1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 15

Mijin Haya Part 15

By Abdul Mk
Add Comment
Tuesday, 27 September 2016
Dariya meera tayi tana zuba abinci a kula tana cewa'sis hibba,ki rage kwaɗayi da ƙarya pls .daga shigowarmu kinyi ƙaryar ciwon kai.kuma gashi yanzu kina kwaɗayin juice' ."ameera kenan .shekara 6 cikin talauci ba wasa bane.ki daina alaƙanta halayyata a yanzu da kuma labarina dana baki.hakan zai sa.ki daina ganin gazawata wajen danne kwaɗayina',meera ta miƙa mata kular abinci ta ɗauko mata carton ɗaya na jus daga cikin store.tana cewa "ALLAH ya kyauta" "amin",hibbatu ta ɗora katon ɗin jus akanta,ta rungumi kular abinci.tana zuba godiya ,meera ta raka hibbatu bakin gate!
* * *
misalin ƙarfe 10 na dare.meera tana kwance ,ta kasa bacci ,tunanin lbrn hibba da bilal ya addabin hoton bangon zuciyarta ,musamman bilal da tayiwa laƙabi da jarumin maza,wayarta ta fara ruri,ko bata duba ba tasan imad ne,domin special ringtone na musamman tasa masa,ɗauka tayi tare da karawa akan kunnenta tayi sallama,a ɗaya ɓangaren aka amsa cikin muryar kuka .hakan yasa meera ta zabura ta tashi zaune tana faɗin "imad lafiya kake kuka".dole in yi kuka meera,abbu yana son tarwatsa min zuciya,meera ina sonki i cnt afford 2 loose u,dole mu nemi mafita wajen ganin burin mu ya cika ' ,kyaɓe baki tayi tace "mafita itace kawai mu haƙura da juna mu yiwa iyayen mu biyayya,ni abbana bai da matsala,domin ko a yau ka shirya aurena ,zan baka ni,amma abbunka ne yace u r still young,ni kuma abbana ba zai zubamin ido yana kallona, ba tare da nayi aure ba,zancen dana ke maka a yanzu ya bani 1month in fitar miji ko kuma shi ya fitar min da miji",'meera kina nufin zaki yarda ki auri wani bani ba' "ya kake son inyi,in har kaddara ta so hakan' ,"dole in nema mana mafita meera","toh imad ,amma duk mafitar da zaka nema mana ,ka tabbatar da cewa mafitar ba zai zamto ɓacin rai ga iyayen mu ba"',a haka suka gama wayar .ko wannensu da nashi kalar tunanin......
Hakkin mallaka:
meera ta cigaba da hira da zuciyarta tana cewa 'ya zama dole in yakice imad daga cikin zuciyata,haba sai kace na rasa masoya,ko kuma wacce aka ce jeki kya gani,ayi tayin abu ɗaya ,in banda abba yana da saukin kai ,wani uba ne zai dinga bin amininsa da zancen d'ansa ya auri ƴarsa,sai kace wanda ya ke neman kai dani,ya zama dole in ha'kura da kai imad ,ko da kaine autan maza,abba ya bamu dama ,amma abbunka yayi watsi da daman,bisa wani ra'ayi nashi mara tushe' ,a haka har bacci yayi awon gaba da ita...
***
washegari misalin 'karfe goma na safe,meera ta fito daga wanka ,wayarta ta fara ruri ,ko bata duba ba tasan imad ne,,hakan yasa ta d'anyi tsaki ,domin daga jiya zuwa yau ,lamarin abbu ya gama sire mata ,musamman idan ta tuna da lbrin hibbatu,haka ta mi'ka hannu ta d'au wayar tare da amsawa ,ta kara akan kunnenta,imad bai jira tayi magana ba ya fara cewa 'meera na samo mana mafita wacce da ni da ke zamu cika burin mu ,ba tare da mun 'batawa iyayenmu rai ba',''imad kenan ,ina sauraranka,meye mafitar' ,sai da imad yayi jim sannan yacigaba da cewa ' meera!!,mafita guda d'aya ce tak,tabbatar aure tsakaninki da MIJIN HAYA!' 'MIJIN HAYA?' ,meera ta maimaita tare da cewa 'imad ka fitar dani duhu, bangane abinda kake nufi da kalmar MIJIN HAYA ba....
Hakkin mallaka: Imad yace'abinda nake nufi da MIJIN HAYA shine zan turo maki miliyan takwas ,ki samu namiji ,talaka,matsiyaci kiyi HAYARSA da wannan kud'in,ki kawo wa abba shi a matsayin Mijin da zaki aura,da wannan kudin zai kama maki gidan da zaki zauna,yayi lefe ya biya sadaki,ya ciyar dake har na tsawon lokacin da zan kamalla karatuna ,in dawo ya sakeki,kiyi idda muyi auranmu,batare da wani abu ya shiga tsakaninku ba,kinga hakan kad'ai zai zamar mana mafita wajen mallakar junan mu a matsayin miji da mata,batare da mun 6atawa iyayenmu rai ba' ,tsaki meera taja tare da cewa 'amma ka cika d'an rainin wayo,haba sai kace a fim ,ko kuma labarai,wai MiIJIN HAYA' bata jira yayi magana ta katse wayar tare da jan wani dogon tsaki,tana mai ganin sakarci da wautar imad...zuciyarta a 'kuntacce ta shirya cikin doguwar riga,tana jan tsaki akai akai ,ta nufi bakin tagar dakin, ta tsaya tana tunanin batun imad a zuciyarta ,tare da kudurtawa ranta cewa 'ko da imad ne autan maza ,toh wlh tlh ta hakura dashi' ,tasa hannu ta d'aga labulen tagar,idanuwanta suka hango mata bilal yana zaune kan benci,ta 'kura masa ido tana mai yabon kyawun fuskarsa da surarsa,natsuwarsa da sanyinsa,domin yau ta ta6a tsayawa ta kare masa kallo daga sama har 'kasa,a take zuciyarta ta buga ,tana mai jin wani abu na bijiro mata,yana yawo daga kanta zuwa tafin kafarta,wani irin feelings take ji game da bilal,ba tare da tashirya faruwan hakan ba,ko imad bata ta6a jin irin wannan abu a game dashi ba,a take ta lumshe idanu tana cewa 'zan so ka zama MIJINA bilal' ,ita kanta bata san ta furta hakan ba.... meera ta ri'ke bakinta tare da tambayar kanta 'me yake shirin faruwane ,kar dai zuciyata ce ta kamu da son bilal?, 'this can't be,it's impossible ' ta bawa kanta amsa! Sallamar hibbatu ne ya katse mata tunaninta ,juyowa tayi tare da amsa sallamar ,ta bar jikin tagar ta karaso ga hibbatu ,''ina kwana sista,kin shigo ashe?'',hibbatu bakinta cunkushe da batter yam tace 'tun dazu naxo ,na shigo nan,amma kina wanka a lkcn,shine ynzu na taho maki da abin kari ,sa hannu muci,yyi dadi wlh,doya ce hjy ta sarrafata',ta nemi bakin gado ta zauna,doya d'aya meera ta d'auka ta kai baki bayan ta zauna ,tana cewa 'woh sista ,chop chop ' ,'ehe thats reminds me ,kunyi waya da imad kuwa? ','eh munyi waya d'azunnan ma muka gama waya da shi' ,meera taja gajeran tsaki ta labartawa hibbatu yadda sukayi da imad ,sororo hibbatu ta bita da kallo ,bakinta cike da doya tace 'MIJIN HAYA kuma ,sai kace wata haja ko kadara ,wani namiji ne zai yarda ya aureki ya zauna dake batare da wani abu yashiga tsakaninku ba,kuma kawai ya sake ki a duk lokacin da aka bukaci hakan?','ke ma ki tayani ji dan Allah,akwai d'aure kai da wauta a lamarinnan,ni fa kawai na hakura da imad''.... Hakkin Mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:44
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 15 Title : Mijin Haya Part 15
Description : Dariya meera tayi tana zuba abinci a kula tana cewa'sis hibba,ki rage kwaɗayi da ƙarya pls .daga shigowarmu kinyi ƙaryar ciwon kai.ku...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 15"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger