1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Ba Baiwa Bace Part 5 Final

Ba Baiwa Bace Part 5 Final

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 3 March 2016

*** BA BAIWA BACE PART 5 ***
******* KARSHE *******
.
Juyawa dan ganin suwaye Hassan ne ya shigo tareda iyayensu amma banda hajiya zuwaira da sauri umma ta karasa wajen zara dan bata ma lura da suh mami dasuke wajen ba karasa wah tayi wajen gado zara ceh wlhy alhaji wlhy itane magana take kamar wata maral lafiya ihutake sanda likitoci suka kama ta aka mata aluran bacci dan tasamu bacci sai wajen mangariba sannan umma ta farka bata mawa kuwa magana ba gadon da zara take taje ta xauna kallon ta take kuwa a dakin kallon ta yake dan gani mai zatayi,yayah (haka take ki kiran ta) ta mutune ko tana raye, tana da rai, yaya ina kuka samu ta nan take hauwa ta labarta masu komai har izuwa rashin Period dinta shiru daki akayi wanda kuwa da abinda yake sakawa umma ne ta kara kama hanun zara tareda fadi allah xai saka maki ,knockin akayi nurse ce ta shigo tace doc ankawo maral lafiya mikewa yayi dan ko shima jikin sa yayi sanyi dan bai taba sammani karamal yarinya kaman wannan xatana fama da rashin lafiya haka dai yaje ya dawo a dakin dan kawea ya tabbatar data farka.yau kimani kwana3 kenan amma bata farka ba.  Jabir ne yake xaune a dakinsa amma gaba daya ya kasa samun nutsuwa dan shi yana san zara tin nanda ya ganta a yake jin sonta amma ya kasa fada mata, yana xaune a dakin shi da abinki shi ahamd yake cemasa, abokina lafiya ka rame ka zama haka wlhy ahmad ina santa wlhy ina santa tin baxan ita waye bane, hassan ne yaxo zai shiga dakin jabir din yaji kaman ana magana muryan jabir yaji yana cuwa "wlhy ahmad ciwon xuciyan da ka rakani wajen doc yace ina da shi wlhy fateema zara ce sanadin dan wlhy ina san ta kuma na rasa yarda zanyi na fada mata dan ynxu naga akwea wani suraj da yake xuwa gidan nan naga yana santa kuma ga big bros mah yana santa duk da shi ba fada ba.ajiyan xuciya hassan yayi ya kuma fasa shiga dakin.
.
Ayau zan koma bauchi da sai murna nake ko ba komai xanje naga gidan muh, tin karfe 10na safe muka kama hanya amma bamu samu halin isa ba sai5 na yamma, muna isa yayi daidai da fitowan hajia Zuwaira itada kawarta hajia Nuriyat bude murfin kofa nayi yayi ko daidai da dagowan ta hada ido mukayi waye wannan kaman fateema murmushi abbu yayi itace mana kina mamakine bai gama rufe bakiba hajia xuwaira ta fara wlhy karyane va yarda za ayi fateema ta dawo dan ko boka ya fadamin va xata kara dawo wah ba nan ta zaiyane komai da tayi harda ko yankan farce da rashin alada ta hauka ta fara wanda yabawa kowa Mamaki. Ita ko hajia Nuriyat tana gani naka na faruwa motar ta ta shige ta fita daga gidan tana dariyan mugunta allahamdulilah Zuwaira sai yau burina ya cika akan ki ta fito daidai kan hanya ta farajin motar na hayaki kafin ta kokari fita har ya kama da wuta mutane son taru a wajen dan kashe wuta amma ina kama kara masa yayi ake sanda ya kone kumus kafin nan da kansa ya mutu dako aka duba ba gawan hajia Nuriyat balle aga wani abu dayayi kama da muutun ita ko hajia Zuwaira fita tayi daga gidan tana tafiya tana zaiyane duk avin da tayi a rayuwanta .  ara tin da asuba dana farka nake fama sanda gari ya waye umma ta shigo ta gan ni a kwance lafiyan ki kuwa zara umma cikina a lokaci su abbu suke shigowa da sauri abbu ya karasa lfy meyasa meki cikina abbu zan mutun dawo ni yayi jini suka gani wanda duk ya bata kan gado harma da kayan jikina, umma ne tace abbu jini alaada ce bari kai ta bayi na wanke ta dagani abbu yayi ya kaini bayi umma taxo ta kyarani ta barni nayi wankan taxo ta gyara kan gadon nayi wanka naji dadi jikina bayan na fito pad nasa sannan nasa kaya kamani tayi muka sauko yareema umar ne shida jabir da sauri hassan yazo ya rikeni ya taimaka min xa zauna shiya bani abinci abaki har na kushi.
.
Umar ne yace abbu lafiya meyasame ta nan umma tace masa MP ke damuna kunya ce ta rufeni mikewa yayi yazo kusa dani in yake maki ciwo kama min hanu yayi abin ya mugun batawa jabir rae mikewa yayi yavar falo duk da hassaan na sane da shi.  Fita yayi ya koma cikin mota yana rige da kirjin shi hassan ne ya bi bayan sa dan yasa hala ne ya iya tuki haka ko yana zuwa ya same shi a zaune a cikin mota kama hanun sa yayi bai masa musu ba ya visa side dinsa hassan ya nufa da shi dan shi har ga allah ya fi son jabir ya aure zara akan wani namiji a duniya, ruwa mai sanyj ya dauko ya basa kafa goran yayi a bakin sa sanda ya sanya kwanta wa yayi akan gado bacci ko ya dauke sa gyara mai kwanciya hassan yayi yana cike da tausaya masa dan ko ba komai shiya rike shi lokacin da ya je karatu hasali ma dakin suh daya dan sauran dukan suh tare suke kwanan shiko umar kallon ma bai ishe saba shiyasa yafi son jabir din kasa komawa yayi falon shiko umar sai wani shishige mata yake ,sai bayan kusan laasar jabir ya farka yadan ji sanyi a rae sa , hassan ne ya fito daga toilet alaman alola yayi kallon sah jabir yayi alaman mamaki bros kenan ka daina mamaki nasan halin da kake ciki yaya nasan kana fama da ciwon zuciya kuma sana diyan zara ce kallon sa yake ka tashi kawea mu tafi masalaci jiransa yayi har ya fito sannan suka nufi tare sanda suka idar ya dube shi hassan ina ka samu wannan labari murmushi hassan yayi sannan yace naji lokaci da kake fadawa abokin ka ahamd ajiyan zuciya yayi yace wlhy ina san zara amma nasan vazan same taba dan ko yaya yana santa kaga ko baxai yuba na furta hakan koda son zara zai xama ajalina , insha allah zara zata xama matan ka adua kawea zakayi dan ko matar mutun kabarin sa hakane kam haka suka karasa ciki kowa da abinda yake sakawa.  Da suka shiga basu ga motan umar ba kenan ya tafi ciki suka shiga nan suka saneni da alamin muna cin abinci zama suka suma hassan ne ya fara magana sis ya jiki da sauki allah kara sauki amen na fada kallon jabir nayi yayana lafiya kuwa dagowa yayi me kika ga naga kaman kana damuwa ke kika sani a cikin damuwa, ni kuma zancen xuci yake amma ya fito fili ,wayancewa yayi eh mana bakida lafiya dole na shiga damuwa ayyah yayana ae na warke kallon ta yake da gaske kin warke murmushi tayi har sai da dimple dinta ta fito sun dan taba hira kafin ya mike ni xan tafi ko abbu ne ya shigo ina xaka kuma kaduna zan wuce ynxu eh karfe 5 ne fa kawea ka bari sai gobe amna ba yau ba badan yaso ba dan bai so yana kallona dan baya jin xai iya cigaba da kallon na ahaka.
.
Jabir ya koma da sati daya na damin abbu akan ina son naje kaduna haka ya barni dan ko dama shima yana so yaje dan mai martaba yana nemansa mun isa sai murna muke nida hauwa dan ko ynxu mun xama dYa , mufeeda kuwa dama anje an sawo mahaifiyarta ynxu ta dawo fada da zama .  Mai martaba ne ya aika a kirawo muh dukan muh palon sa bayan ya buda taru da adua kuma akadan yi wasa da daria, gyaran murya yayi tareda duba dukan kafin nan yace kai jabir ina umar yake,rae ka ya dade inaga yana dakin kinshi umar ne ya shigo bayan ya mika gaisuwan sa zama yayi a gefan jabir mai martaba ne ya fara magana dalili dayasa na taraku anan dan ku yaran nan wato jabir,umar, hauwa, fateema, zarau,da kuma amira.lokaci yayi daya kamata ace kunyi dan haka ne yasa muka yanke shawaran hadaku wato kai jabir xaka aura fateema, kai kuma umar zarau xaka aura sauran hauwa da amira kuma sai ku turu wanda kuke so dan a lokaci daya za a hada ku. gaban zarau ne ya fadi ita gaskiya bata san umar hasalima haushin sa take ji ,umar kuwa murna yake dan shi na san ta haka dai tarun ya kare kuwa da avinda yake sakawa. Jabir bangaresa ya koma amma da kyar ya iya takawa zuwa wajen kan gado ya fada yana mai mayar da nufashi hassan da salim ne suka shigo daki da sauri suka kama sa suka kaisa cikin muta basu tsaya sanar da kuwa ba suka fita kai tsaye asibiti suka kaisa amma kafin suje wajen ya suma. Taimakun gangawa likita suka shiga masa amma sanda suka kai awa2 kafin suka samu ya dawo daidi wayan salim ne ya fara ringing hauwa ce take kiran sa dauka yayi tareda da yi shiru ita ta fara magana helo kana ina, muna asibiti, waye bai da lafiya salim anan ya fada mata meke faruwa kuma ya fada mata asbitin da suke amma karta sanar da kuwa, haka ko tayi ita da zarau ne kawea suka je koda sukaje bai farka ba.zarau da hauwa ne suka zauna a wajen yayin su kuna mazan suka koma gida. suraj ko daya samu labari bada zarau ya hakura amma badan ba yarda ya iya hajia babba ne ta same sa akan meyasa baxai soh hauwa tinda ita ma tana da hali mai kyau haka ko akayi kai tsayan wajen mai martaba akaje kuma ya amince ahaka aka tsayar da maganan nan da wata daya .
s Sanda jabir yayi kwana1 kafin ya fardado hassan ne da salim kawea a dakin mikewa yayi amma jiri ya mayarda shi tsakani shekara jiya zuwa yau ya rame kaman wanda ya shekara yana jinya,shida hassan ne kawea suka san meke faruwa sanda salim ya fita jabir yace wah hassan ina fatan baka fada wah kowaba eh kawea yace, kama hanun hassan yayi ina san dan allah kar ka bari kowa ya sani to kawea yace amma yasan dole wataran zai fada. Suh mami ne suka shigo a rude suke tmby meya faru doc ne ya fada masu cewa jabir na fama da ciwon xuciya kuma ciwon yayi tsanani a jikin sa, jabir ciwon xuciya fa suka ce me ya sameka da baxa ka iya fada mim ba ni da nake uwarka, ko me ka ke tunani da har ya haifarma wannan ciwo kuka mami ta fara wanda yasa mai mar taba cewa a mayar da ita gida. Biki sai matsowa yake ciwon jabir kuwa sai karuwa yake hakane yasa doc ce masu akan yana yawan gani abin baci rae ko kuma avin da ya hadasa masa ciwon tmby sai mami tayi akan ya fada ko ma meye dan a magance matsalan amma yayi shiru.an dauko masu gyara sai gyara amare ake duk da kowace ba tada xabi akan haka hauwa mah ana gyara ta amma da ta tmby mami ce mata akayi yana da kyau agyara mace ko bako aure xatayi ba. Ayau aka taru dan daurin aure wanda ya samu halarta manya mutane garu ruwa.karfe 11:00am aka hada auran umar Alkasim&fatema Salisu, Jabir Alkasim &Fateem zara Sulaiman da kum hauwa &suraj tinda aka shaida auran umar ya birkice akan shi an masa musayan mata ba fateema salisu ya kamata a hada sa da ita ba, shi ko salim yana jin haka asibiti ya nufa yaje ya rugume jabir am happy for u bros finally yau zarau ta zama matar ka kallon sa jabir yake, mikewa yayi ya nufa toilet kuka yayi kaman karamin yaro kuma ya hakura da zara tin da ynxu ta zama matar wani .
.
Dauri aure kawea akayi dan ko mai martaba ya hana dadin abin dukan suh ba so suke ba iya fateema da taji lbr daura mata aure da akayi da umar dinta kuma tayi alkawari koya masa son ta ko ta halin yayi. An salame jabir a asibiti danko ynxu ya fara samu sauki da dadare aka shirya amare aka kaisu gida jen maxa jensu hauwa ne kawea aka tafi da ita gombe tin da safe , gida ne mai kyau gaske dan tsayawa yaban kyau gidan bata lokaci ne.harga allah nafi son ya jabir sau dari akan umar danko dana ji hadin auran na ji dadi sosai sai kusan 11 ya shigo salama yayi amma na kasa amasawa xuwa yayi ya ajeye ledan daya shigo da ita.bude fuska yayi danko yayi alkawari zama da ko wacece aka hada shi da ita fuskan zarau ya gani da sauri ya mike kiyi hakuri na dauka gidana naxo ashe gidan umar ne mikewa nayi na kama hanunsa ya jabir nice matar ka zarau kin yarda yayi fita daga dakin yayi wayan sa ya ciro ya kira hassan, helo ango kai hassan hussaina fa nagani a gidana eh itan ce matar ka nan ya fadama sa komai lokacin danaga ciwon ka yayi tsanani yasa na samu abbu da mai martaba na fada masu halin da kake ciki ajiyam xuciya yayi tareda da kashe wayan gabar ya duba tareda yi sujada dan ya godewa allah sanda yakai kusan minti4 ahaka kafim ya mike ya nufi dakin da nake.
.
Fateema,zarau, hussaina ynxu ke mata nace na jima da yi dakon sonki a xuciyana sai gashi allah ya amshi adua ta ya mallakamin ke am so happy zara,haka da mukaje mukayo alola tareda yin slh kama kaina yayi yamin adua kafin ya miko ledan daya shigo da shi kazane tareda nonoh nasha sosai sannan ya mike ya fita mikewa nima nayi na yi wanka sannan nasa kayan bacci , nafara bacci naji mutun yana shafani mikewa nayi da shirin sa ihu kissin dinna ya farayi(ae ko ina gani haka ni neerat na fita a guje ko rufe masu kofa banyi ba dan ni yarinya ce kar naga abinda yafi karfina) .  Bani na koma gidan ba sai bayan shekara3 xuwa nayi naga zarau da yara biyu suna xaune akan capet suna wasa, Fita nayi na je gidan umar ganin nayi naga fateema tareda yaro1 umar kuwa yana cin abinci. Stil barin gidan nayi naje gombe hauwa nagani da ciki tana zaune.
.
.
Allahamdulilah .kunga yarda karshe Zuwaira ta kare ita da Nuriyat dan ko hausawana cewa duk nisan jifa tabbas kasa xai dawo, haka ko indan xaka tuna ramin mugunta to ka tuna karami danko baka san ko na jini ka bane zai fada .

Na gode da kuka samu daman karanta littafin, ayau na xo karshe littafin BA BAIWA BACE

.
Sai mun hadu a wani littafin.
.
#Hausa Novel 📓
#IP

Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter


Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:11
In Hausa Novels
Ba Baiwa Bace Part 5 Final Title : Ba Baiwa Bace Part 5 Final
Description : *** BA BAIWA BACE PART 5 *** ******* KARSHE ******* . Juyawa dan ganin suwaye Hassan ne ya shigo tareda iyayensu amma banda hajiya zuwair...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ba Baiwa Bace Part 5 Final"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ▼  March (128)
      • Photos: Musulmi Ya Koma Haushin Kare Bayan Ya Je C...
      • Azal Part 6
      • Azal Part 5
      • Ana Sharrin Tsige Shugaba Kasar Afirka Ta Kudu
      • Photos: Buhari Ya Isa Birnin Washington
      • Photos: Daga Wajen Jana'izar Kanal Suma'ila Inusa
      • Ko Mahaifina Ya Zagi Buhari Sai Na Zage Shi - Wan...
      • Photos: Yan Shi'a Sama Da Dubu Goma Sunyi Zanga-Za...
      • Sojojin Najeriya Sun Hana 'Yan Shi'a Yin Taro A Ka...
      • Gwamnatin Kano Ta Shiga Batun Farashin Ruwan Leda
      • Gobara A Kasuwar Ikom Dake Jihar Cross River
      • Yanda Zaka Sace Zuciyan Yarinya.
      • Anyi Taron Marubuta Litattafan Hausa A Kano
      • Kachikwu Ya Ba Yan Nijeriya Hakuri Akan Matsalar M...
      • Photos: Atiku Abubakar Yayin Ci Abinci Da Yan Gudu...
      • Graphic Photos: Sojoji Sun Katse Harin 'Yan Boko H...
      • An Kashe Hafsan Sojan Da Aka Sace
      • Gaskiya Buhari Ya Yi Matukar Taka Rawar Gani Wajen...
      • Photos: Obasanjo Ya Ziyarci Jihar Borno
      • Bola Tinubu Ya Caccaki Ibe Kachikwu Akan Matsalar Mai
      • Wata Budurwa Ta Sa An Kashe Wani Dan Acaba
      • Photos: Daga Wajen Bikin Producer Kannywood Abdul ...
      • Photos: Sabin Hotuna Rahma Sadau
      • A Daina Sa Wa Gwamnatin Bubari Ido - IBB
      • Photos: Ganduje Ya Ziyarci Kasuwar Sabon Gari
      • El-Rufa'i Da Mataimakin Sa Sunyi Mare-Mare
      • Sheik Sani Yahaya Jingir Na Raye Bai Mutu Ba
      • Gobara Ta Tashi A Kasuwar Sabon Gari A Jihar Kano
      • Photos: Sojojin Najeriya Sun kashe Yan Boko Haram ...
      • Matsayain Zawarawa Da 'Yan Mata A Gwamnatin Ganduje
      • Photos: El-Rufai Ya Gana Da Yan Wasan Super Eagles
      • Boko Haram Sun Sace Mata 16 A Garin Madagali
      • An Daure Adam Johnson Shekara Shida
      • Photos: Anyi Hukunci Ma Wasu Mazinata Uku A Kasar ...
      • Video: Abubakar Shekau Ya Mika Wuya
      • Gwamnatin Tarayya Za Ta Kafa Kwamitin Da Za Ta Bin...
      • Hukumar Kwastan Ta Sake Hana Shigo Da Shinkafa
      • Allah Yana Fushi Da Buhari - Fayose
      • Majalisa ta zartar da kasafin kudin 2016
      • Gwamnatin Tarayya Za Ta Sanya Naira Bilyan 350 A F...
      • Allah Ya ISA Ban Yafe Ba Part 14
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 15
      • An Zargi Gwamnatin Jihar Bauchi Da Karbar Na Goro ...
      • Video: Sasanta Ganduje Da Kwankwaso
      • A Gaban Idona Sojoji Suka Hallaka 'Yan Uwana Uku, ...
      • Buhari Ya Bukaci Bankuna Su Baiwa Manoma Rance Dom...
      • Sojojin Najeriya Sun Kashe Yan Boko Haram 58 A Kau...
      • Gwamnatin Buhari Ta Kwace Kadororin Tsofin Gwamnon...
      • Hukunci Wanda Ya Kashe Dan Fashi
      • Graphic Photos: Barayin Shanu Sun Kashe Mutane 20 ...
      • Photos:Gwamnonin Arewa Maso Yamma Sun Daidaita Tsa...
      • Photos:Gwamnonin Arewa Maso Yamma Sun Daidaita Tsa...
      • Yan Shi'a Sun Gurfanar Da Sojojin Najeriya Gaban K...
      • Majalisar ASA Na Shirin Yin Fito Na Fito Da Buhari
      • Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamna Jihar Bauchi
      • Ali Nuhu ya mika kyautar Tijjani Ibrahim
      • Wayar Sakataren Majalisar Musulunci Ta Duniya Ta Y...
      • Izala ta Karyata Jita-Jitar Sace Wayar Shaihun Mal...
      • Photos:Gwamna Jihar Kogi Tare Da Matan Sa Uku
      • Abu Daya Ya BamBanta Mulki Buhari Da Na Fir'una - ...
      • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Kwamishina Na J...
      • Yan Bindiga Sun Halaka Mutane Da Dama A Jihar Zamfara
      • Gwamnatian Jihar Borno Ta Rushe Kantomomin Kananan...
      • Gwamnatin Kano Ta Sake Baiwa Wata 'Yar Fim Din Hau...
      • Azal Part 1
      • Azal Part 2
      • Azal Part 3
      • Azal Part 4
      • Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Yi Afuwa Ga Fursunoni 56
      • Ganduje Ya Caccaki Kwankwaso
      • Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 22 A Wani Ma...
      • An Gano Ma'aikatan Bogi Dubu 22 A Jihar Bauchi
      • Photos: Buhari Ya Isa Kasar Equatorial Guinea
      • Kasar Masar Ta Tsige Ministanta Kan Batanci Ga Ann...
      • Photos: Daga Wajen Bikin Kannywood Award
      • Bama-Bamai Sun Tashi A Cameroun
      • Kungiyar Matasa Magoya Bayan Buhari Sun Karrama Ba...
      • Ganduje Na Shirin Kai Kwankwaso Gaban EFCC
      • Harin Bam Din Kunar Bakin Wake Ya Raunata Sojoji U...
      • An Dawo Da Ruwan Sha Na Dauri A Jihar Sokoto
      • Yar Amana Part 15 (Karshe)
      • Graphic Photos: Mutane 18 Sun Rasa Ransu Sakamakon...
      • Ana Musayar Wuta Tsakanin Sojoji Da 'Yan Boko Hara...
      • Yar Amana Part 14
      • Na Karbowa Faruk Lawan Dala Dubu 100 Daga Wurin Ot...
      • Yar Amana Part 13
      • Aljanu Basu Son Azkar Din Safe
      • Photos: An Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama A Jihar B...
      • Ina Sane Da Mawuyacin Halin Da Ake Ciki A Kasar Na...
      • Photos: Ministan Kwadago James Ocholi Ya Mutu A Ha...
      • Yanda Zaka Saya 1GB Da 3GB Akan N200 Da N500 A Lay...
      • Yar Amana Part 12
      • Hukumar SSS Ta Kama Masu Yi Wa Boko Haram Safarar ...
      • Yunwa Da Matsin Lamba Ta Soma Sanya 'Yan Boko Hara...
      • An Gano Iyayen Yarinyar Da Ta Bace A Tsakanin Kadu...
      • Maganin Matsalar Ciwon Fitsari
      • Yar Amana Part 11
      • **AL‘AJABI part 20*
      • Al'ajabi Part 19
      • Gwamna Ganduje Na Kano Ya Yi Rashin Mahaifiyarsa
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger