1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » MIjin Haya Part 9

MIjin Haya Part 9

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 21 September 2016


Me meera zatayi in ba dariya ba,ta yiwa hibbatu kallon raini tace 'toh shahararriyar makaryaciya,idan kina shirgawa su umma karya suna yarda,ni baxa kiyimini ba in yarda,ki nemi wani garan irinki ki mai wannan tatsuniyar bani ba' ,hibbatu ta watsa hannayenta tare da ta6e baki tace'daman ban gaya miki hakan ba domin ki yarda ko akasin sa ba,na gaya miki hakane domin ki san cewa ni ba ba'kuwar arziki bace,kuma ni ba jahila bace,kaddara ce ta mai dani haka' ,shigowar hajiya ne yasa sukayi shiru ,hajiya ta dubi meera tace 'ameera kizo ki tayani serving d'insu,domin suna kan dinning table' sannan ta dubi hibbatu tace 'akwai matsala ne' ,'a'a' hibbatu ta bata amsa ,suka fice suka barta a kitchen,sink ta nufa ta wanke fuskarta ,tana sauke ajiyar zuci ,shudewar mintuna 5 ,meera ta shigo ta dubeta tayi dariya tace'na dawo gareki hibbatu,wai ke dan Allah bakya jin kunyar yin 'karya ,toh ina son ki bud'e kunnewanki da kyau ,daga yau bana son na 'kara ganinki a gidannan,domin kwata kwata ban aminta dake ba,saboda banga ta yadda halitta irinki zata zamto d'iya ga wannan prestigious family d'in ba ,u r a liar ,a bloody one',hibbatu idanu jajir ta dubi meera tace 'ameera enough is enough,i cant take this anymore ,i hve tolerated enough,dnt mke me loose my temper' ,a mamakance meera ta dubeta baki bud'e,domin hibbatu's speech was a blow to her,a daidai lokacin mahaifiyar imad ta shigo kitchen d'in,sai kace an korota ,tana zare idanu kamar wata mara gaskiya,ta karasa ga hibbatu tana cewa 'hibba ashe kece,idanuna basu min karya ba, kina raye,ke ce kika zama haka,hibba ashe zaki iya rayuwa ba tare da kin neme ni ba' ,hibbatu ta rintse idanu tana ja da baya tace 'ammi kiyi hakuri,nisanta kaina daga gareku shine zai zamto dorewar zamanki a gidan aurenki,ni matacciya ce a gareku ,ammi dan Allah ki koma falo,kar abbu ya fahimci cewa nice, domin ganin mu tare da ke na nufin tsinkewar igiyar aurenki da shi,ammi ina kaunarki amma ba yadda na iya' ,ammi ta goge hawaye da ya zubo mata ta fice daga kitchen d'in ba tare da ta waiwayo ba,meera sandarewa tayi dan tsananin mamaki... Toh fah! Hibbatu tamu WACECE ITA? Hibbatu hawayene ke zuba daga idanunta,saboda tunowa da rayuwarta a baya shekaru shida suka wuce,muryar hajiya sukaji tana cewa'ameera zasu tafi ,ki fito kuyi sallama ' ,meera ta dawo hayyacinta ta fita suka rakasu mota ,tare da yi musu sallama,kyautar check na miliyan biyu abbu ya bata,hajiya taso ta hana ,amma abbu yace sam kar ta kuskara domin meera d'iya take a gareshi,ammi taso su ke6e da ameera amma ba hali ,haka suka shiga mota suna masu d'aga wa juna hannu,hibbatu itama tana le'kensu ta tagar kitchen ,bilal ya bud'e gate suka fice tare da convoy nasu na bodyguards,suna dawo wa falo,alhaji ya dubi meera yace 'toh ameera,yazama dole ki cire imad daga cikin zuciyarki domin dana yiwa mahaifinsa maganar aurenku cewa yayi imad is too young ,gaskiya bazai iya aurar dashi ba ,sai ya kamalla ph.d ya samu aiki tukun ,nayi mai maganar a d'aura aurenku ,in yaso sai ki tare in yayi settling down ,nan ma yace bai amince ba,in zaki jira imad ki jirashi kawai,ni kuma nace mai gaskiya bazan zuba ido ina kallonki ,ki tsofe mini a gida ba,aurar da ke zanyi ,yanzu haka gobe zasu koma kasar da imad d'in ke karatu ,domin yace 'kila basa 'kasar za'a ayi aurenki,haka yasa ya baki kyautar naira miliyan biyu,ameera na fita hakkinki na baki sati biyu ki fitar da miji ko kuma ni in za6a miki mijin aure',meera kuka take kamar ranta zai fita tace 'abba shikenan na yadda da hukuncinka gareni,amma ka kara min sati biyu kan satin biyun da ka bani ' ,alhaji yace'shikenan ameera na baki wata d'aya,ALLAH yayi miki albarka',hajiya tace 'amin ', hibbatu kuwa fitowa tayi ta fice ba tare da ta dubesu ba ,hajiya tana kiran sunanta amma haka tayi kunnen uwar shegu ta fice daga gidan gaba d'aya ,bilal kuwa bai nemi ya tsaidata ba ,domin shi kanshi yasan cewa ganin iyayenta a gidannan ba karamin tada mata hankali zai yi ba..meera kuwa haka ta tashi jiki sanyaye ,ta had'a kan kwanuka ta wankesu ,ta kira direba ta bashi abincinsa tare da na maigadi,dakinta ta wuce tana mai tunanin abubuwa guda biyu ,rabuwarta da imad ,gaskiyar lamarin hibbatu....Hibbatu kwata kwata bata nemi abinci ba,domin tunanin rayuwarta a baya ne ya addabeta,da kyar ta samu tayi salloli tare 'kudurtawa a ranta babu ita babu zuwa gidan alhaji daga yau .... * * * washegari ko da bilal yazo yin wanka ,gaisheshi kawai tayi ,amma kwata kwata bata bashi fuskar da zai yi mata maganar iyayenta ba,asalima toilet ta shiga tayi zamanta akan masai ,ya gaji da jiranta ta fito ,sai knocking kofar yayi tare da cewa hibbatu lafiyarki kuwa ,ta daga murya tace lafiyata kalau ,ba hayar ce akwai tauri ,yace 'toh ni na wuce ,adawo lafia kawai tace masa,sai da ya fice daga gidan ,sannan ta fito ta fara aikace aikacenta.... Meera kuwa tun daren jiya take trying imad a waya,amma not available,tayi masa message ta whtsapp ,nan ma not delivered,hankalinta ya tashi ,ta rasa yaya zatayi ,damuwa tayi mata yawa,a haka hajiya tashigo d'akin ta sameta tace 'ameera lafiyarki kuwa baki fito ba,kar fa kisa damuwa a ranki,ki fawwalawa Allah lamuranki' ,meera tasa hannu ta riko hannun hajiya ta zaunar da ita,'umma ko kad'an bana damuwa ga hukuncin da abba ya yanke a gareni,domin ya bani time ,kuma ya so na auri imad,amma abbu ya hana,damuwata shine rashin samun imad a waya ,tun jiya da daddare nake trying wayarshi not available,kuma umma ina son muyi wata magana',hajiya ta shafa fuskar meera tace 'ina jinki,menene',meera tace 'kin tuna lokacin da mukaje gidansu imad ,munga family picture d'insu ,har nake tambayar wacece yarinyar dake cikin hoton,ammi tace yayar imad ce,kuma abbu yace amma ta rasu ',hajiya tace 'tabbas anyi haka ,itace 'yarsu ta fari ,sai imad ,amma Allah yayi mata rasuwa kamar yadda abbunsu ya fad'i'' ,meera ta sauke ajiyar zuciya tace 'umma ni ko wannan yarinyar tana kama da hibbatu ,ko ke baki lura ba',hajiya ta d'an yi tunani tace 'hakane kuwa ,sai da kika fad'a ,na lura da haka,amma kinga kamanni ne kawai,amma nasa basu da ala'ka da hibbatu,gashi kuma hibbatu lafia batazo ba,jiya ma kamar a fusace ta bar gidan Allah yasa lafia' ,meera tace 'aww kina nufin yau bata zo ba' 'eh bata zo ba gashi it's already to eleven'',meera tace 'bara na shirya ,sai in kar6i address gun mijinta in dubata ',hajiya a mamakance tace 'ki dubuta? ,yaushe kuma kuka shirya,bayan naga jiya sai hantararta kike ',meera tayi dariya tace 'umma bazaki gane ba,kin manta kince min ta kawomin abun kari ta lalla6ani na cinye ,kuma kinga danace ina son tsire kamar yadda tace miki,kinga da tasiyo naci,kinga kenan mutuniya tace ' ,a zuciyarta kuwa cewa take 'hibbatu da 'karya kamar kudin cizo,amma ya zama dole in je gurinta domin sanin wacece ita ,is she imad sister',amma a zahiri ta dubi hajiya tace'bara nayi wanka in shirya' ,ta tashi ta shige bathroom.... ABDULAZIZ  ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:24
In Hausa Novels
MIjin Haya Part 9 Title : MIjin Haya Part 9
Description : Me meera zatayi in ba dariya ba,ta yiwa hibbatu kallon raini tace 'toh shahararriyar makaryaciya,idan kina shirgawa su umma karya s...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "MIjin Haya Part 9"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger