1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Yar Amana Part 4

Yar Amana Part 4

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 27 February 2016

--------------------------
** Farida takanyi takaici akan duk wani abin farin ciki da zai samu y'ar amana, haka kuma takanyi farin ciki akan duk wata kaddara ko masifa data afka mata.
Ko kadan a zcyrt bata yarda cewa Y'AN UWAN JUNA suke ba, hakan yasa bata kllnta a matsayin yar uwa.
Gefe guda kuma fifikon son da mahaifinsu ke nunawa nusaiba (Y'AR AMANA) ke kara rura wutar kiyayya mafi girma a zcyr farida, domin tana ganin kmr ita kadai ya ware baya kaunarta.
Bama shi kawai ba a ganinta duk sauran mutane ma sunfi kaunar nusaiba akanta idan ka cire mominsu, duk inda sukai sunan y'ar amana ake kira sbd kowa da ita yake son yayi mu'amala.
Harta a makarantartasu sunan Y'AR AMANA ya zagaye ko'ina ciki da waje dalibai da malamai kuma maza da mata, wanda dalilan hakan nada ma2kar yawan gaske!! Kololuwar Kokari da fahimta, iya mu'amala da girmama mutane, sanin daraja da kimar dan adam gami da rashin girman kai sabanin farida da bata dauki koda 20% na kyawawan halayen nusaiba ba ga tsagwaron grmn kai da gadara wanda ya kara sawa sam jama'a basa sha'awar mu'amala da ita.
Sai dai ko kadan hnklnta bai taba kawo cewar halayenta ne abin gudu ba, a rashin hnklnta mutane na kinta ne sbd nusaiba don haka muddin suna tare tofa ita haskenta bazai taba bayyana ba.
Bbn burinta kuma abinda take so shine fallasuwar wani sirri dazai tbbtr mata cewa nusaiba ba yar gdnsu bace, hasashenta kenan a kllm.
Don me abba zai rinka kiranta Y'AR AMANA??
Y'ar riko fa kenan.
Farida kanyi duk sanda tayi irin wannan tunanin....
*Kmr kllm sai byn azahar suka dawo, a hnkl motar tasu samfurin kyau da kawatuwa ta karyo kwanar hamshakiyar unguwar tasu me kyaun tsari da kayataccen zubi. Kll daya zaka yiwa motar kasan y'ay'an gata ne a cknta, rufe take da bakin tintek ta yadda ba'a iya ganin wanda ke ciki.
A hnkl ta tsaya worn daya aka doka tafkeken gate din gdn ya fara budewa jim kadan motar ta zarce izuwa ckn harabar gdn tsakiyar sauran tsala-tsalan motocin alfarma dake ciki, a tare kofofin motocin suka bude farida ta fito ta bangaren hagu yayinda nusaiba ta fito ta bangaren dama.
Kll daya zakayi musu dukkansu kasan akwai gajiya ma2ka a tare dasu, a tare suka taka tare da wucewa izuwa ckn gdn sai dai ba wata hira dake gudana tsakaninsu koda kuwa ta i da a'a ce. Zaune suka tarar da mominsu a falon jin motsinsu yasa ta dago kai tare da duban farida tace "kun dawo??". Mun dawo momi.
Y'ar amana ta amsa ckn kayatacciyar muryarta.
Ke aka tambaya??
Farida ta fada tana me dubanta, "munafuncin banza kawai da kika saba."
ta karasa zancen tare da karasawa kujerar da momi ke zaune ta zauna ckn shagwaba tace "mun dawo momi..." ba tare da momin ta kula da nusaiba dake tsaye ba domin ta saba nuna tsantsar rashin kulawa a gareta da kuma nuna mafificin fifikon soyayya ga Y'AR GABAN GOSHInta kmr yadda take kiran farida. ta jawo hannun farida tare da cewa "to sannu da dawowa y'ata ta gaban goshina."
Kai! amma fa na kwaso gajiya da yawa momi, sai kace anyi min duka wlh.
Ta sake fada. Momi ta bita da kll irin na tausayawa tace "ashsha! Amma ai kin dawo gida yanzu hutu sai irin wanda kika zaba, ko goyaki kike so inyi ai ba damuwa."
farida tayi saurin dago kai da cewa "kai! Duk girmana??"
dukkansu sukai dariya a tare.
*nusaiba dake tsaye a hnkl ta taka tare da wucewa izuwa dakinsu, tana shiga ta mayar da kofar ta rufe dai-dai lkcn zcyrta tace mata "a haka zan tbbt har abada bansan dadin uwa ba kenan??
Bata kaunata ko nuna kulawa a gareni, anya kuwa momi da nake kira mahaifiyata ita dince da gaske kuwa??"
tabi jikin kofar tare da daga kanta sama wanda ya baiwa hawayen idonta damar gangarowa izuwa kuma2nta, jim kadan ta gogesu tare da karasawa ckn dakin sbd bata fiye barin damuwa a zcyrt tayi tasiri na tsawon lkc ba. Ktwr jakar dake hnnnta ta ajiye a gefen makeken gadon, ta zarce tare da dauro alwala ta dawo tare da jawo darduma ta tada sallah.
Y'AR AMANA kuma BAIWAR ALLAH ta gaske kenan, bawai nutsuwar sallar tata kawai ne abin sha'awa ba, gama sallar tata keda wuya ta jawo alqur'ani me girma ta fara karantawa kasa-kasa kuma ana jiyo sautin da daddadar muryarta, har sai da aka kira sallar la'asar ta mike ta kawota tayi addu'o'i data saba ta mike tare da cire katon hijabin data saka tayo waje izuwa falon gdn.
**Zaune a kytccn falon samfurin alfarma zaune suke su biyu, farida ce da wata kawarta me suna hadiza wacce tazo ba dadewa. Kwararriyar magulmaciya ce hakan yasa 2nda suka fara hirar munafuncin nusaiba da zundenta kawai suke, sukanyi dariya harda tafawa idan ta kama.
Jin motsin tawowarta yasa suka dakata da maganar da suke yi, farida ta rankwafo da kanta ckn rada tace "kunyi sallah kuwa?? Bari kiji abnd munafukar zata fada kenan."
a hnkl ta fito daga dakin ta saki fara'arta data saba a duk sanda taga wani bakon, tace "hadiza ce yau a gdn namu?? Sannu da zuwa.
Uhm! Yauwa. Ta fada tana me tabe baki.
Harta wuce ga inda ta nufa sai kuma ta dakata tare da juyowa tace "Ah! Lokacin sallah yayi fa 2n dazu."
farida ta kaso kunne tare da cewa "me kika ce?? Ke muryarki ba wani karfi ba kuma ki rinka magana ciki-ciki."
cewa nayi "kunyi sallah kuwa?? Lkc yayi fa!" farida da hadiza suka kyalkyale da dariya harda tafawa, "bana gaya miki ba??" ta fada tana duban kawartata ta juyo ga nusaiba tace "Tasallah kenan sarauniyar ibada to mun ji kuma mun gode."
farida ta fada har yanzu dariyar sukeyi.
Nusaiba tabisu da kallo kawai tayi kokarin danne takaicin daya mamaye zcyrta ba tare daya fito fili ba kada su sami yadda suke so ta zarce izuwa kitchen domin dama can ta nufa.
** sai data dauki tsawon lkc a tsaye tana tunani da nazarin abinda ya faru, Sai dai duk nisa da zurfin da 2nanin nata yayi ta kasa tuno ko gano dalilin da yasa farida ta riki wulakantata a matsayin wani abu daya zame mata dole a kllm.
.....Ta sake tattara tunanin ta watsar a karo na biyu tare da 2nkarar abinda tazo yi, abinci ta zuba a plate dai-dai da bukatarta ta juya ta fice dauke farantin ba tare data sake duban inda suke ba ta wuce daki.
** Misalin karfe bakwai da y'an min2na na dare bayan sallar magriba ba jimawa kenan, zaune a kayataccen falon alfarmar su uku ne rak! Kowanne daga cknsu mazauninsa daban babu kuma me yiwa wani magana saima harkar gbnsu da kowa keyi, mominsu idonta nakan akwatin television dake manne a jikin bango gaba daya hnklnta ya tafi ga abnd take kll.
Farida kuwa zaune take bisa kujera tayi zaman isa da gadara idonta nakan dan gajeren novel dake hannunta tana karantawa, kll daya zakayi mata kasan tana ma2kar jin dadin ynyn da take ciki.
Sai kuma nusaiba dake can gefe zaune kawai ba komai a hnnta kuma ba abnd ta mayar da hnkl gareshi, Zuwa can ta dago kai tare da cewa "farida".
Ta kira sunan nata don jawo hnklnta. Ba tare da faridan ta dago kai ba tace "nusaiba".
Kinko lura yau Abba ya wuce lkcn dawowarsa??
Mominsu dake can zaune ta juyo tare da fadin "ko kina 2nanin ya bata ne mu tashi mu tafi cigiya??"
da sauri ta grgz kai da fadin a'ah momi ba haka nake nufi ba...
Toh! Zai dawo mana sau nawa yana wuce iwar hkn??
Momin ta fada tare da mayar da kanta ga abnd take kll.
Farida ta yatsina fuska da cewa "tsabagen kalon zancen tsiya ne kawai irin nata."
sallamar akayi direban gdn ya shigo tare da risinawa ga momi wacce a dai-dai lkcn ke ce masa "ka tafi ga aiken nan da nayi maka dare fa nayi."
to hajiya. Ya amsa tare da zartowa inda nake ya miko min dukkan mukullan hannunsa, nabishi da kll kawai tare da cewa "na meye wadannan??"
Alhaji ne yace duk sanda zan fita na baki mukullan duk motocin gdnnn ki ajiye har sai na dawo.
Momi da farida sukayi saurin duban juna ckn mamaki, shine ya fada maka hakan da kansa??
Momi ta tambaya tana dubansa.
Da gyada kai yace "kwarai shi ya fada min haka."
Ta gyada kai ckn takaici tare da cewa "lallai! Abin nasa babba ne, wuce to aiken naka ma an fasa."
da sauri ya juya don da alama abnd yake so kenan.
Har yanzu idonsu na kan nusaiba tamkar wacce tayi musu wani bbn laifi, momi ta sake gyada kai tace "toke saiki shirya don ina jin nan gaba abinda zamu ci ma sai kin bada izini za'a bamu a gdnn."
ga dukkan alamu hkn na gab da faruwa.
Farida ta karawa zancen karfi.
Nusaiba binsu da kll kawai take ba tare da tace komai ba.
Jim kadan Abban nasu ya dawo da sallamarsa ya shigo dukkansu suka amsa tare dayi masa barka da dawowa, sai a yanzu ne nusaiba ta samu nutsuwa da karfin gwiwa sosai domin gatan nata ya dawo me share mata hawaye.
Sun dan taba hira dashi kadan zuwa jimawa ya mike tare da jawo jkrsa ya mike zai nufi dakinsa har ya taka sai kuma ya dakata tare da duban nusaiba yace "Y'AR AMANA yadai koda wani abune??
Wannan klln da dalili..."
Abba dama... Dama wani littafi nake son siya don yin nazarinsa akwai amfanin dazai yimin ma2ka."
shine kawai dama kike ta noke-noke?? A hnkl ya zira hannu ckn aljihun rigarsa tare da zaro kudi masu yawa ba kuma tare da dubawa ba ya mika mata, ckn ladabi ta amsa tare da cewa "kai! Abba sunyi yawa ai".
Ki siya sauran sai kiyi wani amfanin dasu. Koda farida ta kyalla ido sai kuwa tayi saurin cewa "Abba nifa?? Nima fa ina da bukatar kudin nan kawaici kawai nayi amma sai naji shiru??"
ya juyo gareta yace "bani da kudin baki ka sayi NOVEL na banza mara amfani, ki bari sai kin bukaci abu me muhimmanci sai kizo ki amsa."
yaja jakarsa tare da wucewa izuwa dakin nasa. Farida tabishi da kll kawai kmr ta fashe da kuka don takaici, ta saki novel din dake hannunta ya fadi kasa, tace "kin gani ko momi??"
kafin tayi magana nusaiba tace "karki damu sister bari mu raba."
farida ta dubeta ta doka tsaki ta mike tabar falon sbd bakin ciki. Ta barsu su biyu jal a falon.
**Irin abubuwan dake kaiwa da komowa a ckn gdn kenan, ta yadda zaka rasa gane kan abin ko kuma bakin zaren dake da wuyar ganuwa, uwa tadau bangaren da soyayyarta tafi karkata sannan uba ma ya dauki nashi bangaren. Tambayar anan ita ce ko meye dalilin wanzuwar hakan?? Dole idan aka koma can kasan tarihi za'a iya tono sirrin.
** BAYAN KWANAKI UKU **
motar su kirar toyota highlander ce bisa kwalta ke sharara gudu byn dawowarsu daga mkrnt kmr yanda suka saba, misalin 1:40 na rana sanda motoci keta kaiwa da kawowa.
Yar amana dake zaune ta dubi direban tace "pls mubi ta SDK BOOKSHOP zanse wasu text books daga can sai mu wuce..."
caraf farida ta grgz kai tace "bazai yiwu ki tsaida mu ba ki bari a kaini idan yaso sai ki dawo ki shekara ma, kai mu tafi gd kai tsaye."
To a tsaya na sauka ni na dawo a motar haya don dole sai na sayi lttfnn yau. Nusaiba ta fada.
Na saukeki?? Rufan asiri!! Kiyi hkr farida gsky dole mu tsaya a inda yar amana keso.
Haka kuwa akai a dai-dai katafaren shagon suka tsaya ta fita ta tsallaka ta shiga, tadau tsawon lkc a ciki kafin ta fito dauke da leda me dauke lttffn data siyo, dai-dai lkcn bisa kskr wanda yazo shiga hnnsa ya bigi ledar ta fadi kasa lttfn suka watse tayi saurin dago kai suka hada ido tabishi da klln don tbbs ta ganeshi, karo na biyu kenan da abbw biyu masu kama da juna suka faru tsknnta dashi. Ba zata taba manta fuskarsa ba, bare sunansa daya fada mata da kansa ba....
To waye wannan?????
Sabahul khair.
Ya ikhwanee


Like us On Facebook   https://www.facebook.com/1arewa
Follow Us Twitter         https://www.twitter.com/1arewa_official
Follow Us Instagram   https://www.instagram.com/1arewa

Please Dnt Forget To Subcribe Our Youtube Channel  https://www.youtube.com/1arewamk
 
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 20:30
In Hausa Novels
Title : Yar Amana Part 4
Description : -------------------------- ** Farida takanyi takaici akan duk wani abin farin ciki da zai samu y'ar amana, haka kuma takanyi farin c...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Yar Amana Part 4"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ▼  February (149)
      • Yar Amana Part 6
      • Na Goyi Bayan A Samar Da Kasar Falasdinu .
      • Sojoji Sun Bude Manyan Hanyoyin Jihar Borno Bayan ...
      • Idan Ka Shirya Mu Hadu A Kotu, Sakon Fani Kayode G...
      • New Film : Nasibi Part 1&2
      • Yar Amana Part 5
      • Ban Yi Alqawarin Bada Naira 5,000 Ga Marasa Aikin ...
      • Buhari Ya Naso Yadawo Da Najeriya Kasar Musulunci ...
      • New Video : Manchester United 3 Arsenal 2
      • Manchester United Ta Doke Arsenal Da Ci 3-2
      • Graphic Photos: Hukumar Kastam Sun Kashe Wani Mutum
      • Jami'ar Jihar Kaduna Ta Samu Tallafin Motar Kashe ...
      • Photos: Sabin Hotuna Yan Kannywood A Amurka
      • Yar Amana Part 4
      • Kanwata Part 1
      • Gwamnatin Nasarawa Ta Kori Wata Dan Bayyana Ra'ay...
      • Sabon Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Duniya, Gia...
      • Graphic Photos: Sojojin Nijeriya Sun Sake Samun Na...
      • Yar'adua Da Jonathan Basu Gina Titi Ko Daya Ba A N...
      • Yar Amana Part 3
      • Munafukai Da Barayin Gwamnati Ne Ke Sukar Gwamnati...
      • Hukumar EFCC Na Shirin Gayyato Tsohon shugaban PDP...
      • MATSAYIN MAHAIFIYA A MUSULUNCI
      • Photos: Yau Aka Daura Auren Ishaq Sidi Ishaq
      • Samson Siasia Ne Sabon Kocin Najeriya
      • Ziyarar Buhari Dakin Ka'aba A Jiya Da Yau
      • Sunday Oliseh Ya Yi Murabus
      • Saraki, Dogara Da Sauransu Na Shirin Kafa Sabuwar ...
      • Messi Ya Baiwa Yaro Rigarsa
      • Jami'an 'Yan Sanda Sun Rasa Ransu A Yayin Tashin B...
      • Dan Sanda Ya Bindige Wani Dalibi Har Lahira A Gombe
      • Yan Shi'a Sun Kauracewa Zaman Kwamitin El-Rufa'i A...
      • Photos: An Jefar Da Wani Jariri A Shadda
      • Photos: Buhari Tare Da Sarkin Kano A Saudiyya
      • Daraja Naira Ta Fara Farfadowa
      • Buhari Ya Ki Yarda Da Bukatar Sarkin Saudiyya
      • Photos: Buhari A Massallaci Madina
      • New Video: Arsenal 0 Barcelona 2
      • Hajiya Aisha Dan Kano Ta Rasu
      • Photos: Buhari Ya Ziyarci Sarkin Saudiyya
      • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya -...
      • Buhari Ya Nada Makaho A Matsayin Babban Mai Taimak...
      • Yan Shi'a Sun Ki Halartar Zaman Kwamitin Binciken ...
      • EFCC Ta Cafke Tsohon Minista Abba Moro
      • Har Yanzu Akwai Tuhuma Rashawa Akan Shugaban PDP -...
      • An Yi Wa Wata Mata Da 'Ya'yanta Hudu Yankan Rago A...
      • Photos: Hotuna Daga Wajen Liyafan Aure Aminu Tambuwal
      • An Baiwa Mahajjata Damar Shiga Da Goro Kasar Saudiyya
      • Mata Na Rububin Sayar Da Gwalagwalansu Saboda Tash...
      • Yar Amana Part 2
      • Photos: ISIS Sunyi Wa Mutane Biyu Yanka Rago
      • Yau Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Saudiyya
      • Dalilan Da Suka Sa Na Musulunta - Emmanuel Adebayo
      • Almajiranci Ba Musulunci Ba Ne, Talauci Ne Ke Hadd...
      • An Kama Mai Magana A Madadin Shekau
      • Kwamitin Bincike Kan Rikicin 'Yan Shi'a Da Soji, Z...
      • Rakumi Yayi Sujadah Agaban Sa
      • Sakamakoni Wasanni Premier League Na Najeriya Na W...
      • Yar Amana Part 1
      • 'Yan Shi'a Sun Sha Alwashin Tarwatsa Gwamnatin Tar...
      • Sojojin Nijeriya Sun Sake Yin Nasara Akan 'Yan Boj...
      • Yadda Direbobin Ma'aikatun Kananan Hukumomin Jihar...
      • Ba Baiwa Bace Part 3
      • Dalilin Da Ya Sa Na Bar PDP - Dalhatu Sarki Tafida
      • Yanda Zaka Saya Datar Airtel 3GB Akan N1000
      • Amfanin Lemum Tsami
      • Anyi Wa Yaro Dan Shekara Hudu Hukucin Rai Da Rai A...
      • Ana Zargin Mutane Biyu Da Kwakwalewa Wani Yaro Ida...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Ta Sake Sabin Hotuna
      • Yan Sanda Sun Kama Wasu Da Suke Shirin Yin Auren J...
      • Photos: Gobara A Kasuwar Katako Dake Zamfara
      • Photos: Yaro Dan Shekara Biyu Wanda Iyayen Sa Suke...
      • Yau Buhari Zai Je Taro Kasar Masar
      • Buhari Na Bukatar Addu'ar Mu
      • Al'ummar Garin Keffi Na Fama Da Rashin Ruwan Sha
      • Photos: Matar Dan Sani Abacha Ta Haihu
      • Photos: Gobara A Kasuwar Singa Dake Jihar Kano
      • EFCC Ta Cafke Mijin Tsohuwar Ministar Man Fetur, A...
      • Rarara Ya Sha Ruwan Duwatsu A Jamhuriyyar Nijar?
      • Wata Uwa Na Shirin Auren Danta A Kasar Zimbabuwe
      • Photos: Wata Mata Ta Haifi 'Ya'ya Biyar A Jihar Oyo
      • An Yi Garkuwa Da Kawun Jonathan
      • Buhari Zai Jagoranci Bude Sabuwar Kasuwar Kasa Da ...
      • Buhari Ya Rike Mukaminsa, Ba Na So, Inji Naja'atu ...
      • Buhari Ya Nada Abike Dabiri A Matsayin Mai Taimaka...
      • Buhari Ya Sallami Shugabannin Kafafun Yada Labarai...
      • Boko Haram Sun Kashe Mutane Talatin A Jihar Borno
      • Daga Bakin Rarara Kan Sabuwar Wakar Da Aka Ce Ya Y...
      • Buhari Ya Nuna Jimaminsa Kan Rasuwar Hajiya Fati Koko
      • Wani Tsohon Shugaban Hafsan Soja Ya Maido Da Naira...
      • An Gano Tabbataccen Wurin Da Aka Boye Daliban Chibok
      • Photos: 'Yan Fim Din Hausa A Amurka
      • EFCC Ta Gano Dala Milyan Uku A Ramin Masan Gidan T...
      • Photos: Dubun Wani Barawo Ta Cika A Jos
      • EFCC Ta Cafke Wani Hafsan Soja A Hanyarsa Ta Ketar...
      • An Soma Kama 'Yan Arewa Mazauna Jihar Lagos
      • Ko Wannan Sako Yan Isa Gareka
      • EFCC Ta Soma Binciken Shema
      • Naira 20 Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Wani Mutum A Jiha...
      • Photos: Peter Psquare Ya Ziyarci Yan Wasan Kwallon...
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger