1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Al'ajabi Part 21

Al'ajabi Part 21

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 14 April 2016

Ahmad yabita da kallo kmr ya fashe da kuka don takaici, ba'abin da yake so a ransa kmr jin karashen lbrn daya dauko jinsa amma ya yanke amma gashi bisa alama bazai samu ba, yadan gyara tsayuwa kadan yace “Amma humaira.....“

Tayi saurin katseshi da fadin “Ahmad!!

idan kana yiwa Allah ka fita ka tafi! Karka manta duk abnd ka sani ma bada izini na bane bada yarda ta ba don idan da don nice ba zaka taba sanin komai gameda dani ba har abada.

Ahmad ya juya baya daga inda yake tsaye yadan taka a hnkl ya dafa kujera dake gaf dashi ya juyo yace “Shikenan humaira kina da dama da ikon bani ko hanani abnd ya zama naki ba, kuma banga laifinki ba sbd wannan abune da ba kowa za‘a budewa ya sani ba.

Is ok!! Na fahimceki kuma na gane abnd kike nufi da hkn, koda akwai wadanda zasu iya sanin komai gameda ke ni bana daya daga cknsu.

Na gode Allah iya abnd na sani da kuma ilmin dana samu dangane da rayuwar duniya daga lbrnki, nayi dariya a wasu wuraren nayi murmushi a wasu wuraren, naji haushi a wasu wuraren sannan nayi kuka me yawa a wurare da yawa. Ya dakata da maganar jim kadan yace “Baki so ba kuma baki ji dadin sanin lbrnki danayi ba amma kiyi hakuri, Sai anjima.“

Ya juya a hnkl tare da takawa zai fita. Humaira tabishi da kll lkc guda taji bata kyauta ba idan tayi haka, Ahmad mtm na farko daya nuna damuwarsa akanta kuma yake son sanin wani abu game da ita, kuma Ahmad nada kamala sosai yarda dashi ba wata matsala bane.

AHMAD!!!!

lkc guda ta kira sunansa, ya tsaya cak! a inda yake tare da juyowa ya dawo ya dubeta a hnkl yace “Yadai?? Da wani abune??“ Ta dan kauda kai kadan tace “Kana da ma2kar girma a wajena kuma ganin kimarka sosai akwai abubuwa da yawa da kayi min wadanda zan dade ina 2nawa, bai kamata ka nemi abu naki yi maka kai tsaye ba.

Zan baka karashen abnd ya faru ckn shekaru biyu daga wancan lkcn har zuwa yanzu, amma ba yau ba sbd har yanzu kwakwalwata a rikice take amma nayi maka alkawarin zaka sani wataran.

Ahmad ya jawo kujerar dake gaf dashi tare da yin murmushi byn ya zauna yace “Na dade da sanin kina da karamci don na gani a lbrnki, a shirye nake na jira komai tsawon lkc kuma komai dadewa kodon na karasa jin AL‘AJABI mafi girma daban taba jin irinsa ba, soyayyar da ko lbrn littattafai da fina-finai ban taba ganin irinta ba.

Ya mike tare da cewa “Nasan may be ba wani dadewa zakuyi a asibitin nan ba ko??

Ta gyada kai da cewa “A yau dinnan ma zamu tafi gd, Suman da nayi ba wani tsatsauran abu bane a wajena don hkn ya saba faruwa.“

Ya saba faruwa?? amma ba wani mataki da kuka dauka akai??

Meke sawa kina shiga wannan yanayin??

Ba zaku nemi magani ba??

Ahmad ya tambaya ckn mamaki.

Hawaye sukai saurin gangarowa ta kuma2n humaira tace “Da baka san komai game dani ba to bznyi mamakin wadannan tambayoyin ba.

Wane magani??

byn maganin cutar ya dade da tfy!!

Yana raye koya mu2 ma waye ya sani??

Allah ne kadai yasan a halin...da.. yak....“

Kuka ya hanata karasawa.

Ahmad yadan kauda kai hade da tambayar kansa, kenan 2nda faruk ya tafi bai dawo ba har yau??

Yayi saurin dawo da kansa tare da cewa “Ki daina fadar haka ki rage yawan damuwa komai yayi zafi maganinsa Allah, gashi momin ta barki ke kadai har yanzu bata dawo ba.“

Ya kautar da zancen.“

Ta jingina kanta da bango tare da cewa “Zata dawo....ne ina 2nanin suna magana da doctor ne don data dawo tfy zamuyi“.

Ahmad ya mike tare da duban agogon hannunsa yace “bari na tafi kada nayi late da yawa kinsan yau aikin mu2m biyu zan fara ga nawa ga naki, fatan karin sauki da kwarin jiki sai nazo dubiya.“

Ya fada tare da juyawa ya fice, humaira ta kara jingina kanta a jikin bangon taci gaba da abnd ta saba, kukan zuci dana fili.

Tayi saurin dakatawa da kukan da takeyi sakamakon FARUK da taga ya shigo dakin da saurinsa ya tsaya a bakin gadon da take ya bita da kallo yace “humaira meye ya faru dake haka??

Ya naga kin zama haka??

Tayi saurin dago kanta tace “Faruk!! dama kana nan??

Ashe kana raye??

amma ka tafi ka barni ka manta dani baka waiwayata.“

Yayi saurin cewa “Na dawo gareki humaira zan daukeki mu tafi, zo mu tafi.“

Ya fada tare da miko hannu, ta mika hannunta har sai da hannayensu suka kusa haduwa bat!!! ya bace.

Dama tasan ba‘a gaske take ganinsa ba gizo yake yi mata kuma ba yau fara ta fara hakan ba.

Ta saki hannayen nata suka je kasa tabi gadon ta kwanta ta rushe da kuka wanda hkn yayi dai-dai da shigowar momi wacce ta karaso dakyar ta tsaya akan humairar zuwa can ta zauna gaf da ita tayi tagumi kawai, tasan dalilin kukan kuma koma meye 2n asali sune suka ja don haka bata da bakin takurawa humaira akan dole saita hakura.

Har tayi iya yinta tayi shiru sannan suka shirya suka fita daga asibitin, driver yaja su suka nufi gida.

***** ** ***** ** *****

BAYAN SATI DAYA

***** ** ***** ** *****

Misalin karfe 4:20 Na yamma Ahmad ya fito daga ofis dinsa yahau motarsa tare da bin doguwar shimfidaddiyar kwaltar data nufi kudu daga inda yake, yasan ya fito da wuri ma2ka amma dalilin hakan yana son zuwa gdnsu humaira yau kodôn cika alkawarin daya dauka na zuwa dubata har gd.

Da address daya dade da sani daga gareta kawai ya dogara akan zai iya kai kansa gdn nasu, A hnkl ya shigo unguwar tasu wacce take sabuwa mallakar gwamnatin tarayya.

Ya fara ratsa tsala-tsalan gdjn ckn nutsuwa, har izuwa sanda ya iso gdn daya tbbtr nan ne gdnsu humaira yaci birki.

Yana daga ckn abnd yake son ji daga karashen lbrn humaira, meye ya dawo dasu wannan sbwr unguwar kuma sabon gd daga SARAUNIYA STREET da suke acan baya??

A hnkl ya danna worn me kula da gate din ya leko ta karamar kofa ya koma tare da bude tafkeken gate din Ahmad ya wuce da motarsa.
**************
*Hajiya ce zaune a daya daga ckn kayatattun kujerun falon alfarmar ta zubawa T.V dake manne a jkn bango ido, hafsa ta shigo ckn ladabi tace “hajiya kunyi bako.“

Ta dawo da kllnta gareta tace “Wanene??“

uhmm!! Yace sunansa Ahmad.

hafsa Ta fada.

Ahmad..Ahmad!!

hajiya ta fada ckn salo na nazari.

Ok!! abokin aikin humaira.

kace ya shigo.

y‘ar aiki Hafsa ta juya tare da fita, jim kadan Ahmad ya shigo, manyan bakin yamma.

Ahmad yayi dariya kawai ya karasa ya zauna suka gaisa da momi, ta mike tare da cewa bari na 2ro maka humairar ko?

To hajiya nagode. Ta wuce kawai. Ahmad ya daga kansa ya dubi tafkeken falon da kawa2warsa da yadda yake, gskyne dole ma ya yarda humaira a gdn girma take kamar yadda ya dade da sani a lbrnta. Arziki kam akwai shi don rubuce yake karara 2n daga bakin gate izuwa ko‘ina na gdn, komai na gdn na daban ne. A hnkl kansa yakai ga kyawawan ho2nan dake manne a jkn bangon dakin zagaye dashi wadanda suka kasance manya sosai ckn kyakykyawar dauka. Senior na dubiyar ce sai yau byn na gama warwarewa harna manta ma da zancen wani ciwo??

Ta fada dai-dai sanda ta zauna.

kafin yace komai daya daga ckn y‘ar aikin gdn ta iso dauke da wani kyakykyawan faffadan faranti dauke da ruwa da kuma juices gamî da wasu kananan kofuna ta dire a gbnsa ta mike ta juya.

ya danyi murmushi yace “Wlh kinsan ayyuka sun hadu sun cunkushe gashi kema din kinki ki dawo ofis bare ki rage wasu abubuwan, yau din ma gudowa nayi kawai don na cika alkawari amma badon na gama ba.“

Humaira tace “Ahmad kenan kana kokari sosai da aiki yana da kyau a samar maka wani ko wata ta rike ofis dina kodon rage maka wasu abubuwan.“ Yayi saurin ajiye kofin hannunsa yace “Ke kuma fa?? ko shikenan ba zaki sake dawowa ba??

Ta gyada kai da cewa “gsky bazan dawo ba ahmad sbd ni banga wani amfani ba, ina aikin nan ne wai don na rage damuwa anma ba abnd ya ragu, kuma ni ba don kudi nake yi ba, ba wani alfanu da hakan keyi min ba wani dalili da zaisa naci gaba da wahalar da kaina.

Na zabi dana zauna ni kadai a haka a gd na karasa rayuwata da bakin cikin daya riga yayi aure ya tare a zuciyata, yayi tsatso tare da fitar da y‘ay‘a masu yawa.

Ahmad ya bitada kll yace “amma nidai banji dadin haka ba, kenan daga yau shikenan ko??“

Zan iya cewa haka sai dai kuma idan ka kawo ziyara irin wacce ka kawo yau.

Humaira ta fada.

Ahmad ya gyara zama yace “2nda may be yau itace ranar karshe zanso ki karasa min lbrnki kmr yadda kikai min alkawari, sai me kuma ya faru??

Faruk ya dawo??

ko har yanzu??“

Fuskar humaira tayi saurin canjawa daga dan walwala da take ciki kadan izuwa takaici, kmr ba zata ce komai ba zuwa can hawaye suka gangaro mata ta gyara zama ta fara:

“Daga nan sai komai ya kara tabarbarewa, ya lalace bawai gareni kawai ba ga dukkanmu.

Gskyr faruk da ya fadawa daddy “idan yayi hakan ne don ya samu farin cikî to bazai samu ba, domin kuwa 2n daga wannan lkcn rayuwar bakin ciki ta bude sabon shafi a gdnmu.

Ni kaina bansan dalilin irin rikicewar da nayi ba, na susuce tmkr wata mahaukaciya haka na zama a wannan lkcn.

Ko abnc bana iya ci duk na rame iya karshen ramewa tamkar bani ba, magana kuwa babu zancen ta fito daga bakina sai dai 2nani, kuka kuwa na fili dana boye na ido dana zuci ba wanda bana yi.

Ba abnd nake 2nani face FARUK!!!

wanda ya nuna min son da duk duniya ba wanda yayi min rabinsa, ya fifitani fiye da kansa, ya soni sanda kowa ke guduna.

Amma gashi an rabamu, ya tafi baisan inda ya dosa ba baisan inda zashi ba, ga lalurar rashin gani ba lallai ya samu wanda zai taimakeshi ba.....“

( sheshshekar kuka )

.....“Ina zashi??

Kuma wajen wa??

Shi kansa bai sani ba amma a hakan ya zabi ya ajiyeni a gd ckn aminci shi yasha wuyar shi kadai.

Wannan kawai SO ne da dole zan rinka 2na faruk dashi har abada.

Munyi aure dashi amma bamu san meye dadinsa ba, wata mu‘amala irin ta auratayya bata shiga tsakaninmu ba har muka rabu kllm ckn jiyyar junanmu muke.

(Wannan ne dalilin da yasa idan aka tambayeni game dani budurwa ce ko bazawara ko matar aure nake cewa ban sani ba.)

Idan nace ni bdrw ce sai na tuno nayi aure, idan nace bazawara ceni amma kuma ai bansan wani da namiji ba a dny, Ta wani bangaren ma sai inga ina matsayin sakin da aka tilastawa mu2m yayi??

Hkn nasani a ckn rudani.

Bayan wata daya da faruwar abin ne aka tbbtr zaiyi wuya rywt ta dore a haka ba tare da dayan biyu ya faru ba, kodai na mutu kn kuma na haukace.

dole tasa aka shiga neman faruk ido rufe aka yita nemansa baji ba gani, har kyauta daddy yasa ga wanda ya kawo lbrn inda faruk yake amma har aka gaji ko alamar za‘a sameshi babu.

Bai bar wata kofa koda daya da zata bada dama asan inda yake ba.

A raina banji faruk ya tafi har abada ba shi yasa har gobe ina mafarkin dawowarsa.

gdn da muke kansa dole tasa muka barshi sbd halin da nake shiga, a duk sanda na kalli inda faruk ya taba tsayawa, wannan shine dalilin da yasa muka dawo wannan gdn da muke ciki.

Kuma 2n daga wancan lkcn har zuwa yanzu abubuwa da yawa sun faru wadanda zasu fadu dama wadanda ba zasu fadu ba...“

Tayi shiru kawai.

Ahmad ya gyara zama tare da cewa “Wato wasu abubuwan ban zaci zasu iya faruwa a gaske haka ba sai da naji lbrnki, ALLAH SARKI HUMAIRA!!

gsky kinga abbw da yawa a rywrki na ban mamaki, amma kuwa daddynki ance ya rasu ko??“

Ya tambaya dai-dai sanda ya dago kai ya dubeta.

Humaira tadanyi shiru jim kadan tace “Haka duniya ta dauka.“

ckn rashin fahimta Ahmad yace “ba haka bane kenan?“

humaira tace “magana ta gsky ba mu2wa yayi ba da ransa amma na tbbtr halin da yake ciki shi kansa ya kwammace ya mutu.....“

Subhanallahi!! meye ya sameshi haka??

Ahmad ya tmby cike dason jin amsa.

wasu sabbin hawaye suka gangarowa Humaira tace “Yana asibitin kwararru mallakar gwammatin tarayya (federal hospital).

Watanni shida da suka gabata ne ya kamu da wata irin cuta da likitoci kansu suka tbbtr a garin nan dai ba‘a taba samun me irinta ba, hakan yasa a duk kasarnan ba inda suke da masaniya akan cutar bare su bada mgnnta, barînsa shi yafi kokarin neman magani don inma anyi a banza.

inji kwararrun likitoci.

Yana can magana, ji da gani ba wanda yake iya yi.

Sakayyan faruq ne...

Barka da sauka jum'ah..

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 00:41
In Hausa Novels
Al'ajabi Part 21 Title : Al'ajabi Part 21
Description : Ahmad yabita da kallo kmr ya fashe da kuka don takaici, ba'abin da yake so a ransa kmr jin karashen lbrn daya dauko jinsa amma ya yanke...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Al'ajabi Part 21"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ▼  April (89)
      • Photos: Ga Abunda Yafaru Da Shi Bayan Yazagi Buhari
      • Photos: Dogara, Amaechi, Da Wasu Gwamnoni A Bikin...
      • Ina Bala'in Sonki
      • Photos: Matsalar Man Fetur: Bature A Cikin Bas
      • Labarin Wani Saurayi Mai Chatin Da Wata Budurwa
      • Photos: Sabin Hotuna Maryam Booth
      • Stella Oduah Ta Saci Naira Bilyan 3.6 - EFCC
      • Photos: Maciji Da Na Kashe A Kofar Gidan Mu
      • Photos: Yayin Da Biri Ya Ga Kyakkyawan Yarinya
      • Photos: Sarkin Kano Da Yar Shi
      • Photos: Sojoji Sun Kama Wasu Shugabannin Boko Haram
      • Dole Ne Yuguda Ya Bi Ka'idojin Jam'iyyar APC Idan ...
      • Babu Sanatan Da ya Rako Saraki Zuwa Kotun CCT A Yau
      • Me Ke Faruwa Tsakanin Tiwa Savage Da Mijinta
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Jihar Ibadan
      • Daga Hamsin Zuwa Biyu: Sanatoci Biyu Ne Suka Rako ...
      • EFCC Ta Gano Dala Bilyan 12.9 Na Makamai
      • Photos: Sojoji Na Ci Gaba Da Kakkabe Sansanin 'Yan...
      • Photos: Sabin Hotuna Adama Indimi
      • Uwar Gida Marigayi Mamman Shata Ta Rasu
      • Photos: Sabin Hotuna Zainab Indomie
      • Graphic Photos: Hmm..Wata Macce ta yakewa Mijinta ...
      • Za A Hana Bara A Jihar Sokoto
      • Zafin So Part 1
      • Mahassada Ne Ke Neman Bata Mini Suna - Sani Danja
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 6
      • Photos: Sabin Selfie Na Zahra Buhari
      • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
      • Wasu Al'ummar Nijeriya Sun Soma Kira Da A Rufe Maj...
      • Matar Shugaban Hukumar Shige Da Fice Ta Kasa Ta Wa...
      • Yan Daba Sun Yi Yunkurin Halaka Wani Matashi A Kano
      • Adesola Amosun Ya Dawo Da Naira Bilyan Biyu - EFCC
      • Graphic Photos: Masu Safarar Kaya Sun Illata Wasu ...
      • Video: Matasa Sun Jefi Sanata Isa Hamma A Garin Ni...
      • Photos: Sabin Hotuna Fatima Yola
      • Yan Danfara Na Amfani Da Suna Ali Nuhu
      • Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Ma'aikacin Mata...
      • Photos: Atiku Tare Da Matarsa A Wajen Bikin Dan Sa
      • Amurka Zata Maido Da Kudaden Abacha Najeriya
      • Amurka Zata Maido Da Kudaden Abacha Najeriya
      • Photos: Dan Atiku Abubakar Ya Auri Yar Ghana
      • Photos: Daga Wajen Bikin Littafin Aisha Buhari
      • As-Sheikh Muhammad Ayyub Limamim Masallacin Annabi...
      • Jihar Nassarawa Na Cigiyar Gwamnansu
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Jihar Borno
      • Sabon Hanyoyin Dan Yan Boko Haram Suke Kai Hari
      • Babu Laifi A Bashin Da Buhari Zai Ciwo - Garba Shehu
      • Yan Sandan Kaduna Sun Bindige Wani Matashi Dan Bun...
      • Goron Jumma'a Daga Mai Martaba Sarkin Bauchi (Dr) ...
      • Photos: Gwamna Jihar Bauchi Ya Ziyarci Shugaban St...
      • Hukuncin Zuwa Wajen Yan Duba
      • Abubuwa Da Kan Haifar Da Cutar Bugun Zuciya
      • Al'ajabi Part 23 {Karshe}
      • Al'ajabi Part 22
      • Al'ajabi Part 21
      • Al'ajabi Part 20
      • Al'ajabi Part 19
      • Photos: Boko Haram Sun Sake Sabin Hotuna Yan Mata ...
      • Daga Jama'a: Yau Na Gamu Da Abin Al'ajabi
      • Gajeren Tarihin Sheikh Jafaar Mahmoud Adam
      • Wacce Irin Nasiha Kike Wa Yar Ki Lokacin Aurenta
      • Sheikh El Zakzaky Da Zeenatu Suna Cikin Mawuyacin ...
      • Photos:Sabin Hotuna Yar Osinbajo Kiki
      • Photos: Buhari Ya Gana Da Yan Najeriya A China
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 11
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 13
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 12
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 10
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 9
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 7
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 4
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 5
      • Akwai Kyakkyawar Makoma Game Da Hadin Gwiwa Tsakan...
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 3
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 2
      • Allah Ya Isa Ban Yafe Ba Part 1
      • Majalisar Jihar Nassarawa Ta Tsige Membobinta Guda...
      • Photos:Buhari A Kasar China
      • Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Tabbatar Da Mutuwar Muta...
      • Fati Nijar Tayi Wakoki Wa Janar Burutai
      • Photos:Bayan Kwana Biyar A Amurka, Buhari Ya Iso N...
      • Al'ajabi Part 5
      • Mawaki Sani Aliyu Dandawo Ya Rasu
      • Real Madrid Ta Doke Barcelona Da 2-1
      • Azal Part 8
      • An Rantsar Da Muhammadou Issoufou
      • Azal Part 7
      • Kiran A Saki Zakzakiy Rashin Kishin Qasa Ne - Baba...
      • Photos: Faston Da Ya Binne Mutum A Tushen Gininsa ...
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger