1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 7

Kaine Sirri Na Part 7

By Abdul Mk
Add Comment
Tuesday, 13 September 2016


Wani asibiti dasuka gani a hanyar barin garin Jigawa suka tsaya,Barraq ya dauko ta suka shiga ciki, kin dubata sukayi waisai suntaho tareda police dakuma record din abunda yafaru dahar aka mata wanan mugun dukan. fitowa sukayi Barraq ya shigar da ita baya,ya kwantar da ita a kife saboda yanda bayan ke jini,ya kalli Muzzamil yace”mutafi Abuja kawai,zan kira family Doctor dinmu ” yakoma gaba ya zauna Muzzammil ya tada motar suka dau hanyar Abuja.
Wuraren 5 na yamma suka isa Abuja yace ma Muzammil” just kaini gida,kaisai kawuce kasan friends dinmu na nemanka yanzu” Muzammil ya saukeshi akatafaran harabar gidansu Barraq yadan mishi murmushi yace” thanks for everything, katafi they need you more than I” Muzammil ya kada mishi kai kawai Barraq ya fito ya bude kofar baya yasa hannu ya dauketa yay side dinshi da ita, ahankali ya kwantar da ita kan gado, yacire tazarcen dake jikinshi yafito daga bedroom din yafita daga dakin zuwa dakin Amma, da sallama ya shiga, Amma ta amsamai da murmushi tace”ahh mutanen biki har an dawo” yay murmushi yace “eh amma”, yadan Sosa kai yace”emm Amma dama damuna mota nakira Dr Faruk nacemai muhadu a gida yazone?” Amma tadanyi dariya tace”oh,tsufa yasoma kamani,abunda fa zan fadama kenan, yazo dazu yanama falon baki” Barraq yace “ok ina auta?” Amma tace “auta tatafi islamiyya” yace “ok”.
yajuya zai fita Amma tace “kaine bakada lpy?incedai ba nama kaci dayawa ba?” Ya girgiza kai tareda fadin “no Amma bani bane” yasakai yafita daga dakin, dakin baki yaje yasamu Dr Faruk a wajen suka gaisa sanan yace “muje ka ganta”. yana gaba Dr Faruk na baye dashi,har bangaren shi, bedroom yabude suka shiga kwance take rubda ciki saidai fuskarta na kallon hanyar kofa, mamaki yahana Barraq magana saidai yadaga hannu yana nunata,da kyar bakinshi ya iya furta “Ku..kur..ma! Dama kece Rufaida??” danshi kwata kwata sai yanzu ya lura dama fuskanta,sai yanzu ya kalli fuskarta. Dr Faruk dake bayanshi yace”lpy Barr naga ka tsaya ne” Barr yadan girgiza kai tareda fadin no,shigo kaduba bayan ya matsa ma  Dr Faruk yakaraso cikin dakin Barr ya jingina da bango yay shiru yana mamaki to maizai sa farkon haduwarshi da Rufaida tamai karya? Maganan Dr Faruk yadawo dashi daga duniyar tunanin daya lula yace”amm Barr zan samu light shimi haka da karamin bowl” Barr yace “eh,I think so”.  yafita zuwa shashin Amma kitchen ya shiga ya dauko karamin bowl saiya wuce dakin auta, wani Babban akwati daya kawomata lokacin dayaje Russia ya dauko ya bude wani shimi na mata mara nauyi mai dan girma ya dauko yafito daga dakin yakoma shashin shi, ya shiga bedroom din yabama Dr Faruk ya karba,almakashi Dr yasa ya yaga rigan dake jikinta daga sama zuwa kasa ta baya, bayanta gabaki daya ya bayyana, duk tabon bulala sai fitar da jini suje, Dr Faruk yajuyo ya kalli Barr yace”dis is child abuse, waye ya daketa haka 4godsake?”Barr yay folding hannu a kirji ya sauke ajiyan zuciya ahankali yace”her Grandma, labarin nada tsawo” Dr Faruk ya girgiza kai kawai yabude jaka ya ciro wayansu gora guda biyu da allurai biyu ya yanko auduga da almakashi ya tsoma audugar a cikin ruwowin daya hada a bowl sanan yakai bayanta yadaura kan ciwon ihu tasaki tareda kama zanin gadon da karfi tana shure shure da kafa, Barr ya lumshe ido, ganin bazai iya daurewa ba yasa yafita daga dakin ya zauna akan kujera ya dafe kanshi yana huci, jiyake kaman ya dauke mata ciwon.

Fitowar Dr yasa ya dago kanshi ya kallai tareda fadin “hw far Dr?akwai any ciwo?” Dr Faruk yace “no any ciwo,kawai yarinyar na bukatan hutu tareda abinci mai kyau,yanzu tana bacci zata iya farkawa yau, hala kuma sai gobe ko jibi ma self,cus nabata allurai dazasu sa jikinta yay relax” Barr yace “to thank you” yamikamai hannu sukai sallama yatafi. fadawa kan kujera yayi tareda fadin “why Rufaida? Maisa kikaimin karya? Duda kin ganni a kauyen Ku baki taba nuna kinsani ba”, da sauri yace “to kodai shine d reason y take yawan cemin inada kirki? Ko saisa ta taimake ni cus nima nataba taimakon ta?” Ahankali ya furta yess hakane yanzu na samamma tambayata amsa. Dan murmushi yayi yace “in sha Allah wahalar ki takare,is a promise Rufaida, saina share miki hawaye, iyayenki dakika rasa saina maye gurbinsu” lumshe ido yayi tareda gyara kwanciya akan lumtsatsiyar kujeran yadaura hannu kan zuciyar shi saikuma yarufe ido da sauri yanadan murmushi daban gane maanar shiba.
Ringing din dayar wayarshi daya bari a gida yasa ya mike a kasalance ya jawo wayar dake kan center table,ganin sunar daya bayyana a screen yasa yay murmushi ya dauka harda daga kafa yace” mana!I missed yhu” daga dayan bangaren naji matar da yaren turenci tace” my baby I missed you ya kk?” Yay murmushi yace “mee too mummy ya jikin ki? Hope kina zuwa check up dinki?” Tace “yes ina zuwa”. bayan sunyi dan maganganunsu na da da uwa sanan ta magana cike da damuwa tace ” son har Yanzu bakaga yarinyar dakace zaka kawomin ba,nagaji da zama nikadai no grandson, no in-law, inason wani dazan kula dashi and pamper with luv”murmushi yayi yace”Mummy na ganta,but batada lpy”arude ta tambayi maiya sameta? ya sanar da ita komi kan Rufaida, kuka sosai Mum din Barraq tai a waya da kyar ta iyayin shiru sanan tace”son I beg yhu duk yanda zakayi kayi kamata visa yau tomorrow ka kawomin ita,I need to shower her with my luv,zan zame mata uwa data rasa,banga Rufaida ba amma inason Rufaida, banga Rufaida ba amma Rufaida tadawo yata,just try son, ka kawomin ita gobe,I need to take good care of her” ajiyar zuciya yayi sanan yace”ok mummy, in sha Allah gobe zankawota” sukai sallama ya katse wayan sanan yatashi ya shiga Bathroom yay wanka anan bayin falon,yawuce bedroom  dan dauko kayan dazaisa yatafi yaga ko zai iya samarmata visa, bude kofa yayi adaidai lokacin tana fadin “Umma tsuntsun,zai kamani,wayyo Umma yana Jana yana bina”.. Da sauri yakarasa cikin dakin ya tsugunna agaban gadon yana hura mata iska a fuska tareda shafa zufan daya gani a goshinta,ya saka hanunshi  cikin nata yana kallon fuskarta dayay fayau, gashi gashin  gefen fuskarta sun kwanta lub tai wani irin simple kyau, ahankali yakai bakinshi kan goshin ta ya sunbaci goshin tareda sa hannu ya share wurin yana murmushi yana kallon fuskarta yace” wani tsuntsu ke damun min baby na? Koma wani tsuntsu ne just go, yabarmin baby na tai bacci” ahankali yaga ta sauke ajiyar zuciya tacigaba da bacci tareda kankame hanunshi sosai.

Ahankali ya zame hanunshi daga nata yadau kayan dazaisa yafita daga dakin yaje falo ya shirya tsaf ya fesa turare, sanan yadawo dakin ya tsaya a gaban gadon yana kallon ta hanunshi ya zura cikin aljihu ya dauko wayarshi ya tsugunna ya dauketa hoto yana mai murmushi ahankali yace”sleeping beauty, maybe I can use it as her passport”. yadau car keys yafita daga dakin.
******
Bayan kwana biyu.
Yau takama litinin,fitowarshi daga kotu kenan shida PA,sai murmushi yake,kokari press suke suga sunmai yan tambayoyi danyau ya kayar da Babban mai saida miyagun kwayoyi,yatona mishi asiri shida mukarraban sa inda aka kaisu gidan yari amma baida lokacin amsasu dan tafiya gareshi yau. Tun kafin yakai wurin mota aka budemai ya shiga da sauri yana duba agogon hanunshi tareda dafe kai”Lord! Nakusa lattin flight to Russia ” ya kalli bodyguard dake tuki yace” kai sauri 5 flight dinmu zai tashi and dis is already 4:00pm”.
Suna isa gida yafito daga mota, yana cikin sauri yaje dakinshi yaji an fado bayanshi ana “uncle B oyoyo”, juyota yayi yana murmushi yaja kunnen ta “auta bakiji ko”, tadanyi Kara ya sake kunen, rikemai hannu tayi suka cigaba da tafiya tana bashi labarin school yau, saida yakai bakin kofa ya tsaya. auta ta kalleshi, yay mata murmushi yace “yauwa Auta oya tafi kinji anjima zanzo, ki gaida Amma” ta noke wuya tana murmushi. yadan daure fuska tareda fadin “tafi mana”tai  zuru-zuru tana kallonshi tace” uncle B kullum kullum yanzu baka bari nashiga dakin ka why? Abu kake boyemin ko?amma ai kace ni kawarka ce ko? Kuma ina fadama all my secrets” tabashi tausayi dakuma dariya yadan rage tsawo tareda sa hannu ya share dan guntun hawayen daya zubo a idonta yana murmushi ya girgiza kai yace “kinsan banason kuka ko?” Ta dagamai kai, yace” ok, ai mun riga mun kulla fadama juna secret, banason ki shiga dakinne cus is too dirty, kuma nasan bakison datti ai,oya tafi anjima zansa a gyara sainakira kizo kinji” Ta girgiza kai tareda juyawa dan tafiya shikuma ya bude kofa ya shiga dakin.
Auta na ganin ya shiga tajuyo tana dariya,”ai wlh sainaga yanda dakin Uncle B yay datti,dama Amma tace dakinshi baya datti wai yanada tsafta, yau sainaga dattin dayayi ” tasa hannu ta bude dakin a ahankali ta shiga, ganin bataga datti a falon ba yasa tai dariya tareda kwafa, tayi hanyar bedroom dinshi tasa hannu ta bude kofan a hankali dan karyaji motsinta, ganin mace a kan gadon Uncle B bayanta a bude duk shaidan bulala dasukai wani iri ba kyan gani ga gashin kanta duksun barbasu akan gadon hakan yasa Auta tasaki ihu tareda kankame jikinta.

Da sauri B yafito daga bathroom yana kallon auta dake ihu, jikinta yahau rawa ganinshi rai abace,yana tsaye inda yake yace mata “zonan” kuka tasa sosai dan tasan yau saita gane kurenta, tafara sharban hawaye tana “yakuri Uncle B, wlh zan dinga jin magana, bazan karaba dan Allah karka daken”, fizgo hanunta yayi takara fasa ihu tana” kayakuri,plz-plz-plz!” tausayi tabashi sosai,hakan yasa yafasa dukanta yace “wuce kitafi kafin na bata miki rai” juyawa tayi ba musu tafara tafiya hartakai kofa tasake juyowa tana kallonshi yace “what?” tace “Uncle B batada lafiya ne?”Tai maganan tana nuna Rufaida dake kan gado, daga mata kai yayi shima tareda kallon Rufaida dako numfashin kirki batayi, Auta ta girgiza kai “Allah sarki,Uncle indan je intabata?” Ya dade yana nazarin ta kafin ya daga mata kai, da sauri auta taje gaban gadon ta tsugunna ta kama hannun Rufaida tana kuka ahankali saboda yanda taji tabata tausayi sosai tasake juyowa ta kalli B tace”Uncle B baka kaita asibiti ba,ciwonta nata jini,kaga yama bata zanin gadon,ka kira mata Dr Faruk,wlh ina sonta Uncle ” Barr yakaraso wurin shima ya tsugunna yakama dayan hanun Rufaida yarike sanan yace”banason nasake kiranshi dan banason kowa yagane tana gidanan, yau zan kaita wurin Mummy a Russia, za’a kaita asibiti achan” .
Yasake kallon Auta dake kallon Rufaida tana hawaye,tana hura iska akan ciwon yace “Auta”, tajuyo ta kallai yace” karki fadama Amma kinga Mara lafiya adakina, is our little secret kinji?” Tasa hannunta a harshe tareda fadin “I promise uncle “. ya shafa kanta tareda fadin “good Gurl, kinsan wheelchair din Daddy dayay amfani dashi lokacin da baida lafiya?” Ta girgiza kai da sauri tace “eh nasani,ai  yanama cikin store dinmu nan Amma ta ajiye” yace “yauwa jeki dauko min” tafita da gudu kafin ta shigo yagama shiryawa, tana shigowa da wheelchair din ta ajiye tazo kusadashi ta tsaya tace “Uncle yanzu zaku tafi airport? ” yace “eh”, ta kalli Rufaida sanan ta kalleshi tace “but ai wanan kayan jikinta sun baci da blood, ka chanza mata wasu” yadan tabe fuska yace”auta Ni ban iya samata kayaba, abarta ahaka kawai intaje wurin Mommy tasa mata” yay maganan kaman wani Yaro ,auta tace “laaa nidai na iya, bari na dauko mata wayanan kayan dakasiyomin manyan nan, Wanda sukamin yawa”, kafin yay magana harta fita daga dakin da gudu ko minti biyu batayiba ta dawo dauke da wani Jan dogon sket da shimi baki very light, saidan karamin hijabi da bathroom slippers mai kyau baki shima.
Ta ajiye kayan kan gado Uncle B ya matso kusa da ita yace “auta keda Amma kesa miki kaya balle har ki iya sama wani?” Buga kafa tayi a kasa tace “ai wlh na iya,ni kawai dagamin ita ta zauna saina sa mata”  yay kwafa tareda fadin “ok”, ya dawo kan gadon ya dago Rufaida ahankali ya zaunar da ita akan jikinshi yace “oya samata”, Auta ta tsaya agabansu tana kallon fuskarshi yace “what again?” Tace “to Uncle baka rufe idoba, ba  Amma na tace babu kyau babban namiji ya kalli jikin wata ba…” bata karasa maganar ba ya kulle ido da sauri. Auta tasa hannu tacire shimin dake jikinta da, ta samata Wanda ta dauko,sanan tace “nagama saura sket” ya kwantar da ita duk idonshi arufe Auta tasamata sket,tasa mata karamin bakin hijab, da slippers sanan tace “to bude idonka kagani”ya bude ya kalleta yaga tamai kyau Sosai murmushi yayi ya daurata akan wheelchair Auta tarakosu har wurin mota yasata a ciki,ya shiga PA ya shiga ya jasu sai airport. Suna zuwa da sauri suka shiga jirgi,jirgi ya daga sai Russia.
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 15:46
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 7 Title : Kaine Sirri Na Part 7
Description : Wani asibiti dasuka gani a hanyar barin garin Jigawa suka tsaya,Barraq ya dauko ta suka shiga ciki, kin dubata sukayi waisai suntaho ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 7"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger