Yayinda damuwa da takaici da kuncin rayuwa suka yiwa mutane yawa, wasu jama'ar sun dukufa domin samarwa jama'a mafita ta hanyar samar da wani gida da jama'a ke taruwa suna yin kukan huce haushi a bainar jama'a, domin samun saukin takaicin da ke damunsu.
Source :bbc hausa
Title :
Anbude Gidan Yin Kuka A India
Description : Yayinda damuwa da takaici da kuncin rayuwa suka yiwa mutane yawa, wasu jama'ar sun dukufa domin samarwa jama'a mafita ta hanyar sama...
Rating :
5