1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 20

Kaine Sirri Na Part 20

By Abdul Mk
2 Comments
Monday, 26 September 2016
Da sauri ta tashi ta rungume Hafsat tana mai tsanin farin ciki. Hafsat ta dagota da sauri”Anty Rufaida jikin ki zafi sosai, baki da lafiya ne?” Ta girgiza kai “ni wurin mummy zani, banason gidanan, plz kicema Uncle B ya maidani wurin Mummy kinji, plzzzz” ta kifa kanta akan cinyar Hafsat ta saki kuka.  Ahankali Hafsat ke shafa bayanta “Rufaida ke matar aure ce,gidan mijinki shine gidanki, dakinki,rufin asirin ki, da martabar ki, masu iya magana suna kiran aure da YAKIN MATA,dudda Mum mamarki ce amma bazataji dadi taganki har kinzoba kwata kwata kwananki nawa da dawowa nan? ai seta zata kunyi fada ne,ko wani abun ya faru ko…” Rufaida cikin kuka tace “ai wani abunne yafaru, wlh uncle B mugu ne sosai Anty, ni gaskiya wurin Mum zan koma” Hafsat data gane abunda Rufaida ke nufi saitai murmushi “Anty Rufaida auren kenan, kowace wace undergo hakan,so is normal, zancema Uncle B asaki a islamiyyan da Muzzammil yasani”.  Rufaida ta girgiza kai”Banason islamiyya, idan naji ana karatu kaina na ciwo bazan shigaba!. Ahakadai suka cigaba da hiran har daya tayi atare suka shiga kitchen bayan Rufaida ta gaida Muzzamil.                                           Ahankali Muzzamil yace “B call Dr, ur Ajiya need a Dr kaga yanda take tafiya”. Barraq yadan saci kallonta hanunta rike da spatula a kitchen, yadawo da kallonshi ga Muzzamil a raunane yace”bazata yarda ba,fushi take dani,wlh I don’t know abunda zanyi,ta hargitsa min tunani gabaki daya,but is not my fault I need her dat time badly”.          Muzzamil pat his shoulder ahankali yace”calm down,is normal fushin datake,nasan yanda kakeji, just give her some time zata huce, karamar yarinya ce kaine zaka koyamata komi”  Barraq ya sauke ajiyan zuciya yace” to,ran Monday zanyi resuming office “.             Sai 7:00 na yamma sukabar gidan Barraq ya wuce masallaci. Sai wuraren 9 ya shigo gidan sama yahau ya tura kofar dakin Rufaida ganinta akwance yasa ya juya zai fita da siririyar muryarta takirashi “Uncle B” juyowa yayi da sauri hannu ta mika mishi ya rike da sauri ya karaso ya zauna kusa da ita “jikin ki zafi Baby na nakira Dr?” Ahankali ta dagamai kai,tai rau-rau da ido “promise bazaimin allura ba” murmushi yayi yace”naji bazan bari amiki allura ba”.    Zamowa Tayi ta tsugunna agabanshi ta hada hannayeta biyu takai wurin bakin ta “Uncle B plz forgive me, bazan Kara cewa ka kaini wurin Mummy ba, I was rude I know, plz forgive me kaji”takarasa maganan tana kuka. Barraq ya girgiza mata kai ya mika hannu ya dagota “is ok yawuce, bakimin komiba kinji baby na,we are good”.             Kwalalo ido tayi ta kalleshi wot?ya tambaya,”plz karka karamin abunan na jiya ,is too painful, banaso plz” shiru yayi nayan sakanni yana tunani I was happy baby na tai magana batare data sako any childish abuba, amma gashi tasako, alright lemme answer yhu in a childish way too. Gyara gashin kanta yayi ya shafa kumatun ta”ok my Rufaida, bazan karaba, but duk randa kikai rashin ji,ko kika batamin rai,hmmm ranan sainayi ” da sauri ta kankame shi tana kukan shagwaba “Allah ni bazan ma rashin jiba I promise”.  knocking akayi yasa ya tashi “I guess d doctor is here” fita yayi ya shigo da likitar. Yabasu wuri ta duba Rufaida magunguna ta rubuta musu tareda mishi fada akan yanda yabita sanan ta musu sallama ta tafi.                                                  Maman Abd Shakur😘

Misalin karfe 2:00 na rana Barraq ya shigo gidan sanye da suit baki hanunshi dauke da briefcase, yayinda PA ke biyedashi abaya suka shigo gidan PA ya zauna akan kujera yana karema gidan kallo, Barraq yace “bari nakira madam ku gaisa” PA yace to to. Barraq yay sama dan kiran Rufaida.
Dakinshi yafara shiga yay shower agurguje, ya sauya kaya zuwa na shan iska three quater da white shimi kal yana mamakin me baby keyi dabata ji  shigowan shiba.  Turare ya fesa kafin yafito ya shiga dakinta sassanyar kamshin dakinta ya bugi hancinshi hangota dayayi akan gado tana bacci,ahankali tana sauke numfashi yasa yay murmushi turo kofan yayi yakarasa gaban gado yay tsaye yana karamata kallo sanye take da shimi yar karaama an mata zanen daisy ajiki pink,sai skin tight dogo fari, gashinta tai katon kalaba dashi.  hannayen ta yakama ya rike kinyi kyau my angel. Yakara bakinshi akunnenta yace”wake up ga Mommy tazo” cikin bacci Rufaida taji ance Mummy da sauri ta tashi tana waige waige Mummy taga Uncle B a gefenta “Uncle B ina mummy na?” Shiru yay yana mamakin yanda Mum da Rufaida keson junansu. Dagata yayi muje PA yazo ku gaisa. Bayi ta shiga ta daurayo fuska  Ya mika mata hijabi tasa tana turamai baki ya rike mata hannu yana dariya “naji naji anjima u will call mummy kuyi magana sanan” tai tsalle suka sauka.  gaisar da PA tayi takawo musu abubuwan kwalama sanan takoma sama. Aranan da daddare Barraq yakaita shopping yasaimata  waya mai kyau Apple da kaya suka biya gida suka gaida Amma da Dad Rufaida nata murna zatai waya da mummy.
Kimanin watan Barraq da Rufaida uku da sati biyu kenan da dawowar Su Abuja. Babu abunda yakara shiga tsakanin su,Barraq yay hakuri yana koyamata wani irin sonshi da shakuwan daya wuce misali dasukai kwanan nan.  Rufaida tai kyau sosai,takara kiba ta cika dam ga yawan zazzabin safe datakeyi ga bacci tarasa meke damunta.                     Breakfast suka gama tana kusa da Barraq zaune take ta daura towel fari ajikinta ajiye spoon din hanunshi yayi ya shafa kanta “baby na yau da wuri zan dawo na kaiki hospital,banason wanan zazzabin dakikeyi every morning” ya debo kwai yakai bakinta kawar da fuska tayi ta yamuse fuska “banaso” “O haba my baby mekikeso to nadafa miki kafin na fita?”  girgiza mai kai takara yi”zanci ragowan shawar mana najiya “Barraq ya girgiza kai “idan zan dawo I will branch nasiyo miki more shawarma tunda shikadai kikeso, plz don’t fall sick be strong kinji darling “ta gyada mai kai ya mike tsaye yadau briefcase dinshi kafin ya tsugunna ya sumbaci goshinta “I luv yhu, natafi” ya mike yay hanyar fita harya rike door handle Rufaida tace”uncle B “da gudu ta tashi tafada jikinshi tana kuka sosai duk sai shima yarude “baby na menene?”cikin kuka tace”am scared gabana faduwa yake since morning,bansan mesaba,plz stay,something is going to happen ” ajiye briefcase din yayi akan kujera ya kwanto da kanta kirjinshi yana shafa bayanta”Dear listen, nothing is going to happen, akwai enough securities, ga mai gadi babu abunda zai kamaki”.                        inada urgent case ne a supreme court yau daban fitaba,kuma yau mutumin nan na Lagos da matar shi wanda yarsu tabata zasuzo gaidamu, zan dawo da wuri, kije kiyi bacci kafin nadawo nakaiki hospital jikinki yafara zafi”. Kama hanunta yay oya muje kisa kaya tana manne dashi sukaje daki doguwar riga ya ciro mata ta karba ta shiga  bayi tasa tafito yay murmushi baice mata komiba, ya dauko mata shawarman taci agabanshi, yabata paracetamol, tasha sanan yace ta kwanta ta shagwabe” a falo zan kwanta zan kalli series ne “Love is timeless ” to muje yadau filo da blanket ya kwantar da ita ya lullubeta da blanket ya kunna mata kallon sanan yamata kiss a goshi yadau briefcase dinshi yafita. Murmushi tayi tace “luv u too” sanan ta gyara kwanciya tacigaba da kallon ba dadewa bacci mai nauyin gaske yay gaba da ita.                                                    Tic-tic-tic-gilin agogon garin Abuja ya nuna 11:00Am na safiya.                 Zaune mai gadi yake yana jin sakon gaisuwan radio yaji anama gate bugun hauka, da sauri ya tashi yabude dan karamin marfi ya hango wata yar tsohuwa,baka, zani daban riga daban sai irin dankwalin da dinan ga wani uban goro a hanunta tana gutsura.  jin takara bugawa yasa yace “wonene? Cikin hausar shi mara kyau “Nice dan uwarka wurin jikata nazo” mai gadi bai bude ba dan atunanin shi mahaukaciya ce. Securities dake hanyar shiga part dinsu Barraq Su biyu da kakin sojoji ajikin su yaje wurinsu yace “mahaukaciya kuzo ku koreta” daya daga security yabi bayan mai gadi bude gate yayi tsohuwar ta shigo da sauri ciki security yace” Hj nan ne gidan Barrister Barraq,nuna mana ID card dinki?” Tsohuwar tace” kaci ubanka menene kuma idi ked?” ta balli goro kafin tace” ka matsa na shiga wurin yata”, Dadai security yaga kaman ahaukaciyar ce yasa ya sassauta murya “Mama ba’a shiga gidan Barrister idan baka da ID card,kokuma bakada appointment dashi for security purpose, mussamman gwamnati ta nadamu, aikin mune kula dashi da iyalenshi,Babban Barrister ne a Abuja,saboda tsaro, bamusan kiba dan Allah kiwuce kifita kafin mu koraki mama” tsohuwar ta zaro ido “yanzu nida gidan jikata zaku koreni?,Ah lalle, ke duniya mekika zama??nazo ganin jikata ne, kuma nan ne gidan nasani,shine zaku koreni??”  ta tsugunna a wurin ta fashe da kuka security ya tsugunna “mama kodai kin batane?” cikin kuka tace” wlh nanne,nanne gidan” tadanyi shiru tana kokarin tuno yanda  aka koya mata maganan da zatama security tasake cewa” nine kakar Rufaida matar Barraq din,bakistan dakake fada ai suruki nane, Duduwa ce fa,kakarta ce, koku bani hanya nawuce ciki konasa Barraq ya koreku inya dawo wlh.   Sainasa kun rasa aikin ku shegu masu kama da samudawa,ga shegen girma, ga bakin fata, ga fuska ba rahama,Ga uban muni kaman kacin wanda yasha zobo
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:36
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 20 Title : Kaine Sirri Na Part 20
Description : Da sauri ta tashi ta rungume Hafsat tana mai tsanin farin ciki. Hafsat ta dagota da sauri”Anty Rufaida jikin ki zafi sosai, baki da lafiya ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

2 Responses to "Kaine Sirri Na Part 20"

Rick Campbell said...

Although I needed to use a translator to understand still I find this very useful. Do you speak English? Because I need some extra information on the last point that you described. At the moment I write a blog about dataroom services and I need some extra information how to organize everything correctly. Thanks in advance!

26 October 2016 at 11:11
WUGI said...

on the advice of my brother came to this site. when you first get to this site is difficult to understand what it is good free casino games everything is done well. It seems that this is exactly where I can try my luck.

21 February 2019 at 13:58

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger