1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 11

Mijin Haya Part 11

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 23 September 2016
Ina zaune a ofis ina marking assgnmts,sai naji ana knocking,ban d'ago kaina ba,nace 'come in',da sallama ya shigo sannan yace 'maam i'm here 2 submitt my assgnmnt',tsaki naja tare da cewa 'what took u so long ..' maganar tawa ta katsene a dalilin tozalin danayi da idanuwansa,na nemi masifar na rasa,tsigar jikina duk ya tashi,wani strange feeling naji a tattare dani,kame kame na fara yi tare da mi'ka hannu na kar6i assgnment din,nace 'ur name pls' ,'bilal khamis' ya bani amsa ,na lumshe idanuna sannan nace 'u can go',marking din dana kasa yi kenan ,tunanin bilal ya hanani sukuni,a yadda na lura ,he's gentle nd cool,kuma bashi da hayaniya kamar other students,yana da kyaun fuska da sura,uwa uba tsabta,duk da dai kayan da yake sawa ba masu tsada bne,kuma shigarsa is simple nd moderate,and he's kinda matured ,unlike the other students! Hmm
Ameera wasa wasa ba daman in zauna ,sai tunanin bilal ya fad'o mini a rai,na zama wata so sluggish,ko da lecturing nake da zarar ya shigo class ,sai nakasa yin komai ,kuma kullum a makare yake shigowa class,bana ta6a samun shi class,sai after na shiga ya ke shigowa, amma nakasa d'aukan mataki ,dana had'a ido dashi ,sai naji zuciyata ta tsinke !
Rannan na fito daga ofis,hannuna ri'ke da takardu,ina sauri in tafi gida domin i'm in the period of my month gashi kuma ya min zuwan bazata , kuma i 4gt in sa pad a bag d'ina,mota ta na nufa nasa key na shiga ,thankGod black abaya nasaka balle a ga stain,na tada motar tare da yin reverse ,na fice da parkn space ,sannan nayi hanyar fita daga gate,kuuu! Naja burki sanadiyar na bige mutum akan keke ,da hanzari na fito ,jikina na rawa na nufi mutumin ,bilal nagani zaune yana karkad'e rigarsa,cike da hanzari na russuna ina fad'in 'sorry,dafatan baka ji ciwoba',na tattare masa books d'insa ,tare da saka masa hularsa da ya fad'i,mikewa yayi yana cewa 'bakomai banji ciwo ba,karki damu malama',toh in bazaka damu ba,kasa keken naka a but d'in motata ,sai na sauke ka a gida','i can manage dnt mind',nace 'dis is an order nt a request ' ,sannan na bud'e but yasa kekensa a ciki ,sannan na bud'e masa kofa ya shiga na rufe,na zagaya na shga na tada motar muka fice daga makarantar.....
 
sai da muka hau kan titi sannan nace 'malam bilal ina muka nufa',tiryan tiryan ya mun kwatance har muka iso gidannan,na saukeshi ,na bud'e but ya d'au kekensa,yana min godiya,nace 'malam bilal ka rike godiyan,alfarma nake nema a gunka dan Allah in bazaka damu ba',wacce irin alfarma malama,i kinfi karfin ki nemi alfarma a guna' ya fad'a tare da russunawa,hannu nasa a jakata na ciro paper da biro na rubuta mai address din gdanmu tare da lambar wayata ,na mika masa ina cewa 'ina gayyatarka gidan mu anjima da yamma please',sai da yayi jim sannan yace 'toh malama Allah ya kaimu zanzo insha Allah',murmushi nayi tare da jan mota ta na bar wajen zuciyata fes,domin yau nayi alkawarin sai na amayar masa da abinda ke cikin zuciyata,haka na shiga gida raina fes,zuciyata fal da farinciki,ammi da abbu sai tambayata suke dalilin wannan farinciki nawa ,ce musu nayi kawai haka na tsinci kaina a hakan,na wuce daki na kimtsa kaina ,wajajen karfe shida na kamalla had'a girke girke,sannan nayi wanka na fesa kwalliya cikin wani hadadden gown na atamfar ghanafabric wato kante ,na kafa d'auri ,na yafa mayafi ,na nemi gu na zauna a palo ina kallon agogo,karfe 6:40 naji wayata na ringing ,in na d'auka muryarsa naji yana min sallama tare da sanar dani cewa ya iso,maigadi na bawa umarnin ya shigo dashi ya kaishi guest parlour,sannan na nufi falon bayan na kara gyara kaina,sai da nagama jera abincin a kan dinning din palon,sannan na isa gareshi nace 'sannu da zuwa malam bilal,hope ban takura maka ba',murmushi yayi tare da cewa 'girmanki ne malama babu takurawa sam',iso nayi mai izuwa kan dinning ,sannan na fita na bashi wuri domin ya samu ya ci abincin da kyau,bayan kamar awa daya ,na koma falon na tadda shi zaune a kan cusion,ma'ana ya gama cin abinci,murmushi nayi nace 'malam bilal ,na bar ka kai ka dai ko',sannan na gaishe shi ,ya amsa yana mai kasa had'a ido dani ,gyaran murya nayi sannan nace 'malam bilal ina son sanin tarihinka ,ina son ka yarda dani,ka aminta dani ,kar ka 6oyemin komai game da labarinka feel free,kar kaji komai ,ka dauke ni a matsayin hibba ,ka manta da cewa ni malama ce a gareka,domin bisa la'akari da yanayinka,halayenka da kuma dabi'unka,hakan na nuni da cewa a girme ka girmeni nesa ba kusa ba ...zan so sanin wanene kai' ,bilal ya sauke ajiyar zuciya sannan yace 'malama' na katseshi nace 'jst call me hibba please' ,numfashi yaja cike da dauriya yace 'hibbah' ,ameera wlh sai da na kusan shid'ewa don dadin jin yadda ya kira sunan in a romantic way,ameera ta yi dariya tace 'hibbatu kenan,ni dai cigaba da bani labari kawai domin na 'kagu inji dalilin da yasa rayuwarki ta dawo haka....  hibbatu ta dubi meera tare da gyara zama tace 'toh ameera bilal ya cigaba da cewa 'ni ba kowa bane kuma ba d'an kowa bane' ,katseshi nayi nace 'dakata malam bilal ,ka gayamin lbrnka kawai ',numfashi yaja yace 'na kasance maraya bani da uwa bani uba,a hannun kakata na girma wato mahaifiyar umma ta ,a yadda kakata ta ban labari ,an had'a umma ta da mahaifina aure ne batare da an binciki asalinsa ba,kasancewar ummata da kakata an tsanesu agidan sanadiyar so da suka samu daga gun kakana har rasuwarsa hakanne ya janyo masu tsana mai tsanani daga gun abokan zaman kakata da kuma dangin kakana, shiyasa da mahaifina ya nemi auran ummata da gudu dangin mahaifin ummata suka bashi ita ,domin yayi masu 6arin kud'i,kuma sunga cewa halfcast ne daga jinsin larabawa ya fito kuma gashi dan kasuwa ne,amma kakata ta manta sunan kasar mahaifin nawa,haka akayi auran ,ummata ta tare a gidan da ya siya ya damka mata takardun gidan,ba'ayi shekara da yin auran ba,ummata ta samu cikina,an haifeni da wata biyu ,mahaifina yayi tafiya izuwa kasarsu da niyyar in ya dawo ,sai yazo ya tafi damu ,domin ba'a san yayi aure ba a can kasar tasu ,tafiyar da yayi kenan,domin labarin mutuwarsa ce ta riski ummata ,sanadiyar had'arin jirgi da ya ritsa dashi,ina da wata goma sha uku ,ummata ta rasu,hakan yasa rikona ya dawo hannun kakata,tsangwama da tsanar da ake nuna mini a gidansu ummata,yasa kakata ta tattara ta dawo gidan gadona,wato gidan da iyayena suka mutu suka bar mini,da dadi ba dadi haka rayuwa ta cigaba da tafiya,da kyar na had'a secondary bisa jajircewar kakata don ganin na samu ilimi,talauci ne yasa ban cigaba da karatun ba,nayi sana'a kala kala,saida rake,mangwaro da agwaluma,nayi dako ,nayi aikin yaron shago a kasuwa,da yan kud'in dana samo nake samu muci abinci ni da kaka,a haka na shafe shekara uku ,daga baya na nemi teaching a wata private ,suka bani,nayi shekara hudu ina koyarwa a makarantar domin na fidda rai da karatun degree,kasancewar ina da kwazo sosai wajen koyarwan,hakan yasa mai makarantar ya nemi yaji lbrna,ya tausaya mini sosai da yaji lbrina,hakan yasa ya d'au nauyin karatuna,ya nema mini addmission a buk,sanadiyar fara karatun degree d'ina kenan course din economics,ynxu nake lvl 4 finalyear,kuma kika daukar mu lecture' ,ya goge guntun hawayen da ya zubo mai ya dubeni yace'kin ji labarina hibba,ni ba kowa bane ,bani da kowa sai kakata,bani da kadara sai keke na da gidan gado da aka bar min muke zaune da kakata,kuma kinga gidan dazu da kika saukeni,watanni biyu da suka wuce Allah yayi wa wanda ya d'au nauyin karatuna rasuwa !',hibbatu ta dubi meera tace 'ameera na tausayawa mai matu'ka domin bilal ya cancanci tausayawa daga xuciya mai imani' ,meera tace 'tabbas hibbatu kin yi gsky ,amma tmby ta itace wannan gidan da kuke ciki shine gidan gadon ,kuma ina kakar tasa ',hibbatu tayi wani marayan murmushi tace 'eh gidanne ameera ,kakarsa ta rasu ne bayan aurena da bilal da shekara d'aya',da sauri meera ta katse hibbatu tace'yawwa zanso in san ya akayi har kukayi aure ,kuma kika tsalleke daular gidanku kika fad'o wannan rayuwar,wato rayuwar bilal.... Hakkin mallaka :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:31
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 11 Title : Mijin Haya Part 11
Description : Ina zaune a ofis ina marking assgnmts,sai naji ana knocking,ban d'ago kaina ba,nace 'come in',da sallama ya shigo sannan yace ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 11"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger