1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 19

Kaine Sirri Na Part 19

By Abdul Mk
Add Comment
Sunday, 25 September 2016
Ruwa ake tsugawa kaman zai fasa gidan,inda badan ruwan da akeba daba abunda zai hana mai gadi jin ihun Rufaida, tun tana iya ihun tana tureshi hartazo bata iyawa tai shiru tana sauke ajiyan zuciya.
Barr bai san inda yakeba saida ya gurjeta sosai,dan yiyake kaman yasami babbar mace wacce tasaba,sanan yaji natsuwa ya shigeshi. ya tashi da sauri yanemi wuta ya kunna yana kallon Rufaida, ya mugun tsorata ganin numfashinta nafita sama-sama, idanunta akafe suna kallon gefe daya, dagata yay da sauri ya rungume ta yana jijjigata “Baby na plz kiyakuri dan Allah” baimasan mezaiyi ba dukya rude tunanin maganan da Muzzammil yataba fadamishi yafado ranshi, da sauri ya ijiyeta ya shiga bayi yahada mata very hot water, kasancewar har lokacin ruwa bai tsayaba, garin da sanyi, yana gama hadawa yafito ya dauketa ya shigo da ita bayin ya tsomata cikin ruwan zafin da kyar ta sauke ajiyan zuciya, batare datai ihuba ta kaĺleshi, ahankali ya tsugunna ya shafa gashinta” am very sorry my angel, dan Allah kiyakuri kinji”kuka tafashe mai dashi sosai tana rerawa kamar karamar yarinya, ahaka yagama gasata ya mata wankan tsarki ganin ko hanunta bata iya dayawa.  Lullubeta yay a towel ya kaita dakinta ya shimfideta akan gado ya shafa kanta” ina zuwa, bari nakawo miki abinci kici” idanunta a lumshe yadau bargo ya lullubeta  yafita dakin da sauri dakinshi yakoma ya yaye zanin gadon ya shiga bayi ya jefashi a washing machine yay wanka a gurguje kafin yafito ya zira jallabiya ya sauka kasa ya shiga kitchen yahada mata tea mai kauri a cup,  ya dauki paracetamol yafito. ahankali ya bude kofar dakinta ya ajiye abincin akan stool, yakarasa jikin gado yana dubata yaga wani wahalallan bacci yay gaba da ita, sauke ajiyan zuciya yay tareda zaunawa abakin gadon yana shafa kanta,  yayinda yake tariyo abunda ya gudana tsakaninshi da ita awanni dasuka wuce ,ahankali ya saki yar murmushi yana kara kallon fuskarta ahankali ya furta “thank yhu Baby na dakika kawomin budurcin ki, u made me happy today,na dandana matata yau, yakara murmushi tareda kai yatsan shi kan karamin lips dinta “d sweetest experience ever,Allah miki albarka Rufaida, ya rayamin ke, Allah ubangiji ka barmu tare da matata,ka tsare min ita,I promise zan koya miki sona,I will teach u everything my fear-fear baby” ganin karfe one tayi yasa yakara gyara mata lulluba yafita zuwa dakinshi danyin sallan azahar.               Ahankali take bude ido da kyar ta iya mikewa ta zauna akan gado saboda zafin da zugi datakeji,gashi zazzabi ya lullubeta,kuka take sosai tana tunanin me uncle B ya mata yau mai shegen zafi da ciwo haka?Ahankali ta sauke kafafun ta akasa tareda kara gyara daurin towel din jikinta,mikewa tsaye tayi da sauri tasaki ihu takoma ta zauna tana kuka.  karan bude kofan dataji yasa ta daga kanta ganin shine yasa ta dauke kai da sauri, tacigaba da kuka. da sauri ya je gabanta ya tsugunna ” Baby na kin tashi?”bata cemai komiba sai cigaba da matsan kwallan datake yi dudda Uncle  B yakasance SHINE SIRRIN TA amma yau ya zalunceta,batasan me abunba,ammadai yau yamata abu mai zafi da wuyar fassarawa, ita kadai tasan azabar datasha. Rungumeta Barraq yay muryarshi a raunane yace”O baby na plz forgive me kidena kukan nan wlh banaso kinji” fizge jikinta tayi daga jikinshi ahankali tace “nidai ka maidani wurin Mommy bazan kara kwana a gidanan ba tunda dai kai…”takasa karasa maganan tacigaba da goge kwalla. Barraq yay shiru yanajin ciwon yanda take kuka dan har idonta sun kumbura “bazan taba barinki kije ko inaba,bazaki kara barin inda nakeba, ina sonki sosai wlh dan Allah kidena maganan zaki koma wurin Mum kinji I can’t take it,call me wat ever u want inhar zaisa kihakura” Cikin muryarta mai sanyi ita ahakan masifa take ganin tanayimai tace “to mekamin dazu? Kamin muganci ko? inacema kayakuri kakiji,kanatamin zalinci,saboda kaga babu mommy ko?” takarasa maganan tana kuka. Barraq yay shiru yana kallon zallan yarinta, amma akwai yaran shekara 16 dasukasan kan komi na aure, ya akayi Rufaida bata saniba. Koda yake tunda na santa ban taba ganinta da any friend kullum tana tareda Mum.                                              Bai bata amsa ba saidai riko hanunta dayayi yace “Ok-Ok am sorry, bazan karaba I promise” fizge hanunta tayi takara mikewa tsaye ihu tasaki ta zauna tana kuka sosai tana kiran Mummy tana yarfe hannu.  lura dayayi bayi zata hakan yasa ya dauketa tana kokarin fizge jikinta amma yariketa saida yakara mata wanka ya gasata sanan ta dauro alwala suka fito taki kallonshi sai gimtse dariya yake.  Haka suka wuni ranan fada fada kuka kuka ga zazzabi sosai take taki shan magani, da kyar da daddare bacci yay gaba da ita sanan ya lallabo ya shigo dakin dan koranshi tayi dazu.                           Maman Abd Shakur😘

Shigowar shi kenan daga masallaci. sama yafara zuwa yaga har alokacin Rufaida na bacci, ajiyan zuciya ya sauke kafin ya koma kasa, wuri yasamu nesa kadan da thermostat dayasa gidan dumi saboda sanyi da garin yayi sakamakon wuni da akayi ana ruwa jiya.
Rungume guiwowinshi yayi da hannu tareda chusa fuskarshi a tsakakannin guiwowin ya fuzar da iska tareda lumshe ido “ya Allah ina rokonka kasa Rufaida karta tashi da ringima, ko kuka yau, plz Allah ka taimakeni” da sauri yamike jin alamun motsi sama yahau ya shiga dakin Rufaida a tsaye yaganta tana tafiya ahankali da kyar zata shiga bayi murya chan ciki yace “baby na kintashi?”girgiza mai kai tayi batare da ta kalleshi ba, tadan rage tsawo kadan tunawa datayi yahanata tsugunna mai tace “ina kwana” dadi ya lullube mai zuciya yakaraso zai riketa da sauri ta shige bayi ta rufo kofa yayinda shikuma yakama iska. knocking dayaji anayi yasa ya koma kasa abincin dayay order aka kawo ya karba yabiya kudi ya kaimata abincin daki yaga bata fito ba, zama yay abakin gadon yana duba wayarshi jin an bude kofar bayi yasa ya ijiye wayan ya waiga Rufaida yaga tafito daure da towel tazo ta bude wardrobe tadau kayan dazata sa takoma bayi aranshi yace uhm baby na ashedai da sauran aiki har yanzu da sauran kunya. salla tayi sanan taci abincin da kyar takoma kan gado.                                               “Baby na wai menene?are yhu still angry with me ne? banyi komiba yau, kinki shan magani, kuma kinki kulani is dat fair?so kike nai loosing mind dina?u want me to go gaga right? for Allah’s sake nace kiyakuri,I just luv yhu Rufaida,kuma bansan iya adadin son danake miki ba,dan Allah kiyakuri plz kidena fushi kin…” Da  sauri yatashi yafita daga dakin saboda yanda muryarshi tai rauni,tana rawa. Rufaida tafashe da kuka itama sosai tana dukan filo,cike da yarinta tace “ni to menama? Wurin Mummy na kawai nakeson na koma nothing else”,da karfi, da ihu, da kuka tace “nidai  wurin mummy zani, am tired of dis house,am sick of it”.                                    Barraq dake tsaye jikin kofar ya shanye da guntun hawayen dake neman zubomai ya chusa hanunshi a aljihu yawuce dakinshi.                             Misalin karfe 11 na safiya yana zaune gaban laptop dinshi da copin cofee a gefe yana sipping kadan kadan yaji ana knocking kofar downstairs jallabiyar shi ya dauka ya zira tareda sakkowa kasa  yaje ya bude kofa ganin Muzammil da Madam Hafsat yasa yasaki murmushi . Muzzammil yace “abeg comot 4 road make my hajiya pass” Barraq yadan Saki dariya kadan tareda kaima Muzzammil dukan wasa a kafada, daga bisani suka dunguma suka shiga falon kowa yasami wurin zama fira ya barke tsakanin Muzammil da Barraq ganin sun manta da ita yasa hafsat tace “Uncle B ina Rufaida?” Yadanyi jim nayan sakanni kafin yace”tana upstairs”ahankali Hafsat tahau bene daki nabiyu ta bude da sallamar ta.                                       Barraq ya kalli muzzammil yadan fuzar da iska ya mike tsaye “care 4 some cofee” Muzammil ya gyada mishi kai. Kitchen ya shiga ya dafa musu cofee a teapot  ya juyo a kofuna ya dauko yafito.                          Muzammil yadanyi sipping cofee dinshi kafin yace”i know something is bothering yhu, u can always count on me,mecece matsalar?”        sassanyar kamshin turare ya daki hancin Hafsat, kafin takai kallonta ga Rufaida datagani tai lamo akan gado ahankali tace “Anty Rufaida ”     
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:34
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 19 Title : Kaine Sirri Na Part 19
Description : Ruwa ake tsugawa kaman zai fasa gidan,inda badan ruwan da akeba daba abunda zai hana mai gadi jin ihun Rufaida, tun tana iya ihun tana ture...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 19"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger