi da Nana?” Barraq ya sauke ajiyan zuciya “nabata kudi masu yawa tafara business saboda ta kula da yaranta uku tasasu a makaranta,itakuma Duduwa nariga na biya kudin yau zaa guntule kafan dan ya rube yana tsutsa. PA kuma nabashi gadin gidan gonan Dad das all” Rufaida ta rikemai hannu”thanks for listening to my advice, Allah yakara ma budi, naji dadi daka taimakesu. U are my everything, KAINE SIRRI NA”.  Barraq yay murmushi KECE SIRRI NA My Rufaida suka rungume juna ahankali yaji tarada mai A kunne “ur second Baby is on his way,8months yarage” Barraq cike da murna yace”are yhu serious? “Ta gyada mai kai,Oh nakosa nasha ruwa na gaisa da Baby na” tamai kiss a kumatu “bari naje nakira Mum naji muryan kiddo”yabi bayan ta “nima am missing champion”.
ALHAMDULILLAH!
MAMAN ABD SHAKUR😘
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:47
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 23{END} Title : Kaine Sirri Na Part 23{END}
Description : Rufaida ta bude baki zatai ihu yahada bakinshi da nata yana bata wani irin hot kiss. Kuka tafara jikinta ko ina na rawa hakan yasa ta mugun...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 23{END}"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger