1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 3

Kaine Sirri Na Part 3

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 9 September 2016
                   11Duduwa ta bude zip din lalitar jikinta ta zaro yar guntuwar goronta ta Balla sanan ta amsa”waalaika salamu,higo” ta shigo cikin gidan jikinta na rawa “Duduwa ina wuni”, da sauri Duduwa ta ijiye tabaryan hannunta ta mike tsaye baki abude tana kallon Rufaida, ” bakar mayya mekika dawoyi? Kindawo kasheni ne nima? Kin kashe Dana Musa da matarsa Asiya shine yanzu kika biyoni nima ki kashe” Rufaida ta tsaya tana share kwalla tace “wlh banina kashe suba Duduwa,gini ne yafado akansu” da sauri Duduwa tace “to dan ubanki juya kibar gidana,dama ai duniya kika shiga ki koma Chan inda kika fito ki barmin gida,Alhamdulillah dama Wanda ya kawoki ya mutu dan haka babu Wanda ya isa yanzu yahana ni koranki, wuce kibarmin gida” kuka tafashe dashi sosai tazo dagudu ta tsugunna agaban Duduwa ta dan Allah Duduwa karki koreni babu inda zani banda kowa wlh” ta hankada ta”,sakenmin kafa, da Chan dakika shiga duniya dawakike tare,kina gidan karuwai ko?” ta girgiza kai  tace “A’a, dan Allah Duduwa kibarni na zauna”, Duduwa ta turata da kafa ta fadi “dan ubanki tashi ki barmin gida bazan iya zama da karuwa irinki ba, nizaki rainama wayau kafin a haifeki da shekaru dari nake duniya,daga ganin yanda kikai danya danya dinan kinwaniyi huras(fresh) cikin shegema gareki”  ta finciki tabaryan  datake daka fura dashi tace “tashi ki barmin gida” da gudu ta mike tayi hanyar fita tana kuka kaman za’a zare ranta, Duduwa takoma tacigaba da dakanta tana sauraran yanda Rufaida ke banka uban kuka, kome ta tuna sainaji tace “Faida” da sauri Rufaida dake kuka a zauren tace “naam” Duduwa tace “yaki” ta shigo, “dau tulu kije ki dibomin ruwa a rafin,idan kin gama ciccika randunan saikije ki gyara bukkan Chan shine dakinki” ta nuna mata wani bukkan Kara,da ake ajiye tumakai aciki da.

Murmushi tadanyi saboda dadin Allah ya daurata kan Duduwa zata yarda ta zauna,”bazaki wuce ki dauki tulu ki tafi ba shegiya mai kama da ifiritu”cewar Duduwa, da sauri taje kusa da kitchen tadau tulu ta juya zata tafi Duduwa tace “zonan” taje gaban Duduwa tana dar dar,mekuma tayi?
wukar dake gefen Duduwa ta dauka saida Rufaida taji tsoro Duduwa tasa wukan ta kyasta hijabin dake jikinta tundaga sama har kasa tana masifa “da da wanan shegen kimar(dogon hijabi) dinan zaki fita, shegiya rubabbiya, bakisan aurar dake zanyiba,kinwani sa wanan abun wazaiga jikin naki haryaso,wlh duk randa nakara ganin kinsa kimar kin fita saina kusa kasheki da duka,wuce daki zakiga wani tsumma danake goge kasa ki dauka kisa ki cire wanan na jikinki,anjima idan dillaliya tazo na siyar nasamu kudin saro sabuwar gyara”.
Ranta baiso ba,dan taso ta dinga tuna mutumin daya taimaketa ta hanyar ganin wanan doguwan rigan mai kyau kullum,chanza kayan tayi tasa tsumman da Duduwa tace sai warima suke hakanan tafito tadau tulun tace “Duduwa natafi” ko kallonta Duduwa batayi ba kirga fura take. Tajuya tafita tana tafiya ahankali, daga gidansu zuwa rafi badai nisaba,dan kusan karshen kauyen  rafin yake.

Barr Barraq babu inda baije ba agarin Minna neman taba,hatta inda ya tsinceta saida yaje,ranshi yabaci iya baci,yanzun ina taje? Ina ta shiga? Ga dukiyarta a hanunshi yazaiyi da ita? yunwa yasa ya kalli agogo yaga karfe 4 na rana a bakin wani masallaci ya paka yay salla sanan yabiya wani eatery yasai meat pie da Vita milk, dawowa mota yayi ya zauna ya dauko meat pie din zaici  jiyayi ya tsani meat pie din yay wurgi dashi ta glass din mota, ya kunna taba kawai yaja motan yay gaba hotel yakoma su Johnson namishi magana ko kulasu baiyiba ya wuce dakinshi ya fada kan gado. Saikuma ya tashi yadauko wani karan taban yasha sanan yadanji bacin ran yaragu. wani dan abu naga ya danna a gefen gadonshi saiga Solomon ya shigo ahankali yace “kiramin P.A” ba adadeba PA ya shigo, Barr ya kalleshi yace “PA inaso kaje banki ka bude new account ka zubamin wanan kudin aciki,gobe ne zamu koma Abuja, bazamu iya komawa yauba” PA ya amsa da to yadau Ghana masgon da yaga Barr na nunamishi yafita daga dakin, tashi yayi yawuce yay wanka.
Sai Wuraren issha tagama cika randunan da Duduwa tace ta cika,ta gaji iya gajiya taje zata dibi ruwa taje tai wanka taga Duduwa ta haskota da tocula ” mezaki min da ruwa?”da sauri ta rufe randar tace”dama wanka zanyi” Duduwa cike da masifa tace” akace miki wanan ruwan na wankan ki neko,shegiya mai kama da ifiritu,idan zakiyi wanka kinsan hanyar rafi kuwuce kije ki debo,ruwan nan bana amfanin ki bane” ta tashi daga wurin tadau buta tai alwala, kallon dakin Duduwa tayi taga bata falo alamun tana uwar daka, da sauri taje dakin mamarta kafin subar kauyen ta shiga da kyar ta lalubo wani yamutsartsen hijabi hakanan tasa tai salla sanan tacire tafito ta zauna abakin kofan Duduwa tai shiru. gyangyadi na daukan ta saboda gajiyar datayi. Kwal taji anbuga mata wani abu abaya da sauri ta tashi tana Sosa wurin saboda azabar zafin dataji, Duduwa tace “wanan kazamtacciyar jikinki zaki wani kwantamin a tsaftatacciyar bakin kofana mayya, yi Chan” ta nuna mata gaban bukkanta,tajuya tana Sosa wurin da Duduwa tabuge ta tana kuka,”zonan! Duduwa ta daka mata tsawa “ungo”,Tamika mata ragowan tuwon dataci tarage,da sauri ta karba tareda fadin “nagode Duduwa”, taje gaban bukkanta ta zauna taci ko koshi batayi ba amma bata damuba tunda tama samu Tabata, ta tashi zataje tasha ruwa,harta bude randa Duduwa ta haskota da tocula “wlh inkika tabamin ruwa sainaci kan ubanki,kona alwala Dana bari kikayi shima dan ubangiji zakima ibada wuce kibar wurinan ki shige dakinki kiyi bacci”.
Da sauri ta shiga bukkan, ta zauna ta baki-bakin kofa,dan cikin bukkan duhu bata ganin komi,gashi kauyen ba wuta,tsoro takeji na bala’i. a zaunen tafara bacci sama-sama jin kaman kwaro nabin jikinta yasa tasaki ihun bala’i tafito tsakar gidan tana ihu, da sauri Duduwa tafito daga dakinta tana Kara gyara daurin zani ta daura mata dundu abaya tace ” shegiya bakar mayya,to wlh Kinyi kadan kihanani bacci, lpy kikemin ihu?” Da kuka tace “Duduwa kwaro kebin jikina wlh” Hannunta Duduwa taja ta haska dakin da tocula duk kyankyasai na bayi kebin kashin ragunan wurin,Rufaida takara ihu tarike Duduwa tace “kingansu kk  Duduwa” Duduwa ta hankadata ciki,ta jawo kofan bukan ta rufe tana masifa “dan ubanki su cinyeki,Allah sama ki mutu kaman yanda kika kashemin Dana da matarshi”, ta ciro kwado daga lalitar jikinta tasa tajuyo tanajinta tana ihu amma ko das bataji arantaba, saima masifar data cigaba dayi “Marigayi Musa bakajin magana, kawai ka tsinto yarinya ka tsinto jaraba,gashinan ta hanani yin bacci,to wlh duk maitarta Ni bata isa ta lasheni ba, yanda kika kashemin da Ni da wahala zan aikaki barzahu” tahau yar gadon bunun ta ta kwanta,tana korafi.

Rufaida dataga ihu da jijjiga kofa bazai fisheta ba saita make ajikin kofan tama kasa hawaye,Umma tafado ranta,””lokacin kafin Abba yasamu aiki subar kauye suje Minna Duduwa ta taba kulleta a wanan dakin lokacin tun ragunan ma naciki,haka Abba da Umma suka roketa amma taki budeta,Umma tadaga haka saitazo ta tsaya a bakin kofan tace Rufaida ki dinga fadin A’uzubikalimatillahi tammat min kulli sha’in ma kalaq” tunawa da addu’a da Umma takoya mata yasa tafarayi ahaka har bacci ya kwasheta Wuraren karfe 1 na dare batare dataji kwaro yahau jikinta ba ko wani abu ya cijetaba.
Karfe 5 na asuba taji an zaulamata zabori a cinya, a firgice ta mike tsaye taga  Duduwa ce, tace”Ina kwana Duduwa ” Duduwa ta kalleta shekeke tace” karuwa,watoma yanzu baccin karuwai kikemin a gidako? Bacci babu zani a jikinki”da sauri tadau zaninta daya warware saboda nauyin bacci ta daura,Duduwa tace “wuce ki share tsakar gidan nan tass,sanan kidau gero ki surfa na fura,wuce kitafi kin tsàya kina kallona” da sauri tafita daga bukkan tana daga kafanta da kyar saboda mugun ciwon maran datake ji, haka takarasa sharaan gidan ko salla Duduwa bata bari tayiba tamiko mata geron tace “ungo surfe min su” ta karba ta yayyafa ruwa ta juye a turmin tafara surfewa Duduwa ta wuce daki danshan kokon ta da kosai.
Jin cikinta na ciwo sosai yasa ta rike tabaryan ta tsugunna a wurin tana cije lebe, ahankali taji abu nabin cinyoyinta wanda tasan tabbas bakon watan natane,cusa kanta tayi a cinya tana cije lebe saboda zafin ciwon Mara,tanajin jini nabin jikinta amma to mezatayi,Abba da Umma masu siyan mata audugar mata(always) basa duniyar yanzu,kuka takeyi ahankali saboda kar Duduwa taji.
Duduwa ce ta fito daga dakinta “ke mekikeyi a tsugunna ba surfe nasakiyi ba”, mikewa tsaye tayi tace “Duduwa cikina ke ciwo”
Da sauri Duduwa tace “to kimutu mana,ganin abu kaman jini jini a kasan wurin yasa Duduwa karasowa wurin da sauri tabi zanin jikinta da kasan wurin da kallo tafara tafa hannu tana salati tana sallallami”Faida” ta ambata tareda rike haba,tacigaba ” habawa ni dama nace karuwan ci kikeyi,dama naga alamun kinada ciki jiya,shine yanzu kikazo gidana kina bari?” Rufaida takara tsugunna wa saboda ciwon cikin datakeji, duka Duduwa tarufeta dashi tana kuka yanzu dama ciki kikaje kika dauko yarnan,shine kikemin bari a gida,nida nake shirin aurar dake, saida tagaji da dukanta sanan ta saketa ta mika mata tulu,wuce kije rafi ki debomin ruwa kuma wlh ahaka zaki tafi saina tona miki asiri,duniya tasa cikin shege kikayi yar iska,haka Rufaida tafita daga gidan tana kuka jikinta da zaninta dukya baci,sai kallonta ake, haka taje tadawo tajuye takoma nabiyu,kuka kawai take ahanya ita bama kukan ana kallonta take ba kukan yanda jikinta yabaci take haka taje rafin tadebo ruwa tajuyo tana tafiya ahankali jin tafiya na neman gagaranta yasa ta sauke tulun ta tsugunna akan hanya ta rike cikinta wayyo cikina. Rufaidatu taji anfada da sauri ta dago kanta taga Baba ne, yadanyi murmushi “Ashe kece yata,me kikeyi anan wurin kin tsugunna,a’a tashi mana yata”,ahankali ta tashi kallon kafanta yayi yaga jini wani nabin wani ga zanin jikinta tama haka da sauri ya sakko daga kan amalanken yazo kusa da ita ya dafa kanta “Rufaidatu menene? Maiya sameki? Wanan jinin dakebin kafanki fa” kuka tafashe ma Baba dashi sosai  tanajan numfashi “Baba cikina ke ciwo,Duduwa tace wai bari nakeyi” takarasa maganan tana kuka, Baba ya share hawayen idonta yace “ba bakon watanki bane?” Ta sunkuyar da kanta tana hawaye, daukan tulun ruwanta yayi ya daura akan amalanken yace “hau muje gidana ki gyara jikinki yata” da kyar ta iya hawa, ya duba aljihun shi yaga dagashi sai naira hamsin ya ciro yabata yace “gashi ki rike ki ajiye duk rana irin haka kyayi amfani dashi kina siyan magani kinji idan kuma inanan kizo wurina nabaki sayawa kisha, yanzu muje gidana Maman talatu tabaki magani” yahau suka tafi.
Source Maman Abd Shakur😘
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 20:00
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 3 Title : Kaine Sirri Na Part 3
Description :                    11Duduwa ta bude zip din lalitar jikinta ta zaro yar guntuwar goronta ta Balla sanan ta amsa”waalaika salamu,higo” ta sh...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 3"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Yayin Da Ake Zanga-zanga Rundunar Ƴan Sanda Jihar Sunyi Nasara Cafke Sha...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger