1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Ashe Kaine Mijina Part 3

Ashe Kaine Mijina Part 3

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 4 September 2015
Amma ya zanyi fuskewa kawai zan cigaba dayi yaya yashiga mota nima nashiga, nasani sarai idan akwai abinda ya tsana baifi ashiga bayan mota a barshi shi kadai a gaba ba, na kuwa fuske nabi Inna baya, ya kalleni irin kallon tausayi muka hada ido amma na fuske abina, na bude baya zan zauna, Inna tace nan kika saba zama?? Sumui sumui naje gaba na zauna, yaja mota sai sakwato birnin shehu, sokoto garin dan fodiyyo garin karamci qarin mutumci, garin dattako, garin kashe kunya, na jinjina muku sakwatawa, Allah ya barmu da qaunar ma'aiki.!!
Tunda muka shigo nake raba ido sabida qarin yamin, Gaskiya qarin yanada kyau da tsabta, sai kalle kalle nake sabida tunda nake ban taba zuwa sokoto ba sai yau, rabona da sokoto tun ina shan nonon innata, haka kawai naji hawaye suna saukomin, Lallai ban kyautawa yayaba! Na mishi butulci Sosai, shine wanda Kullum burinsa ganin farin cikina! Shine Kullum burinsa farantawa mahaifiyata,! Muna qauye amma ba wanda zai kirani da ba qauya! Ba wanda zai rainani, a qauyen mu nice gwana, nice yar gayu, nice kowa yakeso, kuma duk albarkacin yayanane, yanzu haka da na shigo cikin birni duk yan matan da na riqa hangowa a mota, ba ko wacce na gani da irin tufafinaba, sai daidaiku, cox yaya yayi ta fadamin tufafin da yake min ai na manyan matane dinkin ma haka, tufafina masu tsada na yayan masu kudi amma shine zan yiwa butulci irin wannan gaskiya dole in bashi haquri, na dan faki ido na kalleshi, sai ya qara bani tausayi,matuqa narasa irin halina, tun bayan rasuwar mahaifin mu munsha wahalar duniya, wanda daga baya yaya yana karatu yana bin motar daukar kayan gwari irinsu ayaba da lemo da mangoro, duk dai wani fruits da ake yayi, haka zasu loda cikin mota idan sun isa gari sai su sauke, ana biyansu, kuma ahakan yake karatu yana wannan sana'ar har ya qare secondary anan mai gari ya dauki nauyinsa da yake mai qarin mu abokin marigayi babane, ya dauki nauyinsa yaje dan fodiyyo sokt anan yayi dgr na farko yana kammalawa ya fara karantar wa a sokoto cement primary anan dai ya sami kudin shiga Sosai har ya ci gaba da karatunsa, duk albashinsa akan mu yake qarewa sabida yaya mutum ne mai zuciyan yi kuma yanada son fitarda kanshi dama wani nashi kunya shi isa tun yana qarami da yake dako kayan kwalliya ina dasu komai yana siyamin har na tasa nadan girma, kuma sam bashida qyashi duk abinda ya samu inna da naxia,
Mu biyu muke a gurin mahaifin mu ni da yaya, mahaifin mu ma'aikacin prison ne yana gadi a sokoto prison a wani rikici da akayi a gidan yari aka harbeshi anan Allah ya karbi ranshi, tun daganan muka dawo qauyen mahaifiyata da zama tun ina shan nono ataqaice dai bansan mahaifinaba. sai yaya da inna tsakanina da yaya shekara takwas ne, sabida inna tace har ta daina tunanin haihuwa sai ta sami cikina ta haifeni, yaya na matuqar sona kamar shine babana, bansan wahalar rayuwaba sam,

Ki fito mun iso naji ya fada cikin sassanyar murya, tausayinsa ya qara kamani, ban san lokacin da na masa murmushiba, amma sam fuskar sa bata kaina, gidan da na gani ya tsoratani, wani fakacecen gidane, da gate yaya ya bude, muka shiga, naga ikon Allah araina nace a cikin wannan gidan zamu zauna, sabida ko a mafarki ban taba ganina a iran wannan gidan ba, gidane bangare biyu ban gare daya an kammala ginin dayan banqaren kuma ba'a kammalaba amma wanchan bangaren da ba'a kammalaba yafi banqaren mu girma, muka shiga, muna shiga na tabbatar da yaya yamin gatan da yake fadar zai mini, naga so da qaunar da yace zai nuna mini, tabbas nayi sa'ar dan uwa, wasu hawaye suka sake zubomin, yaya ya shigo da kayan mu, ya nuna min dakina komai a tsare hatta kayan make up an saka min toilet dina sai wanda ya gani dakin inna ma haka komai tsab an gyara, sai dayan dakin da ya nuna mana na baqi, ya nuna ma inna kitchen da kayan abinci da komai a ciki duk da tana daure masa fuska yana mata bayanin komai nima yamin bayanin komai amma yaqi bari mu hada ido yayi waya yace aturo yaron sun iso, almajiri ya nema mana wanda zai riqa mana cefane da sauransu, ya baiwa inna kudi kamar yanda ya saba sai kawai yace sai anjima ya fita, nida inna mukayi jugum jugum sabon gida sabuwar rayuwa, Lallai yaya ya cika min alqawarina, sabida ya kawo ni birni kamar yanda kullum nake cewa inason akawoni birni gurin mijina, yau gani a birni a birnin ma sokoto birnin shehu, gari mai kyau kuma gida mai kyau, in kalli inna ina tsoron in mata magana naga ta daure fuska, sai na tashi nashige dakina, nayita kalle kalle, komai a tsare kuma tsab dai dai da buqatar duk wani dan birni, hotona dana yaya da inna munyi kyau Sosai anyi babban frame dinsa an kafa a dakina, nayi kyau a hoton yarinta na a fuska qarara amma bai hana kyauna fitowa ba, yar qaramar fuskata das da manyan idanuwana das dasu, hmmm gaskiya nayi kyau a hoton, na zauna jigum, sai na fara tunanin qawayena na qauye fatima yarin yayar nura ce duk qauyen mu ita kadai tamu tazo da ita sabida itama yar gayuce iyayenta suna birni amma ita tana qauye abinta, nura shine wanda tun da mahaifiyata ta sami cikina yace idan mace aka haifa matarshice, hak kuwa akayi tunda aka haifeni ya ke sona ana cemin matar nura, mamanshi takance dani auta matar auta, tun inada shekara uku, ya koma birni gurin yayanshi baban fatima qawata ban qara ganinsa ba har yanzu da nakeda shekera 14 a duniya...yanxune labari zekankama..!
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 18:02
In Hausa Novels
Title : Ashe Kaine Mijina Part 3
Description : Amma ya zanyi fuskewa kawai zan cigaba dayi yaya yashiga mota nima nashiga, nasani sarai idan akwai abinda ya tsana baifi ashiga bayan mot...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ashe Kaine Mijina Part 3"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ▼  September (198)
      • Ashe Kaine Mijina Part 12
      • Rijiyoyin Azabar Jahannama
      • Ba mu fitar da rai kan Kofin Turai ba — Wenger
      • Yan Boko Haram na zuba guba a ruwa
      • Buhari ya aika sunayen ministoci majalisa
      • Google ya fitar da samfurin mota mara matuki da za...
      • Jiragen saman Isra'ila sun kai hare-hare a Gaza
      • HANYOYI 10 DA ZAKA RAGEWA ANDROID PHONE JAN CAJI D...
      • [Video] Download Highlight Arsenal 2 Olympiacos 3
      • [Video] Download Highlight Porto 2 Chelsea 1
      • [Video] Download Highlight Barcelona 2 Bayern leve...
      • Buhari Ya Hadu Da Cameron
      • Yadda zaka Gyara layinka idan ya daina tura sakon ...
      • Alhazai fiye da 1000 ne suka rasu a Mina
      • Kawancen Boko Haram da IS ba alheri ba ne'
      • Tsokaci AKan Sallar Bana
      • Yanda Zaka dawo da Android zuwa modern
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Sarkin Jordan
      • Fareesah Part 1
      • Abincin Zuciya
      • Makaho Mai Ayukan Irin Na masu Ido
      • Idan Matarka Ta Bata Maka Rai
      • Kungiyar Yarrabawa Ta Gargadi Buhari Akan Saraki
      • Isra'ila na ci gaba da zaluntar Falasdinawa a Bait...
      • Gareth Bale Ya Dawo Baya Jinya
      • Boko Haram ta kai hari a yankin Askira Uba
      • [Photos] Behind The Scene Photos of ANA WATA GA WA...
      • NNPC: Za a gurfanar da masu almubazzaranci-Buhari
      • Nijar ta ware kwanakin juyayin mutuwar Alhazai
      • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Tara A Borno
      • Ranar Laraba Buhari Zai Mikawa Majalisar Dattawa S...
      • Kasar Faransa Ta Kai Hari Kan Sansanin ‘yan Ta’ada...
      • An tabbatar da rasuwar alhazan Nigeria 54
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Shugaban Kasan Korea
      • sakamakon wasannin mako na gida nigeria da aka yi:
      • Ashe Kaine Mijina Part 10
      • Ashe Kaine Mijina Part 9
      • Ronaldo ya yi takaici da bai ci kwallo ba
      • [Video] Download Kannywood Film Zee Zee
      • Alhazai 16 na jihohi uku sun jikkata
      • MESSi ya samu Mummunar Rauni
      • [Video] Download Highlight Tottenham 4 Manchester ...
      • [Video] Download Highlight Leicester City 2-5 Arsenal
      • [Video] Download Highlight Manchester United 3 Sun...
      • [Video] Download Highlight Barcelona 2 La Pasma 1
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 0 Malaga 0
      • [Video] Download Highlight Newcastle 2 Chelsea 2
      • An kai hari a ofishin SSS a Lokoja
      • Sarkin Kano Ya Auri Yar Lamido Adamawa Aboye
      • Ashe Kaine Mijina Part 8
      • LEWANDOWSKI ya sake kafa tarihi
      • Manchester United ta doke Sunderland 3-0
      • Newcastle da Chelsea sun tashi wasa 2-2
      • Tottenham ta ci Manchester City 4-1
      • An Rabawa Iyalan Rabilu Musa Ibro Gado
      • An kama Yarima Saudiyya Da Niyan Yin Fyade A Amurka
      • [Photos] Shin Zaka Iya Siyan Wanna Suwaita Akan Ku...
      • Sarkin Zang Na Taraba Ya Rasu Makka
      • Makaho mai koyar da masu ido karatu
      • [Fasaha] Yanda Zaka haɗa Wayan Android Da kwamfuta...
      • Girgizar kasa ta afku a Indonesiya
      • Kukan Kurciya Jawabi ne
      • [Photos/Nishadi] Abinda Ya Dace Da Kwarto Kenan
      • [Download Tafsir] Hukuncin Sallan idi da Layya da ...
      • WASANNI: An Zura Kwallaye 644 A Gasar Firimiyar Ni...
      • BUHARI Ya Jajantawa Iyalan Wadanda Suka Rasa Rayuk...
      • Ingila za ta rasa gurbi daya a gasar zakarun Turai
      • Neymar ya tattauna' da Manchester United
      • Tsohon kwarto na kokarin kwace ’ya’yan mijin tsohu...
      • [Photos]Buhari Ya Gana Da Manya Shugabanin Duniya
      • Ashe Kaine Miji Na Part 7
      • Iska Mai Fita Ta Gaban Mace
      • Za a cire Nigeria cikin jerin kasashe masu Polio
      • Mourinho Ya Yiwa Wenger Hannunka Mai Sanda
      • Fifa: An soma bincike kan Blatter
      • A Daina Dora Alhaki A Kan Mahajjata - Sarkin Kano
      • 'Yan Boko Haram 200 sun mika wuya
      • Gwamnatin Saudiyya ta kare kanta
      • [Photos] Bukola Saraki A Sinima
      • [Fasaha] Yanda Zaka Dakatar Da Wani Daga Kira ka
      • Duniya Za Ruguje
      • Sojojin Nigeria sun kwato garin Banki
      • 'Da akwai 'yan Nigeria da Niger cikin wadanda suka...
      • [Photos Evidence] Mummunar Tafiya Jami'an Tsaron K...
      • Saudiyya : Sarki Salman Ya Bukaci A Gaggauta Binci...
      • Labarin Wani Sarki Da Bafadensa
      • Yana Mafarkin Wata Mata
      • Ashe Kaine Miji Na Part 6
      • Layya Tana Da Sharadan Ingaci Gudu Biyar
      • Yayin da Musulmai ke bikin babbar Sallah an kai ha...
      • 'Kwanan Boko Haram ya kusa karewa'
      • An jefi Bukola Saraki a filin Idi
      • Sama Da Mutane 300 sun rasu a aikin Hajji Yau
      • Hukunce Hukuncen Layya
      • Shin Ya Halartar Mata Su Tafi Wajen Sallar Eidi
      • Shugaban Najeriya zai halarci taron MDD a Amurka
      • An saki ‘mai tsaron lаfiуаr’ Oѕаmа Bin Lаdеn
      • Yau Take Sallah
      • Hukunci Alhajin Da Ya Sadu Da Matarsa Kafin Arfa
      • Michel Kafando Ya Koma Kan Mulki A Burkina Faso
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger