1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 14

Mijin Haya Part 14

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 26 September 2016


dariya hibbatu tyi,tace 'ameera ku zan tmby,masoyan zamani,kinga in takaice miki,haka na cigaba da lallashinsa,har ya samu ya kwantar da hankalinsa,washegari yaje gdanmu ba tare da ya gayamin ba,abbu ya 'kare masa cin mutunci da wulakanci wanda hakan ya jawo ya kudiri aniyar bawa mara d'a kunya ,wayarsa ya siyar ,ya kuma had'a da saurin kudin allowee d'insa yayi mini lefen akwati d'aya cike da atamfofi kala 5,takalmi daya ,jaka guda d'aya,sai undies da sauran irin sabulai da takarce,fad'a nayi masa sosai da ya kawo kayan,sai da kaka tasa baki na hakura na amsa ,bayan sati biyu da dawowarsa muka je b.u.k ya kar6o result dinsa ,lecturers sai mamaki suke ganin yadda na koma,ni dashi muka bazama neman aiki,kullum tun safe muke fita ,sai yamma zamu dawo gda,amma ba'a dace ba,ko kuma ace mu dawo gobe,in mun koma sai a bamu hakuri a maido mana da cv d'inmu,yan kudaden bilal suka fara 'karewa ,domin kud'in mota ya soma gagara,hakan yasa bilal ya fito da kekensa aka sawa taya iska,haka yake goyani muje neman aiki,amma duk bbu sa'a ,har ta kai teaching mun nema ,amma ba'a bamu ba,duniya tayi min baki kirin daman da takarduna na dogara ,domin nasan da zarar mun samu aiki,komai xai dawo nrml,amma ina sai ma ta6ar6arewa,kaka abin na damunta matu'ka,tana tausaya mana,hakan yasa ta kamu da hawan jini,kud'in siyamata magani ya gagara,d'an kunnen daham d'in da ke kunnena, dana tsira dashi aranar da abbu ya koreni,shi na d'auko ,mu kaje kasuwa ni da bilal muka siyar,muka siyawa kaka magani da kuma kayan abinci,satin kaka biyar tana jinya ta rasu,munji mutuwarta ,amma munsan cewa mutuwar ita ce gata a gareta ,a haka rayuwa ta cigaba da tafiya komai na gidan yana 'kara lalacewa,neman aiki bamu hakura da nema ba,duk inda mukaji ana nema sai munje,hatta aikin lebura mun nema,mun samu amma muna komawa washegari suka ce sun fasa d'aukar mu,a cikin wannan rayuwa muka shafe shekara hud'u ,makotanmu duk sun tashi daga gidanjensu sunyi arziki,kayan d'aki da kichin d'insu ,suka kawomin kyauta,domin zaman lfy mukayi dasu ,hakan yasa kikaga gdan da kayan daki,duk da wasu ma saidasu nayi,naso nayi aikin aikatau amma bilal ya hanani,shi yake fita dako da kwasar kwata ,a biyashi muci abinci da kud'in',hibbatu ta dubi meera tace 'ameera talauci bai yi ba,sunansa bai yi ba,domin talaucine ya maidani 'kazama,bagidajiya,kwadayayyiya,masifaffiyarkarfi da yaji ,domin yau da gobe ,bata bar komai ba,kuma har yau banyi 6atan wata ba,dukanmu bamu damu ba ,domin talaucin da muke fama da shi ya ishemu,bilal ya cigaba da kujiba kujiban neman aiki,domin ni na hakura,kekensa ma siyarwa yayi muka siyi kayan amfani irinsu sabulu,man goge baki,da kayan abinci,yanxu haka shekarar mu shida da yin aure ,sati biyu da suka wuce ya had'u da alhajinku a masallaci wai yana neman maigadi,bilal baiyi 'kasa a gwiwa ba ,yaje gdanku ya kai kanshi,alhajin ya daukeshi,munyi murna sosai domin gani muke karshen talaucin mu ne yazo,hakan yasa kwana uku da suka wuce da nayi mafarkin tsiren hanta,sai na farka na tafi gidanku wajen bilal da zummar amso dari biyu...(ku duba chapter 1)' ,baya n hibbatu ta gama bawa meera lbri, meera ta sauke ajiyar zuciya tace 'tabbas hibbatu kunga rayuwa ,kuma rayuwa ta ganku',kiran sallar azahar da sukaji ne ,ya katse masu hirar ,hakan yasa suka tashi ,hibbatu ta zuba masu ruwa a buta domin yin alwala suyi sallah. Bayan sun idar da sallah,hibbatu ta fita ta yo cefane da kudin da hajiya ta bata,ita da meera suka had'u suka bararraka jolop din taliya,bayan sunci sunyi nak ,hibbatu ta dubi meera tace'ni ko in tmbyeki mana' ,'ina jinki' ,'tayaya kuka hadu da imad har kuka fara soyayya,duk da nasan cewa a 'kasa d'aya kukayi karatu' ,meera ta gyara zama tace 'toh da farko dai sunana ameera salis goni ,ni ce y'a daya tilo ga abba da umma ,wato alhaji salis goni da haj.nafisa,na kasance yar gata ,shalele ga umma da abba,amma hakan bai hana su tsaya tsayin daka wajen ganin nasamu ingantaccen tarbiya ba,domin abba mutum ne wanda dimbin dukiyarsa bata rufe masa ido ba,kasancewa shine mamallakin [goni motors ]kuma bai dau duniya da zafi ba ,haka zalika umma ,tun gama secondary d'ina ,abba yaso ya aurar dani,amma dayake na nace sai nayi degree ,da kyar ya amince nayi ,na nuna sha'awar yin karatu a kasar waje ,amma sam yace bai amince ba,sai da umma ta sa baki ,sannan ya amince ,bayan nayi masa alkawarin zan kare mutuncina ,na fara karatuna tiryan tiryan a bangaren masscomm ,ina da shekara biyu a univrsty of cyprus,wata rana na kamu da matsanancin rashin lfy,a lokacin su imad sunzo medical excursion daga skul dinsu xuwa tamu makarantar ,danaje skul clinic,sai akace one of the student doctors 4rm medical university ne zai dubani,imad ya zamto student doctor d'in ,domin bani gado akayi ,shi ya kula dani,ya bani magani da allurai ,a lokacin dana warke ,sai na fara yabawa da kirkinsa gareni ,domin bayan an sallameni ,ya karbi numbrta,muna waya ,muna chtn ,a haka muka shaku sosai ,har ya zamto ya furta min kalmar so,kasancewar shi ne d'a namijin da ya ta6a furtamin kalmar so a rayuwat,hakan yasa na amince masa ,domin banga aibu a tattare dashi ba,a lokacin da abba ya zo dubani ,na gabatar masa da imad a matsayin mijin da xan aura ,abba ya nemi da yaji asalinsa ,bayan imad ya gaya masa ,anan ne abba ya gano cewa imad d'an amininsa shoaib ne da sukayi secondary tare a 'kasar oman,hakan yasa abba ya kar6i numbr din abbu gun imad,suke sada xumunci ta waya, suka shirya had'uwa a kano,nan abbana yayi wa abbu xancen aurena da imad ,yana son ayi aurenmu in yaso sai a siya mana gda a cyprus d'in muyi xaman mu har mu kamalla karatu,amma abbu ya nuna rashin amincewarsa,wai imad is too young 4 marriage ,abba ya nemeni a waya ya gaya mini ydda sukayi da abbu ,ni kuma nace badamuwa,nima kawai bara in kamalla karatuna ,inaga xuwa lokacin abbu xai hakura ayi auren ,a wani hutune dana xo gda nigeria ,mukaje gidanku tare da abba da umma,a lokacin naga hotonki a album kina yarinya ,dana tmby wacece ke ,sai ammi tace min ke yayar imad ce ,amma abbu ne yace kin dade da rasuwa,bamu kara tada xancen ba,ni da imad muka cigaba da soyayyarmu ,har naxo na kamalla karatuna na baroshi a can yana housemanship a city hospital na kasar cyprus,na dawo nigeria,kuma abba ya tare ni da zancen aure ,kinji yadda muka kaya da shi a dinning ko? ,hibbatu tace'eh naji kam har ya baki 2weeks kifitar da miji', meera ta cigaba da cewa 'toh zuwansu abbune,abbu ya kara jaddadawa abba cewa imad baxai aure ba sai ya kamalla ph.d,idan xan jira in jira ,abba kuma yace aurar dani zai yi bai xai xuba min ido in tsofe masa a gda ba,ya nzu dai abba ya bani 1mnth in fito da MIJI.. Hibbatu ta sauke ajiyar zuciya tace 'ALLAH sarki imad rabona da shi tun lokacin da muka rakashi cyprus daya samu admssn,toh ku yanzu wani mataki kuka d'auka?,ko kuma zaku hakura da junanku ne',meera tace 'toh tun jiya ina trying wayarsa a kashe,nayi masa txt ,not deliverd,kawai hakura xanyi dashi in nemi wani in aura ,domin gsky abba ya bani chance da dama,baxan so in watsa masa kasa a ido ba' ,'hakane kam kinyi gsky ,amma duk da haka ki tuntu6i imad ki ji daga gareshi,'kila ya nema maku mafita' ,'a yadda naji lbrn abbu daga gunki,alamu sun nuna cewa shi mutum ne tsauri da kafiya,kina ganin akwai dabarar da zata sanya abbu ya sauya ra'ayinshi', hibbatu ta ta6e baki tace 'amma kar ki manta fa gadonsa mukayi ,nasan in har imad na sonki dole ne ya nema maku mafita wajen ganin kun mallaki junanku a matsayin miji da mata' ,ameera ta mike tsaye ta yafa mayafin abayarta ,sannan ta d'au wayarta tana cewa 'ni dai na barwa Allah komai,domin matar mutum kabarinsa,kuma ko da zan amince da mafitar da imad zai nema mana,toh baxan amincewa mafitar da zai zamto bacin rai ga umma da abba ba,ni zan tafi,muje ki rakani,yau munsha hira,tun safe nazo gdannan' ,hibbatu ta mi'ke tsaye ,ta d'au hijabin sallarta tasa,ta d'au basket d'in da meera ta kawo mata abinci a ciki tace'toh muje in rakaki gida,daganan in gaishe da hajiya'..haka suka fice daga gidan,hibba ta kullo gidan, da kafa suka karasa gidansu meera da yake ba nisa daman,suna hira abunsu,har suka iso ,bilal ya bud'e masu gate suka shiga ,hibbatu tace masa sannu da duty,meera ta d'an russuna ta gaidashi ,ya amsa yana mai sosa keya,ita kuma meera tausayinshi ne ya kamata tunda taji lbrnsa a gun hibbatu,hakan yasa take ganin 'kimarsa domin da wani ne wllh guduwa zai yi (tunda wanda yake da ita a duniya ta rasu wato kaka,gani zai yi auren hibbatu a gareshi yazo masa da tsiya),haka suka shige cikin gida,suka tadda umma a falo ,ta amsa gaisuwarsu fuskarta dauke da fara'a tana cewa'ameera kin je kinyi biko ko?',hibbatu ta washe baki tace'daman yau na tashi da ciwon kai ne,abin da yasa banzo ba kenan ',sannan taja hannun meera suka shige kitchen ,bayan ta ajje basket d'in,ta dubi meera ,muryar 'kasa kasa tace 'ina son ki min alfarma pls,labarina dana baki ayau,ina son ya zama sirri tsakanina da ke,kar ki gayawa kowa pls' ,'toh shikenan,labarinki is safe wit me,dnt wrry', 'nagode ameera,ni zan tafi,sai gobe','ki tsaya in d'ibar miki abinci,in yaso kinci anjima da dare','toh ameera,i bazan 'ki ba,zubo in tafi da shi,kuma ki d'an had'a mini da juice pls',... Hakkin Mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:40
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 14 Title : Mijin Haya Part 14
Description : dariya hibbatu tyi,tace 'ameera ku zan tmby,masoyan zamani,kinga in takaice miki,haka na cigaba da lallashinsa,har ya samu ya kwant...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 14"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger