1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Yar Amana Part 8

Yar Amana Part 8

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 2 March 2016

*nusaiba tabi kofar fita daga dakin da kll idnnta a waje, tayi shiru kmr me tunanin wani abu.
Kai! Anya farida tana da hnkl kuwa??
Jimawa kadan ta grgz kai kawai ta maida kanta ga lttfn da har yanzu ke rike a hnnt.
*** Acan bngrn usman kuwa dai-dai sanda ya kauda wayar daga kunnensa ne yabi wayar da kll yana murmushi tamkar me tunanin wani abu.
Su biyu ne zaune a ckn dan madaidaicin dakin wanda ya kaya2 ma2ka da kayan more ryw, tsarin dakin yayi kyau matuka. Usman zaune yake bisa kan tsakiyar gado dakin ya harde kafafu ajiye a gbnsa faffadar laptop ce wacce ya dade da dauke kansa daga gareta, yayinda bbn amininsa me suna khalid ke can gefe zaune bisa kujera ya zuba masa ido.
Kai mallam! Ka ajiye wayar nan kayi harkar gbnka Kaima wai hirar syy ko??
Khalid ya fada.
Usman ya ajiye wayar a gfnsa yace "waye ya gaya ma??
Ba hirar soyayya bace wlh, wata BAIWAR ALLAH ce irin wadanda zakaga komai nasu kmr daban Allah yayi musu, gsky khalid ba karya yarinyar tayi."
Ka tafi kai tsaye mallam! Me kake nufi??
Khalid din ya sake tambaya yana dubansa.
Mun hadu da ita sau uku ne tak! Amma gsky ina jin bawai abota ne kawai ba SONTA nake.."
dariyar khalid dince ta katseshi ya kauda kai yace "kai matsala ce dakai wlh, ana magana ta serious kana sako wasa a ciki."
Ckn dariyar khalid yace "bazan manta ba sanda muka zo garin nan kushe musu y'an mata ka rinka yi harda cewa 'duk gajoji ne basu waye ba Allah ya kiyaye ka kula y'an matan garin nan' kaza-kaza, to yanzu kuma meye hadinka da wannan din??"
usman ya grgz kai da cewa "ita wannan bawai a garin nan ba duk duniya ma ta banbanta sbd ta tattare komai."
kai! Usman bafa shiririta muka zoyi ba kara2 mukeyi musamman ma kai masters degree fa ba wasa bane, bana jin kana da lkcn syy a yanzu.
Kai kake ganin haka!! Usman ya fada tare da kauda kai.
Ckn sigar tambaya khalid yace "wai wacece haka tayi saurin tfy da 2naninka adan lkc haka duk da dadewar da kayi kana gudun y'an matan dake binka 2n a kaduna??
Manta da wadancan dallah! Ba wadanda za'a so bane amma ita wannan....
Kai! Ai zaka santa ma a department dinku take nima sai dazu naganta dana shigo nemanka.
Usman ya fada.
Wa kenan??
Khalid yayi saurin tambaya.
Usman ya dubeshi sosai yace "sunanta nusaiba jamil..."
Nusaiba!! Nusaiba!!! Khalid ya fada ckn salon nazari lkc guda yace "kace min Y'AR AMANA??"
ka canko dai-dai, itace.
Khalid ya mike tare da takowa izuwa bakin gadon yace "kai haba dallah??
Yar amana dai??
OFF COURSE!! Ita fa! Kai ya ka gani??
Khalid ya gyada kai yace "gskyne watakila kayo mana bbn kamu fa! Ka samu waliyiya kmr wannan ai ka gama dacewa my friend, amma ka tbbt zata aminta da syy kuwa??
Usman ya kawo gwauron numfashi yace "nima abnd nake 2nani kenan, amma dai ka tayani da addu'a."
Ah.. Ka cire duk wata fargaba zamuyi nasara kai dai kawai karkayi zurfin ciki, ina tbbtr maka zakai mamaki, a'ahh! Ashe dai ranar nan zata zo??
Ranar daka fada da bakinka kaga wacce kake so.
Khalid din yakai karshen maganar ckn zolaya.
Usman ya maida kansa ga laptop din dake gbnsa yace "dama can banga wadda ta dace dani bane."
khalid ya kyalkyale da dry yace "yauwa duba min result din wasannin jiya kaji??"
da grgz kai usman yace "Allah ya kiyaye! Laptop dina bata wannan shiriritar bace".
Dry yayi ya mike tsaye tare da cewa "kai! Bari ma ka gani naje nayi wanka ina da wurin zuwa..."
wacce kuma aka kara samowa za'a wurinta??
Usman ya tambaya kansa nakan laptop din dake gbnsa.
Khalid ya dubeshi yace "ba ruwanka".
To kadai bi a hnkl y'an matan kano ba irinna kaduna bane.
Ni nasan haka! 2nda gashi an haifeka a kaduna, ka grm acan amma ka rasa matar aure sai da kazo kano.
Khalid ya fada sanda ya kyalkyale da dariya ya nufi hnyr fita.
Usman ya makale muryarsa yace "yaushe zaka daina kwashe-kwashe??" sai sanda na samu wacce tafi y'ar amana komai da komai.
Ya fada sanda ya juyo tare da juyawa ya fice izuwa inda ya nufa.
Usman ya jinjina kai yace "kana da aiki kuwa ba karami ba."
Y'AR AMANA!! Ya sake fada cike da jin dadin sunan, ya maida kansa ga abnd yakeyi.
****** *** ****** *** ******
Akalla mintuna 15 ya kwashe yana nemanta a ckn harabar makarantar tasu amma babu ita babu dalilinta, kasantuwar break suka fito yasa yaketa sauri kafin su koma.
Ckn nutsuwa yake duban tare da hange sashe izuwa sashe amma bai hangota ba sakamakon yawan daliban.
Usman ne ckn shiga da koda yaushe ke fito dashi a dan gaye kuma dan kwalisarsa, sanye yake da takalmi da wando irinna na jeans dukkansu farare sai riga T. Shirt ruwan hoda dake daukar ido tana sheki, kansa na sanye da hula p.cap kalar rigar dake sanye a jikinsa.
Faffadan glass din da fuskarsa ta saba dashi ne sanye a idonsa.
Tun yana saran hangota har ya daina ya juya zai tafi kenan yayi arba da wadda ke zaune bisa wani dan dakali a hnkl yayi inda take tare dayin sallama, amma sai data shafe rabin minti kafin ta amsa sllmr.
Farida ko?? Ya tambaya ba tare daya jira amsa ba yace "don Allah nusaiba nake nema munyi wani alkawari da ita amma ban ganta ba..."
sai dai gashi ba a aljihuna nake yawo da ita ba ko??
Ta fada kanta na duban novel din da take karantawa.
Ya bita da kll kmr bazai kara cewa komai ba zuwa can yace "Ok! Pls Sai ki fada mata nazo ban sameta ba."
farida ta tabe baki tace "Allah yasa karna manta."
ba krmn bashi haushi tayi ba ya dubeta yace "kinga bama sai kin fada mata ba ngd." ya juya zai tafi, taja tsaki.
Ckn fusata ya juyo yace "meye na tsakin to??
Stupid kawai!!"
ya juya ya wuce.
Idanunta suka zaro kmr zasu fado tabishi da kll cike da mamakinsa.
*taci gaba da klln nasa ckn tsananin jin haushinsa da takaicin abnd ya fada mata, nice stupid??
Lallai zanyi mgnnka wlh. Ta fada duk da cewa tasan bayanan bare yaji abnd take cewa.
*Bayan an tashi 2nda suka shigo mota take zazzaga bala'i wa nusaiba sai kace ita tayi mata, nusaibar jinta kawai take ba tare data ce mata komai.
....to idan ma kece kike nuna masa ya isa ya wulakantani toki gaya masa karyarshi tasha karya, wlh duk ranar daya kara koda klln da ban aminta dashi bane sai ya gane kuransa.
Sai a sannan nusaiba tace "haba farida tayaya kike tsammanin ni zan yi silar wani ya rainaki??
Kece farida kina da matsala kuma koma me akai nasan wlh laifinki ne, yakamata kisan cewa bafa kowa ne zai iya daukar wulakanci da kaskanci ba.
To meye hadinsa dani??
Farida ta fada da karfi kmr me shirin yin fada da wani. Nusaiba tace "to meye abin tsawar a ciki??"
gani nayi kina wani goya masa baya ne ni kuwa daga ke harshi bakwa gabana.
Ckn binta da kll nusaiba tace "ba zancen goya masa baya bane, nasan dai bazai wuce tambayarki yayi ba to meye aibu a ckn haka??
Farida don Allah ki daina yin wannan abun mutane ba dabbobi bane da za'a rinka wulakantasu, idan wani ya juye wani bazai jure ba.
Idan usman yace miki Stupid wani zai iya fada miki abnd yafi haka koma kici duka a wajen wani...."
duka?? Farida tayi saurin tambaya lkc guda ta dago kanta da cewa "to aini ko ubana bai isa ya dake niba bare wani daban."
nusaiba ta sake binta da kll tace "ke farida! Ki shiga taitayinki fa! Ke duk duniya ubanki kawai kika raina??
To wlh idan kikai wasa maganar nan sai taje kunnensa tunda abin naki ya zama rashin mutunci.."
da kuwa kema kin shiga uku wlh! Farida tayi saurin fada tare da dorawa da cewa "wlh sai na cgb da fada kome zakiyi sai dai kiyi."
shiru yadan gudana na yan sakwanni nusaiba tace "wai ke sai yaushe zaki shiryu ki daina wadannan abubuwan??"
farida ta dauke kai tana yatsina fuska tace "OHO!!" Nusaiba ta maida kanta ga hnyr da suke bi.
**Washe gari misalin karfe 1:20 yazo bangaren nasu kasancewar su da wuri suke tashi, kmr jiya yau din ma don ita ya shigo.
Sai dai kusan dukkansu suna class sai y'an kadan da suka fito ta yiwu donsu sun gama nasu note din, ya tbbtr ta fito domin kusan kllm ita ke riga kowa fitowa hkn yasa yake nemanta ido rufe. Har ya gifta sai kuma ya dakata tare da hangawa sosai, tbbs ita dince ya hango duk da cewa ta baya ne.
Ya saki murmushi a fuskarsa ya juya ya doshi inda take din, zaune take can gefe sosai bisa wani dan dandamali tasa wasu kyawawan bishiyu a gaba tana kll.
Baice komai ba ya zauna akan dandamalin gefenta kadan.
Ba tare data dubeshi ba tace "da bansan kai ne ba ai dasai ka tsorata ni."
nima nasan zaki san ni dinne domin a nutse kika kuma kina da baiwar iya gane wanda ya doso inda kike da tafiyar mita 100!!"
usman zaka fara ko?? Yabi inda take bi da kll shima, yace "gsky na fada ai, yau kuma anan ake hutawa nesa sosai haka kada y'ar uwarki ta fito bata ganki bafa!!" dana dai-daici ta fito zan tashi, tsarin nan dinne kawai yake ban sha'awa ina son klln korayen bishiyu irin wadannan, yauwa dama 2n jiya nake nemanka."
to ai gani ko??
Sbd dame ake nema na?? Ya tambaya.
A karon farko ta dubeshi sosai tace "sbd na baka hkr akan abnd farida tayi maka, kayi hkr ita dince hlnta sai ita.."
ya grgz kai da cewa "ki manta da wannan ya riga daya wuce, abnd dai yake bani mamaki shine yadda take yi miki wasu abubuwan sai kace ba y'ar uwarki ba??"
tbbs yar uwatace uwa daya uba daya tare muka tashi kuma a gd daya, bawai ina son bude maka sirrinmu bane amma farida ni kaina na sani bata kaunata hkn kuma ya shafi duk wanda keda alaka dani to shima ya shiga sahun makiyanta.
Nusaiba ta fada sanda fuskarta ke canjawa.
Ya dubeta sosai zuwa can yace "kici gaba da hakuri y'ar amana, watakila kinma kusa rabuwa dasu na sbd kusa daukeki nayi nesa dake ta yadda zasu zo har suna marmarin ganinki."
ta danyi dariya tace "gashi kuma bakayi kama da barawon mutane ba bare kace saceni zakai ka tafi wani waje dani."
ya sake yin murmushi a karona barkatai yace "tfy dake da kmr yadda nace bai dogara akan sacewa bane watakila yana dogaro ne akan tfy mu shimfida sabuwar ryw ta har abada."
fuskarta ba wani canjawa tayi ba sai dai yawon da kwayar idonta keyi sashe zuwa sashe tace "usman!! Ban gane bafa!!"
ya gyara zama izuwa dubanta sosai yace "Y'ar amana 2n a haduwarmu ta farko na fara 2nanin cewa na hadu da wata ta musamman a ckn rywta, a haduwarmu ta biyu sai naji cewa ta musamman ce kuma wacce zata zama me muhimmanci a grni, sanda na ganki karona uku a mkrntrmu sai na tbbtr akwai wani nufi a krkshin kaddara haduwata dake.
A tsanake danayi tnni sai na tbbtr SONKI nakeyi."
Da sauri ta dago kai suka hada ido nadan lkc, ta kauda kanta kmr wacce ta tafi wani tunani lkc guda kuma murmushi ya fara neman ya kwace mata. Ke nusaiba!! Nusaiba!!! Kiran sunan ne yasata saurin juyawa.
Farida ce babu wani annuri a fskrta tace "wannan wane irin wulakanci ne??
Tun yaushe muke jiranki??"
kfn tace komai usman yace "idan har a kllm zata juri fitowa ta zauna jiranki yakamata kema ki jirata nadan kankanin lkc..."
kai kuma meye ruwanka nasa dakai??
Bakisa dani ba amma ina gaya miki ne sbd ke banza ce da batasan me take ba.
Farida batasan sanda hwy suka gangaro mata ba, karona biyu kenan yana mata haka.
Ta bisu da kll duk su biyun ta juya.
Abnd ya fara zuwa ran nusaiba shine irin kullin da farida zatayi mata gurin mominsu, karshe hwyn takaici da farida keyi yanzu ita sai tayi dubunsa in suka koma gida....
Allah sarki...natausayamiki...
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter


Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 20:00
In Hausa Novels
Yar Amana Part 8 Title : Yar Amana Part 8
Description : *nusaiba tabi kofar fita daga dakin da kll idnnta a waje, tayi shiru kmr me tunanin wani abu. Kai! Anya farida tana da hnkl kuwa?? J...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Yar Amana Part 8"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ▼  March (128)
      • Photos: Musulmi Ya Koma Haushin Kare Bayan Ya Je C...
      • Azal Part 6
      • Azal Part 5
      • Ana Sharrin Tsige Shugaba Kasar Afirka Ta Kudu
      • Photos: Buhari Ya Isa Birnin Washington
      • Photos: Daga Wajen Jana'izar Kanal Suma'ila Inusa
      • Ko Mahaifina Ya Zagi Buhari Sai Na Zage Shi - Wan...
      • Photos: Yan Shi'a Sama Da Dubu Goma Sunyi Zanga-Za...
      • Sojojin Najeriya Sun Hana 'Yan Shi'a Yin Taro A Ka...
      • Gwamnatin Kano Ta Shiga Batun Farashin Ruwan Leda
      • Gobara A Kasuwar Ikom Dake Jihar Cross River
      • Yanda Zaka Sace Zuciyan Yarinya.
      • Anyi Taron Marubuta Litattafan Hausa A Kano
      • Kachikwu Ya Ba Yan Nijeriya Hakuri Akan Matsalar M...
      • Photos: Atiku Abubakar Yayin Ci Abinci Da Yan Gudu...
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Katse Harin 'Yan Boko H...
      • An Kashe Hafsan Sojan Da Aka Sace
      • Gaskiya Buhari Ya Yi Matukar Taka Rawar Gani Wajen...
      • Photos: Obasanjo Ya Ziyarci Jihar Borno
      • Bola Tinubu Ya Caccaki Ibe Kachikwu Akan Matsalar Mai
      • Wata Budurwa Ta Sa An Kashe Wani Dan Acaba
      • Photos: Daga Wajen Bikin Producer Kannywood Abdul ...
      • Photos: Sabin Hotuna Rahma Sadau
      • A Daina Sa Wa Gwamnatin Bubari Ido - IBB
      • Photos: Ganduje Ya Ziyarci Kasuwar Sabon Gari
      • El-Rufa'i Da Mataimakin Sa Sunyi Mare-Mare
      • Sheik Sani Yahaya Jingir Na Raye Bai Mutu Ba
      • Gobara Ta Tashi A Kasuwar Sabon Gari A Jihar Kano
      • Photos: Sojojin Najeriya Sun kashe Yan Boko Haram ...
      • Matsayain Zawarawa Da 'Yan Mata A Gwamnatin Ganduje
      • Photos: El-Rufai Ya Gana Da Yan Wasan Super Eagles
      • Boko Haram Sun Sace Mata 16 A Garin Madagali
      • An Daure Adam Johnson Shekara Shida
      • Photos: Anyi Hukunci Ma Wasu Mazinata Uku A Kasar ...
      • Video: Abubakar Shekau Ya Mika Wuya
      • Gwamnatin Tarayya Za Ta Kafa Kwamitin Da Za Ta Bin...
      • Hukumar Kwastan Ta Sake Hana Shigo Da Shinkafa
      • Allah Yana Fushi Da Buhari - Fayose
      • Majalisa ta zartar da kasafin kudin 2016
      • Gwamnatin Tarayya Za Ta Sanya Naira Bilyan 350 A F...
      • Allah Ya ISA Ban Yafe Ba Part 14
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 15
      • An Zargi Gwamnatin Jihar Bauchi Da Karbar Na Goro ...
      • Video: Sasanta Ganduje Da Kwankwaso
      • A Gaban Idona Sojoji Suka Hallaka 'Yan Uwana Uku, ...
      • Buhari Ya Bukaci Bankuna Su Baiwa Manoma Rance Dom...
      • Sojojin Najeriya Sun Kashe Yan Boko Haram 58 A Kau...
      • Gwamnatin Buhari Ta Kwace Kadororin Tsofin Gwamnon...
      • Hukunci Wanda Ya Kashe Dan Fashi
      • Graphic Photos: Barayin Shanu Sun Kashe Mutane 20 ...
      • Photos:Gwamnonin Arewa Maso Yamma Sun Daidaita Tsa...
      • Photos:Gwamnonin Arewa Maso Yamma Sun Daidaita Tsa...
      • Yan Shi'a Sun Gurfanar Da Sojojin Najeriya Gaban K...
      • Majalisar ASA Na Shirin Yin Fito Na Fito Da Buhari
      • Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamna Jihar Bauchi
      • Ali Nuhu ya mika kyautar Tijjani Ibrahim
      • Wayar Sakataren Majalisar Musulunci Ta Duniya Ta Y...
      • Izala ta Karyata Jita-Jitar Sace Wayar Shaihun Mal...
      • Photos:Gwamna Jihar Kogi Tare Da Matan Sa Uku
      • Abu Daya Ya BamBanta Mulki Buhari Da Na Fir'una - ...
      • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Kwamishina Na J...
      • Yan Bindiga Sun Halaka Mutane Da Dama A Jihar Zamfara
      • Gwamnatian Jihar Borno Ta Rushe Kantomomin Kananan...
      • Gwamnatin Kano Ta Sake Baiwa Wata 'Yar Fim Din Hau...
      • Azal Part 1
      • Azal Part 2
      • Azal Part 3
      • Azal Part 4
      • Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Yi Afuwa Ga Fursunoni 56
      • Ganduje Ya Caccaki Kwankwaso
      • Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 22 A Wani Ma...
      • An Gano Ma'aikatan Bogi Dubu 22 A Jihar Bauchi
      • Photos: Buhari Ya Isa Kasar Equatorial Guinea
      • Kasar Masar Ta Tsige Ministanta Kan Batanci Ga Ann...
      • Photos: Daga Wajen Bikin Kannywood Award
      • Bama-Bamai Sun Tashi A Cameroun
      • Kungiyar Matasa Magoya Bayan Buhari Sun Karrama Ba...
      • Ganduje Na Shirin Kai Kwankwaso Gaban EFCC
      • Harin Bam Din Kunar Bakin Wake Ya Raunata Sojoji U...
      • An Dawo Da Ruwan Sha Na Dauri A Jihar Sokoto
      • Yar Amana Part 15 (Karshe)
      • Graphic Photos: Mutane 18 Sun Rasa Ransu Sakamakon...
      • Ana Musayar Wuta Tsakanin Sojoji Da 'Yan Boko Hara...
      • Yar Amana Part 14
      • Na Karbowa Faruk Lawan Dala Dubu 100 Daga Wurin Ot...
      • Yar Amana Part 13
      • Aljanu Basu Son Azkar Din Safe
      • Photos: An Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama A Jihar B...
      • Ina Sane Da Mawuyacin Halin Da Ake Ciki A Kasar Na...
      • Photos: Ministan Kwadago James Ocholi Ya Mutu A Ha...
      • Yanda Zaka Saya 1GB Da 3GB Akan N200 Da N500 A Lay...
      • Yar Amana Part 12
      • Hukumar SSS Ta Kama Masu Yi Wa Boko Haram Safarar ...
      • Yunwa Da Matsin Lamba Ta Soma Sanya 'Yan Boko Hara...
      • An Gano Iyayen Yarinyar Da Ta Bace A Tsakanin Kadu...
      • Maganin Matsalar Ciwon Fitsari
      • Yar Amana Part 11
      • **AL‘AJABI part 20*
      • Al'ajabi Part 19
      • Gwamna Ganduje Na Kano Ya Yi Rashin Mahaifiyarsa
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger