1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Yar Amana Part 6

Yar Amana Part 6

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 29 February 2016

*a hnkl hwyn suka cgb da gangarowa ba kakkautawa, y'ar karamar lallausar tsintsiyar dake hannunta ta subuce izuwa kasa, ba tare data iya cewa komai ba har izuwa sanda momi ta zauna, kmr ta juya taci gaba da abinda takeyi sai kuma hkn ya gagara sbd takaicin dake tayi mata yawo.
Jim kadan ta tako a hnkl izuwa inda momi ke zaune ta zauna a kasa tare da tankwashe kafafunta ta goge hawayen idonta duk da cewa basu daina zuba ba, ta dago kai a hnkl cikin kasa-kasa da murya tace "Momi!! Tun ina yarinya karama wacce bata san wacece ita ba na budi ido na ganki a matsayin mhaifyt, bani da wata idan bake ba.
Momi!! A sani na babu wata uwa da bata son danta, uwa ce wacce tafi kowa son jin dadin y'ay'anta kuma kanyi duk me yiwuwa don ganin farin cikinsu, ita ke share hwynsu idan sunyi kuka ta kuma rarrashesu.
Aikin uwa yafi gbn kwatance ko kuma a lissafa, sai gashi ni na rasa duk wata kulawa daga gaeki a mtsynk na mahaifiyata, shin ina da wani aibu ne?? Ko kuwa na taba yi miki wani laifi ne da yasa kika cireni daga matsayin y'arki wacce zata iya samun kulawa daga gareki??...."
na taba ce miki ke ba y'ata bace??
Momin tayi saurin katseta.
Nusaiba ta grgz kai tace "baki taba cewa haka da bakinki ba amma kina fadar haka da ayyukanki, ba wanda zaiga abubuwan da kike min ya kawo a ransa cewa ke kika haifeni a cknki, don Allah momi ki daina bawa duniya damar yimin klln marainiya alhalin da uwata da ubana."
momin ta dauke kai tare da cewa "idan ni banyi miki ba ki canja wata uwar mana ai zai fi ko??"
nusaiba ta kauda kai ckn tsantsar takaici, ta rasa ta yadda zata iya biyo mata domin bama tadau maganar da wani muhimmanci ba, ta dago kai tare da gyara zamanta kmr wacce zata roki wani abu ta kara kwantar da murya tace "ba'a taba yin haka ba 2nda aka halicci duniya kuma ba za'a fara yanzu ba, kawai ina so don Allah ki taimakeni nima ki nuna min kulawa ko yaya take nasan cewa ina da uwa, ko hakan ya kawar da munanan tunanin dake karo da juna a ckn kwakwalwata."
shiru ya dan gudana a wurin nadan lkc daga can momi ta dubeta sosai tace "kina da goyon baya da kulawa 100% daga wurin mahaifinki, ni kuma sai ki kyaleni na kula da wadda baya so din ai ko??"
nusaiba ta grgz kai ckn tsananin takaici ta dago kai tare da cewa "ban taba klln fifitani da abba keyi a matsayin dai-dai ba tbbs kuskurene me grm, amma momi ba haka yakamata kiyi ba a matsayinki na uwa da kika haifemu kece zaki dai-daita abin bawai kara hargitsashi ba.
Kuskure baya taba gyara kuskure, bai kai hujja ba ki dauki wannan matakin akaina ba sbd nima ba laifina bane, ban nemi abba ya fifitani ba, bada sona yake yi ba, wata kila ma ke kisan dalili amma ni ban sani ba.
Gazawar wannan dalilin yakai makura, don Allah ki fada min wani dalilin amma ba wannan ba..."
to nayi miki karya tashi ki wuce.
Momi ta fada tana me nuni da hanyar dakinsu.
Nusaiba tayi saurin grgz kai da cewa "ba haka nake nufi ba, abinne kawai koda yaushe ke daure min kai!! Tambayace dake zagayawa koda yaushe a kwakwalwata.
Nakanyi iya tunanina don gano amsar amma sai na kasa, tayaya iyaye guda biyu zasu haifi y'ay'a guda biyu amma maimakon su nuna musu syy dukkansu sai kowanne yadau daya yayi watsi da daya, a karkashin haka dole AKWAI DALILI!!
Amma ba dalilin nake son ji ba sbd koma meye ya riga ya wuce, gyara nake so ayi sbd gaba yadda ba zamuyi dana sani ba koda gaba ni kuma duk sanda na kllki na rinka tuno cewa ni ba MARAINIYA bace ina da uwa a maimakon tunanin da nakeyi a ynz.
Don Allah momi ki taimakeni ki taimaki rayuwata nima nasan meye dadin uwa ko yaya ne, na rabu da daci da radadin maraicin da nake fama dashi. Abba shima zai daina fifitani akan farida nayi miki alkawarin haka.
Murmushi momi tayi gami da grgz kai tace "idan kina ganin haka to ki daina HAR ABADA! Abbanki bazai daina fifita ki ba dalilin da yasa kenan har abada ki daina 2nanin zaki samu wata kulawa daga gareni."
da sauri sbbn hawaye suka gangaro suka karawa na baya gudu, bakinta na rawa tace "a maimakon ki rinka karfafa min gwiwa amma kllm sake tbbtr min kike ba kece kika haifeni ba, ba kece mahaifiyata ba, ba wata uwa da y'arta zata zo gbnta kmr haka tana kuka ta kasa saurararta ta share mata hawaye.
Me zai hana ki hana zcyta tunanin da take na cewa ke makiyiyata ce ba masoyiyata ba??
Ke me kaunar bakin cikina ce bame kaunar farin cikina ba??
Taimako daya zakiyi min ki tbbtrw da duniya cewa ba kece kika haifeni ba ko don sauran wadanda ke tunanin ina da uwa su daina, domin nidai na tbbtr bani da ita!! tbbs kmr yadda zcyt ke fada min ta fuskar uwa ni MARAINIYA ce.
Kuka ya kwace mata da sauri ta mike tabar falon ta nufi dakinsu, a dai-dai sanda take shine sannan ne farida kuma ke fitowa.
Faridan ta juya tabita da kll murmushi na tashi a fuskarta idan ranta dubu ne to ya gama yi mata dadi, tana so taga nusaiba a ckn kunci. Ta karasa kan kujera ta zauna tare da cewa "momi dama kin dawo??"
ta gaban goshin! Na dawo 2n dazu ai.
Momi ta fada sanda fuskarta tadan fara saki.
Farida ta waiga tare da cewa "ita kuma waccan fa?? Me akai mata take kuka??"
momi ta dago kanta taja dogon numfashi tace "oho!! Ita ta sani."
farida ta kyalkyale da dariya harda kwanciya akan kujera.
*tunda ta shigo dakin waje ta samu ta zauna kawai sautin kukanta yaci gaba da tashi na tsawon lkc, maganar abbanta ce ta dawo da hnklnta.
Kuka kuma yar amana??
Waye ya taba ki??
Da sauri tayi zumbur ckn muryar kuka tace "abba wlh momi bata sona, ba ita ta haifeni ba na tbbt, abba wacece mahaifiyata??
A ina zan ganta...?? Kukan ya sake kwace mata.
*Don Allah ka fada min naje na ganta koda sau daya ne tak!!
....idan kuma ta mu2 ka taimaka ka kaini koda kabarinta ne nayi mata addu'a kona samu sauki a raina.
Y'ar amana wani ne ya fada miki baki da uwa?? Ko hjyr ce ta sanar miki ba ita ta haifeki ba??
Yayi saurin koro mata tambayoyin dai-dai sanda yake zama bisa gefen gadon.
Hwyn dake idonta suka kara gudu ma2ka, tana mamakin yadda abba ke nuna kmr baisan abubuwan dake faruwa ba.
Abba tayaya zan yarda uwata na kusa dani?? Idan tana nan a ina take??
Nikam ban ganta ba don na tbbtr wlh ba momi bace....
Yar amana takai karshe sanda kuka ya kwace mata.
Abba yabita da kll ckn tsananin tausayawa kmr ya fashe da kukan shima, dan lkc kalilan shiru ya gudana a wurin kfn abba yace "Ah yar amana...
..Nasha gaya miki cewa ki daina yawan sanya tunani da wasi-wasi a ckn ranki sbd abubuwa ne da basa haifar da alkhairi ga me yawaitasu, ba kmr saura kike ba Y'ar amana ke kin banbanta ta fuskar hnkl da nutsuwa shi yasa nake da yakini akanki! Karki bari RUDANI ya canja salon rywrki kinji!!"
yaci gaba da binta da kll a karo na biyu, ckn rarrashi kuma ya dora da cewa "kiyi hakuri y'ar amana, ki kuma tsaida hnklnki waje daya..."
Abba!! zan daina damuwa ne kawai idan ka tbbtr min ba momi ce ta haifeni ba don ta hakane zan daina klln cewa uwar data haifeni ce ke wulakantani watakila sai na samu rangwame, don Allah kace haka ne.
Ya dan kauda kai tare da domin ya rasa ma ta inda zai bullo mata zuwa can ya dawo da dubansa gareta ya kawo gwauron numfashi yace "yar amana ina alfahari da ilmi da nutsuwarki shi yasa idan kina magana irin wannan sai naga kmr bake bace, ...ba irin wannan 2nanin nake so ki rinka yi ba."
..irin wanne zanyi..?? Ta fada tana me goge hwyn idanunta.
Abba yace "so nake ki rinka duba ni'imar da allah yayi miki gasu nan birjik!! Mahaifinki na sonki, sauran mutane duk suna kaunarki suna sha'awar rywrki, kin samu ilmi dai-dai gwargwado.
Duk wani dan adam da irin kaddararsa, ke Allah ya jarabceki da uwa wacce bata baki kulawar da yakamata ta baki, amma da sannu zata dawo da duk dubanta da kulawarta gareki.
' Ya Allah ka shiryi mahaifiyata ta daina watsi da y'arta, ya allah kasa ta gane ni y'ace dazatai alfahari dani a gaba, Allah ka kawar da raunanan dalilanta daga ranta ka karkato da hnklnta gareni nima nasan akwai wacce zanyi alfahari da ita a rywta. '
wannan shine abnd nake so ki rinka fada a koda yaushe y'ar amana kinji??.
Yakai karshen maganar ta sigar rarrashi. Sbd dadin da maganar tasa tayi mata murmushine ya tashi daga fuskarta duk da cewa akwai hawaye akan fuskar, Abba yayi murmushin farin ciki da ganin yanayin data dawo.
Ta karasa goge hwyn idonta da cewa "sai yanzu hnklna ya kawo nan Abbana! Ngd da shawararka kuma zanyi amfani da ita."
a hnkl ya mike tare da cewa "y'ar amana kina son mahaifiyarki da yawa.."
..ba ita kadai ba harda mahaifina da kuma y'ar uwata daya tilo a duniya.
Yar amana ta fada.
To saida safe!! Allah ya kaimu abbana.
Ya juya tare da ficewa daga ckn dakin.
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter


Ta zamar da jikinta daga jinginar da tayi izuwa cikakkiyar kwanciya damuwarta kaso 85% ta tafi.
*********** B A Y A N S A T I D A Y A ***********
¤¤ Misalin karfe 9:10 na farar safiyar litinin dai-dai lkcn ne harabar makarantar me ma2kar grm da fadi cike da tsari na gine-ginen azuzuwa dake zagaye da harabar ta cika makil da dalibai da kusan dukkaninsu matasa ne maza da mata keta kaiwa da kawowa ckn tsakiyar kayataccen filin.
Gefe guda kuma wasu daliban ne group-group dake ta hira a wurare mabambanta wasu a tsaye wasu a zaune hayaniyarsu ce kawai ke tashi, hkn na faruwa ne kasancewar ba'a shiga lakca ba.
A dai-dai lkcnne kyakykyawar mota kirar LEXUS 330 ta keto kwaltar data shigo harabar makarantar kai tsaye izuwa inda daruruwan motoci suke, cak! Ta tsaya kafin ka ankara kuma matasa sun zagaye ta tamkar masu jiran a basu wani abu. Kofa daya ta bude da sauri farida ta fito tare da sakkowa daga cknta.
Klln kll sukayi da matasan dake tsaye alamun kar tasan kar taja tsaki ta wuce, kmr hadin baki duk matasan suka fashe da dariya.
Daya daga cknsu ya nunata tare da cewa "kun ganta dallahhttps://www.blogger.com/blogger.g?blogID=2250542811926975002#editor/target=post;postID=735230427753160130;onPublishedMenu=posts;onClosedMenu=posts;postNum=0;src=link!! An gaya miki don ke muka zo??"
suka sake fashewa da dariya.
Ta sake jan tsaki ckn takaici ta wuce.
A hnkl kofar motar ta sake budewa ckn nutsuwa ta fito daga ciki fuskarta cike da murmushi tana klln mutanen dake zagaye, da ganinta, kalarta da shigarta babu tambaya.
Kai!! Kuce Y'AR AMANA!! Ckn hadin baki dukkansu suka fada.
Saurayin dayai maganar yace "ku kara cewa Y'AR AMANA!!" duk suka kara dauka da fadin sunan nata kmr ba zasu daina ba.
Tayi y'ar gajeriyar dariya da sanyayyiyar muryarta tace "to don Allah ya isa haka yau kuma tanan kuka bullo??
Wato kai ibrahim kaine madugu ko??
Wanda aka kira da sunan ibrahim din yace "to kuyi shiru Y'AR AMANA tace ya isa."
ya juyo gareta yace "dama munzo ne kawai muyi miki barka da isowa."
to ina amsawa kuma ina gdy me yawa.
Ta fada.
To guys sai mu tafi ai ko...??
Kafin yakai karshen maganar wata y'ar fara gajera tayi farat! Tace "Ka sanar mata Zamu wuce class mu jirata don tayi mana bitar lakcar jiya don yawanmu bamu gane ba.
To kinji?? Madugun nasu ya fada yana duban nusaiba.
Murmushi tayi da cewa "to ba damuwa muje." filin makarantar ya sake rudewa da shewa dukkansu sunanta suke mai-maitawa.
Y'AR AMANA!!!!!!!!!!!!!
Uhmm akwai banbanchi ko babu'yadaga allah????
Aßdool-azeez ßeen Aßoußakar ke muku brkada asubah
Kasance da mu akodayaushe dan JOining din mu    ko kuma
   Like
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 20:24
In Hausa Novels
Yar Amana Part 6 Title : Yar Amana Part 6
Description : *a hnkl hwyn suka cgb da gangarowa ba kakkautawa, y'ar karamar lallausar tsintsiyar dake hannunta ta subuce izuwa kasa, ba tare data...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Yar Amana Part 6"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ▼  February (149)
      • Yar Amana Part 6
      • Na Goyi Bayan A Samar Da Kasar Falasdinu .
      • Sojoji Sun Bude Manyan Hanyoyin Jihar Borno Bayan ...
      • Idan Ka Shirya Mu Hadu A Kotu, Sakon Fani Kayode G...
      • New Film : Nasibi Part 1&2
      • Yar Amana Part 5
      • Ban Yi Alqawarin Bada Naira 5,000 Ga Marasa Aikin ...
      • Buhari Ya Naso Yadawo Da Najeriya Kasar Musulunci ...
      • New Video : Manchester United 3 Arsenal 2
      • Manchester United Ta Doke Arsenal Da Ci 3-2
      • Graphic Photos: Hukumar Kastam Sun Kashe Wani Mutum
      • Jami'ar Jihar Kaduna Ta Samu Tallafin Motar Kashe ...
      • Photos: Sabin Hotuna Yan Kannywood A Amurka
      • Yar Amana Part 4
      • Kanwata Part 1
      • Gwamnatin Nasarawa Ta Kori Wata Dan Bayyana Ra'ay...
      • Sabon Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Duniya, Gia...
      • Graphic Photos: Sojojin Nijeriya Sun Sake Samun Na...
      • Yar'adua Da Jonathan Basu Gina Titi Ko Daya Ba A N...
      • Yar Amana Part 3
      • Munafukai Da Barayin Gwamnati Ne Ke Sukar Gwamnati...
      • Hukumar EFCC Na Shirin Gayyato Tsohon shugaban PDP...
      • MATSAYIN MAHAIFIYA A MUSULUNCI
      • Photos: Yau Aka Daura Auren Ishaq Sidi Ishaq
      • Samson Siasia Ne Sabon Kocin Najeriya
      • Ziyarar Buhari Dakin Ka'aba A Jiya Da Yau
      • Sunday Oliseh Ya Yi Murabus
      • Saraki, Dogara Da Sauransu Na Shirin Kafa Sabuwar ...
      • Messi Ya Baiwa Yaro Rigarsa
      • Jami'an 'Yan Sanda Sun Rasa Ransu A Yayin Tashin B...
      • Dan Sanda Ya Bindige Wani Dalibi Har Lahira A Gombe
      • Yan Shi'a Sun Kauracewa Zaman Kwamitin El-Rufa'i A...
      • Photos: An Jefar Da Wani Jariri A Shadda
      • Photos: Buhari Tare Da Sarkin Kano A Saudiyya
      • Daraja Naira Ta Fara Farfadowa
      • Buhari Ya Ki Yarda Da Bukatar Sarkin Saudiyya
      • Photos: Buhari A Massallaci Madina
      • New Video: Arsenal 0 Barcelona 2
      • Hajiya Aisha Dan Kano Ta Rasu
      • Photos: Buhari Ya Ziyarci Sarkin Saudiyya
      • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya -...
      • Buhari Ya Nada Makaho A Matsayin Babban Mai Taimak...
      • Yan Shi'a Sun Ki Halartar Zaman Kwamitin Binciken ...
      • EFCC Ta Cafke Tsohon Minista Abba Moro
      • Har Yanzu Akwai Tuhuma Rashawa Akan Shugaban PDP -...
      • An Yi Wa Wata Mata Da 'Ya'yanta Hudu Yankan Rago A...
      • Photos: Hotuna Daga Wajen Liyafan Aure Aminu Tambuwal
      • An Baiwa Mahajjata Damar Shiga Da Goro Kasar Saudiyya
      • Mata Na Rububin Sayar Da Gwalagwalansu Saboda Tash...
      • Yar Amana Part 2
      • Photos: ISIS Sunyi Wa Mutane Biyu Yanka Rago
      • Yau Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Saudiyya
      • Dalilan Da Suka Sa Na Musulunta - Emmanuel Adebayo
      • Almajiranci Ba Musulunci Ba Ne, Talauci Ne Ke Hadd...
      • An Kama Mai Magana A Madadin Shekau
      • Kwamitin Bincike Kan Rikicin 'Yan Shi'a Da Soji, Z...
      • Rakumi Yayi Sujadah Agaban Sa
      • Sakamakoni Wasanni Premier League Na Najeriya Na W...
      • Yar Amana Part 1
      • 'Yan Shi'a Sun Sha Alwashin Tarwatsa Gwamnatin Tar...
      • Sojojin Nijeriya Sun Sake Yin Nasara Akan 'Yan Boj...
      • Yadda Direbobin Ma'aikatun Kananan Hukumomin Jihar...
      • Ba Baiwa Bace Part 3
      • Dalilin Da Ya Sa Na Bar PDP - Dalhatu Sarki Tafida
      • Yanda Zaka Saya Datar Airtel 3GB Akan N1000
      • Amfanin Lemum Tsami
      • Anyi Wa Yaro Dan Shekara Hudu Hukucin Rai Da Rai A...
      • Ana Zargin Mutane Biyu Da Kwakwalewa Wani Yaro Ida...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Ta Sake Sabin Hotuna
      • Yan Sanda Sun Kama Wasu Da Suke Shirin Yin Auren J...
      • Photos: Gobara A Kasuwar Katako Dake Zamfara
      • Photos: Yaro Dan Shekara Biyu Wanda Iyayen Sa Suke...
      • Yau Buhari Zai Je Taro Kasar Masar
      • Buhari Na Bukatar Addu'ar Mu
      • Al'ummar Garin Keffi Na Fama Da Rashin Ruwan Sha
      • Photos: Matar Dan Sani Abacha Ta Haihu
      • Photos: Gobara A Kasuwar Singa Dake Jihar Kano
      • EFCC Ta Cafke Mijin Tsohuwar Ministar Man Fetur, A...
      • Rarara Ya Sha Ruwan Duwatsu A Jamhuriyyar Nijar?
      • Wata Uwa Na Shirin Auren Danta A Kasar Zimbabuwe
      • Photos: Wata Mata Ta Haifi 'Ya'ya Biyar A Jihar Oyo
      • An Yi Garkuwa Da Kawun Jonathan
      • Buhari Zai Jagoranci Bude Sabuwar Kasuwar Kasa Da ...
      • Buhari Ya Rike Mukaminsa, Ba Na So, Inji Naja'atu ...
      • Buhari Ya Nada Abike Dabiri A Matsayin Mai Taimaka...
      • Buhari Ya Sallami Shugabannin Kafafun Yada Labarai...
      • Boko Haram Sun Kashe Mutane Talatin A Jihar Borno
      • Daga Bakin Rarara Kan Sabuwar Wakar Da Aka Ce Ya Y...
      • Buhari Ya Nuna Jimaminsa Kan Rasuwar Hajiya Fati Koko
      • Wani Tsohon Shugaban Hafsan Soja Ya Maido Da Naira...
      • An Gano Tabbataccen Wurin Da Aka Boye Daliban Chibok
      • Photos: 'Yan Fim Din Hausa A Amurka
      • EFCC Ta Gano Dala Milyan Uku A Ramin Masan Gidan T...
      • Photos: Dubun Wani Barawo Ta Cika A Jos
      • EFCC Ta Cafke Wani Hafsan Soja A Hanyarsa Ta Ketar...
      • An Soma Kama 'Yan Arewa Mazauna Jihar Lagos
      • Ko Wannan Sako Yan Isa Gareka
      • EFCC Ta Soma Binciken Shema
      • Naira 20 Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Wani Mutum A Jiha...
      • Photos: Peter Psquare Ya Ziyarci Yan Wasan Kwallon...
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger