1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 9

Kaine Sirri Na Part 9

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 15 September 2016
Ahankali ya zame hannunshi daga nata dayaga yana rawa yace “barshi zan zuba da kaina” da sauri ta mike tsaye zata fita daga dakin yace “amm nace ba” tadan juyo ta kalli center Capet din dake kasar dakin jikinta na rawa. yace”idan aka wanke miki gashin amiki kitso kinji” dagamai kai tayi, tafita daga dakin da sauri hartana tuntube. girgiza kai kawai yayi yanzu shine keson wanan yarinyar,lallai soyayya bakama Barraq adalci ba.
Tana komawa part dinsu tawuce dakinta ta kwanta akan gado tanamaida numfashin tsoro. kai mutumin nan yacika bata tsoro, to maisa lokacin dabaida glass banji tsoron shiba?take ma kanta tambaya a zuci.
Da yamma Mum tasa aka kaita wurin wanke gashi, wanke mata gashin sosai akayi aka mata kitso irin na turawa nan kaman kalaba tai kyau sosai banbancin ta da turawa fari kawai zasu nuna mata dan itabaka ce.
Zaune take a dakin Mum tagama yima Mum gyaran daki duk tai zufa Mum ta shigo tace”daughter kije kima son sallama,yau zai koma Nigeria ” da sauri Rufaida ta kalli Mum saikuma ta maida kanta kasa, Mum ta dauko wani magazine dake kan drower ta zauna kan gadon tana Karantawa. Ahankali ta mike tabar dakin. dakinta taje tasako karamin bakin hijab dinta akan riga da slet din kantin dake jikinta ja,tayi part dinshi, bude kofan tayi ta shiga jikinta na rawa ta tsugunna a kasa ta chusa kanta cikin cinya batare data kalli wani abu na falon ba.
“Zan koma Nigeria yau,kina bukatan wani abu?” Sassanyar muryarshi ya bugi kunnenta, Kanta akasa ta girgiza, yace”are u sure?”ta sake dagamai kai batare data kalleshi ba. Ahankali yace “Rufaida” tadago kanta taga sun hada ido da sauri ta kauda kai dudda yamata kyau sosai yau,yana sanye da suit mai ruwan toka,da neck tie mai gida gida,gashin kanshi yakara yawa gashi ya kwanta. maganarshi ta tsinkaya yana fadin”yau lesson teacher zai fara zuwa yana miki lesson just to keep u busy,and dan kituna abunda kika sani abaya, meanwhile innakai Nigeria zan nema miki certificate da testimonial na primary school, sai na JSSE,zan saki a school a garinnan, inaso kifara daga Ss1,dazaran nadawo zaki fara school kinjiko Rufaida” ta dagamai kai, yadan kalleta kafin ya dauko wayarshi daga kan table yana daddannawa yace”lastly banasonki da wasa,banason na ganki da any friends, be very very serious da karatun ki,dan banason Wanda bayason karatu,ki zama mai kokari da kwazo banda yawan wasa,and ki kasance mace mai kamun kai, da sitirce kanki,karkice dan kinga yanda yan garin ke shiga da aladarsu kice zaki dauka banaso,banason yawan surutu, take good care of ur self Rufaida, kafin na dawo naga kin iya duk abunda lesson teacher ki ya koyamiki,and I also want u to be social, kidinga zama tareda Mummy kina koyan abubuwan datake yi kinji da yanda take interacting da mutane?” Ta girgiza mai kai hawaye na zuba daga idonta, ya mike tsaye yana kallonta kafin yace “zan tafi”.
Ahankali itama ta mike tana share hawayen datake yi amma sun kasa daina zubowa, yadau yar karaman jakarshi yay hanyar fita, ya daura hanunshi kan door handle yaji kukanta yakara karuwa sama danada,juyowa yayi yana kallonta da sauri ta juyamai baya tana kuka, “kidena kuka Rufaida  in sha Allah bazan dadeba,nasan Ni kadai kika sani, but karki damu Mummy zata kula dake more than yanda zan kula dake, karki manta abubuwan Dana fada miki,ga dakina nabar miki akwai wasu abu Dana ajiye miki a bedroom kije ki dauka,saina dawo Bye”. yajuya yafita daga dakin Rufaida takara fashewa da kuka, ahankali ta furta ” KAINE SIRRI NA Mai Gilashi, Allah ya kaika lpy”.

Saida tagama cin kukan ta sanan ta shiga dakin tadake tsammani shine bedroom din,hadadden dakine an mai fenti Golden Brown, babu wani tarkace banda wardrobe na bango sai kuma katon table da computer kekai, gefeshi kuma wani farin karamin fishbowl ne da kifaye yan kanana aciki.  Hango Babban akwati akan gado yasa takarasa wajen,ta bude akwatin. kayane na sawa kala kala, sai  Novel na turenci guda uku, dawani littafi mai suna ” Educative Lady Behavior” ahankali ta mayar da komi ta kulle akwatin tana kallon dakin kafin taja akawatin tabar dakin, taje ta nunama Mum kayan.
Mum ta dinga murna tana shima Barraq Albarka.
Aranan karfe biyu lesson teacher yazo sai biyar yatafi. Hankalin Rufaida yatashi dan bata gane komiba Maths da Biology yamata ita turencin shima ne bata ganewa, tadau littafin ta dinga Karantawa, ganin taki ganewa yasa tai salla biyu na nafila taroki ubangiji yasa ta dinga ganewa. Cikin ikon Allah washegari dayazo yay mata English tadan gane ba laifi ahaka ahaka ajin yacigaba da tafiya harna tsawon wata biyu Wanda a yanzu Rufaida na gane komi daidai gwargwado, akwaita da kwazon ganin ta iya abu. Tana yawan zama da lidiya a kitchen tana koyan girkin da akeyi, gata da gyara jikinta koda yaushe tsaf tsaf take saisa Mum ke alfahari da ita. Tanajin dadin zama da Rufaida har cikin ranta, dan akwaita da girmama na gaba da ita gata da son aiki, kiri-kiri tahana masu gyarama Mum daki gyarawa,ita keyi da kanta, idan washing machine ya wanke kayan Mum ita kezuwa ta shanya idan sun bushe ta kwaso ta gogesu,Mum tai magana tadenayi akwai masuyi har tagaji ta kyale Rufaida dan taki denawa. aganin Rufaida tahakanne kadai zata saka musu abunda suka mata,sun haskaka rayuwarta sun mayar da ita mutum bayan rasuwar su Umma, sun tsamota daga wahalar Duduwa, sun kuma sota,sun nuna mata kauna  tomeza tamusu daya wuce kyautatawa da musu biyayya??..
Rufaida kenan akwaita da tunanin manya wani zubin.

Zaune yake a office shida Muzammil. “Muzzamil wlh nakosa nagama abubuwan gabana natafi Russia, dan nasa Rufaida a school, gashi Dad kullum damuna yake da aure,saisa dukna kosa nabar Nigeria gaba day…a” Wayarshi yay ringing kallon wayan yayi yaga baisan number ba, ya share ganin ansake kira yasa Muzzamil ya kalleshi “pick d call mana,it might be important”  yadau wayan ya kara a kunne tareda amsa sallaman dayaji an mishi a natse, Alhaji yace”dafatan ka ganeni Barrister ,Wanda yataba kawoma complain kan yarshi tabata,da sauri Barr ya rike kanshi kwata-kwata yamanta da alkawarin dayama mutanen nan zai nemo musu yarinyar su, baimasan inda paper dasuka rubutamai yanda yarsu take yakeba. Da kyar Barr yace” Alhaji  am very sorry wlh aiyuka sunmin yawa,but gobe munada wani meeting na Barristoci a Lagos zanbi nyt flight cus  meeting is around 8 nasafe,so idan mun gama by 1 zanzo wajenka mu tattauna da kyau kan yarka, ban address din wurinku ” nan Alhaji yabashi address dinshi sukai sallama.
Muzammil ya kalleshi yace “maisa zakaje gidanshi?” Barr yace “yakamata naje,dannai bincike,kuma kasan dole daga gidansu bincike zaifara,anan ne zan iya gathering all d necessary clues”. Muzammil yace” hakane fa” suka cigaba da fira.
Zaune take a garden ita kadai tasa jumpsuit ja,yay mata kyau gashinta dayasha gyara a sake sun zubo har bayanta,littatafan assignment na gabanta. da alumu tai zurfi cikin tunani dan hankalin ta baya kan book din. Jitayi an dafata, afirgice tajuyo ganin Mum ne yasa tai murmushi tace”Mummy”Mum ta zauna a gefenta  tarike hanunta cike da damuwa tace” daughter dis days kina yawan tunani meke damunki tell me d truth ” Rufaida tai shiru kaman bazatayi magana ba, saida ta sauke ajiyan zuciya sanan kwalla yacika idonta tace”Mummy nima bansani ba,tun shekaran jiya nai mafarkin wata mata fara kakkyawa nada cikin 9 month,naga tana rashin lpy sosai,hawan jini yakamata,she is really suffering kuma tanata kiran sunana waini take nema,nine sanadin ciwon ta”, takarasa maganan tana kuka sosai. Mum ta rungume ta tana bubbuga bayanta tace “is ok, kidena tsoro is just mafarki,be prayerful kinji” ta dago kanta daga jikin Mum tana murmushi tana share hawayen.
Juyawa tayi tadau littafin gabanta ta bude ta mikama Mum tace” take a look at this Mummy ” Mum ta karba, ihun murna tasaki tareda mikewa tsaye tace “who Drew dis daughter?” Cike da Murna  tace”is me,Nina zanaki Mum dazu” Mum ta kalli drawing din sosai,taga exactly fuskarta ne, ta kalli Rufaida tace”dama kin iya Zane haka? ” Rufaida tadanyi tsallen murna tace “Mum nima kawai naga hannuna nata zanaki,ni bansan yanayi ba”, Mum ta kalli drawing din taga dan karamin signature na zanen baby(jariri) tace” Rufaida wanan signature fa?”Maisa kikai signature na Zane?” Tayi dan dariya tace”Mummy wlh bansani ba,nadaiji da ina zanen kaman ina son baby,kawai sainaga na zana small baby as my signature ” Mum ta tafa mata very good daughter, zan siyo miki abubuwan drawing saiki dinga yi,kin fito da sabon samfarin signature. Rufaida tai ihu ta rungume Mum.

Karfe 2 na rana taima Barr Barraq a kofar gidan Alhaji Muhammad. Da kanshi Alhaji yamai iso zuwa Babban falonshi inda aka wadata gaban Barr da kayan ciye-ciye da shaye-shaye.
Bayan wani dan lokacin gaisuwa da labarta bayan rabuwa, Barr Barraq ya kalli Alh da matarshi dayagani da katon ciki haihuwa yau ko gobe yace” nazo nan gidanne cus inaso nahada all d necessary abubuwan daya kamata nasani kan yarku”. Yabude jakan laptop din jikinshi ya zaro wata zungureriyar takarda ya kalli Hj,yace”I will start with u Ma, cus kece uwa,u know ur daughter morthan anybody so inaso kibani labarin yarki takowani bangare”.
Hj ta sauke ajiyan zuciya kafin tafara magana””nidai sunana Maryam Muhammad yar fulanin yolace,mun dade dayin aure bayan kusan shekara 12 dayin auren mu Allah ya azurtamu da yarmu tafarko mai suna “Rufaida” sunar kakarta taci saisa Dani da babanta muke kiranta da “MEEMA”. Barr ya kalli yanayinta yadanyi rubutu kadan kafin ya dago kanshi yace ” cigaba ma” tace” Rufaida ko kuma ince Meema yarinya ce shiru shiru,ko kadan Meema batada fada,batada karfi kona digi,tun tana karama bata iya shiga cikin sa’ointa suyi wasa,cus dukanta ake, har wanda Meema ta girma ma saiya daki Meema kaga tana kuka batare data iya ramawa ba,wanan dibi’an Meema na rashin karfin fada na damuna gata da yawan kuka,abu kadan kesata kuka,gata da yawan tsoro. Haka nacigaba da kula da ita muna nuna mata so da kulawa,nida babanta mune kawayenta,dan bata iya shiga cikin yara, dazaran tadawo daga makaranta tana tareda mu adaki,ahaka Meema takai shekara 14 batareda Kawa ko dayaba, hartafara abun namu namata Wanda yazo mata da gardama tanada ciwon Mara sosai, dan akwai lokacin da muka kaita asibiti akace mumata aure, babanta bai dau maganar komiba dan aganinshi yarinya yar 14 zaima aure? Aibata isaba, haka muka dawo gida muna kulawa da ita. Har babanta yakara aure “Salameme” wacce itace mutum ta farko danasan batasan Meema kullum saita daki Meema,saidai inbata gantaba,ban taba mata magana akan tadena dukan Meema ba dannima banason hayaniya.
Bana mantawa da watarana Meema na 15 ta shigo dakina tana kuka nace mata menene tacemin Anty(salameme) tace mata wai watarana saitasa ta manta da mamarta da babanta ya zamto batasan kowaba,ta manta mu a duniya, maganar ta dami Rufaida tanata cemin yanzu Amma wai zan iya mantaki a duniya keda Abba?. Nace mata karki damu bazaki taba mantamuba Salameme wasa take miki,da kyar na lallabata tai shiru nabar dakinta nakoma dakina ina tunanin maisa zata fadama Meema irin maganar nan, ina zaune a wurin naga Meema ta shigo dakina da murnar ta tana rike dawasu cardboard paper farare guda biyu ta shinfidasu agabana naga sak zanena Dana Baban ta ne, na tambayeta me dalilinta na zanamu tace toba Anty tace zan mantaku ba,kinga tunda nazanaku ai bazan taba mantaku ba,kallon zanen nayi ina dariya sainaga tayi signature da zanen baby Dana tambayeta dalili saitace min… Kuka yaci karfinta, Alh ya shafa bayanta yana fadin ya isa kuka baida kyau agareki yanzu. Da kyar tai shiru tace”Dana tambayeta dalili saitace min”Amma inaso ki haifamin kanwa ko kani,halan idan ina amfani da signature na baby ki haifamin baby ” dariya kawai nayi ina mamakin yarintar Meema, tundaga lokacin babanta ya bude mata wani Babban daki a gidanan inda take Zane zanen ta. Barr Barraq yace “zan iya ganin dakin?” Suka kaishi har dakin Zane kala kala duk Wanda tayi saitadan zana karamin baby akasa,bayan yagama rubuce Rubuce suka dawo falo. Barr ya kalli Alh yace”sir  banda ciwon Mara batada wani ciwo? Maybe Aljanu haka or something else kaga sai muyi tunanin ko sune suka dauketa??” Alh ya girgiza kai,gaskiya Rufaida batada wani ciwo sai na Mara,Wanda nasan duk inda take yanzu tana wahala da ciwon. Barr yasake wurgo wani tambayar “dayar matar kafa” Alh yace “tunda naga tadami uwar gidan na chanza mata gida,naraba su”.
Barr Barraq yay rubuce-rubuce ya maida paper cikin jaka kafin ya dago kai ya kallesu yace”Alh, Umma banason nabaku much hope,even though  bansan adininmu sosai ba,but d little I know daga abokina Muzammil shine duk Wanda ya dogara ga Allah,to Allah ya isar masa,watakila wanan itace jaraba warku,Ni ban isa na nemo muku Rufaida ba,saida yardar Allah,haka wayau na ko wayanku bazaisa a gantaba” ya kalli Amma yace”Umma have faith, trust in Allah,ki yarda shikadai zai iya bayyana miki yarinyar ki, ki kwantar da hankalin ki ki sauka lpy,in sha Allah za’aga yarku. I will try my best na nemota,da gobe zanyi tafiya but nadaga tafiyan sai next month”.
Ya mike tsaye tareda daukar jakanshi yace”nabarku lpy” Alh da Umma sukamai godiya da shatara na arziki duk bai karbaba haka yatafi suna mai yabon kyawawan dabi’un Barr Barraq.
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 15:50
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 9 Title : Kaine Sirri Na Part 9
Description : Ahankali ya zame hannunshi daga nata dayaga yana rawa yace “barshi zan zuba da kaina” da sauri ta mike tsaye zata fita daga dakin yace “amm...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 9"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger