1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 17

Kaine Sirri Na Part 17

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 23 September 2016
Da sauri Rufaida ta sakko daga gado tana kuka sosai, tazo kusa dashi ta tsugunna tana kallon yanda yake cije lebe muryarta na rawa tace “Uncle B menene? ” da kyar yabude ido ya kalleta ya mata murmuahin dole yace “am fine baby,  jekiyi bacci”kuka tafashemai dashi tana girgizamai kai. Jawo hanunta yay ya kwantar da ita a gefenshi yana share mata hawaye kafin yatashi da sauri yaje wurin jakarshi yabude yadau kwalin taba da lighter yafita daga dakin, kasa ya sauka Ya zauna a falo yazaro kara biyu yafara zukarsu atare da sauri har tari yake kaman mahaukaci Saida yasha kusan 5 sanan yaji daiddai yay bacci awurin.
Wuraren 5:00 na asuba yabude ido ganin Rufaida zaune agabanshi kanta akan kujeran dayake kwance tana bacci hawaye a gefen idonta yasa yaji wani irin sonta da tausayinta, hanunshi ya daura akanta ahankali yace”Allah yay miki albarka matata” tashi zaune yay ya dauketa yakaita daki,ya shimfideta kafin yaje bayi brush da alwala yafito Ya zira jallabiya,saida yakara dawowa gaban gadon ya kalleta ya sumbaci goshinta kafin yafita zuwa masallaci.
Baidade dafita ba tatashi ta shiga bayi tai wanka tareda dauro alwala tazo tai sallah. Bayan ta idar  ta linke dadduman, tunawa da abinda Mum tafada mata yasa ta  dauko riga da sket daga akwatinta pink tasaka, rigar ta matseta ga wuyan rigar V neck gareta hakanan tasa saboda duk sauran kayan English wears ne. hakama sket din ya kamata. tana gamawa tai kwalliya ba sosai ba amma tai kyau barin gashin kanta tayi abude. Ta gyara dakin koina. ganin 6:30 tayi ta sakko tana neman kitchen.  Shiga kitchen din tayi ta gyara kafin tafara dafa ruwan zafi ta juye a flask, ta soya plantain da egg duk takai dining ta jera tadawo tai toasting bread  tadai hada komi ta kara gyara kitchen din.  Da sauri takoma daki tabude akwati taciro turaren wutar da Mum tabata  ta kunna,ko ina yadau kamshi sai murmushi take tunawa datayi yanzu fa tanada lada takoma daki ta tafesa turarukan da Mum tabata sanan ta dauko Biology note dinta tafito tadawo kasa ta zauna akan doguear kujera  tana karantawa. dukta gaji da zama ita daya, kukan tsuntsaye kawai akeji,ba motsin kowa,tsoro ma yacigaba da kamata.  Wuraren 8 Ya shigo gidan da sallama kanta akasa ta amsamai, yana karasowa cikin falon ta zamo daga kan kujera ta tsugunna tareda furta “ina kwana “murmuahin jin dadi yay yakarasa gabanta,  yasa hannunshi biyu ya dagota ya rungumeta “Hey Baby na,kidena tsugunna wa inzaki gaidani” yakara matseta ajikinshi yana jin dadin kamshi dake tashi ajikinta,”inasonki sosai” lamo tayi ajikinshi murya chan kasa tace”namaka breakfast “cikeda murna ya dago da kanta yana murmushi,komar da gashin dake neman sshigan mata ido yay gefe ahankali yadan rage tsawo ya sumbaci goshinta da sauri ta lumshe ido “thank you Baby na,kayannan sun karbeki” tadanyi murmushi jin dadi, yace”naje nai wanka kafin nazo naci?” Yatambayeta yana kallon fuskarta kanta akasa tace “eh”  kiss yamata agoshi kafin ya zaunar da ita  yatafi sama donyi wankar.                Kusan minti talatin ya dauka sanan ya sauko kasa sanye da suit baki,sai kamshi yake zubawa,ahankali ya karaso gaban kujerar datake,ya mika mata farin hanunshi alamun ta tashi,kasa mika mishi nata tayi ta kara dukar da kanta kasa, murmushi yadanyi kafin ya kama hanunta ya dagata, sai wani noke kai take ahaka har sukakai dining sakin hanunta yay yaja kujera ya zauna yana kallonta,saida tadan saci kallonshi da sauri ta dauke kai ganin ita yake kallo,tadau plate tai serving dinshi ta hadamai tea a cup sai binta da kallo yake yanda take komi a natse,bayan takai komi gabanshi tajuya harda saurinta zatabar dining taji ya damko hanunta, ahankali ya janyota ya daurata akan cinyarshi hakan yasa wani irin kunya yakamata ta kulle ido tana kokarin boye fuskarta, fork ya dauka ya dauko plantain daya dashi yakai saitin bakinta “open ur mouth ” kara juyar da kanta tayi tana kokarin tashi daga jikinshi, “open baby ” da kyar ta juyo mai da kanta ta bude bakin ahankali ya sakamata ta gutsiri kadan taci, yacinye saura yana karemta kallo yanda taki bude ido. Haka yaacigaba da bata har suka cinye. Karan wayarshi dasukaji yasa yace “daukomin wayana,yana bedroom” ahankali ta bude ido ta saukesu akan fuskarshi, ta mike zata tashi ya fizgota takara fadowa jikinshi, da sauri ta tashi da gudu tahau bene ta shiga dakin tana haki daukar wayar dake ringing akan gado tayi tajuya tasa hannu zata bude kofar kenan ya shigo yana mata murmushi  da sauri taja baya.                    Maman Abd Shakur😘
Tanaja baya yana binta harsukakai jikin bango ahankali yariketa yace “wana kama?” Murya Chan ciki tace ” am thorry” hanunta yaja ya zauna abakin gado ya daurata akan cinyarshi kafin yace “who called? “Mikamai wayar tayi ya karba ya duba muzammil ne,yadafe kai yace “O,nama manta”,Ya kalleta “u see kinsa namanta da kowa” kokarin kiran layin Muzammil yay yaji busy, dan tsaki yadanyi “who are u talking to again”…bai gama maganan ba yaga kiran Muzammil ya shigo da sauri ya dauka “am sorry mana,ganinan zuwa, just make sure u close her mouth, I’ll be there in a minute “. Ya katse wayan tareda kallon Rufaida daya lura tunda yafara wayan take kallonshi. sa hannu yay yadaga fuskarta tadan kalleshi “am going out,ki kula da kanki kinji baby na, mezan siyo miki?” Gizgimai kai tayi, zaunar da ita agefen gado yayi yatashi yadau wata yar jaka yarike kafin ya dawo wurin yamata kissa agoshi “I luv yhu, bye”.  Hawaye yacika idonta sosai, yajuya zai fita yaji tafashe da kuka da sauri yajuyo “Baby menene kike kuka?” Kai ta girgiza mai “am scared, banason zama nikadai,tsoro nakeji” masauki  yamata a kirjinshi ya daura kanshi akan nata ya lumshe ido, yana shafa bayanta “don’t worry,babu abunda zai kamaki,kinji . inkira miki auta ta zauna dake kafin nadawo?” Da sauri ta dagamai kai, hannu yasa yashare hawayen idonta “ok to dena kukan” zama yay akan gado ya daurata ajikinshi kafin ya ciro wayar shi yabata “tayani dailing number Amma” saida tadan kalleshi kafin ta karba ta nemo number daga contact dinshi tai dailing tabashi, kanta akasa karba yay da hannu daya yakara a kunne cikin girmamawa ya gaida Amma yamata bayanin yanason Auta tazo anjima zai dawo da ita, Amma tace to barita shirya direba yakawota, Barraq yace to tareda mata godiya, kafin yakira direban gidansu yaymai kwatancen gidan sanan ya ajiye wayan yana kallon Rufaida dayaga tana wasa da yatsunta. Kama yatsun yayi yajuyo da ita yasa hannu ya daga kanta, dan murmushi tayi dimple dinta suka lotsa, Barraq ya hada kanshi da nata “Rufaida!” Ta dago ido ta kalleshi “I luv yhu sosai” lumshe ido tasakeyi,tareda sakin tattausan murmushin dake kashema Barraq jiki. “Duk randa narasa ki,ranan na tabbatar zan rasa raina,zan shiga mawuyancin hali, kona haukace ma,bansan mesa nake sonki ba, kawai all I know is I luv yhu darling, u are special ” zamewa tayi daga jikinshi taruga da gudu zata shiga bathroom dan wani irin kunyan magananshi takeji yarike hanunta,yakara jawota yahada hannayensu akan cikinta ya lumshe ido, itama ta lumshe ido “ninasan danni aka yiki, bantabajin son wataba sai ke my pretty angel,zamu gina soyayya mai karfi,na amana da kauna, zaki haifamin plenty babies ko?” Fizge jikinta tayi tafada kan gado taja bargo tarufe fuskarta tana murmushi ahankali, maganarshi kunya yake bata, Barraq yazo kusa da ita akan gadon yakara bakinshi a kunenta yana murmushi yace “Inason kunyarki,everything fits yhu,everything namiki kyau”daga kanta tayi ta chusa hannu akunnen ta tana jujjuya kanta cikin yar karamar muryar ta tace “Uncle B plz stop,kunya nakeji” jawota yay kan jikinshi yana murmushi,”to bari nakori kunyar”  ahankali yakai hannu kan zip din bayan rigarta ya zuge,yafara wassanni da ita na fitan hankali. Ina ganin haka  nafito daga dakin. Direba ne ya sauke Auta a haraban gidansu,da gudu ta diro tun a tsakar gida take kwalamai kira “Uncle B,Uncle B, i missed yhu”,falo ta shiga tafara waige waige tana kwallamai kira, tahau bene da gudu tai sama da kyar Barr ya iya sakin Rufaida dakemai kuka tana kakkare kirjinta,murmushi yay ya lashe lips dinta yace”get dress and come downstairs ga auta hartazo” yamike yana gyaggyara suit din jikinshi sanan yafita daga daki, cin karo yay da Auta tana waige waige wani ihu tayi ta dane jikinshi “Uncle B oyoyo” shallata sama yayi yana murna,, sanan ya ijiyeta akasa da sauri tafara waige waige “uncle ina Anty Rufaida baka tahomin da itaba? Amma fa tacemin tare kukazo”. ta marairaice tanason tai kuka. Hanunta yakama suka fara sauka daga kan stairs yace” gatanan zuwa,tana dan aiki ne ” chak auta ta tsaya ta kalleshi yace”wot again?” Ta marairaice tace “nidai ka goyani nagaji da tafita akan bene”, Barraq ya rike harbarshi yace”shows! Wai bakisan kin girma ba yanzu?”kuka tafaramai  “wlh ni har yanzu am Auta 11 and half nefa shekaruna, ni dai ka goyani, kaga kai kadaine yayana ai kadinga jidani,hakama Anty rufaida zata dingamin”. Kada kai yayi ya tsugunna ta dane bayanshi da gudu yatashi sanan suka karaso kasa ya sauketa duk suka zauna.  Kayan jikinta takarasa cirewa tadau wani pink fitted doguwan riga na cotton yakamata sosai yafito da shape dinta,gyalenshi ta yane kanta dashi tadau turare tafesa fuskarta ba kwalliya amma tai kyau, kayan sun mugun amsanta, ahankali tasa hannu ta bude kofa tafito tana tafiyanta a natse mai daukar hankali. Kamshin daya bugi hancin Barraq da Auta dake zaune suna hira yasa suka dago kai, Barraq mutuwar zaune yay Auta ta tashi tsaye da sauri tana ware idanu tace “wow! Anty kinyi kyau” daidai nan Rufaida takaraso kasa tasakarma Auta murmushi cikin muryarta mai Sanyi tacema Auta “nibaza kimin oyoyo ba?” ta budema Auta hannu da gudu Auta tafada jikinta ta rungume hartana neman fadar da Rufaida. Barraq dai yana zaune yana murmushi,Rufaida takama hanun Auta suka zauna kan kujeran dake nesa da Barraq suna hira,auta tace” Anty Amma tace nakawo miki wanan ” da gudu Auta ta dauko Jakarta tabama Rufaida dambun naman kaza dayawa, Rufaida tai murmushi jin dadi takarba.  Barraq dai dayaga ko kallonshi basayi Auta sai dariya takesa Rufaida yasa yakoma yadauko jakar da keys din motarshi yafito,  Ya kallesu yace”natafi anjima kadan zan dawo,Rufaida kanta nakasa dan mugun jin kunyar kallonshi take saboda yanda yay wasa da jikinta dazu kanta nakasa tace “saika dawo,Allah kareka” Autama tamishi saiya dawo. Ameen ya amsa musu yafita suka cigaba da hira,tana jin dadin yanda Auta kebata labarai kala-kala.                                                               Maman Abd Shakur😘
Banban wajene katoto babu komi awurin sai goods dake cikin manya manyan kwalaye. Nana nagani akan kujera tana sanye da kayan banzan data saba sawa an daure kakafunta da hannayenta an rufe bakinta da salataf sai mutsu mutsu take alamun tanason tai magana. Muzammil dake zaune kan kujera yataso yazo gabanta ya tumbuke salataf din da karfi Nana tai ihu “auch Muzammil bazakamin ahankali ba,matsalan mutum talaka fa kenan, shege boyi boyin Barraq,yaga saurayina maikudi jinin yan Russia, wlh dazaran ya aureni zanrabaku.” Muzammil bai ce komiba illa cewa dayayi “mekikeso  kiketa mutsu mutsu?” Nana tamai wani fari da ido Tace” sonake ka Kwance ni, natafi kafin B yazo,nai  alkawari zan shayar dakai xuman dabaka tabashan irinshi ba wlh”.  Muzammil yay tsaki “yhu are damn crazy Nana,bana neman HIV, karki damu lokacin danakeso yashige ni zan nemoki ki samin” zatai magana yadau salataf zai manne bakin kenan Barraq ya shigo. bude ido Nana tayi tana kallon Barraq yanda yay kyau yakara haske gashin kanshi yakara yawa da cika kaman wani balarabe.  rungume juna sukayi shida muzammil Nana ta runtse ido” B dan girman Allah ka rungume ni, maisa nakeson haka B, wlh I will kill dat ur  mumu wife,wanan yar kauyen,shegiya mai kama mayu, B maizakayi da yarinya yar kauye dabazata wuce 16 years ba,gani jibenifa”,tadan jijjiha jikinta “me tafini? Wayewa? Hasken fata? Ilimi ko diri”?  Kaman zararriya tai ihu “I just can get it why did yhu hate me Barraq?  Bayan kasan dani kadai zaka iya more rayuwar aure?” Barraq baice mata komiba saima cigaba da maganan da yakeyi da muzammil yayi.  da karfi Nana tace “Barraq!  Yajuyo ya kalleta” wlh ,wlh inhar baka auran ba bazaka taba samun zaman lpy da matarka ba, saina addabeku, saina kashe matarka, nakashe ka,sanan nakashe kaina.  I luv  yhu alot”.
tafashe da kuka. Sai alokacin Barraq yay magana yace “u don’t luv me,wot u feel is not luv Nana is Obsession!  Idan kinasona bazakizo ki cutar daniba”. Nana taware ido “wlh bazan taba cutar dakaiba in my life, I swear by Allah”  Barraq yay murmushi yabude yar jakan hanunshi yaciro chocolate din da Nana tabashi har Rufaida taci rabi tabar sauran, tundaga lokacin yake preserving chocolate din afirij babu abunda yayi saidan chabewa dayayi yace “mekikayi niyyan yimin da abunan?” Nana ta zaro ido tana kame kame ya daka mata tsawa “mekikasa a chocolate dinan?” Tai shiru batace komiba. “Matata taci abinan, she suffered, alkawari daya na daukarma kaina duk Wanda ya wahalar da matata saina rama mata, nasa ankamoki ne only dannasaki kema kici chocolate dinan,I want yhu to feel wot she felt alokacin”. Nana ta zaro ido “plz karkai haka B,forgive me, karkaban, sonka ne yaja naihaka”. Barraq yakarasa gabanta da sauri Nana tace “wait, inhar kamin haka wlh sainaje na dauko kakar matarka daga kauye DUDUWA! kasan duk duniya babu wacce matarka ke tsoro kaman DUDUWA, Barraq am warning yhu don’t mess with me,yhu have no idea wot am capable of” . Barraq ya kalleta “waye baki information akan my family and everything about me? Ya akayi kikasan DUDUWA?  Yama akayi ranan kikasan zanje  Russia? harkika saman a airport, I know is not co incident, I don’t believe in co incident, tell me”  Nana tai murmushi tana kadamai idanu “I will only tell yhu  if u spend a nyt with me Barraq, just one nyt.  
Idanun Barraq sukai ja,”stay away from me and my family Nana, nafada miki be very careful. Karki tabamin Rufaida cuz I can do anything akan Rufaida, I mean anything!”  Nana tai ihu “stop calling her name, I hate her! wlh sainasa an farke shegiyar”  Barraq ya falla mata mugun mari saida bakinta yafashe, zai karamata wani Muzammil ya rikeshi  Ya girgizamai kai, Barraq yasa hannu ya matse bakinta  Ya chusa chocolate din ciki ya rike hancinta ba shiri Nana tahadiye tana ihu “wlh saina kasheta, u will see”  warwareta muzammil yayi yarufe bakinta da salataf ya jefata a boot din motarshi yaja motar har kofar gidansu Nana, bakowa a anguwar, ya bude boot yaga idanun nana sun chanza, rumgumeshi tayi da sauri ya hankadata ya cizge salataf din bakinta,yabude gate ya wurgata cikin gidansu ya koma motar shi yaja da sauri yabar kofar gidan.
Maman Abd Shakur.
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:30
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 17 Title : Kaine Sirri Na Part 17
Description : Da sauri Rufaida ta sakko daga gado tana kuka sosai, tazo kusa dashi ta tsugunna tana kallon yanda yake cije lebe muryarta na rawa tace “...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 17"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger