1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 13

Kaine Sirri Na Part 13

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 19 September 2016
     Ganin da gaske take tana kokarin barka shirt din jikinshi yasa yakama hannayen ta yarike yana kokarin gano wani abu daga yanayin ta. dago kanta daga cinyarshi tayi ta chusa a kirjinshi sosai kaman zata fasa tana shinshinawa, tana numfashi sama-sama tasa hannu takama kwalar shirt dinshi tana janshi.  Barraq yama rasa mezaiyi mata,zame jikinshi yay ya rike fuskarta yana girgizata tareda kiran sunanta “Rufaida Baby darling ” ahankali ta kalleshi da idanuwanta dasukayi wani irin ja kafin ta lumshe su tana takara fadowa jikinshi takamashi tarikeshi gam ta matse kafa tana kuka. Barraq yakai hannu ya dauko chocolate din yana kallo ganin Rufaida na birgima akasa tana wuntsila kafa yasa ya ajiye da sauri yazo inda take ya dagata idanunshi sunyi ja yafara tunanin kodai yakira Mum ne saikuma yafasa. bakinshi tafara shafawa da hannu tana nishi kaman maijin kishin ruwa, idanuwanta sun kankance sosai tana shafashi tana wani irin chusa jikinta a nashi,tana kamo hanunshi tana daurawa ajikinshi.
Kwalla yacika idon Barraq sosai “Nana mekika samin a chocolate dinan da matata taci?”Hannun dayaji Rufaida tasa tana balle boturan kayanshi yasa yarike hanunwanta da sauri yana girgiza mata kai. fizge hanunwanta tayi daga nashi tareda fashemai da kuka ta maida hannun tana bude boturan rigarshi,kama hannuwan yay hawaye ya zubo daga idonshi yana girgiza mata kai ” No Baby,dis is not yhu,bazan iya miki abunda kikeso ba,kome zai faru na auratayya nafiso yafaru dukanmu muna cikin hayyacin mu, dannasan bakya cikin hankalinki yanzu, something is definitely  wrong ” ya rike mata hannaye gam yana girgizata. mutsu mutsu tafara da kafa tana kokarin kwace hanunta amma takasa, tafara mai ihu sosai tana wani irin kuka kaman ba itaba, da sauri ya saki hannunta yana kallon ta, tashi tayi tsaye da kyar tana wani irin layi da tangadi ta zare doguwar rigar dake jikinta, yarage daga wando sai bra ajikinta da sauri Barraq ya kawar da kanshi. Jin takara fadowa jikinshi tana lashemai gefen wuya yasa ya dauketa chak ya jefata akan gado, da sauri yadau wayarshi dake kan table yafita daga dakin, tareda kullo kofar da sauri yasaka key.

Rufaida da hankalin ta baya jikinta bata ganin komi na dakin sai Barraq, yana fita tafara ganin duhu matse kafa ta dingayi tana mutsu mutsu akan gadon hartaji ta tafado kasa, ta buge hannu sosai, bubbuga kafafuwan ta tadinga yi akasa, tana wani irin birgima tana bankarewa, tana ihu tana dukan kasa da hanunwanta. gatanan ne kaman mahaukaciya, kaman mayya saboda yanda take zazzago harshe. Kaman tababbiya.
“Listen B cool ur mind,yanzu ba lokacin tunanin abunda Nana tayi bane, bcus zata iyayin worse dan wanan ma,yanzu tuananin wot will help Rufaida zamuyi,dan inhar kwayoyin  sha’awa tasa a chocolate din zaiyi affecting Rufaida sosai ” Barraq da muryarshi ke rawa sosai yace “Muzammil I don’t know,is all my fault, I left d chocolate on my table, nasan she thinks shine tsaraban saisa taci, bansan mezan mataba, she is suffering alot,yanzu hakama inajin ihunta da buge bugen datakeyi” yasa hannu ya goge kwallar dake neman zubomai. Muzammil yace ” kabata ruwan lemun tsami Tasha,ko kuma kamata powerful alluran bacci dazai sa bacci mai karfi ya dauketa,I think hakan zai rage mata abunda takeji,kafin da safe ka kaita hospital” ahankali Barraq yace ” hakan xaiyi solving problem din?” Muzammil ya nisa “inbai yiba I guess u have to think 4 another alternative, hakanan kai saika bata maganin dake tareda kai tareda mata addu’oin tsarin nan dana koyama” Barraq yace “thanks friend” yakatse wayan. Fita yay yabama gateman kudi mai yawa yaje pharmacy ya siyomai alluran barci mai karfi, yawuce part din Mum bai sameta a faloba ya wuce kitchen yaga lemon tsami dayawa ya yanka ya matse su a cup yatafi dasu part dinshi ahankali yake bude kofar yana shiga yaga Rufaida na.

Ta tsugunna ta rike cikinta gam, tana kakarin amai,gashin kanta duksun barbaje ajikinta. da sauri ya maida kofan yarufe ya karaso ciki da sauri ya ajiye kofin agefe yasa hannu ya dagata “my Baby” ya daurata akan jikinshi, gabaki daya yaji jikinta yay laushi,yasaki yakuma dau zafi sosai. tarike shi gam,hanunshi yasa yatattara gashinta ya tufke mata a tsakiyan kai. Ya kauda kanshi da sauri ganin surarta yasoma tayarmai da hankali, dauko ruwan lemon din yay ya ciro kanta daga wuyarshi yakara mata abaki “drink, sha kinji Baby na zaisa ki warke” jujjuya fuska ta farayi tana neman maida kanta jikinshi,hanunshi daya yasa ya matse bakinta ahankali ya zuba mata lemun tsamin a baki tahadiye tana tabe baki,da kyar dai yasamu tasha rabin cup ya ijiye sauran a gefe yana shafa kanta yana hura mata iska a fuska hawaye yacika idonshi sosai “zaki warke kinji Baby na,be strong ” hawaye yaga ya tsiyayo daga gefen idanunta tai wani lagab, jikinta ko ina yasaki ko karfi daya bataji sai muguwar shaawa datakeji da wani irin sarawa da kanta yakeyi, jin anyi knocking kofa yasa ya dauketa ya daurata kan gado,yadan ja bargo ya rufe mata jikinta yajuya ya gyggyara jikinshi da boturan rigarshi kafin ya bude kofa, maigadi ne ya karbi alluran da sabuwar sirinjin ya shigo daki ya maida kofa yarufe. saida yafara karanta bayanin  alluran bayan ya tabbatar na bacci ne ya bude bakin alluran yasa sirinji ya zuko allurar ya ajiye kan table spirit dinshi da cotton wool ya ciro daga drawer ya jika yazo yacire bargon jikinta yamata alluran wanda yasa tasaki dan karamin ihu.
Ya zauna yana shafa gashinta yakara karfin AC ganin yanda take zufa. Har karfe 2 dare yaga batai bacci ba saidai ko motsin kirki bata iyayi. ta harde kafafunta kawai hawaye na zuba daga idonta. Barraq yarike hanunta yana kuka. har karfe 3 dare ganin takiyin bacci sai wahala yasa ya dauko ragowan lemun tsamin addu’oin yay aciki da karatu yakara mata abaki tasha kadan ya ijiye a gefe ya hayo gadon ya daura kanta akan cinyarshi yana shafa kanta ahankali yaga tai shiru ta natsu tadena matse kafafun sai kallon gefe daya datakeyi ahaka suka zauna har karfe shidan safe.
Ya zame kanta daga cinyarshi ya shafa fuskarta “my Baby”  yaga ta kalleshi da kananun idanunta “bari nai salla kinji” ya shiga bayi ya sakin ma kanshi  shower yana wanka.  karan dayaji yasa ya kashe shower jin tabbas karan buga abune yasa yadau jallabiyar shi dake rataye abayin ya zira yafito da sauri ganin Rufaida akasa tana bubbuga kanta ajikin gado tana bubbuga kafarta akasa tana ihu, da sauri yazo wurin ya tsugunna ya daura hanunshi abayan kanta “Rufaida! ” buga jikinta tayi akasa ta kwanta tana wani irin birgima tana kakarin amai,  amma komi yaki fitowa. ringing din dayaji wayarshi nayi yasa ya dagata ya daura akan gado yakoma ya daga wayar ganin Mummy yasa gabanshi yafadi ya dauka “Son kasan Rufaida zata school ko,is already after 6 now, bazaka barta tazo ta shirya ba ” muryar shi na rawa yace “gatanan zu..zuwa” yanayin yanda Mum taji muryarshi yasa tace” is everything alright? ” Barraq ya saki wayan akasa yana kiran “Rufaida, Baby” ganin tana wani irin jan numfash tafado daga kan gado.
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:18
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 13 Title : Kaine Sirri Na Part 13
Description :      Ganin da gaske take tana kokarin barka shirt din jikinshi yasa yakama hannayen ta yarike yana kokarin gano wani abu daga yanayin ta. d...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 13"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger