1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 16

Kaine Sirri Na Part 16

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 22 September 2016
               Da sauri ta fizge hanunta daga nashi tafita daga bayin tana kuka, sai yanzu take tuna abunda yafaru jiya,towai mesa taihaka? Why?amma tarasa amsar dazata bama kanta. Abunda zata rufe jikinta dashi tafara nema amma batagani ba,  ganin wata rigarshi akan gado  yasa ta dauka da sauri tasa, ya tsaya mata iya guiwa tayi hanyar kofa tana daura hanunta akan kofa yafito daga bayin, kokarin kiranta yake amma da sauri  tafita daga dakin da gudu tana kuka har part dinsu, Allah yasa babu wanda yaganta ahaka tana shiga palo taga Mum zaune akan kujera da sauri tafada jikin Mum tana kuka.

Biyo bayanta yay yaganta ajikin Mum, Mum ta kalleshi yay maza ya dauke kai, ahankali tace”jeka shirya mutafi hospital ” saida yadan kalli Rufaida dayaga tawani narke ajikin Mum tana kallonshi adan tsorace da hawaye a idonta kafin ya daga mata gira da murmushi akan fuskarshi yajuya yafita.
Mum ta dagata suka shiga daki tabata kaya masu kyau tasa, tabata wani magani tasha  sanan suka fito yana zaune cikin mota yana kallonta ta madubin mota yanda dan karamin bakin hijabin da jan gown din datasa yay mata kyau, kanta akasa tana tafiya ahankali.  Murmushi yadanyi kafin ya lumshe ido ina sonki Rufaida sosai ba kadan ba.
Bude motar dayaji anyi yasa yabude ido ya kalli baya yaga Mum da Rufaida zaune.  Turo baki yay ya kalli Mum “nidai ba driver mata bane” Mum tadanyi Murmushi dan tagane abunda yake nufi ta kalli Rufaida tace” Daughter koma gaba” ahankali Rufaida tabude kofa tafita kanta akasa tabude nagaba ta shiga ta kullo tana watsa da yatsunta.
Sai bayan yamayar da hankalinshi akan tukin dayake  yace “Mum I will be going to Nigeria tomorrow,  10:15am flight “da sauri Mum tace “4 wot son?,bakace min kagama shari’oin dake gabankaba?” Mum i have to go,is urgent bazan dadeba I promise “kafin Mum tai magana taji ya paka motar ganin harsun kawo asibitin yasa tabude kofa tafita, ganin haka yasa Rufaida tabude kofa zata fita taji anrike  hanunta,bata juyoba dan tasan shine  sumbatar hanunta yay kafin yasaki da sauri ganin Mum ta ballamai harara dariya yayi yafito daga motar ya kulle kofa suka shiga cikin asibitin atare.

                 
Likita ya dubata sosai, kafin ama Mum da Barraq bayanin babu wani ciwo dake tattare da ita banda ciwon kan,aka rubuta musu maganin ciwon kan Barraq yaje pharmacy yasiyo su kuma suka zauna a cikin mota jiranshi Rufaida na gaba Mum abaya tana waya.
Fitowarshi daga pharmacy  hanunshi dauke da ledar magani, yana cikin tafiyar shi takasaita yaji ance “B “juyowa yay ganin wata class mate dinshi baturiya  tun a university tare suka karancin law yasa yay mamaki. Karasowa inda yake tai ta mika mishi hannu  tana Murmushi “is been long B” daidai lokacin Rufaida ta daga kanta ta hangoshi tareda mace ta mikomai hannu,batasan maisaba amma taji kirjinta yabuga dumm ganin yanda yake mata Murmushi hakoranshi awaje.
Barr ya mika mata hannu suka gaisa, tace da harshen turenci “yakake ,naga ka chanza,ka kara kiba, looking good, handsome and fresh sama da da” Barr yadanyi Murmushi “so har yanzu kinanan da surutunki Saira,anyway yanzu nai aure inada family, and my wife always took good care of me saisa kikaga I looked fresh”. “Congratulations, am happy for u,family is  everything” Barr yadan girgiza kai yana mata Murmushi kafin yace”kinzo dubiya ne? ” girgiza kai tayi hawaye ya ciko idonta” I came for my check up, inada cancer, takarasa maganan tana kuka,I have only two months B,nakusa mutuwa,haka Dr yafadamin” abunku da turawa tafada jikin Barraq tana kuka bil hakki. Barraq ya shafa bayanta “is OK, ciwo baisa amutu sai lokaci yayi,be strong saira kaman yanda nasanki da,fight d cancer kinji”, dagowa tayi daga jikinshi tana share kwalla ta mugun bashi tausayi kafin ta mikamai hannu sukara gausawa” thank you B,I appreciate,kaifa ya idonka?”  “Yananan yanda yake, still can’t see without my eyeglasses, nai magani harnagaji,na kalli abun kawai gado nai tunda Dad dina nada partial blindness, Mum kuma bata iya ganin rubutu ,my own is d worse bana iya gani without eyeglasses,  so I just accept it,haka ubangijina yaso ya ganni”.
Saira tai fuskan tausayi,”am sorry,  take care B,bari natafi” suka gaisa kafin tawuce tashiga motar ta yana daga mata hannu harta fita daga asibitin. Ahankali ya juyo yana tafiya,  abu na farko daya hango fuskar Rufaida ce ta cikin glass din gabar mota tana kallonshi kuri da ido ko kyaftawa batayi,abunda yasan bata taba yiba tunda yasanta ta kalleshi ido da ido, ahankali hawayen ya gangaro ya sauka akan kuncinta, da sauri yakaraso ta window datake zaune, dukar da kanta tayi ta dena kallonshi.  Mum da sai alokacin tagama waya ta kalleshi tace “ka shigo mutafi mana son” to yace a sanyaye ya zagayo yana kallon Rufaida dayaga hawaye na diga a hanunta.

Mota ya shiga yana tukasu ahankali, rabin hankalinshi nakan tuki,rabi nakan Rufaida daya lura kuka take dan hawaye nata diga akan hanunta dake kan cinyarta,yarasa maiyay mata data mai wanan kallon,zullumi ya dingayi aranshi ahaka har suka kai gida yay parking da sauri yaga tasa hannu zata bude kofa hakan yasa yarike hanunta gam,taso ta fizge amma takasa Mum tai kaman bata gansuba tabude kofa ta fita daga cikin motar tawuce ciki. Kaman jira Rufaida take takara rushewmai da kuka sosai, Barraq ya jawota jikinshi zai rungume a tsiwace ta kwace jikinta “don’t touch me”,yasaki baki da mugun mamaki yana kallonta dan bata taba mai ihu hakaba irin nayau,ahankali yakai hanunshi zai rike mata hannu takara dauke hanunta tanajin wani irin zafi a zuciyarta “dont touch me”, bai daddaraba yasa hannu yakama kafadar ta “menayi baby na ?plz forgive me” idanunta sun rufe da kishi dawani irin zafin zuciya cikin muryarta dabata iya fada ba mai sanyi  tace “forgive yhu?kataba wata, harda rungumeta kana cewa na yafema,kayi dan kabatamin raiko?” Ta kalleshi tana kuka harda shesheka “den Congrats, saboda kabatamin rai, raina yabaci ” da sauri tabude kofa tafita tana kuka tana share hawaye, Mum na saman bene jikin window ta hango Rufaida tafito tana kuka sosai, Murmushi tayi kafin tasaki labulen ta zauna tace “Alhamdulillah,Allah nagode ma daka nunamin Rufaida nason dana da gaske, hartanama kishin shi,dama rana irin tayau nake jira nagani kafin nabashi matarshi,dan ko kadan banason na shiga hakkin yar Amanar mu,amma yau na tabbatar tanason mijinta”.
Barraq ya dafe kai,yana huci “mekayi Barraq? God nabatama matata rai,mezanyi yanzu na gyara kuskuren dana tapka?” fitowa yay ya  Kulle motar yawuce side dinshi.

dakinshi ya shiga yafara gabatar da sallan magrib kafin ya dau waya  yayi odan flowers pink ya zauna shiru yana jira, duk yay wani iri. 
Yana zaune aka bubbuga kofa ya bude ya karbi flowers din dashi kanshi suka birgeshi ya ajiye kan kujera kafin ya shiga daki ya chanza kaya zuwa nashan iska yafito yadau flowers yay part dinsu. Cikin sa’a yasamu babu kowa afalon haka yabashi daman yin hanyar dakinta da sauri yabude kofa ya shiga.
Zaune yasameta kan gado bata kuka amma idanun sunyi ja ganinshi yasa ta tashi da sauri zata shiga bayi ya riko hanunta tana kokarin fizgewa da karfin gaske ya rungumeta “am so sorry Baby na, wlh bazan karaba,I promise kinji dan Allah” lamo tayi ajikinshi tana sheshekara ta girgizamai kai yajata ya zaunar da ita akan gado “plz karki kara fushi dani kaman nayau kinji?” Ta girgiza mai kai kanta akasa, ya dauko flowers din yasamata akan cinya” for yhu my love”  daukansu tayi tana kallo tareda shafasu batasan lokacin da murmushi ya subuce mata abaki ba yay shiru yana kallon yanda take shafa flowers din da hanunta.
Kama babbar yatsarta na hannu yayi kafin yace “my Baby” bata kalleshiba amma ta tsayar da abunda takeyi “dama kina sona? “Batace komiba tacigaba wasa da yatsar ta hannu yasa yadaga habarta duddua haka taki yarda su hada ido “so yhu love your husband ” ture hanunshi tayi da gudu ta shiga bayi ta garkame da kwado tana Murmushi dabatasan dalilin yinshiba ta kifa jikinta a kofar, tasowa yay shima ya kifa jikinshi akofar murya chan kasa ya shafa kofan yay Murmushi yace “luv yhu too wify,my shy-shy, fear -fear matas” yadan bugi kofan “luv yhu lyk crazy, kifito kiyi salla kafin kiyi bacci” yajuya yabar dakin ranshi wasai,farinciki fal aciki.
Zai fita waje kenan yaji Mum takirashi ansawa yayi yawuce dakin Mum yasameta zaune  yaje ya zauna kusa da ita gani Mum. Ya daura kanshi akafadar Mum.  Mum ta sauke ijiyan zuciya kafin tace “kariga kayi booking flight din dakafadamin dazu ne?” Ya girgiza kai “no Mummy, kawai nadai duba online ne naga available flights,amma ban riga nayi booking ba, yanzu nakeso naje nayi” Mum ta sauke ajiyan zuciya jin bata tafka kuskure ba  Barraq ya kalleta Mum menene? Ta girgiza kai, “Son lokaci yayi dazan mika maka matarka,tuntuni Dad dinka ke damuna nabaka ita amma ina yawan fada mishi lokaci baiyiba, but  yau na tabbatar lokaci yayi hakanne ma yasa nai muku booking flight katafi da ita Nigeria,saboda  kakoma bakin aikin ka”.
Barraq datunda tafara maganan yakejin wani dadi yace “Mum school dintafa?” “Ni nafiso idan kukaje Nigeria zaka iya nema mata lesson teacher adingamata lesson lokacin biyan jarabawa nayi abiyamata tayi jarabawar fita daga secondary saitaciga ba da karatun” Barr yay shiru kawai yana kallon kakkyawar fuskar mahaifiyar shi, tashi tayi ta dauko wasu keys dazasukai goma ahade ta dawo ta zauna tasakama Barraq ahannu “wanan shine gift dina gareka son na auren dakayi,gida na ginama a maitama estate, idan kukaje anan zaku sauka, nasama Rufaida komi dazata bukata agidan ,lokaci yayi dazakuyi zaman miji da mata,plzz ka kularmin da yata, karka wulakantamin ita,nabaka amanarta kaji” Barraq ya girgiza mata kai “I soo much love you Mummy na ” ya rungumeta sun dade ahaka kafin yatafi bangarenshi.
Washe gari suka shirya Rufaida tasha kuka saboda doguwar hudubar da Mum tamata akan zaman aure, ta bata wasu magani tasha.  ita da kanta Takaisu airport saida jirginsu yadaga tadawo cikeda kewan yaranta datafiso aduniya.
Karfe 9:30 nadare jirginsu ya sauka a Nigeria,driver da Mum ta aiko musu ya daukesu dan kaisu gidansu a maitama,tuni Rufaida tai bacci kanta akan kafarshi.  Wayarshi tai ringing da sauri ya dauka gudun karya tashi Rufaida “yes mun shigo Muzammil ” yay shiru kafin yace”take her to daddy’s warehouse, Baby tariga tai bacci danazo” yadanyi shiru kafin yace “yes,ai bazan taba mantawaba,in fact chocolate dinma na cikin jakata,ai wlh yanda matata taci ta wahala, itama saitaci,kawai dai saimun hadu gobe ka gaida Madam”  ya katse wayan.
To masu karatu inamai baku hakuri.  Sai bayan salla zan cigaba da KAINE  SIRRI NA,azumi ya gabato.

Ya dauketa da sauri yasata ajikinshi yana shafa fuskarta “my luv” rirrikeshi tayi gam ta lumshe ido tana Jan numfasi da sauri, tana wani irin mika ajikinshi. knocking din dayaji anyi yasa ya daurata akan gado yaja bargo ya rufeta, yadau rigarta data cire ya wurga a toilet dinshi sanan yay wurin kofar ya bude, ganin Mum a wurin yasa zuciyarshi ta buga “ina daughter na ?”  Mum ta  tambaya ganinshi abirkice, ya shafa kanshi yana waigen baya, “I said ina daughter na, I know something is wrong,maiya sameta ” yabude baki zaiyi magana kenan sukaji karan buga abu, da sauri yajuya yakoma ciki,Mum tabi bayanshi suka shiga cikin dakin, Rufaida sukagani tafadi akasa takifa cikinta akasa tana kwara wani irin bakin amai, da sauri Barraq ya shiga bayi Mum ta tsugunna tasa hannu takamata tarike, Barraq yafito dauke da bowl din ruwa  da karamin towel. Mum tasa ta share mata baki da jikinta tareda kasan wurin, Barraq ya maida ruwan bayi yafito ya tsugunna a gabansu yana kallon Rufaida dake kallonshi da kananun Idonta. da karfi Rufaida ta fizge jikinta daga Mum tafada jikin Barraq tana jan kwalar jallabiyar shi idanunta arufe.
Mum ta kalli Barraq “maiya sami Daughter?” Barraq yay shiru kanshi akasa dan baimasan tayaya zaima Mum bayani ba, ahankali ya dagata yamaida ta kan gado ya lullube ta da bargo tana mutsu mutsu “I said wot is wrong with my girl?”Mum ta tambaya azafafe. Barraq ya dafakai yace “I,I, I don’t know  Mummy,she just ate chocolate din daaka bani, shine tadawo haka, takoma haka” Mum ta kalleshi ganin shima dukya daburce gashi Rufaida saijan jallabiyar shi  take hakan yasa tace “sit down & carry her” ya zauna ya dauketa yana shafa mata kai, Mum ta kwantar da murya idanunta akan Rufaida dataga tawani chanza ta rame idanunta sun kumbura sunyi ja sosai gashi sun kankance “Son wot happen to my baby? ” ahankali cikin natsuwa Barraq ya fadinma Mum komi, tundaga lokacin da Nana ta bashi chocolate har zuwa yanzu da safe. Idanun Mum yacika da hawaye sosai dan tagane sexual inducement chocolate Nana tabashi shine Rufaida tasha,  ta kalli Rufaida dake juye juye ajikin Barraq gwanin ban tausayi.
Ahankali ta tashi taje gaban kofa tarike Door handle, tajuyo da kanta ta kalli Barraq da ita yake kallo “am a mother! uwa bata iya jure ganin yaranta na ciwo! tun kana karami Barraq idan kana ciwo,kana wahala, inhar aka cemin ga kaza shine zaisa kadena shan wahala, kadena ciwo zan karba nabaka kasha ka warke koma menene,kawai bukatana ka warke” ta sauke ajiyan zuciya “my daughter has been suffering tun jiya da daddare, and u know d actually cure dazaisa tadawo normal, ta warware but ka kyaleta,kabarmin y’a tanata wahala akan abunda kasan it was meant 4 yhu! kanajin dadin yanda take wahala ne ahaka,are yhu happy?” Barraq ya girgiza mata kai hawaye na neman zubomai “Mum listen  bahaka.. ” ta dagamai hannu” banason naji komi, I will not lie 2 yhu Barraq, 4 d 1st time yau kabatamin rai, U hurt me deeply,abunda kayi ya sosamin rai”  ta share hawayen daya zubo mata takara kallon Rufaida “just take a look at her,jibi yanda tadawo, U allow  my baby to suffer 4 d past 11 hours,Inda haka na raineka idan  kana ciwo inada maganin dazan baka kasha ka warke ban  bakaba da kakai haka yanzu?dakama rayu?”  Barraq ya girgiza kai  yafashe da kuka yana kallon Mum dake fadanmai maganganun dake tabamai rai sosai. Mum ta dauke kai daga kallonshi “just do something, kabama daughter na  maganin daya dace,wanda kasan shizaisa taji normal, inka gama mu wuce da ita hospital ” tabude kofa tafita tareda bugo kofar.
Barraq yakara fashewa da kuka ya dago Rufaida ya rungumeta yana jijjigata  “Wlh,Wlh  Rufaida I luv yhuu soo much,ban barki ahaka bane danna wahalar dakeba,I soo much care about yhu my luv, am sorry, am sorry dana barki kika wahala tun jiya batare dana miki maganin matsalan kiba” dago kanta yay yana shesheka yarike fuskarta, ahankali yahada bakinshi da nata da sauri ta chafke tareda sauke wani irin ajiyan zuciya, hakan yasa hawaye yakara zubomai saboda tausayinta.
Ahankali yake shafa jikinta har hanunwanshi suka sauka a maballin Bra dinta,ya ballesu a natse,ya zamesu daga jikinta, Bakinshi yacire daga nata ya kwantar da ita kan gado tana mutsu mutsu tana kokarin rikeshi ya kalleta kafin yakara daukota ya  maidata jikinshi.  ahankali yake shafa wuyanta har  yakai hannu yafara wasa da kirjinta.

Da kyar tasamu ta tattaro zanin tarufe jikinta dashi, jikinta na bari. karaso wa cikin dakin yay hanunshi cikin aljihu yazo gabanta Ya tsaya dab da ita yana kallonta, shiru tayi kanta akasa tana shakar kamshin ruraren shi.  Hanunta yakama “muje kiyi wanka”. ahankali take binshi ba musu har suka shiga bayin yamaida kofa yarufe, daddana shower yay yamaida shi na ruwan dumi, sanan yajuyo inda take tsaye kanta akasa yay murmuahi ya tsugunna ya nannade jeans din kafarshi,ya mike ya nannade hannayen rigarshi yazo dab da ita ya tsaya yana kallon zara zaran gashin idonta, murmushi yadan saki aranshi yace”I must make u talk today,yau sainasa kinmin magana,I wonder maisa take yawan kin min magana” gama zancen zucin   yasa yakai hanunshi zai kwance zanin da sauri ta rike zanin tareda dago kai ta kalleshi, ganin ita yakema wani irin kallo yasa tasauke kanta da sauri ahankali yasa hannunshi yacire hanunta yafara jan zanin gadon da sauri tarike hanunshi jikinta na rawa”no plz” .
Ahankali yarada mata akunne “wanka zan miki babyna ” bai jira amsan dazata bashiba yafizge zanin gadon, ta kwalla ihu,tareda taugunnawa a wurin “wayyo Allah mumyna”, murmushi yay  tsugunna a gabanta, yakai hannushi kan gashinta yana warware tufkan dayay mata  kafin yace”mummy na dakinta, is only you and your husband here my darling angel” daidai lokacin ya gama warware tufkan ya bazar mata da gashi a baya ya riqe hannunta yace”tashi muje inmiki wankan” ta maqe kafada “uhm uhm”,cikin muryanta na shagwaba tace ” plz kadena, dan Allah” murmuahi jin dadi yay ganin yafarasa tanamai magana.  Ahankali yasa hannu ya dauke ta kaman yarinya tana wuntsila kafa yakaita wurin wankan ya rufesu dawani irin glass kafin ya direta da sauri tai kasa zata taugunna tana rurrufe jikinta tana kuka sosai “plz Uncle B kafita, dan Allah” kai hannu yay zai kunna shower amma saiya fasa jintakira sunanshi dabai tabaji takira ba, tsugunnawa yay  yasa hannu yadagota tsaye da sauri ta shige jikinshi tana kuka sosai, “shiiiii ba’a kuka ko magana abayi my luv” “plz plz Uncle B kafita, kadena kallona plz plz plz am begging yhu dan Allah”.  Duk tana kan kirjinshi take maganar nan.  Bayanta ya shafa yana murmushi  “am ur husband right, so say no more baby, time to take a hot shower ” hannu yasa ya kunna shower dake zubo da ruwa mai dumi ajikinsu. Rufaida takara kankameshi tana kuka. Hannu ya chusa cikin gashin kanta yana yatmusa  mata,kafin  yakai hanunshi ya danna wani dan karami button saiga shower cream ya zubo ajikinsu. ahankali yake shafa bayanta kafin yace” Rufaida ” ta dago kai ta kalleshi idanunta sunyi ja fuskarta ya shafa kafin yasa hannu yarage gudun shower, ruwan na zuba akansu kadan kadan “fushi kike saboda mijinki namiki  wanka?” Girgizamai kai tayi batare data kalleshiba yajawota kirjinshi ya rungumeta sosai tareda fadin”good girl” yakai hannu yakarama shower gudu, sosai dumin ruwan ke  ratsa jikkunansu,Rufaida najin wani iri gamedashi. Yayinda Barraq keji kaman su dauwama ahaka.
Idanunshi a rufe nata arufe, yafara juyi da ita, ruwan na dukan ko ina nasu “I luv yhu Rufaida ” takarayin lamo a kirjinshi batare data bashi amsaba.
Ahankali yakai bakinshi saitin kunnenta yakara matseta ajikinshi yana murmushi  kafin yace ” am soo happy dana sameki amatsayin mata” Ya sauke ijiyan zuciyan ruwan na gangara akan fuskarshi ” kin tuna abinda yafaru jiya?”yasa hannu ya shafa kanta yana murmushin tsokana ” unforgettable night, night din da matata kissed me,remember?? ” .

Wasanni yacigaba da aikamata dasu masu zafi, tana kara shihshige mai jiki, harshe shi yakai cikin kunnenta, hannayenshi yana yawo dasu ajikinta tana mutsu-mutsu.  Da karfi yaji ta rike kwalar rigarshi, tana bankarewa, da sauri yazaro harsheshi daga kunnenta yasaketa.  Amai tafara kwarowa  nawani irin bakin abu, tun tanayi abu nafita hartazo babu abinda kefita daga cikinta.
Barraq yariketa da sauri ganin tana neman shidewa “is OK” a dauko tissue dake gefen gadon ya share mata baki, ya kwanto da ita  jikinshi yana jijjigata,   Ahankali yaga tabude idonta dasuka kankance ta kalleshi,  murmurs hi Ya sakar mata  tareda shafa cikinta “Alhamdulillah, u are fine ,kinajin yunwa?”Kadan kadan yaga tana kukkulle  ido, har idon suka rufe ruf,ta sauke ajiyan zuciya tareda gyara kwanciya ajikinshi. Murna yakamashi daya tabbatar da bacci ne yay gaba da ita.  Zamo da ita yay ahankali Ya kwantar da ita kan   gado,surarta dayake gani  nawani irin figarshi . dauke  ido yay yatashi yaje wardrobe yaciro sabon zanin gado ya lullubeta dashi, kafin Ya cire jallabiyar jikinshi Ya dauko mop ya gyara inda tai aman. Sai alokacin ma yatuna baiyi sallan safeba bayi ya shiga yay wanka Ya dauro alwala yafito daure da towel Ya xauna abakin gadon Eyeglasses din idonshi yaciro ya goge ruwan dake jiki ya maida a idonshi yatashi yabude  wardrobe Ya dauko kaya riga da wando yasa Ya shimfida dadduma yay salla kafin ya kishigida bacci na neman daukarshi, da sauri yatashi Ya zira takalmi yafito yay part din Mum.  Zaune yasameta akan kujera tana kallon CCTV kallo daya tamai ta dauke kai “ina Daughter na?” Ahankali Ya xauna kan kujeran nesa da ita ” tana bacci adaki” takada kai kafin tace” idan ta tashi ka kawomin ita xan kaita hospital ”  ahankali ya gyada kai yana kallon ta,”am sorry Mum, plz kiyakuri kinji baxan karaba” bata ko kalli inda yakeba yatashi ahankali yajuya zai fita “jekasha coffee dinka yana dining ” dawowa yay yawuce dining ya xauna yature kayan tea yakifa kanshi akan dining yama rasa mekemai dadi. Jin an dafa kanshi yasa yadago Mum yagani tanamai murmurs hi da sauri ya rungumeta “am sorry Mum, plz forgive me” shafa kanshi tayi “is ok,amma karka kara barin daughter na tawahala ko kadan banaso” taja kujera ta zauna da kanta tahadamai coffee ta dinga bashi yanasha. Sai bayan yagama sha ta shafa kanshi “yauwa tashi katafi wurin Daughter idan ta tashi sai mukaita hospital akara dubata ko?” Yace to Mummy yamata peck yafita yana Murna. Yana shiga dakin yaga Rufaida tsaye tarike kanta dake sarawa sosai. Karasawa inda take yay yadafa wuyanta “my Baby kanki na ciwo” afirgice Rufaida ta bude ido tareda ja baya tana kokarin kare jikinta da zanin gadon .

Saida sukai parking akatafaren gidan sanan direban yafito yabude musu baya. ahankali Barraq ya ciro keys din yamika mishi yawuce yaje yabude musu main kofar flat dinsu, Barraq ya dauki Rufaida ahankali yafito yakaraso wurin tareda karban keys din ahanun direban ya shiga ciki.  gidan fes babu kura da alamun mum tasa an gyara, duplex ne mai tsari mai kyau,ya yaba kyan gidan kafin yafara hawa matattakalar benen dakin farko yafara shiga yaga tsarin yay mai kyau bismillah yayi ya kwantar da ita kan gado ya tsugunna ya cire takalman kafar ta kafin yamanna mata kiss a kananun yatsunta,ya tashi ya shiga bayi yay wanka yafito daure da towel sauka yay yatafi kitchen din kasa bincike yafara yaga akwai komi naci gas ya kunna yatafasa ruwan zafi, sanaan ya hada pancake da kyar, dukya kone ,haka yahadasu a tray yadauka yatafi sama dasu ya ajiye akasa kafin yahau kan gadon yarike hanunta ahanKali yake kiran Baby, shiru ko motsi batayiba,murmushi yadanyi kafin yakai hanunshi kasan rigarta yana shafa cikinta ahankali yana kallon fuskarta turo baki tayi cikin muryan bacci tace”mummy uhnnn” ahankali yadan tuntsure da dariya kafin yasa hannu ya dagata ya zaunar, hakan yasa ta bude idonta ta kalleshi,yarr yaji gabaki daya ya daure yarike hanunta “tashi kici abinci baby na” turomai baki tayi tana sosa ido takoma zata kwanta, rikota yayi oya tashi muje kiyi wanka, zame jikinta tayi ta tashi tsaye ahankali tana waige waigen dakin tashi yay yarike hanunta yabude bayin yasata aciki “jekiyi ko kisano namiki  ne ? ” Da sauri ta girgizamai kai yay murmushi yaja hancinta yafita tarufor kofan da  sauri kafin tafara wankan tai brush tadau kayan jikinta tamaida sanan tabude kofa tafito yana zaune yana shan coffee yabita da kallo kanta akasa tazo ta zauna kan kujeran data gani gaban table ruwan gashin kanta na tsiyaya a bayanta duk rigarta tajike.
Kaman an tsikareshi yatashi yafita daga dakin ba’ajima ba ya shigo da jakunkunan kayansu yadau nata yabata “baby na ki chanza kaya karki jike” ahankali ta tsugunna ta bude jakar tadauko rigar baccin ta da abunda take bukata ta mike tsaye karaf suka hada ido,sunkuyar dakai tai  hanyar bayi,ta shiga ta chanza kayan tasashi  doguwace cotton ja ta wuce guiwa maidan kauri ce rigar tanada laushi sosai taimata kyau, yakuma fito da surarta sosai, goge ruwan gashin kanta tayi tafito ahankali yabita da kallo tamai kyau sosai dudda rigar is not dat sexy but yamai ahaka, zama tayi kan kujeran ya kalleta yace”Baby na zokici abinci” tashi tayi tazo inda yake nuna mata ta zauna tahada tea tafara sha kafin tadau pancake daya ta gutsura tanaci ahankali  ahankali yace “Baby na iya pancake?” Kallonshi tadanyi kafin ta dauke kai da sauri batason ganinshi ahaka ba riga, shanye tea tayi ta dau tray din zata fita ya karba ahanunta “jekiyi bacci”  yafita dashi, kwanciya tayi akan gado taja bargo ta lullube ahankali bacci yasoma dibanta.
Shigowa dakin yay bayan yagama dauraye kwanukan a kitchen yaganta akawance bacci take hankalinta kwance,  yaye bargon yay idanunshi suka sauka akan santala santalan cinyoyinta da kyar yamaida bargon yarufe ta tareda kashe wutan dakin yahau gadon ya kwanta,gabaki daya yaji yasoma rasa natsuwarshi,  ahankali yafara shafata kaman amafarki taji ana shafa cikinta, jin ana lashe bakinta yasa tazabura ta tashi zaune jikinta na rawa sosai tana kuka tana kiran Mummy, da kyar Barraq ya mikar da hanunshi Ya kunna bedside lamp ya kalli Rufaida dake kuka sosai yace “kwanta Baby na “make kafada tayi tana kuka, da kyar yatashi zaune yana fuzar da iska idanunshi sunyi ja sosai ahankali yace “yi bacci bazan karaba” da kyar ta yarda ta kwanta tana dar dar ya lullubeta da bargo kafin yaja filo ya wurga akasa yafada kan filon yana nishi da karfi yarike cikin shi.

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:27
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 16 Title : Kaine Sirri Na Part 16
Description :                Da sauri ta fizge hanunta daga nashi tafita daga bayin tana kuka, sai yanzu take tuna abunda yafaru jiya,towai mesa taihaka?...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 16"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger