1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 12

Mijin Haya Part 12

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 24 September 2016



Hibbatu ta dubi meera tace 'toh ,sauke numfashi nayi ,idanuna taf da hawaye na dubi bilal nace'a gsky malam bilal kaga rayuwa ,na tausaya maka,kuma na jinjinawa kakarka,ni kuma sunana hibba shoaib' ,haka dai na bashi tarihin rayuwata,dana gama bashi ,sai ya dubeni yace 'kina nufin ke balarabiyar kasar oman ce' ,'kwarai kuwa but born by a hausa mother',murmushi yayi yace'no wonder malama kike da kyau',hakan yayi daidai da shigowar abbu ,russunawa bilal yayi ya gaidashi ,da fara'a abbu ya amsa ,sannan ya dubeni yace'in kin gama ,kizo ina neman ki',bayan abbu ya shige sannan na dubi bilal nace 'malam bilal tsakaninka da Allah,ka dubi girman Allah kar ka 6oyemini,ka dubeni,ka manta da matsayina,ka manta da cewa tsakanina da kai akwai banbancin rayuwa,kar ka 6oye mini sirrin zuciyarka,bilal zaka iya aurena,zaka iya rayuwa dani a matsayin matarka,zaka iya tarayya dani wajen had'a dangantaka dani,wato dangantakar zuci,bilal na kamu da sonka a ranar dana fara dora idanuna akan idanunka ,sanin cewa bazaka ta6a tunkarata da zancen so ba ,yasa ni na bayyana maka sirrin dake raina ,bilal kana sona?',bilal dimuwa da gigita ne suka masa dirar mikiya ,hakan yasa ya dukar da kansa,yana mai murza yatsunsa,domin he nvr expect such words 4rm me,kasa dago kansa yayi,dubansa nayi tare da goge hawayen da ya zubo min domin ni kadai nasan yadda xuciyata ta harbu da son bilal ba tare da na shirya ba,nace 'bilal dare nayi ,zaka iya tashi ka tafi,ka bar kaka ita kadai a gida,sai da safe' ,sannan na tashi jiki a salube.... >Tunda ita hibba bata ja aji ba,inaga bilal sai yaja,ko ya kuka ce? jin ya ambaci sunana,yasa na tsaya chak! Tare da juyawa,dubana yayi yace'hibbah ko da ban san ke wacece ba,nasan cewa ni ,kin fi karfina,ke yar gata ce,yar asali,yar sarauta,yar dangi kuma yar boko,tayaya tarayyar so zatayi tasiri a tsakaninmu ,rayuwa ta da taki akwai banbanci',idanu jajir na dubeshi nace 'bilal ka daina tunanin haka ,domin arziki da talauci ba zai zamto mizanin da zan auna soyayyarka a xuciyata ba,malam bilal soyayyarka da amincewarka shine cikar buri na' ,bilal ya rintse idanu yace 'na aminci' ,murmushi nayi tare da yin taku izuwa gareshi nace 'bilal dago ka dubeni ,ina son ka dubi tsakiyar idanuna ka fad'a min gaskiyar xuciyarka',ya dago ya dubeni yace 'ina son ki,ina kaunar ki,zuciyata ta aminta da ke, kuma bazan daina son ki ba hibba,kin min halacci hibba,halaccin da har abada bazan manta dashi ba,ki yarda dani',farin ciki ne yasa ,na juya da sauri na fice daga palon,na isa kofar palon abbu ina sauke numfashi,fitowar ammi ne yasa na d'aga ido na dubeta,cewa tayi 'yawwa daman ke zan je in kira ,wacce irin hira ce haka ,baki san dare yayi ba,kuma wanene shi',murmushi nayi nace'ammi mushiga palo sai muyi maganar gaba d'aya',muka shige palon bayan na zauna ,na labarta masu lbrn bilal kamar yadda ya bani lbri',tun kafin in kawo karshe abbu ya katseni yana mai yatsina fuska ,a kausashe yace 'toh menene had'inki dashi,me ya kawoshi gidannan',kaina a duke nace'abbu aurena yake son yi' ,a kasaushe ya jefomin tmbyr'aure? wani iri?',a sanyaye nace'aure dai irin wanda addinin musulunci ya halasta', tsaki ya ja tare da cewa'daga yau ba ke ba zuwa makarantar nan da sunan lecturing,ki rasa da wa zakiyi soyayya sai da dali6i ,dalibin ma d'an khamis,in har aure kike so ,zan aurar da ke ,amma bazan aurar da ke ga wannan yaron ba',a tsorace na dubi abbu ,hawaye na fita daga idanuna nace 'abbu kasan mahaifinsa ne,ka san kasar da mahaifinsa ya fito daga ' ,tsawa ya daka mini yace in fitar masa daga falo ya gama magana,kuka nake kamar raina zai fita ina cewa 'abbu kar ka min haka,kar ka tarwatsamin farin cikina ,wallahi bilal ne za6ina',ammi ce ta taso ta daga ni ,ta rungumeni mu ka fita daga falon,dakinta muka je ta zaunar dani ,ta gogemin hawayena tace' hibbatullah ,ki share hawayenki,ki yi biyayya ga mahaifinki ..... ki bi umarninsa,domin sanin kanki ne tunda har ya nuna baya kaunar tarayyarki da wannan yaron toh ba zai ta6a bari ki aureshi ba',idanu jajir na dubi ammi bayan naja majina nace 'Ammi zan yi biyayya ,kuma zan bi umarnin abbu ,zan daina zuwa lecturing b.u.k,amma wlh tlh bazan daina son bilal ba,kuma in har ba bilal na aura ba toh wlh tlh bani ba aure har abada ammi'',ammi ta janyoni jikinta tana rarrashina tace'daina fadin haka hibbatullah,ki bar wa Allah komai,zan tayaki da addu'a ,ke ma ki dage da addu'a ,idan Allah ya kaddara aurenku da yaronnan .toh bbu mahalukin da zai hana faruwan aurenku,kuma ina son ki hana yaronnan zuwa gidannan domin kin san had'uwar shi da abbu bazai yi kyau ba ,in har ba so kike ya zamto abbunki wulakantashi ba',na sauke numfashi nace 'toh ammi,nagode da kulawarki' * * * Haka na dawo zaman gida ,ko kofar gida bana zuwa ,hakan kuma yasa abbu yaji dadi,tsakanina da bilal kuwa soyayyace da tsantsar kauna ,amma ta waya ,domin nace masa kar yazo gidanmu saboda bana son ya had'a karatunsa da kujiba kujiban zuwa gidanmu zance,da ya kuma nemi dalilin rashin zuwana skul ,ce masa nayi ,kawai na gaji da lecturing d'in! ,na kuma nemi da ya turomin accnt num d'insa,da kyar ya amince ya turo mini bayan na masa magiya kamar wata marokiya,ko wanne wata ina turawa bilal kudi ta mobile money transfer ,saboda siyan irinsu handout da kuma kula da kaka,a kwana a tashi bilal ya gama degree d'insa,kuma akayi postn d'insa bautar kasa zuwa garin edo,yaso mu hadu muyi sallama,amma hakuri na bashi da cewa 'ya je ya dawo, ya samu aiki muyi aure',tafiyar bilal da sati 2 ,kwatsam! sai ga affan da iyayensa a gdanmu ,ashe abbu ne yace suzo su nemawa affan aurena' ,hibbatu ta dubi meera tace' ban san cewa ina da taurin kai da zuciya ba sai a lokacin da ammi ta gama sanar dani dalilin zuwan affan da iyayensa' ,murmushi nayi na dubeta nace 'wllh tllh NA FI KARFIN AUREN DOLE' Hakkin Mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:35
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 12 Title : Mijin Haya Part 12
Description : Hibbatu ta dubi meera tace 'toh ,sauke numfashi nayi ,idanuna taf da hawaye na dubi bilal nace'a gsky malam bilal kaga rayuwa ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 12"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger