1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Jiddah Part 2

Jiddah Part 2

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 1 February 2016


. 
Jidda na lullube cikin luntsumemen gado xaxxabi takeji kamar ta tashi sama jin shiru a gidan ba hayani ya tabbatar mata da matan gidan sunje kai amare a daddafe ta sauko ta fito dakin Handiya ,ta sauko saman bene tana qoqarin fita tajiyo sautin kukan umar abin yayi matuqar bata mamaki ankai AMARYA ga ango a gida ta isa dakinsa da sauri tasamesa kwance saman gado yana kuka ta hau gadon ta dago fuskarsa suna hada ido yaqara rikicewa Tace yaya umar menene haka meyasa baxakayi tawakkaliba kamar yandanayi,na yarda da auren Faisal ynxu inasonsa kaima ka yarda da mami,ya bude idanuwansa sosai yana kallonta kafin yace kinason Faisal jidda ta gyada kai cikin qarfin hali , yace qaryane nikikeso ba Faisal ba bawanda xai aureki saini jidda idan narasaki xn iya mutuwa sai ya fashe da kuka itama kuka take ta rungumoshi ya shige jikinta sosai kamar jinjiri yaji inama ynda suke haka ace su ma'auratane sai ya qara rikicewa ya fashe da kuka ya qara rungumeta a jikinsa ta rumtse idanunta hawaye na xubo mata sai da tabari yafara samun nutsuwa dabara ta fado mata dai dai kunnensa ta rada masa ba wanda xn aura sai umar shi xuciyata k so kuma dashi xn rayu hr mutuwata ina Sonka umar ya qara qanqameta jikinsa tace nasan xakaso abinda nakeso ko da sauri ya gyada kansa
.
Tace idan kanaso na yarda kanasona tor ka rayu da mami tamkarni kasota ka kula da rayuwarta nikuma nayima alqawarin aurenka kota rana dayace umar koda xn mutu ya tashi yana share hawayen fuskarsa Yace na amince jidda xn sota xn kula da it a Tayi murmushi ta sauko saman gadon tace tor kayi wanka ka shirya inxo muje tun daxu ankai amarya. Atare suka fito suka shiga mota duk daba nisa suka xo gidan shiru ba kowa da alamar an watse sai mami kadai xaune a falo ta wayance ta hanyar dariya ta rungume mami tace blood sis ga angonki itama dariya tayi ganin jidda cikin farinciki duk suka kalli umar sai faman murmushi yake,sun Dade suna hira kafin jidda ta tashi tafice tana fadin dare yayi sosai mami a ajiyemin kayan amarci ta fice Ya dubi mami fuskarta dauke da murmushi tanaso taga ynda xai karbeta sai yaga ta rikide masa ta koma jidda sak idanunsa na rufe ya dauketa cak ya nufi dakinsa da ita , Jidda tana isa gida ta dauki trolley ta tafice takoma gidan baffa sadauki daxama inda tasan umar baxaixo ya dametaba acan xatariqa xuwa skul.  karatu take haiqan batare da damuwa a xuciyartaba duk da tana axabtuwa da ciwon umar a xuciyarta duk wata hanya daxata hadata da umar bata bari ga faisal duk yabi ya takuramata tun sanda akasanardashi itace matarsa wata soyayya yake nuna mata tana tausayamasa tana tausayawa xuciyarta ga wani axababben ciwon kai dake damunta ta kasa gayawa kowa kuma taqi xuwa asibiti dan bata daukeshi babbar laluraba Bayan wata uku mami tasoma laulayin ciki hakama farida tanada nata cikin murna gun family din bata faduwa idan kacire umar wanda hankalinsa yayi matuqar tashi naganin kamar yaci amanar jidda ya xauna yayita kuka kamar ransa mami na xaune a gefensa tana lallashinsa duk da batasan meyasashi kukanba amma bata raba daya biyu ko rashin jidda ko farin cikin cikinta.
.
Jefi jefi take xuwa inda mami shima baa son rantaba sai idan mamin ta matsamata taxo take xuwa hrdai mamin ta tsareta da tmby tace jidda kin cnxamin kindaina damuwa dani nagane bakyason ganina kin tsaneni saboda na auri masoyinki ba laifiabane sai ta fashe da kuka hankalin jidda nayi matuqar tashi ta dawo gabanta haba haba wace ni daxan tsaneki saboda namiji kidaina mgnr banaso kinsan ina sonki ina son xuwa inda kike umar dinne kawai banason gani ynxu banason xuciyata natuna minshi itama ta fashe da kuka mami tace na auri umar ne amma bansami farincikiba narasa jin dadin aure jidda sai ta tsaida kukanta tana kallon cikinta kafin ta kalleta tace bngane inda kika dosaba mekike nufi tace ya umar bayaga kwanciya dani babu wata alaqa dake tsakanin baya xama gida kullum yana office nikadaice xaune agidan nan idanma yana gida xai shige daki ya rufe kansa inkinga murmushinsa ko dariyarsa nagayamasa kinxo gidannan ne kallo daya xakayiwa jidda ka fahimci tsananin bacin rai da tashin hankali atare da fuskarta tayi shiru tana naxarin mgnr mami kafin tace chab lallaima ashe akwai namijin daxai wulakanta minke mami ashe akwai namijin daxai iya cusgunamiki ya hanaki : farin ciki da walwala kuma abin baqinciki namijin ma dan uwanki jininki mami ta share hawayen idanunta tana kallon cikinta kafin tace farin cikina daya yanason cikin jidda yana sambatu akan cikin yana dangana son cikin da jidda sai dai yana kunyar hada ido dake idan kikaji inada ciki mtsewww jidda taja dogon tsaki tace ni ina ruwana ciki ai duk farincikinmu ne meye nawa aciki dan yamiki ciki ba sunnah bane ta fada idanunta akan mami mami ta tabe baki tace oho masa nida baffa xai amince dayabarshi ya aureki ko hankalinsa xai kwanta yasoni kamar k yadawo kamar yanda yake da tace wlhy jidda umar gaba daya ya cnxa yafita hayyacinsa ya rame wani sain na kallesa hr kwallah nakeyi jidda tace kibarshi xai soki tunda kinfara haihuwa dashi ni ynxu soyayyar faisal ce cike dam axuciyar jidda ,ta tashi bayan ta ratayi jakarta tace ko baffa ya amince baxan auri umarba baxan iya kishi da yar uwataba. tana fita gidan family house dinsu ta nufa kai tsaye sashen handiya taje tayi saa kuwa umar din na nan tace ya umar inason jin dalilin ka na qin xama tare da mami,baka kulata baka xama tare da ita watever ma duk kasani koma menene ya tsura mata ido yace jidda farin cikina kece bana iya xama da kowacce mace sai ke dake xn rayu k nakeso nan da nan ta daure fuskarta tace ni ba wanna nake mgn ba inaso ka cnxa alaqarka da mami kasani cewa duk abinda yasami mami xai sameni farin cikinta shine nawa idan hr baka cnxamataba kadawo mai walwala gareta xamu raba jiha dakai kuma kada kasake nuna ko a hanya kasanni ta juya ta fice hankalinsa yayi matuqar tashi da kalamanta sai ya soma tunani ynda xai rayu da mami abinda bai ganeba so take ya xauna gaban mami ya bude baki yayita mata dariyane dan tayi farinciki to idan hakane xai soma daga yau xaije ya xauna gabanta yayita dry dan farantawa jidda rai.
.
Bayan wata wasu watanni mami ta sunkuto danta tamkar ubansa yayi kaki ranar suna yaron yaci sunan MUH'D sati biyu da bikin mami farida ta haifi nata dan aka samasa AMIR Yaran nasamun kulawa tundaga iyayensu har kakanninsu gata suke samu sosai.   ALHMDLLH cikin tsawon shekara uku Faisal ya kammala karatunsa dai dai itama jidda ta kammala nata hr ta fara xuwa jamia cikin lokaci qanqani aka soma shiryen shiryen bikinsu sai umar yake ganin kamar wasane ace jiddansa ta auri wai bashiba ranar da aka daura auren jidda da faisal karkuso ganin tashin hankali kuka yake tamkar ransa hr faisal yaji dama bai auri jiddanba dan ya lura itama tanason umar din sai yaji tausayinsu musamman umar dake neman rasa hankalinsa jidda kuka umar kuka haka iyayen suka samesu daki daya bamai lallashin wani sai abin yayi matuqar raxanasu sai ynxu suke ganin kuskurensu na hana yaran abinda sukeso ranar da aka kaita haka yakwana kuka duk tufafin jidda ya kwaso daga gida ya kawo dakinsa ya sunsuna wannan ya runguma wannan mami na daga gefe tana kallonsa duk hankalinta a tashe itadai batayi saar aure ba musamman ma idan ka auri wanda baya sonka sai itama ta fashe da kuka ya juyo ya dubeta yace mami kuka kikeko kema kin rasa jidda ni nasan dole kiyi kuka jidda batasonmu ynxu tatafi ta barmu sai ta lura kwata kwata baa hayyacinsa yakeba baisan me yake fadaba shikenan umar dinta ya xautu ta maida kanta jikin cinyoyinta tana kuka sosai TSAWON shekara da aurensu amma jidda taqi sakin jiki dashi iyakaci tamai girki hakanan xata wuni ba walwala kuma tun bikinsu bata sakesa umar a idanuntaba duk da tana xuwa inda mami ta wuni ko suyi waya kuma takanje family house ta wuni duk abinda faisal yasa xaisa jidda farin ciki yana mata yana sonta sosai hankalinsa yayi matuqar tashi lokacin data hana ya kusanceta kuma bayaso fada a gida sai ya xuba mata ido amma duk da hakan sai da farida ta gano takiramami suka sata gaba suka mata fada kan haqqin aure da axabar Allah ga duk maccenda ta bijirewa mijinta wannan ya sauko da xuciyar jidda ta haqura tasoma bashi kulawa sosai kamar ynda suke da wada hartakai ga jidda ta bawa faisal kanta chab ranar jidda tayi kuka da bata taba yiba hakan kuma taji batason faisal kuma muhd da amir sun taso tare sun xama yan gida ko ina xuwa suke hr inda jidda duk da anyiwa amir qanwa zainab amma mami tun haihuwar muhd bata sake wani cikinba.
.
baayi cikakken wata uku da shiryawarsuba jidda ta sami ciki ranar tamkar tayi hauka dan batasa ran xata haihu dawani ba umar dintaba ba yanda ta iya sai ta rungumi cikin taji wani son cikin axuciyarta tamkar cikin umar ne. kulawa da soyayya mai xafin gske faisal k nunawa jidda ita kuma dalilin cikin take son faisal tana bashi kulawa gwargwadon yinta cikin lokaci qanqani suka shaqu da faisal ga cikinta ya fito ya girma sosai a koda yaushe tana jikinsa tana xuba masa shagwaba shikuma yana biye mata a hankali mami k kallonta kafin tace yau na rasa meke damun jiddata ko jikinne na ganki sukuku ta girgixa kanta tana fadin tfyr ya faisal nake tunani jinake kamar nabisa banason yayi nesa dani amma saboda wannan cikin baxan bisaba mami ta jinjina kanta aranta taji dadin ynda jidda ke nunawa yayanta so tayi dariya tana fadin gsky baxaa jedakeba keda haihuwa ko yau ko gobe ni ina ganin cikin yayi qarami wlhy tamkar dan wata shida komenene aciki qaramine jidda tayi dry ta shafa cikin haka nakeson abina inason cikin fiyeda tsammaninki mami mami ta jinjina kanta tana fadin ga muhd shekara biyar amma ni shiru duk na damu wlhy hr ya umar sai dayasa naje asibiti jidda tace lokacine baiyiba haihuwa ai ta ALLAH ce . sun fito jere da juna yana rungume da ita hr suka xo motarsa ya bude ya shiga ya kalleta duk fuskarta ta nuna damuwa kamar tayi kuka yace shigo muje insauke ki gida sai ki xauna inda ammi kafin nadawo fuskarta dauke da murmushi ta shiga basuyi wata doguwar tfy ba suka iso gidan sun dade kafin yayima handiya,mama bilkisu da ammi sallama kana ya fice ta fito rakiyarsa : a mota ya dubeta fuskarshi dauke da murmushi yace duk naji kamar kar naje naxauna nayita rayuwa dake itama murmushin tayi tace sati dayane kamar gobe xaka ganka kadawo ya gyada kansa hakane incase koda kin haihu baninan ayiwa yarinyar huduba da sunan jidda idan namijine asa sunan mahaifinki baba usman cike da gamsuwa take kallonsa tace meyasa sai sunana xaa sa yace saboda ina son sunan jidda ina kuma son mai sunan kamar mutuwata yajamata hanci yana fadin da fatar xaa min yanda nakeso tana murmushi tace angama indai jidda ce ya sumbaceta ya shiga motar yaja yana daga mata hannu har ya fice bayan fitarsa da minti talatin ta kwanta cikin barci tayi mummunan mafarki ta tashi a rude ta fito dakin ta nemi wayarta ta soma kiran layin switch off hankalinta na dada tashi ta fito tasami ammi na shirin fita tace ammi ina xakije tace asibiti a tsorace tace waye ba lfy tace qawatace tace tor xanbiki tace aa kiyi xamanki ba wani dadewa xnyiba ta juya ta fice sai taji sam hankalinta ya kasa kwanciya ta fito gidan gaba daya ba kowa sai ita kadai sai hankalinta na tashi nan take ciwon mara na soma murda mata tafito ko dan kwali batada dai dai lokacin sufyanu ya shigo a rude yace tashiga motar ya ja sai asibiti tayi mamakin ganin kowa a asibitin hankalinta ya tashi lokacin da idanunta nayi arba da faisal kwance jina jina yayi accident umar nadaga gefensa sai taji tanemi ciwon marar ta rasa ra qarasa da sauri ta riqe hannunsa tace xakaje kabarni ko kamanta tare xamu rayu karkamin haka ya faisal karka maidamin ciki maraya sai ya lumshe idanunsa ya bude yana hawaye yace qaddarace kiyafemin nayafemiki duk laifinki sai ta fashe da kuka ya riqo hannunta ya hada dana umar yace ku rayu tare kuyi aure tare nasani kunason junanku dama rabone tsakanina da jidda hrna aureta matar mutum kabarinsa nan da nan numfashinta na sarqe sum tayi ta fadi sumammiya kafin takai qasa umar ya riqota cikin saa bayan farfadowanta ta haifi yarta sak kamar faisal hr yatsun qafarta duk irin nasa ne haihuwarta tayi dai dai da mutuwar faisal ya salam innalillahi wa inna ilaihir rajiun  
.
Tunda ta haihu take kwance bata farfadoba yayinda gaba daya xuria gidan sun hallara a asibiti kowannensu yayi tagumi mami nadaga gefe tana kuka Can ta soma motsa baki sunan Faisal take kira Faisal ina kake wayyo faisal Da qarfi ta bude ido ta kallesu ta kalli Handiya tace Dan Allah kice karsuje binneshi ninasan bai mutuba Jidda kiyi tawakkali Faisal yariga ya rasu ,jidda ta qura mata ido tana kallon fuskarta ya rasu Jidda ya rasu addua xaki masa Nan ta kwanta cinyar ammi tana kuka mai tsuma xuciya kowa sai daya fidda kwalla Mama bilki tace ga babyn dakika Haifa ta miqa mata kallo daya tayiwa babyn ta kauda kanta cike da tausayinsu. Kwananta daya a asibiti aka sallamesu ta koma gida tacigaba da jego ba batun takaba tunda ta haihu. Baffa ke bawa jidda baki da rarrashi har tsawon sati biyu ganin ta kwantarda hankalinta ta samu sauqin xuciyarta yasa suketa mata addua Kullum tana xaune ba walwala ba faraa ko abinci bataci da ammi ta mata mgn sai ta fashe da kuka ita ma ammin ta soma kuka. Umar tun rasuwar Faisal baikoma sa jiddah a idanuwansaba bare yakai ga mata gaisuwa don shima mutuwar ta girgixashi Ganin abin jidda yaqi ci yaqi cinyewa yasa ammi tasanarda baffa ya kira jidda Yace Dan Allah kiyi haquri Faisal yariga yatafi baxai dawoba kinga halin dakike ciki amminki batajin dadi gata daya xaki masa ki yawaita yi masa addua Baffa idanunsa sukayi ja tamkar xaiyi kuka yace Dan Allah jidda na roqeki kiyi haquri da gudu ta rungumeshi naji Abbana naji baffa na haqura Allah ya jiqan faisal Amin jidda tor ki dauki jidda qarama kibata nono Ta fashe da kuka tor Abba tatashi tayi saman bene ammi tabita taxauna tana kallonta Tace ammi kawo inbata nono Abba da baffa sunce inbata nifa bn iyaba Jidda ai ba iyawa bane bada nono daga Riga kawai xakiyi kibata bakiga ynda mami take bane Tace tor ammi kawo in gwada Ta karbeta ta Ciro nono ta soma bata da sauri jidda ta cafke nono Jidda ta kwala uban ihu ammi xafi wayyo ammi xata ciremin nono Tace kiyi haquri daman hakane Tace tor ammi kibata naki Tace nida bn haihu ba kidai yi haquri :
.
BAYAN SHEKARA UKU Jidda qarama angirma anyi wayo ko ina xuwa take yarinyar mai kyauce fara gatada farin jina DA sauri jidda tashigo gidan tareda jidda qarama sai ta nufi sashenta ashe umar ya ganta sai yabita taga gidan duk yayi qura tanabin komai da kallo tareda tuno yanda tayi rayuwarta da Faisal aciki sai ta fashe da kuka jidda ta dafata Umma menene ta dago tana kallonta sai taqara fashewa da kuka Da sauri umar yaxo ya rungumeta Jiddana jiddana ina sonki ina son rayuwa dake xn aureki bakuda miji sai umar sai taqara shigewa jikinsa tana kuka Da kyar yasamu ya lallabata ta dago tana kallonsa shima ita yake kallo yamata murmushi itama ta maida masa ta rufe fuskarta ta tashi da gudu tabar sashen ta nufi dakin ammi Baxaa iya kwatanta farin cikin jidda ba ayau duk motsinta qamshin umar ne k tashi ajikinta sai ta soma sunsunar jikinta a haka ammi ta sameta Tace jidda lfy ki kuwa ,tana dariya tace ammi turarene mami ta fesamin mai dadi kinjishima ta ja gyalenta ga ammi Ammi ta sunsuna tace akwai dadi ta juya ta fice Dan ta harbo jidda wannan turaren na umar ne.
.
#Hausa Novel📓
#IP

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 13:22
In Hausa Novels
Jiddah Part 2 Title : Jiddah Part 2
Description : .  Jidda na lullube cikin luntsumemen gado xaxxabi takeji kamar ta tashi sama jin shiru a gidan ba hayani ya tabbatar mata da matan gidan ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Jiddah Part 2"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ▼  February (149)
      • Yar Amana Part 6
      • Na Goyi Bayan A Samar Da Kasar Falasdinu .
      • Sojoji Sun Bude Manyan Hanyoyin Jihar Borno Bayan ...
      • Idan Ka Shirya Mu Hadu A Kotu, Sakon Fani Kayode G...
      • New Film : Nasibi Part 1&2
      • Yar Amana Part 5
      • Ban Yi Alqawarin Bada Naira 5,000 Ga Marasa Aikin ...
      • Buhari Ya Naso Yadawo Da Najeriya Kasar Musulunci ...
      • New Video : Manchester United 3 Arsenal 2
      • Manchester United Ta Doke Arsenal Da Ci 3-2
      • Graphic Photos: Hukumar Kastam Sun Kashe Wani Mutum
      • Jami'ar Jihar Kaduna Ta Samu Tallafin Motar Kashe ...
      • Photos: Sabin Hotuna Yan Kannywood A Amurka
      • Yar Amana Part 4
      • Kanwata Part 1
      • Gwamnatin Nasarawa Ta Kori Wata Dan Bayyana Ra'ay...
      • Sabon Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Duniya, Gia...
      • Graphic Photos: Sojojin Nijeriya Sun Sake Samun Na...
      • Yar'adua Da Jonathan Basu Gina Titi Ko Daya Ba A N...
      • Yar Amana Part 3
      • Munafukai Da Barayin Gwamnati Ne Ke Sukar Gwamnati...
      • Hukumar EFCC Na Shirin Gayyato Tsohon shugaban PDP...
      • MATSAYIN MAHAIFIYA A MUSULUNCI
      • Photos: Yau Aka Daura Auren Ishaq Sidi Ishaq
      • Samson Siasia Ne Sabon Kocin Najeriya
      • Ziyarar Buhari Dakin Ka'aba A Jiya Da Yau
      • Sunday Oliseh Ya Yi Murabus
      • Saraki, Dogara Da Sauransu Na Shirin Kafa Sabuwar ...
      • Messi Ya Baiwa Yaro Rigarsa
      • Jami'an 'Yan Sanda Sun Rasa Ransu A Yayin Tashin B...
      • Dan Sanda Ya Bindige Wani Dalibi Har Lahira A Gombe
      • Yan Shi'a Sun Kauracewa Zaman Kwamitin El-Rufa'i A...
      • Photos: An Jefar Da Wani Jariri A Shadda
      • Photos: Buhari Tare Da Sarkin Kano A Saudiyya
      • Daraja Naira Ta Fara Farfadowa
      • Buhari Ya Ki Yarda Da Bukatar Sarkin Saudiyya
      • Photos: Buhari A Massallaci Madina
      • New Video: Arsenal 0 Barcelona 2
      • Hajiya Aisha Dan Kano Ta Rasu
      • Photos: Buhari Ya Ziyarci Sarkin Saudiyya
      • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya -...
      • Buhari Ya Nada Makaho A Matsayin Babban Mai Taimak...
      • Yan Shi'a Sun Ki Halartar Zaman Kwamitin Binciken ...
      • EFCC Ta Cafke Tsohon Minista Abba Moro
      • Har Yanzu Akwai Tuhuma Rashawa Akan Shugaban PDP -...
      • An Yi Wa Wata Mata Da 'Ya'yanta Hudu Yankan Rago A...
      • Photos: Hotuna Daga Wajen Liyafan Aure Aminu Tambuwal
      • An Baiwa Mahajjata Damar Shiga Da Goro Kasar Saudiyya
      • Mata Na Rububin Sayar Da Gwalagwalansu Saboda Tash...
      • Yar Amana Part 2
      • Photos: ISIS Sunyi Wa Mutane Biyu Yanka Rago
      • Yau Buhari Zai Kai Ziyara Kasar Saudiyya
      • Dalilan Da Suka Sa Na Musulunta - Emmanuel Adebayo
      • Almajiranci Ba Musulunci Ba Ne, Talauci Ne Ke Hadd...
      • An Kama Mai Magana A Madadin Shekau
      • Kwamitin Bincike Kan Rikicin 'Yan Shi'a Da Soji, Z...
      • Rakumi Yayi Sujadah Agaban Sa
      • Sakamakoni Wasanni Premier League Na Najeriya Na W...
      • Yar Amana Part 1
      • 'Yan Shi'a Sun Sha Alwashin Tarwatsa Gwamnatin Tar...
      • Sojojin Nijeriya Sun Sake Yin Nasara Akan 'Yan Boj...
      • Yadda Direbobin Ma'aikatun Kananan Hukumomin Jihar...
      • Ba Baiwa Bace Part 3
      • Dalilin Da Ya Sa Na Bar PDP - Dalhatu Sarki Tafida
      • Yanda Zaka Saya Datar Airtel 3GB Akan N1000
      • Amfanin Lemum Tsami
      • Anyi Wa Yaro Dan Shekara Hudu Hukucin Rai Da Rai A...
      • Ana Zargin Mutane Biyu Da Kwakwalewa Wani Yaro Ida...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Ta Sake Sabin Hotuna
      • Yan Sanda Sun Kama Wasu Da Suke Shirin Yin Auren J...
      • Photos: Gobara A Kasuwar Katako Dake Zamfara
      • Photos: Yaro Dan Shekara Biyu Wanda Iyayen Sa Suke...
      • Yau Buhari Zai Je Taro Kasar Masar
      • Buhari Na Bukatar Addu'ar Mu
      • Al'ummar Garin Keffi Na Fama Da Rashin Ruwan Sha
      • Photos: Matar Dan Sani Abacha Ta Haihu
      • Photos: Gobara A Kasuwar Singa Dake Jihar Kano
      • EFCC Ta Cafke Mijin Tsohuwar Ministar Man Fetur, A...
      • Rarara Ya Sha Ruwan Duwatsu A Jamhuriyyar Nijar?
      • Wata Uwa Na Shirin Auren Danta A Kasar Zimbabuwe
      • Photos: Wata Mata Ta Haifi 'Ya'ya Biyar A Jihar Oyo
      • An Yi Garkuwa Da Kawun Jonathan
      • Buhari Zai Jagoranci Bude Sabuwar Kasuwar Kasa Da ...
      • Buhari Ya Rike Mukaminsa, Ba Na So, Inji Naja'atu ...
      • Buhari Ya Nada Abike Dabiri A Matsayin Mai Taimaka...
      • Buhari Ya Sallami Shugabannin Kafafun Yada Labarai...
      • Boko Haram Sun Kashe Mutane Talatin A Jihar Borno
      • Daga Bakin Rarara Kan Sabuwar Wakar Da Aka Ce Ya Y...
      • Buhari Ya Nuna Jimaminsa Kan Rasuwar Hajiya Fati Koko
      • Wani Tsohon Shugaban Hafsan Soja Ya Maido Da Naira...
      • An Gano Tabbataccen Wurin Da Aka Boye Daliban Chibok
      • Photos: 'Yan Fim Din Hausa A Amurka
      • EFCC Ta Gano Dala Milyan Uku A Ramin Masan Gidan T...
      • Photos: Dubun Wani Barawo Ta Cika A Jos
      • EFCC Ta Cafke Wani Hafsan Soja A Hanyarsa Ta Ketar...
      • An Soma Kama 'Yan Arewa Mazauna Jihar Lagos
      • Ko Wannan Sako Yan Isa Gareka
      • EFCC Ta Soma Binciken Shema
      • Naira 20 Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Wani Mutum A Jiha...
      • Photos: Peter Psquare Ya Ziyarci Yan Wasan Kwallon...
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger