1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Ashe Kaine Mijina Part 8

Ashe Kaine Mijina Part 8

By Abdul Mk
Add Comment
Sunday, 27 September 2015
suma nayi mi nayi Allah masani, sai farkawa nayi na ganni a wani makeken gado an saka min ruwa, na bude ido a hankali, na jujjuyasu bansan inane nan ba, nayi qoqarin tashi amma nakasa tashi kaina yayi nauyi, naduba sai naga ashe ruwa ake qaramin, iya tunanina gidan su sista khadee ne tunda daga chan nafito, my be faduwa nayi aka maidani chan.! Kawai sai na daure fuska dan kuwa banason ganinsu. Banason taimakonsu, banason duk wani abu daya shafesu, ina kwance sai ga wani saurayi gajere fari ya shigo, ina ganinsa, na fara surutai, miyasa kuka maidani gidanku, miya dameku da lafiyata da ciwona?? Kumaidani gaidanmu banason ganinku ko kadan, haka nayita surutai ina qoqarin cire drop dinda aka sakamin sai naji ya riqe hannuna, na daga ido na kalleshi baice min komai ba saima bina da ido da yayi ina balaee na, naso in ci gaba sai kuma na fasa sabida kaina yayi nauyi Sosai ihun da nayi.. namaida kaina, na rufe idona, bacci mai nauyi ya qara daukeni banfarka ba sai tsakiyar dare, abin mamaki gajerin qaton da na gani daxu shine na gani kwance a gefena yana sharar bacci abinshi, dayake qadon qatone Sosai, kuSan gadon ya cika dakin, har yasa ko gurin sallah babu, na tashi ina dube dube ga dukkan alama nan dakin mazane, amma sista khade ta cuceni maimakon ta kaini dakinta sai ta ijiyeni anan? Dakin uncle dinta Wallahi nida ita har abada ta xubar min da mutunci yanxu idan yaya da inna suka ji na kwana daki daya da qato mi xasu kalleni,.....!!??
N qare tunane tunane da bala'eena cikin xuciya, nayi niyyar in tayar dashi ya kaini gida amma kuma na fasa, na dago kaina na hango qofa biyu naje a hankali na murda daya najita gam a kulle na murda ta gefenta sai ta bude na leqa sai naga ashe toilet ne, ko nayi wanka bnida tufafin sakawa gwanda in haqura nayi fitsari nafito, raina duk a bace, ina dubawa naga ledar DAY TO DAY, kuma ledar ta clothes ce sai na buda ina dubawa naga tufafi da brush da duk abin buqatar mace hadda pad ko sista khadee dan uban tace mishi bana sallah ohon mata!!!??
Na dauki ledar na shiga bayi na kulle nayi wanka da yake kaina adaure yake, amma dai gashina anyi sama dashi hakan ya bani damar wanke gashina tsab, nayi wanka kamar ban taba wankaba, ga ruwan da zafi Sosai, duk sanyi da kasalar da suka rage naji sun tafi, nayi brush, amma yunwa ta addabeni, na saka kayan top ne da jeans, nafito kamar baniba, amma zuciyata cike da haushin su sista khadee, ina fitowa naji ana kiran sallah, na tuna inna tace kada inkai maqreeb, naje na tayarda wannan gajeren yana wani mutsuke ido, mlm ka tashi kaje ka kira sista khade akaini gidan mu ko a budemin qofa inje gida... na fada cike da qadara, wani kallo yakemin, kallon baisan alqiblar maganataba, kallon mi kike nufi??, ya tashi zaune, amma kya bari gari ya waye sannan akaiki gida ko,?? wane gari zan bari ya waye? Yace Bakiji ana sallar asuba bane??Asuba!?? Dama asubace ba maqreeb ba?? Kuka ya kubucemini ba tare da nasaniba, miyasa sista khadee tamun hakane? Miyasa zata bari ihar in kwana gidansu kuma ta ijiyeni a dakin uncle dinta??
Lallai khadija ba qawar kirki bace, wannan duk araina nakeyi, na dago na kalli mutumin nan,na rasa irin rashin kunyar da xan surfa mai, kawai, nace uncle to sista khadee ta gayawa inna da yaya ina gidansune??, sabida inna tace kada in kai maqreeb gashi har gari ya kusa wayewa?? Yayi kasake yana kallona, kayi magana mana uncle, yaji dadin sunan data kirashi dashi, har yana maimaitawa a fili uncle.!!! amma kuma shi wacce sista khadee ce take fada haka, Lallai idan yagaya mata baisan sista khadee ba wannan rudaddiyar zata daga mishi hankali fiye da na yanxu, amma zai lallabata har gari ya waye sai ya mata bayanin komai, da sanyin murya yace ki zauna in miki bayani, kinji sister na, da jajayen idona na dago na kalleshi jin ya fadi sunan da yaya yake kirana dashi, sai na sami kaina ina maibin umurninsa, na zauna girmn kai ba nawa bane..
Na zauna, kiyi haquri zuwa wayewar gari zan gaya miki komai, kinji? na daga kai alamar shkenan ba komai, na zauna jigun, chan natuna banyi sallar ko azzahar bare magreeb gashi har an kira asuba, na miqe naje na dauro alwula nazo nayi sallolin da suka hau kaina bayan na kammala nayi sallar asuba nayi addu'a Allah ya fitar dani wannan qangi da sista khadee ta jefani, ya tsareni da sharrin uncle dinta,!
Anan zaune bacci yayi awon gaba dani ban farkaba sai guraren tara na safee, ina farkawa na duba bashi ba labarinshi, na tashi na murda qofa najita kulle gam, ga BF nan an hadamini an ijiye mini, wasu zafafan hawaye suka gangaro a kumatuna Lallai sista khadee ta cika yar iska! Wato haka zata min ko? Ba wata mafita illa in danne abincina in barwa Allah ko na mutu in tafi ciki da nauyi.!!
A bangaren iyayen nazia kuwa tunda inna taga an kira maqreeb bata dawo ba ta kira wayar nazia, tana ringing amma ba'adauka, tayi ta kira har ta qufula ta daina kira ta dauki alwashin idan ta dawo zata gane kurenta, shiru nazia har qarfe goma bata dawoba, sai hankalin inna ya fara tashi, ta dauki waya kena zata kira yaya hafeez sai gashi yazo, kasan fa har yanzu nazia bata dawo ba!??, haba dai,? Allah kuwa! Kuma nayita kiranta bansametaba, to baki kira qawar tataba? Eh ban kiraba, to bari in kirata.
Saida ya kira sau uku ana hudu aka daga, batayi maganaba shi ya fara sallama aka amsa mishi sama sama, yanxu inna take gayam nazia har yanzu bata dawoba! Kuma tace gidan ku xataje kamar yanda kika roqa na amince ta tafi, tace Nazia kuma?? Ai batazo nan ba!! What?Eh batazo ba nace, ai kuwa tun safee tafito gida tace zatazo gidanku, kamar yanda kika buqata inna ta barta tazo, hmmm to kuwa banan tazoba, sai ku kira wayarta kuji ina yarku take.! Ban..... yaji ta katse waya bata ma saurari abinda zai ce mataba, ya juyo yayiwa inna bayanin abinda khadijar ta fada hankalinsu duk ya tashi, suka fito aka fara chigiya unguwa unguwa har kofar rini unguwar su sista khadee saida akaje nemanta, amma bata ba labarinta, gashi dare yayi, haka suka kwana zaune, ga wayarta na ringing amma ba'adauka guraren asuba ma wayar saita daina ringing hankali ya qara tashi, tunda asuba yaya ya koma police station aka kai hotonta ana cigiyarta, aka kai gidan tv gidan radio jarida duk aka baza ana nemanta, amma har guraren 12 na rana ba ko karenda yace ya ganta,
Tana zaune ta tanqware gafafu, taji ana murda qofa, tuni ta miqe tsaye tana jiran shigowarsa, yana kunno kai dakin da sallamarsa da murmushin sister har kin..... sai saukar mari yaji a fuskarshi, kai mahaukacin inane da xaku kawo gidan maxa ku ijiye, idan ita khadijar yar iska ce to ni ba yar iska bace kuma ka gaggauta maidani gidn mu...!!! ya dago da sauri ya kalleta, ya daga hannu zai mareta kome ya tuna kawai ya sauke hannunsa,ya dunqule hannu rai bace ya mata wani kallo ya wurga ledar da ya shigo da ita ya ja qofa ya kulle ya tafi abinshi, sai tafara dana sanin hukuncin da ta mishi, tafara Allah wadai da zuciyarta,da kuma rashin kunya irin tata, miyasa ta mishi haka?? Lallai bata kyauta ba gashi ya tafi ya barta,jiya ta mare shi yauma ta mare Shi, itako haka xata qare da dukan maxa..!!!!?
qeqe idonta ba kuka ba alamunsu ta miqe ta janyo ledar Abincine take away guda biyu komai dai guda biyu, da alama da nashi da nata dasu drink da ice cream duk a ciki, ta bude ta sa abincin gaba amma ta kasa chi tayi tagumi ta tashi tayi sallah azzahar tananan zaune har la'asar tayi sallah taga cikinta ya fara ihu, ta janyo abincin taci ta qoshi,a haka bacci yayi awon gaba da ita har dare yayi bashi ba labarinsa guraren sha biyu ta dauko abincin dazu, dayan da ya rage ta chinye, shiru shiru har bacci ya dauketa bata farka ba sai guraren biyar, bashi ba labarinsa, amma kuma ya ijiye mata ledar BF.
hakadai wasa wasa har saida Nazia tayi kwana hudu a gidannan bata qara ganin saba, kuma kamar aljani sai tayi bacci yake kawo mata abinci abin yana daure mata kai, yau ta dauki alwashin bata ba barci, har kusan maqreeb ba'a kawo mata abinci ba, data gaji da jira sai ta dan gyangyada baccin da tashinta duka minti hudune amma har ya kawo abinci ya fice abnshi, tunani kala kala takeyi, ta fara tunanin ko ta daina cin abinci ne, wata xuciyar tace ki danne abinki ko kin mutu kije da nauyi..
Duk tayi wani iri da ita ammafa bata rameba ko kadan dan kuwa bata wasa da abinci saidai akwai alamar tashin hankali tare da ita,
Iyaye anyi sanarwa har an gaji bata ba labarinta, anje gun malamai suna ta addu'a anata sauke qur'anai Allah ya bayyanata amma shiru.. sister khadee kuwa bata ma san cewa har yanzu ba'aga nazia ba, hankalinta kwance tana al amarrunta, ko a skull da andauko zancenta sai tabar gurin batason zancen, bata San xancen batanta akeyiba, su kuma sauran sun dauka haushin rashin qawane yakesa bata zama cikin mutane musamman da ake cewa garin zuwa gidansu ta bata..
Yaudai baxanyi bacci ba sai naga aljanin da ke ijiyemin abinci,baccin qarya nayi ya dauka nayi bacci ko minti uku ba'ayiba naji ana buda qofa a hankali bayan ya bude sai kuma ya tsaya kamar bayan minti daya sai aka turo qofa ina jin ya turo qofa nayi zubur na miqe dama akan dadduma nayi baccin gefen qofane yana Shigowa na miqe dan Allah uncle kayi haquri.!!! da abinda na maka dan Allah ka kaini gida, aranshi yace dama batayi bacci ba??.
Ya tsaya bakin qofa ya toge, ina tsoron in shigo ki mareni! Ko ki dakeni dan nakula bakida lafiya!! Naji xafin maganar amma na Shanye yaci gaba idan haukar taki baxata motsaba in shigo, kuuuuut dan na mareShi xaicemin mahau kaciya, na daqo na kalle shi namai kallon raini har na hada baqar maganar da xan yaba mai, kawai na sunkuyar dakai kayi haquri uncle.....
Yashigo dakin ya zauna, ya kalleta ashe ganin da yake mata a camera ba haka bane duk ta firgice a camera kuwa yana ganinta kaman lafiya lau,
Yana xama ta fara jero mai tambaya...
Miyasa ka ijiye ni anan??
Mi kakeso in maka??
Baka tsoron Allah ne??
Ko kai ba musulmi bane??
Baka tunanin halinda iyayena zasu shiga??
Is ok.... ya katseta, da daga mata hannu kansa na kallon qefe, ta dago ta kalleshi, ki natsu kiji mi zan gayamiki!! Na farko Idan na fara magana kada kiyi magana sai na qare, kinajina? Eh naji!! Ya juyo ya kalleta tausayinta da yanda ta bashi amsa ya kamashi , lokaci daya sonta da sha'awar kusantarta ya kamashi, ya hade yawun dole, gashi ta wani mishikyau, tufafin sa ne a jikinta top da wando, yayi sauri ya kawar da kai, ya miqe tsaye idan har ya kuSan ceta bai mata adalciba, dan kuwa yayi niyar keta mata mutunci ladar mari da ta mishi amma kuma tausayinta ya rinjaye shi, ya miqe anjima zan miki bayani, zatayi magana, mi nace miki?? Ta tuna yace kada tayi magana, ta kalleshi taga idonsa taga ya kada yayi jaa, sai taji tsoro, ya fita, mamaki ya kamata yanda ya sauya lokaci daya, taci abincin tayi sallar tana nan zaune sai gashi ya shigo, abin mamaki bai kalli ko gefenta ya zaune ya juya mata baya.....
WALIYYI kenan..
Ya allah kabamu xuciya bamesan sa 6amakaba..


Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 07:00
In Hausa Novels
Title : Ashe Kaine Mijina Part 8
Description : suma nayi mi nayi Allah masani, sai farkawa nayi na ganni a wani makeken gado an saka min ruwa, na bude ido a hankali, na jujjuyasu bansan...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ashe Kaine Mijina Part 8"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ▼  September (198)
      • Ashe Kaine Mijina Part 12
      • Rijiyoyin Azabar Jahannama
      • Ba mu fitar da rai kan Kofin Turai ba — Wenger
      • Yan Boko Haram na zuba guba a ruwa
      • Buhari ya aika sunayen ministoci majalisa
      • Google ya fitar da samfurin mota mara matuki da za...
      • Jiragen saman Isra'ila sun kai hare-hare a Gaza
      • HANYOYI 10 DA ZAKA RAGEWA ANDROID PHONE JAN CAJI D...
      • [Video] Download Highlight Arsenal 2 Olympiacos 3
      • [Video] Download Highlight Porto 2 Chelsea 1
      • [Video] Download Highlight Barcelona 2 Bayern leve...
      • Buhari Ya Hadu Da Cameron
      • Yadda zaka Gyara layinka idan ya daina tura sakon ...
      • Alhazai fiye da 1000 ne suka rasu a Mina
      • Kawancen Boko Haram da IS ba alheri ba ne'
      • Tsokaci AKan Sallar Bana
      • Yanda Zaka dawo da Android zuwa modern
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Sarkin Jordan
      • Fareesah Part 1
      • Abincin Zuciya
      • Makaho Mai Ayukan Irin Na masu Ido
      • Idan Matarka Ta Bata Maka Rai
      • Kungiyar Yarrabawa Ta Gargadi Buhari Akan Saraki
      • Isra'ila na ci gaba da zaluntar Falasdinawa a Bait...
      • Gareth Bale Ya Dawo Baya Jinya
      • Boko Haram ta kai hari a yankin Askira Uba
      • [Photos] Behind The Scene Photos of ANA WATA GA WA...
      • NNPC: Za a gurfanar da masu almubazzaranci-Buhari
      • Nijar ta ware kwanakin juyayin mutuwar Alhazai
      • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Tara A Borno
      • Ranar Laraba Buhari Zai Mikawa Majalisar Dattawa S...
      • Kasar Faransa Ta Kai Hari Kan Sansanin ‘yan Ta’ada...
      • An tabbatar da rasuwar alhazan Nigeria 54
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Shugaban Kasan Korea
      • sakamakon wasannin mako na gida nigeria da aka yi:
      • Ashe Kaine Mijina Part 10
      • Ashe Kaine Mijina Part 9
      • Ronaldo ya yi takaici da bai ci kwallo ba
      • [Video] Download Kannywood Film Zee Zee
      • Alhazai 16 na jihohi uku sun jikkata
      • MESSi ya samu Mummunar Rauni
      • [Video] Download Highlight Tottenham 4 Manchester ...
      • [Video] Download Highlight Leicester City 2-5 Arsenal
      • [Video] Download Highlight Manchester United 3 Sun...
      • [Video] Download Highlight Barcelona 2 La Pasma 1
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 0 Malaga 0
      • [Video] Download Highlight Newcastle 2 Chelsea 2
      • An kai hari a ofishin SSS a Lokoja
      • Sarkin Kano Ya Auri Yar Lamido Adamawa Aboye
      • Ashe Kaine Mijina Part 8
      • LEWANDOWSKI ya sake kafa tarihi
      • Manchester United ta doke Sunderland 3-0
      • Newcastle da Chelsea sun tashi wasa 2-2
      • Tottenham ta ci Manchester City 4-1
      • An Rabawa Iyalan Rabilu Musa Ibro Gado
      • An kama Yarima Saudiyya Da Niyan Yin Fyade A Amurka
      • [Photos] Shin Zaka Iya Siyan Wanna Suwaita Akan Ku...
      • Sarkin Zang Na Taraba Ya Rasu Makka
      • Makaho mai koyar da masu ido karatu
      • [Fasaha] Yanda Zaka haɗa Wayan Android Da kwamfuta...
      • Girgizar kasa ta afku a Indonesiya
      • Kukan Kurciya Jawabi ne
      • [Photos/Nishadi] Abinda Ya Dace Da Kwarto Kenan
      • [Download Tafsir] Hukuncin Sallan idi da Layya da ...
      • WASANNI: An Zura Kwallaye 644 A Gasar Firimiyar Ni...
      • BUHARI Ya Jajantawa Iyalan Wadanda Suka Rasa Rayuk...
      • Ingila za ta rasa gurbi daya a gasar zakarun Turai
      • Neymar ya tattauna' da Manchester United
      • Tsohon kwarto na kokarin kwace ’ya’yan mijin tsohu...
      • [Photos]Buhari Ya Gana Da Manya Shugabanin Duniya
      • Ashe Kaine Miji Na Part 7
      • Iska Mai Fita Ta Gaban Mace
      • Za a cire Nigeria cikin jerin kasashe masu Polio
      • Mourinho Ya Yiwa Wenger Hannunka Mai Sanda
      • Fifa: An soma bincike kan Blatter
      • A Daina Dora Alhaki A Kan Mahajjata - Sarkin Kano
      • 'Yan Boko Haram 200 sun mika wuya
      • Gwamnatin Saudiyya ta kare kanta
      • [Photos] Bukola Saraki A Sinima
      • [Fasaha] Yanda Zaka Dakatar Da Wani Daga Kira ka
      • Duniya Za Ruguje
      • Sojojin Nigeria sun kwato garin Banki
      • 'Da akwai 'yan Nigeria da Niger cikin wadanda suka...
      • [Photos Evidence] Mummunar Tafiya Jami'an Tsaron K...
      • Saudiyya : Sarki Salman Ya Bukaci A Gaggauta Binci...
      • Labarin Wani Sarki Da Bafadensa
      • Yana Mafarkin Wata Mata
      • Ashe Kaine Miji Na Part 6
      • Layya Tana Da Sharadan Ingaci Gudu Biyar
      • Yayin da Musulmai ke bikin babbar Sallah an kai ha...
      • 'Kwanan Boko Haram ya kusa karewa'
      • An jefi Bukola Saraki a filin Idi
      • Sama Da Mutane 300 sun rasu a aikin Hajji Yau
      • Hukunce Hukuncen Layya
      • Shin Ya Halartar Mata Su Tafi Wajen Sallar Eidi
      • Shugaban Najeriya zai halarci taron MDD a Amurka
      • An saki ‘mai tsaron lаfiуаr’ Oѕаmа Bin Lаdеn
      • Yau Take Sallah
      • Hukunci Alhajin Da Ya Sadu Da Matarsa Kafin Arfa
      • Michel Kafando Ya Koma Kan Mulki A Burkina Faso
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger