1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mu Sha Dariya » DAN ALHAJI 2

DAN ALHAJI 2

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 10 June 2015
Tuni ta fara ja baya tana fadin (la ila ha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin) tuni nasa hannu na fesa mata mari nace ni kk wa addu'ah? Nakara matsawa inda take ta riga ta kure daga ita sai bango dan dole ta tsaya naje dab da ita ina iya jin numfashinta na kalleta hakika salma kyakykyawace matsalar kawai ni kallon yar aiki nake mata' tuni salma tagama tsorata da abinda nake shirin aikatawa' nace ke mahaukaciya me kike tunanin zanyi miki? Dama koda baki shigo ba ina da niyar samunki nayi miki warning' shine zakije skul dinku kidinga ce musu wai ke yar kanwar Alhajina ce ko? Tace wallahi a'a yaya kabir wasune suka fada musu baniba' na daka mata tsawa nace ke wawa idan bake kika fada ba wane zai san alakarmu dake? Dan haka inaso ja kunnanki wallahi duk sanda kika sake fadar wai munada alaka sai nayi maganinki' kin manta cewa ke mahaifanki sun mutu? Don haka ki dinga daukar kanki a matsayi yar aiki saboda bazai yiwu ace nida gidan ubana ace muzama daya da wani ba' kuma duk abinda nakeso shi daddy yake ita kuma hajiya bazata iya tsallake umarnin daddy ba dan haka wallahi idan kika ci gaba da zubar min da class dina sai nasa kin koma inda kika fito banza kawai fitarmin daga daki' da sauri tabar dakin dan dama atsorace take' 1:00am yayi dadai da lokacin motocin sukai parking a harabar club muka fito gayu suka biyo bayana' shigar mu keda wuya salon clubing ya canza na fara hada dancing competetion' ina saka kudu kamar dubu dari' ana cikin haka kudin wajena suka kare' nace daddy!! Ya amsa da sauri nakalli sammah night driver na nace bashi key din motar nan yabude boot akwai kudi ya debosu duka' ya bashi daddy tafi ya kawo da sauri' mu biyar mukaje wajEn sammah abokina ne amma idan dare yayi shine yake min driving sai hamza abdul daddy auwal wadanda suke bina kullum dan aji dadin rayuwa' ana kiran sallar asuba muka dauki hanyar gida' Tunda na dawo na shiga bangarena na kulle na kashe wayoyina saboda nasan hajiya zata tasheni ban tashiba sai karpe uku na yamma nayi wanka na kwalawa salmah kira ta kawo min abinci' ina gama ci hajiya tazo ta fara tambayata ina kaje jiya? Nace hajiya naje walima ne dare yayimin shine na kwana acan' hajiya tace kabiru meyasa kake so kadinga batamin rai ne? Nace haba hajiya nifa nace miki banaso kidinga cemin kabiru sai kace wani dan kauye ni kabeer nafi so' hajiya ta kalleni cikin bakin ciki tace gaskiya yaron nan kayi nisa amma ina rokon Allah ya shiryaka' na tashi nayo waje cikin fushi nasamu nura mai gadi nace kai meyasa kakeyimin shaida wajen hajiya? Nura ya mike a tsorace dan yasan halina yace wallahi banyi maka shedar komai ba' na daka masa tsawa nace dallah can yimin shiru idan bakaiba wane yasan karpe nawa nake fita karfe nawa nake dawowa? Ku dama talakawa da an kawo ku cin arziqi saikun nuna halinku' nura yace wallahi ni ban fadamata ba kabiru.......tas! Karar marin dana sheka masa shiyasa shi dakatawa tare da dafe kumatunsa' nace kai ni zakacewa kabiru an fada maka nima bagidaje ne irinka' yace kayi hakuri dan Alhaji wallahi mantawa nayi' na juya na bude mota na fita. Muna zaune nida friends dina sunata labaransu nikuma ina chatting kawai sai wani guy yayi pArking a mota cikin bacin rai yazo gabana yafara masipa yana cewa kai dan Alhaji kake ko wa? Abinda kake ya isheka haka meyasa dan kanwata ta kalleka zaka mareta? Hamza yace an mareta meza kai? Yace kai dan karere ba dakai nake ba' daddy ya mike a fusace zasuyi fada nacewa daddy kyaleshi' na kalleshi nace ka gama? yace eh! Nace to jeka ya juya yana tunanin na kyaleshi' tuni nazaro piston din daddy na dana
dauka bai sani ba na harbeshi a cinya' nan ya fadi yana ihu mukuwa mukai sauri muka bar
wajen' Ina gida Abba ya kwalamin kira' ina zuwa yace haba my son meyasa kadauki gun dina? Nayishiru' yace yanxu gashi ka harbi yaron mutane sukuma kasan mutane ba hakuri garesu ba gashi
yanzu har sunkai kara court' nace daddy to ai kai kasan yadda zakai dasu' daddy yace yanxu gobe
gobennan zaka bar kasar nan zakaje america kayi two weeks idan angam a sai ka dawo' nace kai
amma daddy naji dadi ni wannan abinma gaba takaini'Tuni nasamu friends dina nafada musu aka hadashow (party) mai zapi na murnar tafiyata america nabi gayuna da 200,000 kowa na dawo gida inatunanin abinda zanyi idan naje america' ina zaune salmah tayi sallama ko kallanta banyi ba'
tace yaya kabeer hutawa kake? Nace a'a gudunake tunda ke makauniyace' ta danyi murmushi
nikaina nasan salma kyakykyawa ce amma sai dai girman kaina bazai bar zuciyata ta yabeta ba'
salmah tace yaya yanzu gobe tafiya zakai kabarmu? Na daka mata tsawa nace ke dallah
tashi kibar dakinnan' a firgice salmah tabar dakin tana tafiya tana juyowa'Muna cikin club ne wayata tafara ringtone inadubawa naga alhajina ne na daga nace hello!daddy' Yace my son kayi sauri ka dawo gida visa ka ta america ta zama ready' na wayyo daddy inasonka' alhaji yace kayi sauri fa kasan ka harbi yaron mutane jama'a sunzo nan sun tarar min wai sai anbi musu hakkinsu dakyar nasa aka watsa su dan haka kazo katafi yanzunnan' nace to daddy' nan take na hado kan gayuna nace musu kufa adaren nan jirginmu zai tashi sukai min murna sosai' Nagama shirya komai abokaina da yangidanmu duk sunyo min rakiya zuwa airport' kowa yana ta cewa Allah ya kiyaye' nidai na kagu nabar nigeria domin nasan acan ne zanyi rayuwar danake so' salmah ta matso inda nake tace yayana yanzu sai yaushe ? Na kalleta nace ke dallah kada kidameni' tadanyi murmushi mai kama da yake' tace to Allah yakiyaye hanya' ko kallon inda take banyi ba' hajiya tace dan Allah kabir idan anje kada ayi shashanci nace haba hajiya nifa banason fada wallahi' Alhaji sowie my son kasan halin umman taka' nan jirgin mu ya tashi Alhaji har kuka yayi saboda zai rabudani' sukuwa friends dina haushinsu daya sun rasa mai daukar nauyinsu wajen chillinG...........muhadu a part3 gove
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 15:32
In Hausa Novels, Mu Sha Dariya
Title : DAN ALHAJI 2
Description : Tuni ta fara ja baya tana fadin (la ila ha illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin) tuni nasa hannu na fesa mata mari nace ni kk wa ad...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels, Mu Sha Dariya

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "DAN ALHAJI 2"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ▼  June (216)
      • CBN extends deadline for BVN registration
      • Facebook ya bude ofishin farko a Africa
      • Sojoji sun yi wa mata fyade a Sudan
      • Zurfin Ciki 1----1
      • HUKUNCIN AZUMIN WANDA YAYI MAFARKIN SADUWA
      • I don't have a house outside Nigeria - Aliko Dangote
      • Chadi ta yi wa Boko Haram luguden wuta
      • HUKUNCIN JININ HAILA MAI RIKICI
      • Carlos Tevez ya koma Boca Juniors
      • Wikki Tourists ta doke IfeanyiUbah da ci 1-0
      • Hisba ta kama mutane ‘aljannu’
      • Yadda ’yan Boko Haram suka kashe mijina suka maida...
      • Yadda muka yi azumi a kasar Switzerland
      • Tsohon shugaban Nigeria Gowon ya goyi bayan an cir...
      • An kai harin bam a Maiduguri
      • Harin kunar bakin wake ya hallaka mutane 5 a Maidu...
      • RAHOTO Kan Sabuwar Kungiya Mai Kama Da Boko Haram ...
      • HUKUNCIN SAYAR DA KAYAN ADO
      • RASHIN GAMSAR DA MATARSA
      • LABARIN WANI BARAWO
      • TANA AZUMI AMMA BATTA SALLAH
      • SALATUT–TASBEEHI DAGA ZAUREN FIQHU
      • BAI HALATTA KA RIKE KUDIN WANI
      • Buhari ya rushe hukumar zartarwar NNPC
      • MATSALAR CHANZAWAR HALITTA
      • Obama ya gayyaci Buhari zuwa Amurka
      • An yanke wa mutane 9 hukuncin kisa a Kano
      • Musulman China da aka hana azumi sun fafata da 'ya...
      • YADDA ZAKA FITA DAGA DUK WANI TSARI DA MTN SUKE CI...
      • Budurwar da ta yi Tayin Mota da Gida Na Asibiti a ...
      • Yan Boko Haram sun Halaka Mutane 42 A Biu
      • Yadda ake goge account ɗin mutumin da ya mutu a Fa...
      • Liverpool ta saya Roberto Firmino
      • Cutar Kwalara ta barke a Sudan ta Kudu
      • Buhari ya gargadi gwamnoni Akan Cuwa-Cuwa
      • What should the fasting person do and what is obli...
      • Leaving Off Fasting During Ramadhaan Due To Exams ...
      • He had Sexual Relations With his Wife During the D...
      • If a Fasting Person Masturbates, Does This Break H...
      • Using an Inhaler During for the Fasting Person
      • Bleeding from the Mouth/Nose Whilst Fasting
      • She Fasted During Her Days of Menstration
      • Fast what is upon you from missed fasts first
      • Can I kiss my wife while fasting
      • [Music] Download Autar Mata by Nura M Inuwa ft Uma...
      • CIKIN DARE Part 1
      • DUK ABINDA KAKEYI DAKATA KA KARANTA TAMBAYOYIN NAN...
      • YA KAMATA KUJI LABARIN WANNAN MATAR
      • Mata 10 Wadanda Allah Ya Tsine Musu
      • Sabuwar Gwamnatin Najeriya Zata Inganta Rayuwar Na...
      • Arsenal na daf da daukar Petr Cech
      • An umurci soji su cire shingaye a Nigeria
      • Du'a Gamai Azumi Idan Zaiyi Buda Baki.
      • Yadda Zaka Sami Kyautar 1GB A Layinka Na Glo
      • Does Masturbation Break the Fast?
      • Birnin Tsafi [Part 1]
      • President Buhari to remove oil subsidy?
      • HUKUNCIN ORAL SEX
      • TSOKACI AKAN WA'AZI DA MASU YINSA
      • United na zawarcin Ramos da Schweinsteiger
      • Juventus ta dauki Mario Mandzukic
      • Zan yi wa Buhari biyayya — Atiku
      • Bam ya hallaka mutane 20 a Maiduguri
      • Mayakan IS Sun Yi Awan Gaba Da Wasu Limaman Massal...
      • [Pictures ] President Muhammadu Buhari In His Farm
      • President Buhari Moves Into Presidential Villa
      • CIN NAMAN MUTANE DA AZUMI
      • Messi ya jajantawa Neymar bisa jan kati
      • Limamai sun soki daina ciyarwa da azumi
      • Rahmatullah Part 7
      • MAGANIN CIWON MARA
      • Dan-Maraya Jos ya rasu
      • [Tafsir] DR SANI UMAR RIJIYALLEMU
      • [Tafsir]Download Ramadan Day 1 Tafsir By Sheikh Am...
      • [Mp3 Tafsir] Download Ramadan Day 1 Tafsir By Shei...
      • [Mp3 Tafsir] Download Ramadan Day 1 BySheik Kabir ...
      • Dan Marayan Jos Is Dead
      • Kakuta ya koma Sevilla
      • Gwamnatin Bauchi ta kwato motoci 28
      • FIQHUN AZUMI DAGA ZAUREN FIQHU
      • Rahmatullah Part 6
      • SHIN AURENSU ZAI GYARU?
      • Bauchi Govt Seizes 22 Vehicles From Yuguda’s Wives
      • Rahmatullah Part 5
      • SIFFOFIN ALJANNAH
      • SHIN KOYA HALATTA MUSULMI YAYI AIKI A CHOCHI, DON ...
      • ADDU'A GAMAI AZUMI IDAN ZAIYI BUDA BAKI.
      • Sani Musa DanjaYayi Rabon Shinkafa A Kano
      • Kano Pillars ta doke Giwa FC da ci 4-1
      • [MUSIC] Download Kololuwar Fahimta By Naziru M Adam
      • A Touching Hadith About Dua During Iftar
      • Summary Of Things That Nullify A Person's Fast (sawm)
      • FIQHUN AZUMI DAGA ZAUREN FIQHU
      • NAIMAKA RANA PART 10
      • HUKUNCIN CIN NAMAN SADAKAR ALJANU
      • IYAYENTA SUN HANA TA KOMAWA WAJEN MIJINTA
      • Wani dan bindiga ya kai hari a South Carolina
      • Dangote ya dade yana sha’awar Arsenal
      • Bam ya hallaka mutane 23 a Monguno
      • Ni ma ina kaunar Nafisa — Adam Zango
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger