1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Uncategories » **AL‘AJABI part 20*

**AL‘AJABI part 20*

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 5 March 2016

***
.
Daddy yace “Yayi kyau faruk kuma ka birgeni akwai kudin da nayi maka alkawari zan baka ka tsaya ka karbi cheque din.“ Faruk ya juyo hawaye suka kwararo ta kasan glass din dake sanye a idonsa yace “ka rike kudinka bana bukata.“ Ya sake binmu da kallo wanda ya kara rikitani ya juya ya fice. Innalillahi wa inna ilaihir-raji‘un. Abin da AL‘AJABI sai kace almara!! Faruk da kansa ke furta rabuwa dani?? Da kafarsa zai fita daga inda nake?? Idona yakai ga fuskar daddy wanda keta murmushi yana annashuwa. Da sauri na nufi hanyar fita inda faruk yabi nabi bynsa duk da kiran dasu momi keyi min baisa na dakata ba. A guje na karaso inda yake tuni har ya fito harabar gdn duk da cewa da ma‘aikata masu yawa suna ta kaiwa da komowa bai hanani tarar gbnsa ba, na rike sandar dake hannunsa zafafan hawaye suka kwararo da idanuna ckn sheshshekar kuka nace “Faruk kana nema rana ka cnz min daga hakikanin yadda nasanka izuwa wani daban, ko a mafarki ban zaci haka daga gareka ba.
.
Yanzu ma a haka tayaya zaka tafi?? Faruk ya grgz kai yace “indai don ta tfy ne karki damu na tbbtr salih yazo?? Yayi nuni da inda motar da muka zo take. Na juya na kll inda ya nuna, kwarai yazo kuwa. zcyt ta fada min. Ya dora da fadin “Na gaya masa dama ya biyo bynmu zai daukeni ban bari kin sani bane sbd kada ki gane akwai wani abu.“ Na kara gyara tsayuwa nace “amma faruk yakamata ka tausaya rywta a karona biyu ka sani idan ka tafi ba lallai na dauki dogon lkc ba zan bakin ciki da takaici zasu kasheni, idan ma wani wuri kake so kaje na yarda zan bika muje ko ina ne kuma duk rintsi da wahalarsa zan iya jurewa....“ Ba inda zaki bini humaira kuma baki isa ki fita daga ckn gdnnan tare dani ba, na hakura dake na hakura da tarayyarmu 2nda ba wahayi akayi mana dole sai mun zauna tare ba. Ya fada yana me daga murya. Bakina yadau rawa na dan taka kadan izuwa gfnsa nace “faruk!! nice fa!! ni kake gayawa haka?? Anya kuwa kasan abnd kake fada??“ Ya gyada kai tare da cewa “kwarai!! da hnklna kuma duk abnd nake fada shine abnd nake nufi har ckn zcyt.“ Tfyr hawayena ta canja izuwa kara sauri nace “A takaice kana so kace duk irin kaunar da kake yimin a baya yanzu babu ita?? Duk yadda alkawuran da mukai zaka karya su?? kenan soyayyar da muka dade muna raina ta mu2, yanzu babu ita 2nda har zaka iya tafiya ka barni...“
.
Yayi saurin juyowa yace “EH! babu ita na dade da kankareshi daga zuciyata wanda shine ya bani krfn rabuwa dake. Dai-dai lkcnne daddy da momi suka karaso. Na dubeshi nace “idan ka tafi kai da kanka sai kayi dana-sani me girma...“ dana-sani?? Ya tambaya yana dubana ya dora da cewa “Ai na gama dana-sani 2nda na yarda na aureki, wannan shine kuskuren da nayi mafi girma a rywt.“ Kaina ya sara da karfi Bansan sanda nace “karya kake faruk!! Ni nasan baka isa ka tafi ka barni har abada ba ko ka daina so na ba.“ Ya juyo yace “Kece makaryaciya humaira amma ni duk abnd na fada gskyne, zan tafi na barki kuma bazan taba dawowa ba har abada.“ Ya yunkura zai tafi nayi saurin rike rigarsa ya juyo muka dubi juna nace “Ka daina zaton ni kmr kowa ce a gareka, nasan maganar da zaka fada ta gaske da wadda bata gaske ba. Nasan abinda zai yiwu a wurinka da wanda bamai yiwuwa bane, abnd kake fada yanzu har abada bazai yiwu ba. Nasan kana fadan hakane sbd kawai kana son na kyaleka ka tafi, idan kuma har da gaske kake ka juyo ka rantse min da Allah Ka daina sona kuma zaka iya tfy ka manta dani har abada!!“ Ya tsaya kawai ya kasa motsawa. Na katse shirun ckn daga murya da cewa “Ka fada mana idan zaka iya“. jimawa kadan ya juyo a hnkl tare da grgz kai yace “humaira kinsanni ma2ka fiye da kowa a duniya, kinsan abnd zan iya yi da wanda bzn iya ba. Nayi karya idan nace “Zan iya cire sonki daga zcyt kona manta dake a tsawon rayuwata.“ Yayi kasa da murya yace “Amma ina so ki fahimta yau ba zabi bane a garemu, dole ne mu rabu. Bashi da wani alfanu cgb da zama a yadda muke sbd kowa baya son zamanmu tare kuma ba wnd keda shirin taimaka mana, duk daren dadewa dole wataran zamu gaza watakila sanda lkc ya kure mana.
.
RABUWA itace kawai maslaha a garemu koda bama so amma dole mu hakura. Kin sani bazan taba son mu rabu haka kawai ba, dalilaina nada ma2kar karfi wanda suka sa ni kaina naji na gamsu mu hakura da juna ba sonki nayi ba idan na barki kika bata da iyayenki akaina, na dawo dake garesu shine Kokoluwar son da zanyi miki sbd koda yaushe ryw aunata ake akan mizani, dole na fada nayi kuskure tun farko dana yarda na bata da kowa akan SOYAYYA kuma bazan so abnd nayi kema ki maimaita irinsa ba. Kiyi hakuri ki fahimceni humaira don Allah.“ Na jinjina kai sanda sautin kukana ya kara fitowa nace “yanzu meye madogara a gareka ina zaka??“ yace “Allah ne kawai madogara ta gareshi na mika al‘amurana na tbbt bazan taba tozarta ba.“ Ya juya inda ya tbbtr anan su daddy ke tsaye yace “Alhaji yau mun rabu da y‘arka kmr yadda ka nema, ni kuma na tafi kmr yadda kake so, amma ka sani idan wai kayi hakan don ka samu farin ciki to ina me bkn ckn sanar dakai kayi bnkwn dashi har abada. Na tbbt GUGUWAR KADDARA dake binmu tana gaf da zuwa kanka. Alkhairi nayi amma ban tsira ba bare kai daka shuka mana sharri, ba fata nake maka ba amma kaji tsoron taka UKUBAR don dole sai tazo.“ Daddy murmushin keta kawai yayi don wasa ma ya dauki zancen. faruk ya juyo gareni yace “Kada ki manta idan kika so nan da dan lkc kina da damar kîyi wani auren ba takunkumi akanki ya jinjina kai ya juya da fadin “ Na tafi humaira!! Sai wata rana idan muna da rabon saduwa.“ Bani da ikon hanashi a yanzu dole tasa nabishi da kallo har izuwa sanda motarsu ta fice daga ckn harabar gdnmu, a hankali kuma idanuna suka fara duhu kwakwalwata ta rikice, idanuna suka fara lumshewa a hankali ban ankara ba na sulale kasa sumammiya...
.
******** ********** ¤¤

Ahmad dake karanta lbrn yayi saurin juyo shafin da yake karantawa sakamakon zuwa karshe da yayi, yayi saurin bin faffadan littafin dake hannunsa da kallo. Iyakar inda aka tsaya da rubuta labarin kenan, zuciyarsa ta fada masa. Ya saki lttfn tare da kauda kai kmr ya fashe da kuka amma ai ba shikenan ba da saura sai meye kuma ya faru daga nan?? Ya tambayi kansa, ya shafi fuskarsa sannan ne yaji hawayen daya dade yana yi ashema kuka yake yi bai sani ba. Tunda yake bai taba jin lbr na abin al‘ajabi da tausayi kmr wannan ba yayi saurin sake jawo lttfn ya bude farkonsa ya kurawa hotunan dake manne a farkon littafin ido, hoton musamman hoton faruk din dake gefen na humaira, Allah sarki!! Ga kyau ga haiba ga annuri na tashi a fuskarsa, dukkansu farare sol tamkar larabawa sun dace ma2ka. Ya dubi dan zanen da akai a tsakiyar ho2nan, hoton alamar LOVE mashi ya shiga ta tsakiya kasa kadan an rubuta: <LIFE TOGETHER DIE TOGETHER> littafin ya subuce daga hannunsa ya dafe kai kawai. Allah sarki!! Ashe ba banza ba humaira ta kasance koda yaushe ckn damuwa, shine dalilin da yasa ta zama wata iri harma ya kasa gane kanta. Ahmad ya daga kai ya kalli agogon dake manne a dakin nasa karfe 3:12 na dare, safiyar ma da saura kenan!! Ya fada. sbd yadda yake ji kmr ya jawo safiyar tazo, so yake kawai ya ganshi a gbn humaira sbd akwai tambayoyi masu dimbin yawa da yake son yi mata. Dukan kofar dakin nasa da akeyi a hankali yasashi dawowa hayyacinsa ya mike tare da takawa izuwa bakin kofar.
.
Waye?? Ya tambaya ba tare daya bude ba. Nice.. Fatima ce. Ya bude kofar a hankali ya dubeta tare da cewa “Menene ya faru??“ Tadan dafa bakin kofar tare da cewa “Yaya lafiyarka kuwa?? Ina kwance a daki 2n dazu nake jiyoka kana surutai kai kadai fa.“ Kai!! zancen zucin da nake dama a fili nake yinsa kenan?? Ya tambayi kansa a zcyrsa. Ya juyo tare da cewa “a‘a.. kin... Waya nake yi ne da wasu abokan business dinmu muna magana ne akan yiwuwar wata yarjejeniya mu da su, bawai....wani abu bane...“ Waya har karfe 3:30 na dare?? Ta tambaya tare da cewa “gari na wayewa kuma karfe 8:00 ka fita, Allah yaya mutanen nan fa idan ka biye tasu zasu haukata ka!! HAUKA???? yayî saurin tambaya. Ya dora da fadin “kawai daga ina ayyukana sai hauka ko kuwa an gaya miki kwakwalwar mu maza irin taku ce??“ fatima Tayi dariya tare da cewa “To! Yanzu dai duk ba lkcn wannan bane don Allah ka kwanta kayi barci ka huta, ka kyale mutanen nan gobe sai ku karasa.“ Ya gyada kaî tare da cewa “To!! dama mun gama.“ Taja da baya da fadin “Sai da safe.“ OK!! ya fada sanda ya mayar da kofar ya rufe tare da takawa ya dawo kan gadonsa ya kwanta amma barcinma gagararsa yayi, 2nani kawai yake ta yadda zaiyi ya iya shawo kan humaira ta karasa masa lbrn nan. Sai byn tsawon lkc barci ya daukeshi ba kuma wani dadewa yayi ba aka kira sallar Asuba. *Tunda ya tashi bashi da wani 2nani sai asibitin da humaira take, 2ni ya mayar da komai ckn jakar tata kmr yadda take badon-badon ba da 2ni ya fice da sassafe amma dole tasa ya hakura.
.
Misalin 8:30 na safe suna zaune bisa kujeru su uku sunsa faffadan tebirin cin abinci a gbnsu wanda ke dauke da abinci kala-kala akansa, Ahmad da sauri yake kai abncn bakinsa burinsa kawai yaga ya kammala ya fita, Fatima ta kofin tea dake hannunta ta dubeshi tace “Yaya don Allah kaci a hankali, Mum jibi wani cin abnc da yake yi don Allah.“ Ya bîta da kll tare da cewa “Ina ruwanki?? Kin ganki...“ Mum din tace “gsky ta fada ai irin wannan cin abinci kmr zaka tashi sama??“ Ya dan daga kansa yace “wlh mum akwai abnd nake so naje nayi ne da gaggawa..“ Aiki ko?? Ta tambaya ba tare data dubeshi ba. fatima tayi saurin cewa “Shine mana mum ai kllm zancensa kenan.“ To!! Fadi ba‘a tambayeki ba. Ya ture kwanon dake gbnsa ya mike tare da cewa “Mum daga daki wucewa zanyi sai na dawo.“ A dawo lfy Allah ya bada sa‘a. Mum ta fada ahmad ya amsa da ameen tare da takawa. Fatima tace “A dawo lfy yayana na kaina.“ Ya waigo tare da cewa “Allah yasa kanwata ta goshina.“ Fatima ta kyalkyale da dariya. Mum kanta sai data murmusa tare da cewa “kudai abin dariyarku yawa gareshi.“ ahmad da sauri-sauri ya dauki abubuwan daya saba dauka hade da jakar ta humaira da key din motarsa ya fice daga gdn. Tafiyar da yakeyi akan kwalta kanta ba irin ta kllm bace hakan yasa a y‘an kalilan min2na ya iso asibitin, ya karasa da motar tasa inda aka tanada yayi parking kai tsaye ya wuce ciki. Allah yasa ta farfado ta dawo hayyacinta, Allah yasa ta yarda ta taimakeshi da abnd yake son ji. A hnkl ya 2ra kofar dakin wanda ya kasance na musamman a asibitin ya shiga, Ido hudu sukai da ita yayi saurin canja tafiya. Alhmdllhi! ya fada a ransa ganin yadda ta dawo tamkar ba ita ya bari a wani hali jiya ba. Ya karaso a hankali tare dayi mata sallama sanda ya iso gaf da ita ya zarce ga kwantaccen tsukakken tebirin dake jikin gadon da take ya jingina zuwa can yace “Sannu humaira, ina fatan saukin jikinkinki ya wuce yadda nake gani a zahiri Sannan da fatan zaki yi hakuri da abnd ya faru nasan nine na jawo miki.
.
Ya zanyi? dole na hakura mana, na hakura rabin jiki na ma ya tafi nake zaune da rabi!! bare wannan. Ta fada tare da yi masa nuni daya bata jakarta dake hannunsa. Ya tako ya dawo yana me cewa “banga kowa ba sai ke kadai?? Momi na ce kawai dama kuma ta fita amma zata dawo yanzu. Ya mika mata jakar yana me dubanta lkc guda yace “Naji faruk ya tafi kin suma a wancan lkcn daga nan sai me kuma ya faru?? Humaira ta saki jakar dake hannunta tare da binsa da kll tace “Abnd nake gudu sai daya faru kenan?? Ina ruwanka da jakata?? Meye na bude min?? Da izinin wa kayi hakan?? Ahmad ya grgz kai tare da cewa “kiyi hakuri nasan bai kamata bude miki abin sirri ba amma Allah ya kaddara ta hakan zansan lbrnki, naga abbwn AL‘JABI da yawa a cknsa ki taimaka ki kawar da dubunnan tambayoyin dake min yawo a zuciyata. ckn fusata humaira tace “Ba za‘a fada maka ba to! Sbd banga wani dalili ba da zaisa dole sai kasan komai gameda rayuwata ba 2nda idan ma ka sani ba abnd zaka iya yi.“ ka daina taso min da tsohon ciwo ka fita ka tafi kawai. Ta nuna hanyar fita.
.
SAi mun Hadu Anjima

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:12
Title : **AL‘AJABI part 20*
Description : *** . Daddy yace “Yayi kyau faruk kuma ka birgeni akwai kudin da nayi maka alkawari zan baka ka tsaya ka karbi cheque din.“ Faruk ya juyo ...
Rating : 5
Related Posts:

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "**AL‘AJABI part 20*"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ▼  March (128)
      • Photos: Musulmi Ya Koma Haushin Kare Bayan Ya Je C...
      • Azal Part 6
      • Azal Part 5
      • Ana Sharrin Tsige Shugaba Kasar Afirka Ta Kudu
      • Photos: Buhari Ya Isa Birnin Washington
      • Photos: Daga Wajen Jana'izar Kanal Suma'ila Inusa
      • Ko Mahaifina Ya Zagi Buhari Sai Na Zage Shi - Wan...
      • Photos: Yan Shi'a Sama Da Dubu Goma Sunyi Zanga-Za...
      • Sojojin Najeriya Sun Hana 'Yan Shi'a Yin Taro A Ka...
      • Gwamnatin Kano Ta Shiga Batun Farashin Ruwan Leda
      • Gobara A Kasuwar Ikom Dake Jihar Cross River
      • Yanda Zaka Sace Zuciyan Yarinya.
      • Anyi Taron Marubuta Litattafan Hausa A Kano
      • Kachikwu Ya Ba Yan Nijeriya Hakuri Akan Matsalar M...
      • Photos: Atiku Abubakar Yayin Ci Abinci Da Yan Gudu...
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Katse Harin 'Yan Boko H...
      • An Kashe Hafsan Sojan Da Aka Sace
      • Gaskiya Buhari Ya Yi Matukar Taka Rawar Gani Wajen...
      • Photos: Obasanjo Ya Ziyarci Jihar Borno
      • Bola Tinubu Ya Caccaki Ibe Kachikwu Akan Matsalar Mai
      • Wata Budurwa Ta Sa An Kashe Wani Dan Acaba
      • Photos: Daga Wajen Bikin Producer Kannywood Abdul ...
      • Photos: Sabin Hotuna Rahma Sadau
      • A Daina Sa Wa Gwamnatin Bubari Ido - IBB
      • Photos: Ganduje Ya Ziyarci Kasuwar Sabon Gari
      • El-Rufa'i Da Mataimakin Sa Sunyi Mare-Mare
      • Sheik Sani Yahaya Jingir Na Raye Bai Mutu Ba
      • Gobara Ta Tashi A Kasuwar Sabon Gari A Jihar Kano
      • Photos: Sojojin Najeriya Sun kashe Yan Boko Haram ...
      • Matsayain Zawarawa Da 'Yan Mata A Gwamnatin Ganduje
      • Photos: El-Rufai Ya Gana Da Yan Wasan Super Eagles
      • Boko Haram Sun Sace Mata 16 A Garin Madagali
      • An Daure Adam Johnson Shekara Shida
      • Photos: Anyi Hukunci Ma Wasu Mazinata Uku A Kasar ...
      • Video: Abubakar Shekau Ya Mika Wuya
      • Gwamnatin Tarayya Za Ta Kafa Kwamitin Da Za Ta Bin...
      • Hukumar Kwastan Ta Sake Hana Shigo Da Shinkafa
      • Allah Yana Fushi Da Buhari - Fayose
      • Majalisa ta zartar da kasafin kudin 2016
      • Gwamnatin Tarayya Za Ta Sanya Naira Bilyan 350 A F...
      • Allah Ya ISA Ban Yafe Ba Part 14
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 15
      • An Zargi Gwamnatin Jihar Bauchi Da Karbar Na Goro ...
      • Video: Sasanta Ganduje Da Kwankwaso
      • A Gaban Idona Sojoji Suka Hallaka 'Yan Uwana Uku, ...
      • Buhari Ya Bukaci Bankuna Su Baiwa Manoma Rance Dom...
      • Sojojin Najeriya Sun Kashe Yan Boko Haram 58 A Kau...
      • Gwamnatin Buhari Ta Kwace Kadororin Tsofin Gwamnon...
      • Hukunci Wanda Ya Kashe Dan Fashi
      • Graphic Photos: Barayin Shanu Sun Kashe Mutane 20 ...
      • Photos:Gwamnonin Arewa Maso Yamma Sun Daidaita Tsa...
      • Photos:Gwamnonin Arewa Maso Yamma Sun Daidaita Tsa...
      • Yan Shi'a Sun Gurfanar Da Sojojin Najeriya Gaban K...
      • Majalisar ASA Na Shirin Yin Fito Na Fito Da Buhari
      • Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamna Jihar Bauchi
      • Ali Nuhu ya mika kyautar Tijjani Ibrahim
      • Wayar Sakataren Majalisar Musulunci Ta Duniya Ta Y...
      • Izala ta Karyata Jita-Jitar Sace Wayar Shaihun Mal...
      • Photos:Gwamna Jihar Kogi Tare Da Matan Sa Uku
      • Abu Daya Ya BamBanta Mulki Buhari Da Na Fir'una - ...
      • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Kwamishina Na J...
      • Yan Bindiga Sun Halaka Mutane Da Dama A Jihar Zamfara
      • Gwamnatian Jihar Borno Ta Rushe Kantomomin Kananan...
      • Gwamnatin Kano Ta Sake Baiwa Wata 'Yar Fim Din Hau...
      • Azal Part 1
      • Azal Part 2
      • Azal Part 3
      • Azal Part 4
      • Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Yi Afuwa Ga Fursunoni 56
      • Ganduje Ya Caccaki Kwankwaso
      • Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 22 A Wani Ma...
      • An Gano Ma'aikatan Bogi Dubu 22 A Jihar Bauchi
      • Photos: Buhari Ya Isa Kasar Equatorial Guinea
      • Kasar Masar Ta Tsige Ministanta Kan Batanci Ga Ann...
      • Photos: Daga Wajen Bikin Kannywood Award
      • Bama-Bamai Sun Tashi A Cameroun
      • Kungiyar Matasa Magoya Bayan Buhari Sun Karrama Ba...
      • Ganduje Na Shirin Kai Kwankwaso Gaban EFCC
      • Harin Bam Din Kunar Bakin Wake Ya Raunata Sojoji U...
      • An Dawo Da Ruwan Sha Na Dauri A Jihar Sokoto
      • Yar Amana Part 15 (Karshe)
      • Graphic Photos: Mutane 18 Sun Rasa Ransu Sakamakon...
      • Ana Musayar Wuta Tsakanin Sojoji Da 'Yan Boko Hara...
      • Yar Amana Part 14
      • Na Karbowa Faruk Lawan Dala Dubu 100 Daga Wurin Ot...
      • Yar Amana Part 13
      • Aljanu Basu Son Azkar Din Safe
      • Photos: An Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama A Jihar B...
      • Ina Sane Da Mawuyacin Halin Da Ake Ciki A Kasar Na...
      • Photos: Ministan Kwadago James Ocholi Ya Mutu A Ha...
      • Yanda Zaka Saya 1GB Da 3GB Akan N200 Da N500 A Lay...
      • Yar Amana Part 12
      • Hukumar SSS Ta Kama Masu Yi Wa Boko Haram Safarar ...
      • Yunwa Da Matsin Lamba Ta Soma Sanya 'Yan Boko Hara...
      • An Gano Iyayen Yarinyar Da Ta Bace A Tsakanin Kadu...
      • Maganin Matsalar Ciwon Fitsari
      • Yar Amana Part 11
      • **AL‘AJABI part 20*
      • Al'ajabi Part 19
      • Gwamna Ganduje Na Kano Ya Yi Rashin Mahaifiyarsa
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger