1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijim Haya Part 16

Mijim Haya Part 16

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 28 September 2016
Haba ameera ,ki hakura da imad fa kikace,gsky ki sake tunani,domin zanso ki zama matar imad wllh',meera ta sauke numfashi tace 'nima zan so in aure imad,musamman a ynzu da zuciyata ta fara bijiromin da wani ba'kon al'amari'',wani irin al'amari? hibbatu ta tmby, tana mai sasukar doya,meera ta mi'ke tsaye tana cewa 'muje kitchen in had'a mana tea ',hibbatu ta mike itama ,bayan ta danna slice d'in doya ta karshe a bakinta,suka fice daga d'akin... * * * Bilal ya fito daga wanka,ya nufi d'akinsa yana shafa mai,hibbatu ta shigo ,tana mai murmusawa ta dubeshi tace 'ina kwana' ,'lfy lau' ,'ya aiki,ashe ka shigo?','eh,wanka nayi,shiryawa zanyi in koma',hibbatu tayi jimm ,sannan tace 'bilal ya batun albashinka ,alhji bai fara biyanka bane?','oh hibbatu kenan ,kema kinsan ban shafe wata d'aya da fara aikin gadinnan ba,kuma a hakan ma alhj yana ban yan chanji,su nake baki kiyi cefane,kuma kince hjy tana baki dubu 1 ,dubu 2 haka a kullum idan kikaje gidan,toh me kika nema kika rasa a ynz','toh naji,amma kasan cewa dai ,ina bukatar tufafi da kayan kwalliya ko?',rungumota yayi yana cewa 'hibbatuna ,kar ki damu,insha Allah da zarar na amshi albashina,zan baki gb daya ,kiyi siyayyar da ranki ke so'','toh mijina ngd,',ta karasa shiryashi,ya fice ,tana ce masa sai ta iso..... *** Meera tana tsaye bakin taga, tana jiran shigowar bilal,domin daga shekaran jiya zuwa yau ,ta tabbatarwa da kanta cewa zuciyarta ta kamu da matsananciyar soyayyar bilal wanda ita kanta banta shiryawa faruwan hakan ba,wanda hakan ke sawa ba ta da aiki,illa tsayawa gaban tagar dakinta,tana kallon bilal(domin ita kanta, ta san cewa tsakaninta da bilal sai dai kallon,don bazata iya aurewa hibbatu miji ba)... A bangaren bilal kuwa,yana lura da tsayuwar meera a taga tana kallonsa,amma bai bari ta gane ba,saboda shima ,tun ranar da ya fara d'ora idanunsa a kanta (ranar data dawo daga cyprus @mijin haya 1&2),yaji wani bakon al'amari a gareshi,amma a kullum yana karyata al'amarin ne,domin tunawa da matsayinsa na maigadi wanda talauci yayiwa kamun kazar kuku,da kuma wassiyar kaka a gareshi,kafin ta rasu ,yasa yake kudurtawa ranshi ,cewa 'ko da zai d'ige da soyayyar meera ,yasan cewa ba zata ta6a iya zama mata a gareshi ba'...
Turo gate d'in da bilal yayi ne ya katsewa meera tunanin da takeyi,ta sauke numfashi tare da zubawa bilal idanu,bilal kuwa kasa jurewa yayi shima,domin a yau bai hana idanunsa sauka akan fuskar meera ba,kallan kallon zallar so da kauna suke yiwa junansu , domin a yau suka tabbatar da tasirin SO a rayuwarsu,a yau suka tabbatar wa zukatansu cewa soyayyar da suka riska a baya ba soYAYYA bace ,face had'uwar jini da kaunar juna,amma SO shine abun da suke ji a zuciya da ruhin jikinsu a yanzu... Hibbatu ce ta turo gate d'in,hakan yasa meera ta sauke labule tare da barin gun tagar,zama tayi akan gadonta wasu zafafen hawayena suka zubo daga idanunta,ta ri'ke kanta da hannu biyu tana mai ayyanawa a ranta cewa 'zuciyarta bata mata adalci da ta kamu da soyayyar Mijin hibbatu,ya zama tilas ta yakice bilal daga zuciyarta,ko da kuwa hakan na nufin salwantar rayuwarta', bilal kuwa saukar da idanunsa yayi daga kan tagar da'kin meera tare da kai dubansa ga hibbatu,fuskarshi d'auke da murmushi,'sannu da duty' tace masa, tare da shigewa ciki,ya dubi hanyar data bi yana mai ayyanawa a zuciyarsa cewa 'SO bai masa adalci ba,da har zai yi tasiri akan macen da ba hibbatu ba,hibbatu wacce ta masa halaccin so a rayuwa,ya zama tilas ,ya goge soyayyar meera daga cikin zuciyarsa,ko da kuwa hakan na nufin kuntatawa zuciyar tasa'... Hibbatu ta tura kofar d'akin meera ,harshenta d'auke da sallama,meera ta amsa a sanyaye tare da yi mata sannu da zuwa,tana goge hawaye daga kan fuskarta,hibbatu ta 'karaso ta zauna kusa da meera,hannu tasa ta dafa kafad'arta tana cewa 'ameera,nasan cewa rabuwa da masoyi akwai zafi ,amma ya zama tilas ki farantawa abbanki rai a yanzu ta hanyar fitar da mijin aure!,na yi tunani akan mafitar da imad ya nema maku na cikar burinku na mallakar junanku a matsayin miji da mata ba tare da kun 6ata wa iyayenku rai ba,kuna da chance akan soyayyarku ,tabbas babu mafita a al'amarinku ,illa ki auri MIJIN HAYA a yanzu,kamar yadda imad ya fada miki,domin aiwatar da hakan ne kad'ai zai zamo mafita a gareku! Ameera ,ina son ki buga masa waya kice masa kin amince zaki auri MIJIN HAYA',meera ta dubi hibbatu da jajayen idanunta fuskarta d'auke da d'imbim mamakin kalaman bakin hibbatun...,hibbatu bata damu da kallon da meera tayi mata ba ,ta cigaba da cewa 'tsuntsu biyu zan harba da dutse d'aya ,in har bilal ya zamto MIJIN HAYA a gareki!........ [this is just the begining]na ILILEE Mamaki,d'imuwa,tsananin murna yasa meera ta zama beben karfi da yaji,domin baki bud'e ta ke kallon hibbatu,hawayen farin ciki na zuba daga idanunta ,wanda hibbatu ta d'auka hawayen zafin rabuwa da imad ne...'nasan zaki firgita ga jin kalamaina meera,amma nima danayi tunani akan batun MIJIN HAYA , sai naga babu wanda ya dace ya ci wad'annan makudan kud'i face ni danake yar uwa ga imad,da akan akaiwa wani 'katon banza wannan kud'i yaci kuma ya 'ki sakin ki,gwara ni da mijina mu cisu,domin nasan bilal a matsayin 'kanwarsa ta jini zai d'aukeki,meera ina son ki d'auka a ranki cewa auren mijina a matsayin MIJIN HAYA yana nufin zaki zauna gidanmu a matsayin wacce take zaman HAYA,wato zaman wucin gadi,ki d'auki bilal a matsayin d'an uwanki na jini,shakikinki,har zuwa lokacin da imad zai dawo ,a sake ki,ki dawo gida kiyi idda,duk da dai iddar ba ta hau kanki ba,dan kaucewa zargi zakiyi iddar,mu kuma kudadennan da zamu kar6a ,zai zamo mana magani ga talaucin mu da muka shafe shekara 6 a cikinsa,wato riba biyu kenan,killacewa d'an uwana matarsa,ga kuma arxiki da zamu tako,ameera zan kyaleki kiyi shawara da zuciyarki,amma ina son ki duba lamarin nan ta fuskar fahimta,domin bazan so imad ya rasaki ba,kuma haka zalika zanso wannan kudin HAYAr ya shigo hannunmu',hibbatu ta tashi ta gyara zaman mayafinta tare da ficewa daga d'akin ba tare da ta jira meera tayi magana ba...meera wani ni'imtaccen ajiyar zuciya ta sauke,ta sha'ki wani iskar tana lumshe idanu, tare da cewa a fili 'bilal zai zama mallakina,mijina,mahad'in rayuwata' ,d'aga hannayenta sama tayi tare da cewa 'ALLAH UBANGIJI YASA BILAL YA AMINCE,NAYI IYA KOKARINA GANIN NA YAKICESHI SOYAYYARSA A ZUCIYATA SABODA HIBBATU,AMMA GASHI DA KANTA TAYI MINI TAYIN AURENSA,KO A GUNKA YA ALLAH BANI DA LAIFI, DOMIN DA ZARAR NA SHIGA GIDAN BILAL A MATSAYIN MATARSA BA SHAKKA MUTUWA CE KADAI ZATA RABANI DA WANNAN GIDA,ALLAH KA CIKA MINI BURINA BILAL YAZAMA MIJINA HALAK MALAK' ta sauke hannayenta tana cewa 'hibbatu kenan,bayan 'kafiya,'karya da 'kwadayi ! Wauta da sakarci suna dawainiya da ke,zan cigaba da bin ki a yadda kike so,har lokacin da zan tare a d'akin aurena da bilal,a lokacin zaki tabbatarwa da kanki cewa ke mai 'karamar kwakwaluwa ce,kuma zaki tabbatarwa kanki cewa bilal MIJIN AURE NA NE ba MIJIN HAYA ba.....ta 'karasa tagar d'akinta ta d'aga labulen tana mai zubawa bilal idanu da ke zaune kan benci ya kafa radio a kan kunnensa... ¤BAYAN KWANA UKU¤ Meera ta gaji da uzzurawan da hibbatu ta uzzura mata akan ta amince ta auri bilal a matsayin MIJIN HAYA! Meera tana ta avoiding issue d'in, domin tana mai tausaya hibbatu nan gaba,domin ita kanta meera tasan cewa da zarar ta auri bilal,mutu ka raba wlh,ko da shi bilal d'in baya sonta... Yau kamar kullum ,hibbatu ta shigo d'aki ta samu meera a kwance,bayan meera ta amsa sallamar ,sai ta kauda kanta ,kuma batare da ta dago daga kwanciyar da tayi ba,a sanyaye hibbatu ta ce 'ameera yau kwana uku kenan,kin 'ki cewa komai dangane ga maganar da nayi maki,pls ki amince ki auri Mijina,kar ki bari kud'innan su su6ce mini' ,meera ta juyo ta dubeta tace'toh naji sista,na amince zan auri MiJiNKI,amma duk abinda ya biyo baya ,kiyi kuka da kanki',hakora a washe tace ,'babu abinda zai biyo baya face alkhairi,yaushe zai turo kud'in ?,kuma dan Allah ya cikashe 8 d'in ya dawo 10!','toh naji zan nemeki idan nagama waya da shi',hibbatu ta tashi ta fice zuciyarta fes,meera taja dogon tsaki bayan hibbatu ta fice tace 'a shirye nake in biya ko da miliyan dubu ne,in har hakan zai sa bilal ya zama mijin aurena',wayarta ta d'auko ta kunna domin tun ranar da suka gama waya da imad akan MIJIN HAYA ta kasheta',sakonninsa ne suka fara shigowa,bata kai ga karantasu ba,kiransa ya shigo,ta d'auka tare da yin sallama,imad ya sauke ajiyar zuciya ya amsa,ba kai ga yin magana ba meera tace 'na amince da auren MIJIN HAYA,ka turo kud'in' 'da gaske kike?' ,'eh nayi tunani akai,there's no way out,HUSBAND FOR HIRE is the only solution 2 d situation we are in' ,i love u so much meera,wanene mijin,had'ani dashi a waya in jaddada masa sharud'ana','talaka! matsiyaci ne! kar ka damu ,zan killace maka kaina har xuwa lokacin da zaka dawo ya sakeni ,ka aureni,just trust me','shikenan meeralovita ,i'm so happy wllh and i trust you',suka cigaba da hira yana gayamata yadda yayi missing d'in muryata a kwana 6 da suka wuce,in ya kira wayarta a kashe..... Washegari meera ta samu alert d'in miliyan takwas is transfered in to her account, tana gama karantawa tayi murmushi tace 'hibbatu & imad the two of them hve smethn in common 'WAUTA da SAKARCI' ,shiryawa tayi cikin wata doguwar riga mai ratsin sky blue da dark blue,tayi light make up,ta dau handbag ta saka wayarta,checkbook dinta,da kuma check d'in 2million da abbu ya bata kyauta,sai kuma empty mini luggage bag da ta Washegari meera ta samu alert d'in miliyan takwas is transfered in to her account, tana gama karantawa tayi murmushi tace 'hibbatu & imad the two of them hve smethn in common 'WAUTA da SAKARCI' ,shiryawa tayi cikin wata doguwar riga mai ratsin sky blue da dark blue,tayi light make up,ta dau handbag ta saka wayarta,checkbook dinta,da kuma check d'in 2million da abbu ya bata kyauta,sai kuma empty mini luggage bag da ta dauko! Karfe 10:00 hibbatu ta shigo gidan,bayan ta gaishe da hajiya ta wuce d'akin meera,tana shiga d'akin meera ta wurga mata luggage bag d'in tana cewa 'ri'ke jakar,ki rakani bank in ciro miki kud'in HAYAR MIJINKarfe 10:00 hibbatu ta shigo gidan,bayan ta gaishe da hajiya ta wuce d'akin meera,tana shiga d'akin meera ta wurga mata luggage bag d'in tana cewa 'ri'ke jakar,ki rakani bank in ciro miki kud'in HAYAR MIJINKI.....IHakkin Mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:46
In Hausa Novels
Mijim Haya Part 16 Title : Mijim Haya Part 16
Description : Haba ameera ,ki hakura da imad fa kikace,gsky ki sake tunani,domin zanso ki zama matar imad wllh',meera ta sauke numfashi tace 'nim...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijim Haya Part 16"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger