1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » MIjin Haya Part 13

MIjin Haya Part 13

By Abdul Mk
Add Comment
Sunday, 25 September 2016
Ammi ta dubeni tana mai girgiza kai tace'hibba ba dani zakiyi wannan ya'kin ba ,da abbunki zakiyi ',wucewa nayi na bar ammi a gun na nufi palon abbu ,ganin affan da iyayensa a palon yasa na russuna na gaishesu fuskata bbu yabo bbu fallasa,sannan na wuce d'akin abbu,nayi sallama ya amsa min tare da bani izinin shigowa ,idanuna jajir na dubeshi cikin harshen larabci nace 'abbu kai ka gayyato affan da iyayensa ',dubana yayi sosai sannan yace'eh ni na gayyatosu,kasancewar mahaifinsa amini na,kuma kema kinsan da haka ,kinga kenan ba ba'ki bane su ',muryata na rawa nace'bisa wacce manufa sukazo?','manufar da baza su bar gidannan ba sai da ke a matsayin matar affan','abbu amma kasan nafad'a maka bana son shi' ,'toh hibbah wa kike so', 'bilal' na furta a sanyaye,cike da 6acinrai abbu yace'idan kika kara furta wannan sunan a gidannan sai na tsine miki,zan iya aurar da ke ga kowa ,amma bazan iya ta6a aurar da ke ga wannan yaron ba',idanuna na zubda hawaye nace'abbu dalili? saboda bashi da arziki da dangin uba...' ,abbu ne ya katseni yace 'saboda ubanki,tashi ki 6ace min daga nan ,kafin in mangare ki,mara kunya kawai',jikina har rawa yake na tashi na fita ,idanuna na zubda hawaye',hibbatu ta dubi meera a sanyaye tace'har yau na rasa dalilin da yasa abbu bayason aurena da bilal',meera cike da tausayawa tace 'toh ke kin ta6a tambayar shi bilal d'in ko wani abu ya ta6a had'ashi da abbu' ,hibbatu tace'na tambayeshi ,amsa d'aya ce kawai ,wai wlh bai san abbu ba sai a ranar da na gayyatoshi gdanmu' ,meera ta sauke ajiyar zuciya tace 'ni ko zuciyata tana hasashen wani abu game ga kiyayyar abbu ga aurenki da bilal ,amma kawai cigaba da bani labari,ya kuka 'kare da affan da iyayensa?'.... Hakkin mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL. MIJIN HAYA [24] na ILILEE Affan d'in nasamu na ja masa kunne da yayi gaggawar janye batun aurena in ba haka zai fuskanci masifa,bala'i,kata'i da rashin mutunci daga gareni,sai ya gwammace mutuwarsa da aurena,domin babu tarayya tsakanin 'kiyayya da soyayya,da kanshi yaje wajen abbu yace ya fasa aurena domin bazai auri matar da bata sonshi ba,ran abbu ya 6aci sosai ,domin kad'an ya rage ya tsine mini,haka affan da iyayensa suka tattara suka bar mana gida,abbu kuma yace ingayawa bilal ya turo magabatansa,waya na bugawa bilal na sanar dashi ,bilal kuwa kawunshi ya bugawa waya wato yayan ummansa,ya rokeshi da yanason dan Allah suje su nema masa aurena,kawun ya amince da kyar sannan yace zai gayawa sauran yan uwa sai aje,adireshin gdanmu ya tura masu ,ni kuwa da bilal ya sanar dani ydda sukayi da kawu, satar jiki nayi naje gdansu bilal gun kaka,bayan na gabatar da kaina a gareta ,sannan na dauki dubu hamsin na bata nace ta bawa su kawu yadda zasuji dadin zuwa neman auren nawa,bayan kwana biyu bilal ya bugomin waya wai gobe su kawu za suzo ,na sanar da ammi zuwansu ,ita kuma ta sanar da abbu,washegari bayan sallar la'asar abbu ya dawo gda dashi da limamin masallacin gdanmu,karfe 5 ,kawunnan bilal guda hud'u sukazo ,palon ba'ki abbu yace akaisu ,bayan sun zauna ,abbu da liman suka shigo suka zauna ,basu kai ga gaisawa ba balle su fad'i abin da ya kawosu,a wulakance abbu ya dubesu yace'dafatan kun taho da sadaki,domin ba doguwar magana nakeso ba',inda Allah ya taimakesu cikin dubu50 dana bawa kaka ta basu ,sunci dubu20 sauran 30,haka suka had'o dubu30 suka bayar ,abbu ya bawa liman umarnin da ya kar'bi kudin ya d'aura auren,liman ya karba sannan aka shafa fatiha,sukansu kawunnan bilal sunyi mamaki ,domin tambayar aure kawai sukazo yi,abbu ne ya dubesu yace'ina zuwa ku jirani',cikin gida yashigo ,muna zaune ni da ammi a falonta,abbu ya shigo fuskarsa ba walwala ya dubeni yace 'ke tashi ki d'auko min key d'in motarki,atm card,creditcrds,check,passports da wayoyinki da duk wani gadgets dana siya miki',jiki a sanyaye na je na tattaro masa na kawo masa ,harara ya zabga min yace'tunda kin nace sai kin auri wannan yaron ,toh bismillah an daura aurenku,sai ki tashi ki bar min gida ki tafi gdan mijinki',ammi hannu akan kirji tace'aure? Gidan miji? ,abbun hibba ban gane ba',abbu ya dubi ammi yace 'tabbas aure wanda kika sani ,na daura mata aure da wanda ta ke so,yanzu sai ta tashi ta fitar mini daga gida',sannan ya juyo ya dubeni yace 'daga yau bamu ba ke hibba,ki manta da cewan kina da iyaye a doron 'kasa ,daga yau ke matacciya ce agaremu ,haka zalika mu matattu ne a gareki,u hv no blood ties with us' ,ammi ce ta katseshi muryarta na rawa tace 'abbun hibba kasan me kake cewa kuwa' ,tsawa ya daka mata yace 'look woman! Kar ki kara alakantani da wannan yarinyar mai kafiyar tsiya,ni imad kad'ai na haifa',ni kuwa jikina rawa kawai yake,na rasa me zanyi farinciki ko ba'kinciki,tsawa abbu ya daka mini yace 'me kike jira don ubanki tashi ki fice ',ammi ce ta dakatar dashi tace 'haba abbun imad ,in ma kafiyarce ,gado tayi,ku koma menene i kabari ta had'a kayanta ko ,anjima in kira yan uwa a rakata d'akinta','wllh tllh ynzu zata bar min gida,kuma kada ta kuskura ta dauki ko tsinke daga gidannan,kuma kar ki kuskura inji wai kin bata kudina,kai ko gdanta kikaje,a bakin aurenki' ,ammi kuka ne ya subce mata da gudu ta fice daga palon ,ta dawo hannunta ri'ke da credentials d'ina da hijab,ta mika mini tana cewa 'ungo hibbatullah ,iliminki yanzu shine gatanki,ki tashi ki tafi,kar ya wula'kantanki' ,kasa mi'kewa nayi domin ban ta6a zaton hakan daga gun abbu ba ,fincikar hannuna yayi,ya mi'kar dani tsaye, ya fice dani ,bai tsaya a ko ina ba sai a palon ba'ki ya jefa masu ni ,yana cewa 'gatanan ku tafar masa da ita',sannan ya amshi sadaki daga hannun liman ya jefamin yace'ga sadakinki nan,sai ku fice mini daga gida,bamu ba ke har abada.... Hakkin mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL. MIJIN HAYA {25} na ILILEE Hannu nasa na d'au sadakina tare da sanya hijab d'in da ammi ta bani,na dubi abbu nace 'abbu dan Allah kar ka...',d'aga min hannu yayi tare da daka min tsawa yace 'bana son jin kalamanki ,ki tafi kawai' ya dubi su kawu yace'me kuke jira ,gata nan ku tafar masa da ita',d'aya dga cikinsu zai budi baki yayi magana ,abbu ya katseshi yace'kindly get the hell out of my house',da sauri suka fice domin sunga lamarin abbu babu wasa ,haka na bisu a baya ina mai jan 'kafa,muna fita suka tare d'an sahu guda 2,su uku suga shiga d'aya,d'ayan kuma muka shiga guda d'aya dashi ,ba'a tsaya a ko ina ba sai 'kofar gidannan,bayan mun sauka naga sun fara kame kame,cikin kud'in sadakina na ciri dubu na mi'kawa masu adaidaitan,sannan na juya muka shiga gidan,kaka ta fito daga daki da taji ana sallama,ta amsa sallamar tare da tmbyr lafiya na ganku haka',nan suka kwashe lbrin yadda akayi a gdanmu suka gaya mata,kama baki tayi tana salati,basu jira mai za tace ba,suka kad'a rigarsu suka fice daga gidan suna masu farin cikin faruwar wannan lamarin,bayan na basu dubu 2,kuma na ro'ki alfarmar dan Allah kar su gayawa bilal ko da sunyi waya,kaka ta 'karaso gareni ta d'agani daga tsugunon dana yi tana cewa 'anya 'yar nan ayi haka kuwa,ki za6i namiji akan iyayenki,ki baro daular gdanku ,ki taho ga taulacin gdannan,ina mai baki shawara da ki chanja tunanin ki koma gdanku ki ce kin fasa auren bilal' ,sai a lokacin hawaye ya zubo mini ,na d'inga kuka ,kuma na rasa kukan meye,duban kaka nayi nace 'zamana da bilal mutu ka raba,domin banga dalilin da zaisa abbu ya hanani aurensa ba,bazan ta6a danasanin auren bilal da izinin Allah,kuma arziki da talauci duk na Allah ne,kaka kar ki damu kanki ,mu cigaba da addu'a Allah zai shige mana',hibbatu ta dubi meera a sanyaye tace 'haka na shafe wata 9 a gidannan,bana fita ko ina,ina gda ,tufafi kuwa sai yar makociyar na bawa kudin sadakina taje kasuwa ta kwaso mini kayan gwanjo,vaseline,omo,sabulu,man goge baki da sauran takarce irinsu katifa mai arha,dad'inta ma akwai kayan abinci a gidan,kuma duk wata bilal yana yiwa kaka aike da kud'in allowee dinsa ,haka dai na cigaba da rayuwata a gidan, da dad'i ba dad'i,kaka kuwa a kullum tausayina take,ni kuwa dagewa nayi na rufe babin iyayena a zuciyata, jiran dawowar bilal nake in nemi izininsa in fita neman aiki da takarduna ,a wani yammaci ne ina zaune gaban coalpot ina hura charcoal,kaka kuma tana tsintar shinkafa ,kawai sai mukaji sallama,bilal ne ya shigo sanye da tufafin n.y.s.c,turus yayi da ya ganni ,ya bini da kallon mamaki,tashi nayi ina goge hannuna a jikin zanina ina cewa'oyoyo mai gidana',na sa hannu na kar6i jakar dake hannunsa,sororo ya tsaya kallona,tabarma na shimfad'a masa ,naja hannunsa na zaunar dashi,na d'ebo masa ruwa a randa na kawo masa',da kyar ya budi baki yace 'malama yana ganki haka ,me ya kawo ki gidannan,me kuma ya samu wayarki ,na kira switch off',kaka ce ta fashe da kuka ta tashi ta shige d'aki ,hakan ya bani daman ce masa 'bilal Allah ya cika mana burinmu,mun zama miji da mata' ,'tayaya?' ya tmbyni ,'ta dalilin aure mana' na bashi amsa,tashi yayi jikinsa na rawa ya shiga d'akin kaka ,kaka ce ta dubeshi ta zayyane masa yadda aka daura aure na dashi ,fitowa yayi daga d'akin yana mai zubda hawaye ya rungumeni yana cewa 'me yasa kike sona da yawa ,anya hibba kin yi wa kanki adalci kin tsallake iyayenki da jin dadin gidanku saboda ni,me kika gani a tattare dani da har kika kasa hakura dani? Hibba why? Why do u love me so much?',bubbuga bayansa nayi nace 'ka daina kuka bilal ,soyayyar da nake maka ta fi karfin in wofintar da ita bisa dalili mara tushe,bilal ina tare dakai duk runtsi duk wuya ,bazan ta6a guje maka ba,ina son ka ri'ke amanata ,kar kasa inyi danasani a rayuwa' ,kankameni yayi yace 'ina sonki matata,zan jajirce wajen ganin na faranta miki ,domin kin yi min halaccin so',meera ta sauke ajiyar zuciya,tare da goge hawaye da ya zubo mata tace 'tirkashi! Do such love still exist?.... Makaranta sai ku bata amsa ,mu hadu a 26, commentbox d'in pic d'in bilal.. Hakkin mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:37
In Hausa Novels
Title : MIjin Haya Part 13
Description : Ammi ta dubeni tana mai girgiza kai tace'hibba ba dani zakiyi wannan ya'kin ba ,da abbunki zakiyi ',wucewa nayi na bar ammi a g...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "MIjin Haya Part 13"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger