1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Ashe Kaine Miji Na Part 6

Ashe Kaine Miji Na Part 6

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 24 September 2015
in kin Kammala ki kirani a waya sai muje ko, Ina qoqarin dura lomar a bakina nace mishi to yaya, ya wuce, naci gaba da chin abincina ina baiwa innata labarin rashin kirkin yan makarantamu, da kuma qawar da nayi sis khadee, da kuma tsinar da yaya ya riqa yiwa kairat ahmad a mota, inna itama dariya tamun, ai sai na hada yayanki aure da kairat ahmad muga qarshe tsiya, na kyalkyale da dariya, wallahi kema kinsan inna zakisa kawai ya qara tsanartane, dama haushinta yakeji, Allah sarki kairat nifa bana ganin abinda yaya yake cewa tana dashi, kawai tanada dan Rawan kaine, inna tace nidai ba ruwana,nayi murmushi, muna chin abinci muna hira har na kammala, inna bari inje in danyi bacci, inna ki tayar dani 4:30 pls, to Allah yakaimu, Kamin biyar dagani har yaya mun gama shiryawa, har munshiga mota muka dauki hanya sai DAY TO DAY, gurin ya hadu Sosai, super market ne hade da restaurant da kuma park a gurin, nidai kam fuskewa nayi kada a gane sabon shigace ni,amma Lallai gurin ya burgeni matuqa na sha magani ga shigar da nayi nasan qaryar yan birni Su nunan dressing, ina tsotsan minti na a hankali, irin nima yar birnin nan dan na kula birni yan rainin wayone Sai Su nemi Su min dariya wannan karon kuwa na shirya chin uban Su,Munshiga day to day, munyi shopping, kayan make up, ba qara kwasowa da turaruka kala kala da Su chocolate ba abinda bai siyamin ba, muna fitowa cikin ikon Allah na hadu da Sis khadee sunzo siyayyah,itada wani hand some guy, araina nace kar dai Saurayinta ne, dan yanayin yanda naga yana bata kulawa ko motsi tayi a kan idon sa sai kuma Suka burgeni, naziah wannan shine ammar shi xan aura Insha Allah, ta wani lumshe ido ta kalle shi, shi ko wawan Sai murmushi yake, tace wannan fa ko dai shine angon namu,tuni yaya ya daure fuska, na kalli yaya naga yasha magani no yayane fa....!! Ta dan sosa kai irin taji kunyar nan, ta gaida yaya na gaya ma yaya itace wacce ta min mutunci suka gaisa da yaya, yadan saki rai, mu dan kebe da ita ke mutuniyar ai na dauka wannan kamu kikayi guy haka har guy, uhummm kina tare da ammar dinki kina kallon wani, tayi dariya aike ba'a tsayawa guri daya ne, har na fara joules naga saurayinki xaifi my ammar, mita gani kuma tace kai ammar dina fa qarkene araina nace wannan yarinya da saurin sabo take, muka danyi tadi muka sha ice cream tare daga baya mukayi sallama muka wuce, muka dawo gida cike da farinciki..... Kwanaki sun shude, watanni sun haura shekaru sun jaa qaba, nida sis khadee mun zama daya, mun zama qawayen juna, fiye da tunanin mutum dan kuwa komin ta yayi kama dana fatima na, mun zama abinda muka zama a skull,amma nafita wayo, duk wani neman magana ni nake turata tanayi amma ita bata ganewa kuma bata ganeba, idan akazo in fuske a mata bulalarta, koda tace ni na turata ba wanda yake yarda sabida kowa yana min kallon waliyiya dan ba mai ganin koda murmushi na bayan ita... Duk wannan shaquwar tamu da nihal kusan shekara biyu amma tunda nake sau daya na taba zuwa gidansu, sabida yaya baya bari, hattana qawaye baya bari inayi barkatai, bare zancen samari, Nihal ta roqi yaya da kanta, akan ya barni inje gidansu, haka kuwa akayi yaya ya barni amma bazai kainiba sai dai in shiga motar kasuwa sabida yana da aiki sosai a office, ban damuba coz inason fita, na shirya tsab na musu tsaraba, na nemi motarda zata kaini unguwarsu, saida na fito na fuskanci garin akwai hadari sosai, na sami mota na shiga sai unguwarsu nihal, kofar rini...., ina isowa unguwar hadari ya fara tasowa tare da iska, duk wanda yasan hadarin Sokoto yasan yanda yake da iska mai hade da qasa a ciki, idona suka cika da qasa, har bana ganin gabana sosai, unguwar ba kowa, tayi shiru sai qarar itace da suke kadawa kakeji, kowa ya shige gidansa, iska akeyi sam bana ganin gabana, sai samun kaina nayi cikin qaton ramin kwata tsundum, Subahanallahi..... na fara swimming a kwata(dama andade ba'asaduba sukairat),mai uban wari ga kaina da ya bugu, haba ga ruwan sama an farayi kuma da qarfi, na tabbatar da idan ruwannan sukafi haka qarfi wucewa zasuyi dani, na tabbatarda kuma mutuwa ta tazo, dagyar Allah ya taimakeni na fito ramin nan, ruwa kamar da bakin gwarya, na fito amma na baro jakata jikin kwata, kuma gashi tace idan na iso in kirata, dan ban gane kwatancen da tamini ba gashi wayar na cikin jaka, jaka kuma na cikin kwata, sai qaqa....!! ga ciwon kai buguwar da nayi, nasan ba taxin da zata daukeni haka dame dame da kwata in bata mishi mota, nasan ko na sami mota banida ko kwandala, haka naja jiki na rabe jikin gate din wani gida, ina tsaye sai ga wata mota tazo music ne yake tashi sosai, saida suka iso kusa dani suka tsaya suka kwashe da dariya, nadago na kallesu, bance komai ba ba bakin musu tsiya, sukayi horn aka bude musu suka shiga gidan, araina nace dole in bar nan gurin Dan yaran gidannan da alama basuda kirki dagani yan iskane, na duba gabas da yamma ba mafaka sai nan, sai kawai na haqura har a qare ruwan kunyar duniya ta isheni, jikina duk kwata, ga ciwon kai ya tsananta har na kasa tsayuwa na tsuguna, ruwa yaqi zaqaitawa sai.....Yaqi tsaqaitawa Sai na yanke shawarar bari in daure in dan shiga ruwannan idan kwatar jikina ta wanke, my be zan samun abin hawa, na miqe kenan kawai sai jiri ya kwasheni na fadi a gurin sumammiya, kaina ya qara bugun gate din gidan,kikaji gwall, maigadi ya fito ya ganni a hakan ya shiga ya kira matar sa aka taimaka masa ya shigo dani daga ciki, shida matarshi suka taimakamin har na farfado na dawo hayyacina, amma bana gane komai kuma ban san inda nake ba, matar ta ciremin kayan kwata ta daurayemin jikina ta saka min wasu tsummakaronta,ta bani dan paracetamol da panadol na kora, bayan kamar awa biyu na fara farfadowa, na gane inda nake, suka tambayeni sunana da komai na musu bayani, muna cikin magana najiyo muryar sis da wani namiji a waje Uncle wallahi tun kamin afara ruwa tacemin ta fito, gida, kuma batasan nan gidan ba, na kira wayanta yafi sau dubu baya shiga, kataimakeni dan allah uncle, kinsan Allah, wallahi ba inda zani gwanda ma ki haqura ki kama kanki ke idan ma kika qara min maganar wata anan sai na babbalaki.... Tabbas muryar nihal ce kuma ni take nema, nace ma matar maigadi, gurin waccan yarinyar nazo, tanajin haka tayi wuf ta tashi, ta qwala mata kira.. sis khadee.! Sis khade!! Ko ta waigo ta wuce abinta, sista khadi kizo ga nazia anan, ba shiri ta waigo ba shiri ina take rabi??..... SABAHUL KHAIRR...!
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 19:40
In Hausa Novels
Title : Ashe Kaine Miji Na Part 6
Description : in kin Kammala ki kirani a waya sai muje ko, Ina qoqarin dura lomar a bakina nace mishi to yaya, ya wuce, naci gaba da chin abincina ina ba...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ashe Kaine Miji Na Part 6"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ▼  September (198)
      • Ashe Kaine Mijina Part 12
      • Rijiyoyin Azabar Jahannama
      • Ba mu fitar da rai kan Kofin Turai ba — Wenger
      • Yan Boko Haram na zuba guba a ruwa
      • Buhari ya aika sunayen ministoci majalisa
      • Google ya fitar da samfurin mota mara matuki da za...
      • Jiragen saman Isra'ila sun kai hare-hare a Gaza
      • HANYOYI 10 DA ZAKA RAGEWA ANDROID PHONE JAN CAJI D...
      • [Video] Download Highlight Arsenal 2 Olympiacos 3
      • [Video] Download Highlight Porto 2 Chelsea 1
      • [Video] Download Highlight Barcelona 2 Bayern leve...
      • Buhari Ya Hadu Da Cameron
      • Yadda zaka Gyara layinka idan ya daina tura sakon ...
      • Alhazai fiye da 1000 ne suka rasu a Mina
      • Kawancen Boko Haram da IS ba alheri ba ne'
      • Tsokaci AKan Sallar Bana
      • Yanda Zaka dawo da Android zuwa modern
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Sarkin Jordan
      • Fareesah Part 1
      • Abincin Zuciya
      • Makaho Mai Ayukan Irin Na masu Ido
      • Idan Matarka Ta Bata Maka Rai
      • Kungiyar Yarrabawa Ta Gargadi Buhari Akan Saraki
      • Isra'ila na ci gaba da zaluntar Falasdinawa a Bait...
      • Gareth Bale Ya Dawo Baya Jinya
      • Boko Haram ta kai hari a yankin Askira Uba
      • [Photos] Behind The Scene Photos of ANA WATA GA WA...
      • NNPC: Za a gurfanar da masu almubazzaranci-Buhari
      • Nijar ta ware kwanakin juyayin mutuwar Alhazai
      • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Tara A Borno
      • Ranar Laraba Buhari Zai Mikawa Majalisar Dattawa S...
      • Kasar Faransa Ta Kai Hari Kan Sansanin ‘yan Ta’ada...
      • An tabbatar da rasuwar alhazan Nigeria 54
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Shugaban Kasan Korea
      • sakamakon wasannin mako na gida nigeria da aka yi:
      • Ashe Kaine Mijina Part 10
      • Ashe Kaine Mijina Part 9
      • Ronaldo ya yi takaici da bai ci kwallo ba
      • [Video] Download Kannywood Film Zee Zee
      • Alhazai 16 na jihohi uku sun jikkata
      • MESSi ya samu Mummunar Rauni
      • [Video] Download Highlight Tottenham 4 Manchester ...
      • [Video] Download Highlight Leicester City 2-5 Arsenal
      • [Video] Download Highlight Manchester United 3 Sun...
      • [Video] Download Highlight Barcelona 2 La Pasma 1
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 0 Malaga 0
      • [Video] Download Highlight Newcastle 2 Chelsea 2
      • An kai hari a ofishin SSS a Lokoja
      • Sarkin Kano Ya Auri Yar Lamido Adamawa Aboye
      • Ashe Kaine Mijina Part 8
      • LEWANDOWSKI ya sake kafa tarihi
      • Manchester United ta doke Sunderland 3-0
      • Newcastle da Chelsea sun tashi wasa 2-2
      • Tottenham ta ci Manchester City 4-1
      • An Rabawa Iyalan Rabilu Musa Ibro Gado
      • An kama Yarima Saudiyya Da Niyan Yin Fyade A Amurka
      • [Photos] Shin Zaka Iya Siyan Wanna Suwaita Akan Ku...
      • Sarkin Zang Na Taraba Ya Rasu Makka
      • Makaho mai koyar da masu ido karatu
      • [Fasaha] Yanda Zaka haɗa Wayan Android Da kwamfuta...
      • Girgizar kasa ta afku a Indonesiya
      • Kukan Kurciya Jawabi ne
      • [Photos/Nishadi] Abinda Ya Dace Da Kwarto Kenan
      • [Download Tafsir] Hukuncin Sallan idi da Layya da ...
      • WASANNI: An Zura Kwallaye 644 A Gasar Firimiyar Ni...
      • BUHARI Ya Jajantawa Iyalan Wadanda Suka Rasa Rayuk...
      • Ingila za ta rasa gurbi daya a gasar zakarun Turai
      • Neymar ya tattauna' da Manchester United
      • Tsohon kwarto na kokarin kwace ’ya’yan mijin tsohu...
      • [Photos]Buhari Ya Gana Da Manya Shugabanin Duniya
      • Ashe Kaine Miji Na Part 7
      • Iska Mai Fita Ta Gaban Mace
      • Za a cire Nigeria cikin jerin kasashe masu Polio
      • Mourinho Ya Yiwa Wenger Hannunka Mai Sanda
      • Fifa: An soma bincike kan Blatter
      • A Daina Dora Alhaki A Kan Mahajjata - Sarkin Kano
      • 'Yan Boko Haram 200 sun mika wuya
      • Gwamnatin Saudiyya ta kare kanta
      • [Photos] Bukola Saraki A Sinima
      • [Fasaha] Yanda Zaka Dakatar Da Wani Daga Kira ka
      • Duniya Za Ruguje
      • Sojojin Nigeria sun kwato garin Banki
      • 'Da akwai 'yan Nigeria da Niger cikin wadanda suka...
      • [Photos Evidence] Mummunar Tafiya Jami'an Tsaron K...
      • Saudiyya : Sarki Salman Ya Bukaci A Gaggauta Binci...
      • Labarin Wani Sarki Da Bafadensa
      • Yana Mafarkin Wata Mata
      • Ashe Kaine Miji Na Part 6
      • Layya Tana Da Sharadan Ingaci Gudu Biyar
      • Yayin da Musulmai ke bikin babbar Sallah an kai ha...
      • 'Kwanan Boko Haram ya kusa karewa'
      • An jefi Bukola Saraki a filin Idi
      • Sama Da Mutane 300 sun rasu a aikin Hajji Yau
      • Hukunce Hukuncen Layya
      • Shin Ya Halartar Mata Su Tafi Wajen Sallar Eidi
      • Shugaban Najeriya zai halarci taron MDD a Amurka
      • An saki ‘mai tsaron lаfiуаr’ Oѕаmа Bin Lаdеn
      • Yau Take Sallah
      • Hukunci Alhajin Da Ya Sadu Da Matarsa Kafin Arfa
      • Michel Kafando Ya Koma Kan Mulki A Burkina Faso
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger