1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 10

Mijin Haya Part 10

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 22 September 2016
Meera ta shirya tsab,taci abin kari,ta d'auko cooler ta zuba abinci,ta zuba oat a flask,ta jera acikin basket,sannan ta kira direba ta aikeshi gun bilal da ya 'kar6o mata adireshin gidansu,bilal sai da ya sha jinin jikinsa,sannan yayi wa direba kwatance,direba ya gayawa meera cewa gidan ba nisa ,meera ta bashi umarnin suje ya kaita ,bayan ta yiwa hajiya sallama! Daidai kofar gidan direba ya sauke meera,hannunta rike da basket d'in abinci ,ta tura kyauren ta shiga da sallama ,hibbatu da ke tsugune tana dirzar wanki ,ta d'aga kanta ta amsa sallamar,ganin meera ce,sai kawai ta cigaba da wankinta ba tare da tayi yunkurin barin wankin ba,meera ta ajje basket d'in ,ganin hibbatu bazata kulata ba yasa ta nad'e hannun rigarta ,ta janyo kayan da hibbatu ta wanke tana daurayewa tana shanyawa,uffan hibbatu bata ce mata ba,har suka gama wankin tas,hibbatu ta sha mur zata shige daki,meera ta tsaidata ta hanyar cewa 'hibbatu kiyi hakuri ki Yafemin,nasan kalamai na gareki,basu miki dadi ba,ina son ki manta komai ,mu fahimci juna' ,hibbatu ta dubeta tare da maimata kalmar 'fahimci juna?' ,'eh mu fahimci juna,ina son sanin tarihinki,ina son sanin wacece ke' ,hibbatu ta kanne ido d'aya dan jaraba tace'yar jarida ce ke,ko kuma yar rahoto' ,meera ta marairaice tace 'hibbatu dan Allah kiyi hakuri ,ki manta da komai,inci arzikin hajiya mana',hibbatu tace 'toh naji ,ki shigo ciki muzauna',meera ta dauko basket din abinci ta bi bayan hibbatu suka shiga falo,bayan duk sun zauna ,hibbatu take cewa bara na fita in siyo maki ko purewater ne,meera tace never mind ,i'm ok,ga abinci na taho maki dashi ,ta mi'ka mata basket,hibbatu daman yunwa take ji ,domin ta aikatu yau saboda tayi gyaran gida sosai kuma rabonta da abinci tun jiya,haka ta kar6i basket ta dauki kula ta bude ta fara aikawa cikinta abincin tana lumshe idanu tare da shiwa hajiya da meera albarka a zuciyarta,tas ta cinye,ta d'auko cup ,ta di6i oat tasha iya shanta ta gyatse ,tana sakace da harshenta ,ta dubi meera tace 'nagode sosai',meera tace 'bakomai,hajiya ma tace a gaisheki',hibbatu tace ina amsawa,meera ta d'au waya ta kira direba tace mai ya tafi kawai,zata kira shi in tagama,sannan ta dubi hibbatu a sanyaye tace 'hibbatu dan Allah ina son ki bani tarihinki,ina son sanin gaskiyar Ala'karki da imad ,domin na ta6a ganin hoton wata yarinya a gidansu imad,dana tambaya wacece ita sai ammi tace yayar imad ce,abbu kuma yace amma ta rasu,haka zalika imad ,ammi ce kawai ban ta6a jin tayi zancen rasuwar ta ba,hibbatu ki taimaka ki warware min komai',hibbatu ta goge hawayen da ya zubo mata tace'meera tabbas ni matacciya ce a garesu,kuma alaka tsakanina dasu babu ita tun daga ranar dana kai bilal a matsayin mijin da zan aura',sunana.......
Sunana hibba shoaib,'ya ga shoaib annur da samira,abbuna d'an asalin kasar oman ne,dan boko ne,kuma hamshakin d'an kasuwa ne,kasuwancinne ya kawoshi nigeria har ya hadu da ammina a nan garin kano,soyayya ta samu matsuguni a tsakaninsu ,suka yi aure bayan an binciko asalin abbuna a can oman d'in, d'an sarauta ne amma bai bawa sauratar muhimmanci ba,kasancewar itama ammina yar sarauta ce hakan yasa abun nasu yayi kyau,abbuna ya cigaba da kasuwancinsa tsakanin kasashe daban daban hakan yasa yakejin yare daban daban musamman hausa tunda yana auren bahaushiya,kuma babu kasar da baya tafiya da ammina,domin nigeriar kanta jifa jifa suka le'kota,shekara biyu da aurensu suka haifeni,naga so ,gata,kulawa da tattali a gun iyayena,ina da shekara 5 ,aka haifi imad,daga kanshi ammi bata kuma haihuwa ba,family d'inmu gwanin sha'awa,tafiye tafiye abbu bai fasa ba,domin damu yake tafiya ,wani zuwan da mukayi oman ne ,kakata wato mahaifiyar abbu ta rikeni ,domin bata bari sun tafi dani ba,lokacin imad ba'a yaye shi ba,a oman nafara karatun arabi ,primary da secondary,har na kamalla,jindadi da gata duk nasamu daga gun kakanni na,iyaye na kuwa,suna zuwa oman akai akai ,imad kuwa a lokacin ya girma yayi wayo domin shima yana johannesburg boarding college,kwatsam sai aka wayi gari kaka ta rasu ,hakan yasa bayan anyi arba'in ,abbu da ammi suka wuce dani,nayi kukan rasuwar kaka domin ta so ni,ta nuna min gata,nigeria muka dawo ,garin kano domin a lokacin kud'i sun zaunawa mahaifina ,kasashe kad'an ne baida kamfani a can,sai danayi zaman gida na shekara d'aya,a lokaci hausa ya zauna a harshena sosai daman can mun iya domin ammi tana koya mana,abbu ne keyi mana larabci,abbu yana son yaga munyi ilimi mai zurfi ,hakan yasa aka sama min admission a baltimore university..a lokacin imad yana finalyear d'insa a college ...  Na wuce US bisa rakiyar abbu da Ammi ,sai da abbu ya kamalla mini regstration a makarantar ,sannan ya bar amanata a gidan balaraben abokinsa wanda yake lecturer ne a makarantar ,yana zaune da matarsa da d'ansa mai suna AFFAN,ban samu matsala ko kad'an a zamana a gdan ba,domin suna da kirki sosai,na fara karatun had'a degree bangaren economics,cikin kwanciyar hankali,ba ruwana da yin kawaye,gaisuwa ce kawai ke had'ani da mutum,a haka har na shafe shekara biyu ,a lokacin affan ya yi graduating daga skul din,affan shine abokin hira ta ,shine ya maye mini gurbin kawaye,yana da kirki,gashi da sanyin hali,ya nuna min so ,amma ba'a je ko ina ba ,na taka masa birki,domin kwata kwata soyayya baya cikin tsari na ,a kwana a tashi na kamalla karatuna,na mallaki kwalin deegree d'ina,na kuma 'kara shekara d'aya na had'a masters,su ammi,abbu da imad sun zo convocation dina,a lokacin affan ya yiwa abbu batun yana so na da aure ,da abbu ya tuntu6eni da zancen affan ,ba boye boye nace ni bana ra'ayinsa ,abbu ya bawa affan hakuri,domin ba zai mini dole ba,haka muka, dunguma muka wuce oman ,sai da mukayi wata 6 a can ,sannan muka taho nigeria ,a lokacin admission d'in imad ya fito ,ya dad'e yana neman medicine a medical unvrsties, amma baya samu ,wannan karan sai medical university of cyprus ta bashi,haka ya had'a kayanshi,muka rakashi cyprus d'in,saida muka tabbatar da yayi settling down ,sannan muka dawo nigeria ,zaman gida da kad'aici ne ya ishe ni,saboda rashin imad ,ammi kuma ba kowacce hira mukeyi da ita ba ,duk da dai ,ni da ita tamkar kawaye muke ,tana jana a jiki,hakan yasa na ro'ki abbu da ya nema mini part time lecturing a B.U.K ,cikin sati d'aya na fara lecturing a b.u.k ,economics department ,ina koyar da yan degree, level 4 ...hibbatu ta sauke ajiyar zuciya ta dubi meera tace 'anan tarihin soyayyata da bilal ta soma ,kasancewarsa d'alibi cikin d'aliban dana ke koyarwa.... Menene ra'ayinku,kuyi cmmnt Hakkin mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:28
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 10 Title : Mijin Haya Part 10
Description : Meera ta shirya tsab,taci abin kari,ta d'auko cooler ta zuba abinci,ta zuba oat a flask,ta jera acikin basket,sannan ta kira direba ta ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 10"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger