1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 7

Mijin Haya Part 7

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 19 September 2016
Hibbata ta tura d'akin ta shiga da sallama ,meera bata d'ago ta dubeta ba,hakan yasa hibbatu ta nemi waje ta zauna,ta kurbi custard d'in sannan ta dubi meera da fara'a tace 'ameera kenan,ba a fushi da abinci' ,wani kallo meera ta zabgawa hibbatu tare da cewa 'wacece ke,me ya kawo ki d'akina',hibbatu ta d'ebo dankali da ferfesu da yatsunta ta kai baki sai da ta taune ta dubi meera tace 'sunana hibbatu ,matar bilal maigadin gidannan' ,meye kawo ki dakina? Hajiya ce tace na shigo nan in zauna in ci abinci' ,tsaki meera taja tare da kauda kanta ,hibbatu ta cinye abincin tas,ta shanye custard d'in tas,sannan tayi wata hadaddiyar gyatsa ,hakan yasa meera ta juyo ta dubeta,hibbatu tana lashe yatsunta tace'ameera mahaifinki yayi gaskiya, ya kamata kiyi aure ,amma tukunna wanene imad d'in nan,mai kud'i ne' ,a kasaushe meera tace 'keep ur mouth shut and get lost',hibbatu ta mi'ke tana goge hannu jikin zaninta tace 'dakata y'ar nan bani na kar zomon ba',ta kwashi cup da plates ta fice tare da sakin wani gyatsar,a falo take cewa hajiya 'ameera tana da kirki,kinga taji lallashi ta cinye abincin tas,ku kyaleta dani,fushi take daku,kar ku shiga d'akin' ,hajiya ta yi murmushi tace 'hibbatu kin kyauta da ameera ta samu ta ci abinci nan',hibbatu ta bata amsa da cewa 'tas kuwa ta cinye'! me zaku ce game da abin da hibbatu tayi    
kitchen,bayan hajiya tace ta d'au abin karinsu a kicin,
ita da bilalta dauka ta kaiwa bilal tace 'ya ci kuma ya
ajje mata sauran zata wuce dashi gida..in ta tashi
tafiya * * * karfe 2:00pm suka kamalla had'a abincin
rana,meera kuwa tana d'aki bakin ciki da fushi ya
hanata fitowa ,kuma hajiya bata le'ka dakin nata ba
,domin hibbatu tace ta kyaleta,hajiya ta dubi hibbatu
tace 'je ki kira mini ameera tazo tayi having lunch',
'kyaleta hajiya ,kar a matsa mata ,na manta ban gaya
miki ba tace tsiran hanta zata ci' ,'tsiran hanta?', 'eh
tsiren hanta,ana siyarwa anan bayan layi,ki kawo kud'in
na siyo mata' ,hajiya tace 'toh',taje ta d'auko dubu
d'aya ta bata,da sauri hibba ta fice bayan ta karbi kudin
,wajen tasiu mai tsire taje tace ya zuge mata tsiren 700
daban ,na 300 daban,amma zata dawo ta d'auki kullin
na 700 d'in ,ta karbi kullin na 300 ta dawo gidan,dakin
meera ta nufa ,tana shiga ,har meera zata fara masifa
,hibbatu ta katseta tare da jefa mata kullin tsiren tana
cewa 'ungo kici in kin ga dama ,domin wannan fushin
da kikeyi,wuri kika samu ,gata da sangarta ne suka miki
yawa ,amma in ba haka ba me abin fushi da har zakiyi
wa kanki horan yunwa,hmmm banga laifinki ba ,domin
kin saba cin dadi,dole yau kiyi yajin aiki' ,bata bari
meera tayi magana ba,ta fice daga dakin,a hanyar
shiga kitchen ta had'u da hajiya tace 'na kai mata
tsiren,ni zan wuce',hajiya tace 'nagode hibbatu da
dawainiya,ki dau abincin naku,kuma dan Allah gobe
kizo da wuri zamuyi ba'ki',sannan ta bata dubu d'aya
,hibbatu ta amsa da 2 hands tana cewa 'nagode hajiya
Allah ya kaimu goben',ta nufi kitchen ta kwashi kulolin
abincin ta fice ,ta ajjewa bilal nashi abincin,ta d'au abin
karin da yaci ya rage mata da safen,ta had'a da
abincinta na yanzu, ta mai sallama ta fice ,ta nufi gun
mai tsire ta karbi kullin tsirenta ,ta nufi gida da abinci
ni'ki ni'ki,tana murna da jindadin garar da ta samu
yau.... Kunga laifinta?
meera ta rasa me zatayi,kuka ko dariya,kamshin dake fita daga ledan ne yasa ta kunce 'kullin ,tuni bakinta ya had'a miyau abinka da mutumin da bai ci abinci ba tun safe,hakan yasa ta cinye tsiren hantar tas ,sannan ta fice ta nufi kitchen ,ta samu ruwa tasha ta gyatse ,hajiya ta dubeta tayi murmushi tace'ameera anga daman fitowa ko? ,meera ta fuske ta kau da kai, 'gobe iyayen imad zasu zo,ina son ki zauna cikin shiri',da gudu meera ta rungume hajiya tana cewa 'umma dagaske' ',kwarai kuwa ,hakan yasa meera ta huce ,ta manta da duk wata damuwa da zancen hibbatu * * * washegari hibbatu ta tashi da guduwa ,amma haka ta kokarta ta yi wanke wanke ta gyara gida,tayi wanka ta shirya,domin bilal a shirye ya shigo gdan ya sameta ,tayi mai sannu da zuwa tare da ce mai ta rage masa tsiren hanta ,tayi mai sallama ta cicci6i kuloli tare da ce masa sai ya iso... Bilal murmushi yayi ,ya gyad'a kansa,8:00am hibbatu tana cikin gidan alhaji,ta gaida hajiya,sannan ta fara da goge goge da share share ,bisa umarnin hajiya ,bayan an gama yin breakfast,hajiya ta had'a hibbatu da direba ya kaita kasuwa tayo cefane .... Karfe 2:00pm suka fara had'a lunch ,different varieties of dishes,snacks nd drinks,har da meera a kitchen,domin ita ce jagora saboda gwana ce a fannin girki ,sai tsangwamar hibbatu take in taga tasa hannu a wani abun ,sai da hajiya ta tsawatawa meera,sannan ta kyaleta ,hibbatu kuwa tana gefe tana raba eyes ,aikinta wanke abinda aka 6ata,a haka aka kamalla dafe dafe da soye soye ,aka jera a dinning,hajiya da meera suka wuce d'aki domin su fesa wanka da kwalliya ,hibbatu gefe ta samu a kitchen ta zauna ,ta cika kofi taf da ruwan O.R.S tana sha tare da lumshe ido.....dirin motoci da taji suna shigowa hakan yasa ta le'ka ta tagar kitchen,motoci ne sun kai 7 sukayi parking,wasu mutane da ba'ka'ken coat suka bud'e kofofin wata bakar limo ,dattawa ne mace da namiji taga sun fito daga motar,alhaji ya nufi namijin ya rungume yana cewa 'welcome my friend' ,hibbatu ta gigice da ganin wannan mutanen hakan yasa cikinta yayi wani irin juyawa,da sauri ta kafa kofin ruwan o.r.s a bakinta tan d'id'd'ika tana sauke ajiyar zuciya akai akai,hakazalika bilal da ya maida gate ya rufe ,ya koma benci ya zauna tare da zuba tagumi yana mamakin ganin mutanen nan a gidan alhaji..... ABDUL  ISMA'IL
Hibbatu ta wuce
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:18
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 7 Title : Mijin Haya Part 7
Description : Hibbata ta tura d'akin ta shiga da sallama ,meera bata d'ago ta dubeta ba,hakan yasa hibbatu ta nemi waje ta zauna,ta kurbi custa...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 7"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger