Wani hadimin shugaba Buhari kan harkokin yada labaru, Malam Bashir Ahmad, ya saki sabon bidiyo a dazu da yamma wanda ke nuna shugaba Buhari da shugaban kamfanunuwan Aliko Dangote shi kansa Alikon, da ma kuma mai kudin duniya Bill Gates suna shaqatawa.
A dinar dai, an ga suna ta raha da barkwanci wanda aka saba ganin shuagaban dashi.
A yanzu dai an kammala bikin amarya ta tare a dakinta.Auren dai ya bambanta da na diyar gwamna wanda a cikinsa aka raqashe aka tafka badala da soyewa.
Duk aurayen biyu sun yi armashi kuma sun ja hankulan samari masoya soshiyal midiya.
Source :naij hausa
Title :
Buhari Ya Karbi Bakoncin Bill Gate Da Aliko Dangote A Aso Rock
Description : Wani hadimin shugaba Buhari kan harkokin yada labaru, Malam Bashir Ahmad, ya saki sabon bidiyo a dazu da yamma wanda ke nuna shugaba Buhari ...
Rating :
5