1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Kaine Sirri Na Part 2

Kaine Sirri Na Part 2

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 8 September 2016


Wuraren karfe 11:30 na dare ya dawo, Solomon yakira ya kwaso mishi kayan cikin motan,katon ganamasgo ne wanda naira miliyan 2 ke ciki,wanda gwamnati yabata sai katoton akwati daya biya super market yayo mata shopping kaya nasawa da dama dakuma hijabai manya tunda ya lura ita ustaziya ce, saikuma dan kayan ciye ciye daya siyo mata,murna sosai yake dan gobe bayan yadawo daga Court zai koma Abuja, visa zai mata yakaita Russia wurin Mum,tana mugun son yara,shikadai ta haifa dan yama sanar da ita yasamo mata yarinya,iyayenta sun mutu,mamarshi tanata murna zata samu yarda zata kula da ita. zai kaita wurin Mum tai makaranta a wurin.. maganan Solomon ya katse mai tunani “sir dakinka zankai kayan kona madam?”da murmushi akan fuskanshi yace  “shigar dasu dakinta ka ajiye, idan nai wanka zan shiga wurin”, ya wuce dakinshi yayinda shi Solomon ya bude dakinta ya ajiye kayan a gefen gado bai damu da rashin ganinta ba dan yazaci tana bandaki ne yafito ya mayar da kofan yarufe yatafi wurin kwananshi.
Bayan ya gama wanka,ya sanya pyjamas din bacci ya kalli agogo lokacin yaja dare yariga yaraba, dan alokacin 12 na dare yadan gota, tunanin dayayi nacewa yanzu haka tadade dayin bacci yasa kawai yaja bargo yay baccinshi gobe da safe kafin sutafi Abuja yamata bayani.
Karfe hudu na asuba tai musu a tashan garin Jigawa,sauka tayi sukai sallama da matan,tace” to Rufaida Allah Kara hada fuskokin mu,mijina yazo daukana”ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsa “to Mama Allah kaiki lpy,agaida yara”.  Tasamu tadan zauna akan wani kujera da aka tanadarma masu tafiya bacci yadan dibeta  sai Wuraren 5 na safiya sanan ta tashi taje jikin wani dan masallaci dataga mutane ta dibi ruwa tai alwala sanan takoma Chan gefe guda tai sallolin da ake binta,sanan tai ra’atanil fajir saitai sallan asuba.
Karfe shida ta shiga motan dazaikaita kauyen GUJUNGU itakadai ne aciki ta biya dari biyu kudin mota.  tai shiru kaman marainiya tana kallon mutanen wurin dasuke Shan koko da kosai,kaman taje ta roka saboda yunwar dake cin cikinta hakanan ta daure sai Wuraren 8:30 motar ya cika sukadau hanyar kauyen gujungu.
Bayan yagama al’adunshi na safe,ya fito cikin 3quater dayar short sleeve dinshi fara fat yana rike da karamin kofin coffee ya tura kofan dakinta ya shiga,ganin bai gantaba yasa yakoma kan kujera yay crossing legs yana Shan cofee a nishadan ce, yadau remote ya kunna TV  bango,atunaninshi tana bayi, ajiye cup din coffee yayi akan stool din gefen kujeran ya kalli agogon hanunshi almost 15 min da shigowan shi batafito daga bayi ba kuma baimaji alamun saukan ruwa a bayin ba. Tashi yayi da sauri ya tsaya a gaban kofan bayin ya kwankwasa ” Hi sister kina ciki?” Yaji shiru da sauri ya bude bayin yaga babu  kowa aciki, a rude yasaki kofan bayin ya juyo sai alokacin idonunshi suka sauka kan wallet dinshi daya gani a bude wasu ID dinshima akasa sun zube karasawa yayi yadaga ya mammaida ya kulle sanan ya fita zuwa kasa dakinsu Johnson ya tambaye su kunga yarinya na? Kowa yace a’a,yace “Solomon jiya dakaje ajiye kayan nan baka ganta acikiba?” Yace “no sir,babu ita I thought tana bayi saisa ina ajiyewa na fito na kulle kofan”, Barr yace”God! I pray yarinyar nan ba guduwa tayiba” yakarasa wurin securities masu tsoron gate ya tambayesu wanda ke duty jiya yace “Sir jiya duk Wanda suka shigo hotel dinan dawayan da suka fita babu wacce tasa hijabi,sai wata yarinya black beauty haka sir,batada kiba sosai, kuma batada tsawo sosai,quite sure naga daga part dinka tafito da gudu,she was crying self lokacin datafita”.
Barr Barraq yace” damn it,wot is your problem mandawari?,kaga karaman yarinya tafito daga part dina tana kuka baka tsayar da itaba”,yakara dakamai tsawa “Kaine a duty ranan Dana kawo yarinyar nan wurin nan,u saw lokacin dasu Johnson ke shigar da ita ciki,but duda haka u let her go”, mandawari jikinshi na rawa yace “sorry sir,a gafarceni,wlh ranan ba kalli fuskanta da kyau bane” ya kalleshi da jajayen idonshi yace “u no nothing akan job dinka,so just pack ur things nd go, nakore ka” yajuya yakoma ciki Johnson da Solomon suka rufamai baya,mandawari yafashe da kuka  ya zube akasa “dan Allah kayakuri sir,wlh bazan Kara kuskure hakaba” ko juyowa baiyiba daki yakoma ya dauko car keys,ya fito ya shiga yaja motan da bala’in gudu yana zukan taba yabar hotel din.

A daidai kauyen gujungu aka sauketa,ta sauka tana tunanin uban tafiyan dazatayi kafin takai cikin kauyen, a hankali take daga kafa take tafiya tana Kara kallon kauyen rabonta da kauyen kusan wata shidda kenan, cikin sa’a taga mai amalan ken data Sani abokin Abba ta tsayar “Baba ina wuni” tafada tana murmushi Kara kallonta yayi yana goge idanu “wanake gani? Rufaidatu ce?” “Eh Baba nine”, ya sauri yace” a hayo, hayo mana, hannu Rufaidatu” tahau kan amalan ke,ya shau dama jakunan bulala suka fara tafiya, sanan yace”Rufaida ya hakuri? munji Malam Musa,da Asiya sun rasu daga bakin Duduwa,dan hargarin nan wasu polisawa sukazo ana nemanki,aka kuma sanar damu rasuwan iyayenki ta hanyar rushewan gini”. Hawaye ya cika mata ido “Alhamdulillah Baba” yace” Amma Rufaida maiyasa ki kara dawowa kinsan yanda Duduwa ta tsaneki,duk yanadaga cikin abunda yasa Musa marigayi ya Tattraku yabar kauyen daku saboda jaraban mahaifiyar shi Duduwa” cikin kuka tace “Baba banda kowa, sai Duduwan dole na dawo koda kasheni zatayi”, girgiza kanshi yayi yace”hakane Rufaida karki damu Allah natare dake,ki dage da addu’a Allah ya dauraki akanta ” tace” to Baba nagode”.
Haka suka dinga fira sama sama harsuka shigo cikin kauyen. Kauyene sosai, ko ina yara da yanmata anci atampa daban riga daban dan kwali daban ga dige dige a fuskannan sai kallonta suke dan basu ganetaba tasha hijabi abinda basu saba ganin yan matan garin na sawaba, a kofar gidan Duduwa ya sauke ta, ta sauka amma tasami kanta da kasa shiga gidan saboda tsoron Duduwa,  kuka tafashe dashi sosai tana yarfe hannu, Baba ya tausaya mata yace” Rufaida ki shiga da bissmillah Allah na tare dake kinji yata karkiji tsoro”  ta goge Hawayen wasu na zubowa tace “to Baba nagode”
Bude buhu kofar gidan tayi ta shiga ahankali tana tafiya a zauren, kunenta suka juyo muryan Duduwa na rera waka”Ladi mai kidan kwarya aja kida asha dadi …ari, kai anata sabon daa wayake ta tsohon da.. Ari, saidai munafukai su kalleni Niko ai inada nerori ..Ari, Alhakumu aljanna kubari infadi da hillanci.. Ari”
Hawayen idonta ta share, jikinta na rawa, ahankali ta rera sallama “Assalamu alaykum
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 20:00
In Hausa Novels
Kaine Sirri Na Part 2 Title : Kaine Sirri Na Part 2
Description : Wuraren karfe 11:30 na dare ya dawo, Solomon yakira ya kwaso mishi kayan cikin motan,katon ganamasgo ne wanda naira miliyan 2 k...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Kaine Sirri Na Part 2"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ▼  September (199)
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Ceto Wasu Mata Da Aka Y...
      • An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
      • Mijin Haya Part 18
      • Photos: Sunlight Laraba's World Tv Drama Series Hu...
      • Photos: Sheik Isa Aliyu Pantami Ya Shiga Ofis A Yau
      • Buhari Ya Taya Zababben Gwamnan Edo Murna
      • Photos: Jami’an Tsaro Sun Kulle Ofishin Abdulmumin...
      • Dan Takarar Gwamnan Na APC A Jihar Edo Ya Lashe Zabe
      • Photos: An Haifi Wani Jariri Mai Kama Da Tsoho
      • Photos: Mutane Shida Sun Rasa Ransu A Wani Gidan K...
      • Abdulmumini Jibrin Ya Kai Kara Majalisa Wakilai Kotu
      • MIjin Haya Part 17
      • Majalisar Wakilai Ta Dakatar Da Abdulmumini Jibrin...
      • Kaine Sirri Na Part 23{END}
      • Photos: El Rufai Ya Sanya Danshi A Makarantar Gwam...
      • Al'ajabi: An haifi Jariri Mai Iyaye 3 A Kasar Mexico
      • Wani Yaro Dan Shekara 11 Yayi Fyade A Kasar Ingila
      • Mijim Haya Part 16
      • Buhari Ya Umarci Tambuwal Ya Sulhunta Tinibu Da O...
      • Kaine Sirri Na Part 22
      • Bankin Afirka Zai Tallafa Wa Najeriya Da $10b
      • Video: I LOVE YOU By CLASSIQ FT AVALA starring Rah...
      • Mijin Haya Part 15
      • Ban Yi Tsufa Da Auren Zahra Buhari Ba - Gwamnan Za...
      • Wani Kurma Ya Yi Fyade Wa 'Yar Wata Shida A Yobe
      • Na Hakura Da Mukamin Shugaba A Jam'iyyar APC. Bana...
      • Kaine Sirri Na Part 21
      • Kaine Sirri Na Part 20
      • Photos: Hanun Wani Matashi Ya Makale A Jikin Kur'a...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram...
      • Mijin Haya Part 14
      • Video: Rahma Sadau Ta Ziyarci India
      • Ina Nan Garau Da Raina - Abubakar Shekau
      • An Kashe Marubuci Da Yayi Ridda' a Jordan
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Ingila
      • Kaine Sirri Na Part 19
      • Wani Ma'aikacin EFCC Ya Karbi Cin Hancin Miliyan 15
      • MIjin Haya Part 13
      • Kaine Sirri Na Part 18
      • Photos:Yan Sanda Sun Kama Mutumin Da Ya Wa Yarsa F...
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari A Garin Bonny
      • Mijin Haya Part 12
      • [Daga Jama'a] Dalilai Goma (10) Da Yasa Nake Son A...
      • Kaine Sirri Na Part 17
      • ISIS Sun Hana Yan Kasar Iraqi Sa Rigar Kwallon Kaf...
      • Naga Rayuwa Part 2
      • Naga Rayuwa Part 1
      • Yar Amana Part 3
      • Yar Amana Part 2
      • Wani Lauya Yakai Karan BuhariI A Kotu
      • [New Music] KU TARE BURGU YA GUDU By RARARA
      • Gwamnoni Da Ministoci Sun Amince Da Sayar Da Kadar...
      • Mijin Haya Part 11
      • Photos: Sabin Hotunan Nafisat Abdullahi
      • Zan Siya Kungiyar Kwallon Kafan Arsenal Nan Da She...
      • Kaine Sirri Na Part 16
      • Wani Dan Aikin Turai Yar’adua Ya Sace Mata Naira M...
      • Sabuwar Girgizar Kasa Ta Sake Faruwa A Kaduna
      • Mijin Haya Part 10
      • Kaine Sirri Na Part 15
      • Photos:An Kama Wani Tsohon Na Shirin Lalata Da Wat...
      • Photos: Barayin Shanu Sunyi Hadari Da Shanun Da Su...
      • Mafarki A Lokacin Jinin Haila
      • Yar Amana part 1
      • MIjin Haya Part 9
      • Photos: Sarkin Kano Ya Halarci Taron Sulhu Na Duni...
      • Kaine Sirri Na Part 14
      • Photos: Aisha Yayin Bada Lacca A New York
      • Mijin Haya Part 8
      • Photos: Sabin Hotunan Sadiya Gyale
      • Photos: Yan Bindiga Sun Sace Wata Malama Makaranta...
      • Photos: Yau Ranar Murna Haihuwa Yar Sarkin Kano Sa...
      • Kaine Sirri Na Part 13
      • Buhari Ne Matsalar Kasar Najeriya - Ayo Fayose
      • Mijin Haya Part 7
      • Photos: An Nada Wata Budurwa A Matsayi Shugaban Ka...
      • Photos: Sabin Hotunan Jaruma Nollywood Tonto Dikeh
      • Ya Kamata A Haramtawa Barayin Gwamnati Shiga Harka...
      • 'Yar Najeriya Saheela Ibrahim Ta Shiga Sahun Matas...
      • Kaine Sirri Na Part 12
      • Graphic Photos:Anyi Rikici Tsakanin Matasa Da Yan ...
      • Photos: Halima Da Zahra Buhari Sun Halicci Wani Bi...
      • MIjin Haya Part 6
      • Ibrahim Shema Ya Mika Kansa Wa EFFC
      • Kaine Sirri Na Part 11
      • Saeed Nagudu Na Shirin Waka Da Wizkid
      • Fatima Part 1
      • Fatima Part 2
      • Photos: Sojojin Najeriaya Sun Mika Iyalan Boko Har...
      • Sojojin Nijar Da na Chadi Sunyi Nasara Akan Boko H...
      • Photos: Dangote Da Yarsa Halima A Bikin Ranar Murn...
      • Mijin Haya Part 5
      • Photos: Halima Atete Da Fati Nijar A Makka
      • Za A Yi Afuwa Da Tsagerun Niger Delta Sama Da Dubu...
      • Kaine Sirri Na Part 10
      • Photos: Ku Ga Babba Maciji Da Wani Mutum Ya Kashe ...
      • Mijin Haya Part 4
      • Photos: Yan Sanda Sun Cafke Yan Fashin Da Suka Yi ...
      • An Dakatar Da Limamin Masallacin Juma'a Na Sultan ...
      • Kaine Sirri Na Part 9
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Yayin Da Ake Zanga-zanga Rundunar Ƴan Sanda Jihar Sunyi Nasara Cafke Sha...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger