1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 6

Kaine Sirri Na Part 6

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 12 September 2016

Fisge jikanta tayi daga nashi ta mike tsaye takoma Chan gefe nesa dashi, rigar data yage na jikinta ta cire ta ajiye, zanin jikinta ta kwance ta daura a kirji sanan ta kwanta akasa tana kuka. Barr Barraq ya dafe kanshi sanan ya sauke ajiyan zuciya “please Rufaida kiyi shiru kinji” bata saurareshi ba tacigaba da kuka, wanan karan kukan nata na mugun damun ranshi fiye da tunanin mai karatu kama kanshi yayi yace”O I said kiyi shiru” yafadi maganan yana mai daure fuska,da sauri taja bakinta tai shiru jikinta na rawa yace “zonan” tashi tayi tazo gabanshi tace “gani” hannu yadaga mata ta mikamai hannunta ya zaunar da ita akasa yace “kiyi shiru kidena kuka,I promise yhu bazaki dawwama ba cikin wahalan nan kinji?”tace “to” yace “yauwa oya kwanta a nan kiyi bacci” kwantawa tayi agabanshi ta lumshe ido tana sauke ajiyan zuciya irin na wayanda sukasha kukan nan yana rike da hanunta ahaka tai bacci, dayaji hannunta yay fayau a cikin hanunshi yagane tai bacci ajiye hanunta akasa yayi yakoma gefe yana addu’a.
Da asussuba yaji alumun an bude kofa “Rufaida, Rufaida wlh gwarama kifito inba hakaba na lahira zai fiki jin dadi” jin haka yasa yafara tattaba kasa dan gano inda hannunta yake yatashe ta bayason takara dukanta yau,jin hanunshi sun sauka akan lafiyayyan cinyarta mai taushi yasa ya daga hannun da sauri yana ajiyan zuciya saboda yanda yaji,ahankali yace”Rufaida, Rufaida ” umm tace cikin bacci yace “tashi kije kakarki na kiranki karta Kara dukanki” da sauri ta zabura ta mike ta daura zaninta da kyau tabude kofa tafita. Duduwa tace “sai yanzu kikaga daman tashi? Wuce ki share tsakar gidan nan,kidau gero ki surfa sanan kitafi deban ruwa,inkin dawo kezan dauka inkai kasuwa mai gyadar dakika batar ya jibgeki bayan yagama jibgarki yay amfani dake hala inyay hakan yahakura ya yafemin kudin gyadar” Rufaida ta matse kwalla ta wuce ta dauko tsintsiya ta share gidan tass tai surfen geron shima tass wuraren goman safiya. sanan tadau tulu taje gaban dakin Duduwa tace “Duduwa dan Allah kiban riga, banason naje rafi ahaka da daurin kirji” Duduwa tace “kan ubanki shegiya rubabbiya idan nafito nasameki abakin kofana wlh saina parka miki ciki” da sauri tabar wurin tadau tulu tana kuka ganin Duduwa nacikin daki yasa ta bude bukkarta cikin kuka tace “zakaje Rafi?” Da sauri tace mata eh,ta riko hanunshi suka fito batare da Duduwa ta gansuba.
Saida suka fito waje sanan ya tsaya t-shirt din dake jikinshi taga yacire ya mika mata yace”gashi kisa bai kamata mace nafita babu rigaba” kallon shi tayi cikin rawan murya tace “ai Duduwa zata dakeni inta ganni da rigan” yace “ko zata dakeki kisa” ta karba tasa shikuma da singlet a jikinshi suka cigaba da tafiya  suna cikin tafiya ta hango yan matan nan dake saida magani da sauri ta boye Barr a bayan bishiya tace “dan Allah ka tsaya a nan,kome zakaji karka fito dazaran angani dakai zasa jefeni a bayan gari” itakuma tafito ta tsaya, suna hangota suka sauke tulunsu a gefe suka karaso gabanta kowaccen su tarike kugu sukace “malama ina cikon kudin maganin dakika siya jiya?”

Rufaida taja baya tace”ku
yakuri, Allah idan nasamu kudin zan kawo muku” dariya sukayi Babbar tace”wlh dukanki zamuyi mudaki banza,ahayye nanaye yarinya sa guiwan ki akasa, kinsan sharadin damuka yi jiya,sa guiwan ki akasa kawai” babu musu ta tsugunna tasa guiwanta akasa, Babbar yarsu takatso reshen dogon Yaro tace “Ni zan miki bulala goma,lami bulala goma sai sailuba tamiki bulala goma a matsayin naira hamsin din damuke binki”, Rufaida ta matse kwalla tace” na yarda ku dakan” yayar tazo tafara shaula mata da karfin gaske Rufaida tafara ihu kaman ana yankata, Barr Barraq yafito daga inda taboyeshi ahankali yake tafiya yana kokarin bin inda yakejin kukanta yace “Ku maitai muku?for godsake yarinyar nan wai jakace,kawai kun maidata jaka” Duk suka matsa baya suna kallon kakkyawan baturen dake magana, Rufaida ta mike tsaye taje inda yake tana kuka yace “mekika musu?” kafin tai magana babbar tai magana tace “bashin magani na ciwon kai da bauri tazo ta karba jiya bata bada kudinba saisa zamu daketa,kuma ai kakarta tamaidata jaka bamuba ehe, dan haka mudai abamu kudinmu ko aradu mu ballata mu balla banza”, cije lebe yayi inama yana ganinta da wlh saiya balla mai mishi rashin kunyar nan. hannu yasa a aljihun wando yazaro kudin dabaima San konawa bane ya jefa musu suka dauka  sanan yar takalli Rufaida tace “kaman mai gari da Duduwa sunji maza kikebi, wlh saimun fadi komi,yau bayan an jefeki sanan a koreki daga garin,shegiya yar baka mai wari” suka dau tulunsu suka bar wajen suna waka.
Rufaida ta tsugunna a wurin tafashe da kuka mai tsumma zuciya tana na shiga uku, idanun Barr Barraq yay ja kaman yay kuka yanzu dama kanshi aka daketa? Taje takarbo magani tabashi?wani irin shauki da son yarinyar yaji yabi jijiyoyin jikinshi,why? Inama ace inada glass naga fuskar kakkyawar halitar nan mai taimakona?..
Magananta yaji tace”kaga idan ka mike hanyar nan sambal zata kaika har titi saika shiga mota ka koma gida”,tasa sanda a hanunshi tace “kadinga duba hanya da sandar nan,kayakuri katafi banason ka shiga matsala saboda ni? tunda aka gammu tare sai an daureni an jefeni, katafi kaji insha Allah babu abunda zai sameka,nagode sosai da abunda kamin a rayuwa,Duduwa yau saita kasheni hala, sai anjima” da sauri yace “Rufaida, Rufaida” amma ta falfala da gudu. Ahankali yace”to mena mata arayuwa datakemin godiya?anyway koma wacece ke Alkawari daya zan miki saina fitar dake daga kangin nan dakike ciki” yajuya yana dogara sandar yana tafiya.
Dad polisawa da Muzzamil tsaye agaban motar Barraq daya Kone. Muzzamil yace” Dad jiya tunda nazo bakin titin nan naga tayoyi biyu Dana duba naga tayan motar B ne,hakan yasa na dinga tracing tire tracks cikin Daren nan harnazo nan, and d worse part naga karfen glass dinshi a motar, kenan duk inda yake baya gani baya tareda glass dinshi. Dad kataho da sapayan eyeglass din dana fadama yauda safe?” Dad ya dafa kan Muzzamil yace”eh,son naji,yanzu nida inspectors zamu shiga cikin kauyen nemanshi,kawuce katafi 11 za’ayi daurin auren ka gashi yanzu 10:30″ Muzzamil yace “Dad… Dad ya girgiza kai banason musu just go,today is a special day 4 yhu” yajuya badan ranshi Yasoba kwalla yataru a idonshi yafara tafiya dan karasawa  bakin titi ya shiga motarshi daya paka a wurin. Yayinda Dad da yansanda suka shiga cikin mota suka wuce cikin kauyen.
Shiga motarshi yayi ya kifa kanshi a kujera kaman yafashe da kuka haka yakeji, gajeren hawaye daya zubo yadan goge sanan ya Danna key zai tada motar ya dago  kanshi yana kallon titi.  hango Barr Barraq yayi a tsakiyar titi yana dogara sanda ga motoci sun taho da gudunsu dayake express road ce, da gudu yafito daga motarshi ya fanfala da gudu ya bude muryarshi  yace “B stay  still,just stay where u are,am coming” yama motocin dasukai layi alamun su wuce duk suka wuce sanan ya shiga cikin titin,kamo hannun Barraq yayi suka tsallako sanan yama Barraq dake fadin Muzzamil kaine muryan ka naji, kakkyawan runguma Muzzamil yabashi tareda fadin is Me,I missed yhu B”.

Suka kankame juna daga baya Muzzamil ya sakeshi yace “bari nakira Dad” ba’afi minti 20 da fadama Dad ba suka zo wurin shida polisawa,Dad yazo inda suke tsaye ya rungume Barraq tareda fadin”Alhamdulillah, Alhamdulillah,my little champion is safe and sound ” Barraq yay murmushi da kyar ya iya furta “Dad am hungry, yunwa nakeji sosai wlh”Dad yace” muje kaci abinci” yajuyo ya sallami poliswan tareda basu kudi mai yawa ya dawo ya shiga motar Muzzamil yajasu  sai cikin garin Jigawa state,anguwar GRA suka sauke Dad suka fara saukewa a wajen daurin Auren,Muzzamil yace “Dad musai munje mun shirya zamu zo,nasanma Kawu yariga ya karbi auren”
Dad yace “ok nidazaran angama daurin auren zan tafi inada meeting” yabude jakar dake hanunshi yaciro wani dan karamin akwati yasama Barraq a hannu yace “your eyeglasses son,take good care of yourself” Dad din Muzzamil yakaraso wurin yanamishi magana yayinda Muzzamil yaja motar da sauri dan yasan fada Dad zaimai suka tafi hotel dinsu.
Dakin Muzzamil suka shiga, sai alokacin yabude akwatin  yaciro glass din yasa, ahankali ya furta “Alhamdulillah” Muzzamil dake gefenshi yay murmushi yace”Ala kulli hal”zama Barraq yay akan gado, tashi yayi yace “Men yimin order din abinci,bari nai wanka” yawuce bathroom.
Fitowa yayi daure da towel daure a kwankwaso sai aranan nakare mai kallo,namiji ne kakkaura,fari tass yake jajjir kana ganinshi kasan yahada jini da turawa,yanada yawan gashi ajiki, ga gashin kanshi mai yawa baki sidik,lips dinshi Jane sosai idonunshi manya ne,amma kwayar idon wani irin blue ne, yanada tsayi jikinshi a mummurde.
Zama yayi yadau coffee dake gefen abincin da aka kawo mishi ya shanye tass sanan ya dauko Basmatic rice da aka dafadashi da cactus da green beans, yadanci badayawa ba sanan ya tura gefe Muzzamil yafito daure da towel shima Barraq kalleshi yace”ina kayan dazan sa?” Muzzamil yabude wardrobe ya dauko mai shadda fara iri daya datashi ya bashi Barraq ya kallai yace but… Muzzamil da sauri yatareshi yace”I know nasani,B bayason manyan kaya but kasamana just 4 today kaji” Barr Barraq yay murmushi ya tashi yasa kayan sunmai mugun kyau. Karfe 12:30 suka gama shiryawa,Muzzamil yace” B munyi mugun latti,maybe ma anriga ankai baby na,cos I arrange everything dazaran an daura aure za’a tafi da ita saboda cocktail night dazamuyi a Abj by 8 nadare” yadanyi murmushi “but lemmi call just to confirm”. Yakira Yusuf ya dauka yace”ango hope anga B?mu gamunan a hanya zamu wuce da amarya Abuja” Muzzamil yace”thanks Yusuf, gashinan tareda ni, muma yanzu zamu  zamu taho muhadu later just handle everything”, sukai sallama da Yusuf ya katse wayan.
Yan kayayyakinshi na hotel din ya tattara yakai car,sanan yay settling bill yadawo daki yasamu Barraq zaune kan kujera ya lumshe idanu. dafashi dayaji anyi yasa ya bude ido yana kallon Muzzamil, Muzzamil yace”meke damunka,why all d sudden thinking?Tundazu na lura da hakan?”
Lumshe ido yayi ya bude sanan yatashi yajuya ma Muzammil baya ahankali yace “Muzammil kwana daya kacal nayi tareda ita,bansan taba bansan kamanintaba,but all I can tell u is,am in luv with Rufaida, ina sonta,nd is time to save d luv of my life”  yana karasa fadin hakan yay sauri yabude kofa yafita,Muzammil ya mike tsaye cikeda mamakin abokin nashi Barraq in luv? Ahankali yace”abun mamaki” da sauri yabishi yatarar dashi a zaune a mota kanshi nakan kujera ya lumshe ido Muzammil ya zagayo ya zauna a mazaunin direba ya kunna motan sanan yakalli Barraq yace “ina mukayi B?” Barr Barraq ya kalli Muzzamil da dan gajeren murmushi yace”kauyen daka daukoni shinake so ka kaini,idan muna kan hanya I will tell yhu everything about her life” sanan yay sauri ya juyar da kanshi ganin Muzzamil na neman mishi dariya. Ya kadakai kawai yatada mota aranshi yace Barraq in luv,hmm wot a surprise!.

Ganin boyewan datayi akan bishiya bashi zaisa yau afasa jefeta ba yasa ta sauko daga kan bishiyar mangoron  tana kuka na fitan hankali da tulunta a hannu, tafiya take kowa na kauyen ana nunata ana cewa “ga wacce za’a jefe a kofar gidan mai gari anjima,ankamata da namiji suna lalata,namijin ma bature fa” ko kallon mazan da suke magana batayi ba saidai ma takara fashewa da kuka tawuce gida shiga gidan tayi da sallaman ta takarasa tsakar gida ganin Duduwa dawasu kattan maza su uku,Duduwa na zaune akasa suko suna tsaye bakake dasu hakan yasa tasaki tulun akasa,batasan lokacin da wani zazzafan fitsari ya tsiyayo yabi cinyar ta zuwa kasa ba.
Duduwa ta taso tazo gabanta tace “aikuwa gaskiyar su laminde,gako rigar maza nan ajikin ta, wlh yau saikin kusa mutuwa saboda azaba Rufaida” taja hanunta Rufaida tafara tittirjewa tana ihu dan “Allah Duduwa karki kaini gurinsu, mezasu min?” tana ihu haka Duduwa tadinga janta akasa ta kukkuje,Duduwa ta jefata tsakiyar mazan tace”Mujittafa gatanan ka daketa,kaimata bulala dari, kadaki bashin gyadar ka data batar, sanan kushiga daki dukanku kuyi duk abunda kukaga dama da ita,dama ai tadawo karuwa inkunga damama dukanku Ku ukun Ku afka mata a lokaci daya ba matsala ta bace”. Mujittafa yasa hannu yadaga Rufaida tsaye dake kuka sosai yana karemata kallo sama da kasa da wararran bakin nan nashi da ba hakoran gaba yace”ahh Duduwa ai wlh bama saina daketa ba,kawai afka mata kadai idan nayi nabar miki bashin gyadar ” Duduwa da sauri ta mike kaman mahaukaciya tace”ninace kuyi mata bulala dari,maza takebi” da sauri ta shiga daki taciro sharbebiyan dorunar ta mai baki 4 da wayan wuta tahadesu ta nannade tana mikama Mujittafa tace “gashi kacimin ubanta yanda bazata Kara neman mazaba” Rufaida tafasa ihu ta kankame jikinta tana kuka.
Mujittafa yace”haba Duduwa saikace ba jikarki ba zakice azaneta da wanan doruna haka”Duduwa ta nuna kirjinta” Ni Ni nace kadaketa da ita,kuma Rufaida ba jikata bace ban hada jini da itaba,yar tsuntuwace, asiri nake rufamata danama bari ta zauna Dani ina bata abinci,Ku cimin ubanta kuma kasheta Ni banda asara, kumata bulala dari sanan Ku wurgata bukka Ku afakama bunsurar” Mujittafa yakara washe jajayen hakoran yace “kwantar da hankalin ki Duduwa dole mu ladaptar da shegiyar da duka,sanan dukanku mu afka mata mu yagata,yanda bazata Kara marmarin bin mazaba”, Duduwa takara gyara daurin zani tace “yauwa haka nakeso” ta nuna sauran mazan tace “Ku dagata kujumai ita yamata dari abaya”.
Rufaida na ihu, kururuwa, kuka,shesheka, haka suka dauketa, daya ya rike hannuwanta dayan kuma kafafunta suka juyata, Duduwa tasama Mujittafa dorinar a hannu tace “yauwa cimin ubanta”.  Mujittafa iya karfinshi ya zaula mata daya abaya, ihu Rufaida tasaki tawani bankare kaman zata fadi akasa saboda azaba, Duduwa tace” kuriketa da kyau yar yarinyar nan tafi karfin kune?,kaikuma Mujittafa haka ake dukan mazinaciya budurwa yimata da karfi”. Mujittafa yakara daddagewa yakara zubama Rufaida abaya Wanda saida rigan Barr Barraq ya barke ta baya, masu karatu Ni kaina kasa daurewa nayi nafito daga gidan dan duba wai har yanzu su Barraq basu isobane???.
Paka motan sukayi ahanya Barraq yaga wata yar yarinya dauke da tulu zata wuce yace”dan Allah baiwar Allah inane gidan Duduwa? ” yarinyar tajuyo tace $Chan cikin kauye ne” Muzammil yace “zaki iya shiga mota ki kaimu?” Da sauri ta bashe baki “eh,eh wlh zan kaiku, zaku Sani a gaban mota?” Muzammil yace “eh muje” da sauri taje tana bubbuga kofan ita adole zata bude Muzammil ya bude mata ta shiga ya kulle sukaja motar tana nuna musu hanya har kofar gidan Duduwa, yarinyar tace “ga gidan nan”, Barraq ya dago kanshi kirjinshi yace Dumm ganin yanda yan mata da matasa suka taru a kofar gidan ana leken cikin gidan, ahankali suke tafiya yarinyar na gaba suka kukkusa mutane dake kallonsu.  tunkafin sukai ga zauren sukejin ihu Wanda yasa jikin Barr yafara rawa dan yagane ihun Rufaida ne, muryan Duduwa sukaji tana yauwa hamsin kenan, kai Mujittafa wanan na hamsin din bai shigeta ba,da karfi sosai zakayi  sai ansake Mujittafa ya zuba mata daya lafiyayya Rufaida bakajin ihunta saboda muryarta ta dishe gabaki daya da sauri suka shiga gidan,aiko mutanen kofar gidan suka biyosu, jikin Barr yahau rawa ganin yanda kattai suka tale Rufaida suna duka ya kalli Duduwa, yarinyar data rakosu tace “ga Duduwa Chan ga Rufaida nan ana duka”, dunkule hannu Barr yayi Muzammil ya rikeshi amma ina ya fizge jikinshi yakarasa wurin dawani irin mugun zuciya Mujittafa ya daga dorinar zai shaulama Rufaida yaji an shakemai wuya,Barraq ya shakemai wuya da karfi kanshi na girgizawa tsabagen fushi, Mujittafa ko motsin kirki baya iyayi, Duduwa tazo tana rikemai hannu” Malan kai waye, mutum na hukunta jikata kazo ka shakemai wuya?” Hannu daya Barr yasa ya ingiza Duduwa ta zube a wurin, suko wayanda suka rike Rufaida suna ganin bature ya shigo ya shake wuyan Mujittafa suka saki Rufaida akasa suka arce aguje, Ganin Barr na shirin kisa yasa Muzzamil yazo yace “B control ur temper, just let him go” da kyar ya fizge hannun Barraq daga wuyan Mujittafa, Barraq ya fizge hannunshi daga hannun Muzammil yahau dukan Mujittafa Kota ina yana buga kanshi da bango hawaye na zuba daga idonshi, Muzzamil ya fizgoshi ya rikemai kafada yana jijjigashi “B I said is OK,control ur anger,Les just take her to hospital” Barr yasa hannu ya goge Hawayen idonshi yaje gaban Rufaida dake akife jini yabata bayanta, duka rigar ta farfashe  saboda duka, ya dauketa chak ya daurata kan cinyarshi ya rungume ta sosai ya lumshe ido,hawaye yakara gangaro wa daga idanunshi.
ya mike ya dagata kaman tsintsiya a hanunshi yay hanyar fita da sauri Duduwa ta tashi kaman mahaukaciya tana dukan bayanshi” ina zaka kaimin jika? wayyo jama’a kutaresu masu Satan yara ne” haka suka fita daga gidan babu Wanda yay gigin zuwa inda suke, ya shiga bayan mota har alokacin yana rungume da ita,Muzammil ya rufe kofan yakoma gaba ya zauna sanan yatada motar, kalma daya Barraq ya iya fadi”kaisauri mu kaita asibiti,bata numfashi “.
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 15:43
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 6 Title : Kaine Sirri Na Part 6
Description : Fisge jikanta tayi daga nashi ta mike tsaye takoma Chan gefe nesa dashi, rigar data yage na jikinta ta cire ta ajiye, zanin jikinta ta ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 6"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger