1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Ba Baiwa Bace Part 1

Ba Baiwa Bace Part 1

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 1 February 2016


.
Gudu nake amma bina suke tayi wani katon dutse na ci bugu da shi wanda shiyasa na fadi har mutane suka kamani.katon cikin sune yayi ya fara magana ke kika samu gudu a banza wlhy sai kingane kuren ki wani nagani wanda ya kira shi da suna Ilu shiyazo ya dauke ni kaman jaririya ya sani a cikin mota wanda duk gardawan mazane a ciki wani gaton gate na wani gida naga aka bude maSu suka shiga kamoni sukayi suka jefani a wani dakin da yara da manyan mata ne a ciki kowace tayi ta gumi na samu waje na zauna a nan ne na fara tinani rayuwata.  Ni Asalin sunana Fateema amma anfi kirana da zara'u mu uku ne a wajen maihafin muh wanda yake da mata biyu da Hajiya zuwaira da kuma maman muh wace take da suna Zainab, mahaifin muh dan asalin jahar bauchine cikin karamar hukuma ningi allah ya buda wa kakara dukiya yarda yasa ya bar cikin ningi ya dawo da cikin bauchi da zama a cikin anguwan bayan bata a nan ya zauna har yasa maihifina a makarantar command ayayi da mahaifina ya Gama sai aka turasu kasar ghana dan zamuwa cikake soja bayan ya dawo ne ya auri hajiya Zuwaira wanda vata samu aihuwaba har yau shiyasa mahaifina ya auri mami wato mahaifiyar mu da take Yola vayan auran maifiyata da wata5 ta samu cikna tin da ta samu ciki hajiya zuwaira hankalinta ya tashi haka kawar ta hajiya Nuriyat ta xugata akan suje wajen wanje boka dan a zubar da cikin haka je daga cikin garin vauchi har izuwa kauye katagun akan dutse gunda bokan salamu alaikun ke wayace ki mana salama anan boka kayi hakuri bata sani vane mai ke tafe da ku hajiya Zuwaira xata fara magana ya dakatar da ita ke hajiya wannan cikin dake jikin kishiyarki ba za ku taba xubar shi sai ta aifeshi kuma aljanu muh baza suh taba xuwa gun da take va saboda ita mai riku da adinine amma idan ta aihu zamu san abin yi to bokq mun gode mai za mu bada na aljanu ku ajiye dubu 100 haka hjy Zuwaira ta juyemai dubu100 a take(mata muji tsoron allah mu daina vin magana kawaye kuma ku sani allah ke bada aihuwa ba boka ba malamin duba ba) a mota hqjiya nuriyat ke fadawa kawarta yarda xasu tsara abin akan hajiya xuwaira tana nunawa tana san yarinyan daga karshe sai susan nayi haka su Ka rabu cikin plan din da suka hada .
.
Bayan wata 9 maman muh ta aifo muh muh yan biyu ni da dan uwana akasa mana hassan da husaaina amma hajiya xuwaira ta ki akan lalle sai dai asamin fateema wato sunnan mahaifiyar ta haka mahifinmuh na samin kuma yabawa maman muh hakuri akan haka tin ina shekara1 aka bawa h.hajia xuwaira ni gashi ynxu inna da 16 bayan nakai shekara 16 a lokacin na ko gama ss3 dina bayan gama candy na da wata uku na fara M.P kuma a lokacin abba muh ke shiryamana fita waje dan karasa karatun muh nida husaini. Da hajia xuwaira taji haka tayi sauri ta koma daki ta kira kawarta hajia Nuriyat, bugu daya ta dauka Hello kawata akwea matsala alh yana san Ya tura yaran nan waje idan ya tura suh kinga ko na shiga uku kawata ki kwantar da hankalin ki lokaci yayi da xamu koma gun boka ynxu dai ki bari idan na dawo daga lagos sai muje to kawata allah dawo min da ke lfy karan motan abba ya sa ta ta fito gani maman muh tayi da yaro abin ya mugun tada mata da hankali amma ta daure ta karasa wajen muh alh karde har ta aihu gashi kina gani ae ni ba abinda zan ce sai dai na gode wah allah daya vani yara 3 kuma yasa zainab a matsayi matata laile ma mutumin nan barin gama da wannan mai kama da aljanu kafin na dawo kan ku sai nasa kun zama bayina tukun murya na da taji shiya dawo da ita daga zan can xuci da takeyi hajiata( daya ke sunan danake kirantada shi kenan) kingan sa yafi kama dani da sauri umar(wato hassan)yace wlhy vaya kama da ke da avin xai dawo mana fada yasa abba yace kuban babyna dani yake kama maganan har cikin kanta hajia taji amma data tunan abinda take shirin yi ysa ta ce kudai xo mu shiga ciki kun bar mai jego a tsaye duk wannan lokacin bata sa hanu ta karbe saba .
.
A yaune hajia Nuriyat xa ta dawo hajia Zuwaira ko muryana take ko ba komai xata kawar da abinda tafi tsana a duniya ya wuce Fatima wato zara, hello kawata kin dawo ne dan ni wlhy na gaji da gani ta dan yau sauran sati daya suh tafi kice bamu ci ta xama va gobe kixo sai muje wajen bokan to shekenan sai naxo. Bayan sun gama wayan ne hajia Nuriyat ta yi daria Zuwaira bake ba zaman aure tinda ni Nuriyat ban yiba kema ko baxa ki taba muriyan naki ba sai na bAtar dake.washe gari suka kama hanya xuwa gun boka nan suka samu layi manyan matane a wajen sanda suka jira layi kafin nan boka mun xo ne munga lokaci yayi da yakamata a dau mataki akan yarinyan nan to ke hajia me kike so ayi boka kawea a kashe ta inji xuwaira aa kawata kawea dai a sa mata ciwon da baxa taba warke waba kaman a batar da ita kuma a sawa duk wanda yaganta tsarta haka ko xa ayi boka ayi yarda Nuriyat ta fada boka sanda yayi daria da suka tsorata sannan ya bata rae kaman bashi yayi kafin nan yace wah xuwaira ta kawo mai jini alaadarta da kuma farcen kafanta da zasu tafi suka kara ajiyewa boka kudi masu yawa.
.
Da isar xuwaira gida ta sameni a palo tace min na dauko rexa ta yanke min ban kawo komai a raina ba tako yanke min farce kafa sai kuma ta ce naje na kawo mata ruwa farce dqba ta karasa yankewa ba kenan bayan kwana uku na fara period dinna naje na sameta akan ta ban pad bayan na cire nasa a duskbin taje ta dauko tare dayin dariyan mugunta zarau sai dai wata ta tafi kasar waje karatu amma banda ke(mata mu kiyaye ajiye shirin muh a waje kaman suh pad gashi kan muh da dai sauran under waers dinmuh dan bakasan wanda yake hantaran rayuwan ka ba dan haka muh kiyaye dan allah) Daga ummee Tj . Ta koma daki ta dauki waya ta kira Nuriyat kawata komai an samu dan haka gobe xamu kai haba dai shegiya kawata shaidan mah tsoron ki yake ji haka dai suka gama da shirin gobe xasu kai washe gari sammako sukayi amna duk da haka sanda suka samu layi bayan anxo gun suh suka shiga nan boka ya hada dukan sihirin da ya hada,sanda ya gama kafin ya juya gare suh hajia aiki an gama amma akwea sharadi dazan gindaya maki kuma dole ki bi. 1.daga yau bake ba sake kusantan mijin ki 2.ko wani bayan sati 3zakina xuwa wankan magani anan 4.bake ba sallah. 5.kar ki bari ita da dan uwanta suh hadu dan idan suka hadu aiki ya baci. Boka wannan avu mai saukine idai zan daina gani wannan yarinya mika mata yayi kije ki samu katon rami ki sa sannan kuma ki vata wannan zube kuma ki karanta wannan Incantaton din to bazai taba fita ba kuma zama mah manta da shi.bayan kwana uku da da dare naji kaina na min ciwo na fita mai gadi ya hanani fita na samu na dauko karfe na buga mai akai na dauko key din na bude gate na fito kunga a yarda na hadu da wadan nan mutanan da bansan mai suke shirin yi da muh ba.
.
Bude kofan da akayi shiya dawo dani daga tunani da nake kusan karfe 3na dare ke wace aka kawo yau gashi abinci ya miko min ruwan kawea na karba naga karamar yarinya tana kuka na tambayi mamanta ko lafiya yar nan yunwa take ji gashi abinci da aka bamu bai ishe taba balle ni nawa na dauka na basu ci suke kaman wanda basu taba ganin abinci ba kiran slh naji na tashi nayi alola nayi slh karfe 6 suka shigo dukan muh wanda muka kai 12 aka fitar damu kaman yaran tumakai wani katon mota naga an bude akasamu a ciki wanda ba mai jin ihun mu.

Anan muka tsaya sai ku biyo ni gobe da rana don Jin qarikon Labarin. Naku Kullun Ismail Sani Ahmad

#Hausa Novel 📓
#IP

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 18:13
In Hausa Novels
Ba Baiwa Bace Part 1 Title : Ba Baiwa Bace Part 1
Description : . Gudu nake amma bina suke tayi wani katon dutse na ci bugu da shi wanda shiyasa na fadi har mutane suka kamani.katon cikin sune yayi ya f...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ba Baiwa Bace Part 1"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ▼  February (149)
      • Yar Amana Part 6
      • Na Goyi Bayan A Samar Da Kasar Falasdinu .
      • Sojoji Sun Bude Manyan Hanyoyin Jihar Borno Bayan ...
      • Idan Ka Shirya Mu Hadu A Kotu, Sakon Fani Kayode G...
      • New Film : Nasibi Part 1&2
      • Yar Amana Part 5
      • Ban Yi Alqawarin Bada Naira 5,000 Ga Marasa Aikin ...
      • Buhari Ya Naso Yadawo Da Najeriya Kasar Musulunci ...
      • New Video : Manchester United 3 Arsenal 2
      • Manchester United Ta Doke Arsenal Da Ci 3-2
      • Graphic Photos: Hukumar Kastam Sun Kashe Wani Mutum
      • Jami'ar Jihar Kaduna Ta Samu Tallafin Motar Kashe ...
      • Photos: Sabin Hotuna Yan Kannywood A Amurka
      • Yar Amana Part 4
      • Kanwata Part 1
      • Gwamnatin Nasarawa Ta Kori Wata Dan Bayyana Ra'ay...
      • Sabon Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Duniya, Gia...
      • Graphic Photos: Sojojin Nijeriya Sun Sake Samun Na...
      • Yar'adua Da Jonathan Basu Gina Titi Ko Daya Ba A N...
      • Yar Amana Part 3
      • Munafukai Da Barayin Gwamnati Ne Ke Sukar Gwamnati...
      • Hukumar EFCC Na Shirin Gayyato Tsohon shugaban PDP...
      • MATSAYIN MAHAIFIYA A MUSULUNCI
      • Photos: Yau Aka Daura Auren Ishaq Sidi Ishaq
      • Samson Siasia Ne Sabon Kocin Najeriya
      • Ziyarar Buhari Dakin Ka'aba A Jiya Da Yau
      • Sunday Oliseh Ya Yi Murabus
      • Saraki, Dogara Da Sauransu Na Shirin Kafa Sabuwar ...
      • Messi Ya Baiwa Yaro Rigarsa
      • Jami'an 'Yan Sanda Sun Rasa Ransu A Yayin Tashin B...
      • Dan Sanda Ya Bindige Wani Dalibi Har Lahira A Gombe
      • Yan Shi'a Sun Kauracewa Zaman Kwamitin El-Rufa'i A...
      • Photos: An Jefar Da Wani Jariri A Shadda
      • Photos: Buhari Tare Da Sarkin Kano A Saudiyya
      • Daraja Naira Ta Fara Farfadowa
      • Buhari Ya Ki Yarda Da Bukatar Sarkin Saudiyya
      • Photos: Buhari A Massallaci Madina
      • New Video: Arsenal 0 Barcelona 2
      • Hajiya Aisha Dan Kano Ta Rasu
      • Photos: Buhari Ya Ziyarci Sarkin Saudiyya
      • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya -...
      • Buhari Ya Nada Makaho A Matsayin Babban Mai Taimak...
      • Yan Shi'a Sun Ki Halartar Zaman Kwamitin Binciken ...
      • EFCC Ta Cafke Tsohon Minista Abba Moro
      • Har Yanzu Akwai Tuhuma Rashawa Akan Shugaban PDP -...
      • An Yi Wa Wata Mata Da 'Ya'yanta Hudu Yankan Rago A...
      • Photos: Hotuna Daga Wajen Liyafan Aure Aminu Tambuwal
      • An Baiwa Mahajjata Damar Shiga Da Goro Kasar Saudiyya
      • Mata Na Rububin Sayar Da Gwalagwalansu Saboda Tash...
      • Yar Amana Part 2
      • Photos: ISIS Sunyi Wa Mutane Biyu Yanka Rago
      • Yau Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Saudiyya
      • Dalilan Da Suka Sa Na Musulunta - Emmanuel Adebayo
      • Almajiranci Ba Musulunci Ba Ne, Talauci Ne Ke Hadd...
      • An Kama Mai Magana A Madadin Shekau
      • Kwamitin Bincike Kan Rikicin 'Yan Shi'a Da Soji, Z...
      • Rakumi Yayi Sujadah Agaban Sa
      • Sakamakoni Wasanni Premier League Na Najeriya Na W...
      • Yar Amana Part 1
      • 'Yan Shi'a Sun Sha Alwashin Tarwatsa Gwamnatin Tar...
      • Sojojin Nijeriya Sun Sake Yin Nasara Akan 'Yan Boj...
      • Yadda Direbobin Ma'aikatun Kananan Hukumomin Jihar...
      • Ba Baiwa Bace Part 3
      • Dalilin Da Ya Sa Na Bar PDP - Dalhatu Sarki Tafida
      • Yanda Zaka Saya Datar Airtel 3GB Akan N1000
      • Amfanin Lemum Tsami
      • Anyi Wa Yaro Dan Shekara Hudu Hukucin Rai Da Rai A...
      • Ana Zargin Mutane Biyu Da Kwakwalewa Wani Yaro Ida...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Ta Sake Sabin Hotuna
      • Yan Sanda Sun Kama Wasu Da Suke Shirin Yin Auren J...
      • Photos: Gobara A Kasuwar Katako Dake Zamfara
      • Photos: Yaro Dan Shekara Biyu Wanda Iyayen Sa Suke...
      • Yau Buhari Zai Je Taro Kasar Masar
      • Buhari Na Bukatar Addu'ar Mu
      • Al'ummar Garin Keffi Na Fama Da Rashin Ruwan Sha
      • Photos: Matar Dan Sani Abacha Ta Haihu
      • Photos: Gobara A Kasuwar Singa Dake Jihar Kano
      • EFCC Ta Cafke Mijin Tsohuwar Ministar Man Fetur, A...
      • Rarara Ya Sha Ruwan Duwatsu A Jamhuriyyar Nijar?
      • Wata Uwa Na Shirin Auren Danta A Kasar Zimbabuwe
      • Photos: Wata Mata Ta Haifi 'Ya'ya Biyar A Jihar Oyo
      • An Yi Garkuwa Da Kawun Jonathan
      • Buhari Zai Jagoranci Bude Sabuwar Kasuwar Kasa Da ...
      • Buhari Ya Rike Mukaminsa, Ba Na So, Inji Naja'atu ...
      • Buhari Ya Nada Abike Dabiri A Matsayin Mai Taimaka...
      • Buhari Ya Sallami Shugabannin Kafafun Yada Labarai...
      • Boko Haram Sun Kashe Mutane Talatin A Jihar Borno
      • Daga Bakin Rarara Kan Sabuwar Wakar Da Aka Ce Ya Y...
      • Buhari Ya Nuna Jimaminsa Kan Rasuwar Hajiya Fati Koko
      • Wani Tsohon Shugaban Hafsan Soja Ya Maido Da Naira...
      • An Gano Tabbataccen Wurin Da Aka Boye Daliban Chibok
      • Photos: 'Yan Fim Din Hausa A Amurka
      • EFCC Ta Gano Dala Milyan Uku A Ramin Masan Gidan T...
      • Photos: Dubun Wani Barawo Ta Cika A Jos
      • EFCC Ta Cafke Wani Hafsan Soja A Hanyarsa Ta Ketar...
      • An Soma Kama 'Yan Arewa Mazauna Jihar Lagos
      • Ko Wannan Sako Yan Isa Gareka
      • EFCC Ta Soma Binciken Shema
      • Naira 20 Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Wani Mutum A Jiha...
      • Photos: Peter Psquare Ya Ziyarci Yan Wasan Kwallon...
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger