Da yawan mutane suna da masaniyar amfanin Gwaiba ga lafiyar su. Sai dai kamar yadda bincike masana ya bayyana ba kowa ya san sirrikan da ganyen Gwaiba ya kunsa wajen kiwatar lafiya sakamakon sunadarai dake tattare cikin sa.
Ganyen Gwaiba ya kunshi sunadai da suka hadar da; antioxidants, antibacterial da anti-inflammatory irin su polyphenols, carotenoids, flavonoids da kuma tannins dake da matukar tasiri wajen kawar da wasu cututtuka da dama.
Tasirai da wannan sunadarai suka kunsa tare da rawar da suke takawa wajen kiwatar lafiya sun hadar da;
1. Rage nauyin jiki2. Tasiri ga cutar ciwon suga
3. Rage teba da daskararren maiko
4. Kariyar amai da gudawa
5. Hana kamuwa da cutar nan ta hunhu wato Bronchitis
6. Waraka ga cututtukan hakori, makoshi da kuma dadashi.
7. Ciwon daji wato Kansa
8. Habaka samar da ruwan maniyyi
9. Warkar da gulando.
10. Kawar da cutar fata musamman kyazbi.
Source :naij hausa
Title :
Amfanin Da Ganyen Gwaiba Ke Yiwa Lafiyar Dan Adam
Description : Da yawan mutane suna da masaniyar amfanin Gwaiba ga lafiyar su. Sai dai kamar yadda bincike masana ya bayyana ba kowa ya san sirrikan da gan...
Rating :
5