1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Fareesah Part 2

Fareesah Part 2

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 2 October 2015
Sadat dan qwalisa wanda ya hadu iya hadua ga kyau ga kudi ga aji kowa yae recognizing ensa as best overall student yana da ilimi sae jan aji da miskilanci yana last yr dinsa a university duk ya qagu ya dawo gida wajen iyayensa da qannensa da en uwansa en mata sun masa caa amma shy ko ajiknsa sbd ba wannan ne damuarsa ba karatunsa kawae yasa a gaba tsakaninsa da fawwax 1yr ne......Alh mansur ya auri haj fati wadda suka xuba soyayya kafin awren sun jima vasu samu haehuwa ba saeda sukae shekara 4 sannan ta samu cikin fawwax ansha shagalin murnan samun cikin dan har walima sukae na samun cikin bayan haehuwar fawwaz nan kowa ya daura masa san duniya musamman granny wadda take murnan samun jikanta na farko dukda ba dadewa aka haefi sadat ma sae suka tashy kamar sa'anni saeda akaa haefi sumayya da faruk wanda 3yrs ne intervals ensu saeda suka kwashe shekara 10 sannan aka haefi jar flower yarinya mae kyau da diri wato fareesah sannan 2 months tsakani aka haefi teema da seema wadda ta kasance babbar 'yar karima kasancewar ba ae mata awran wuri ba tanda yara 3 seema saar su teemah sae salim da salima en biyu ne ansha shagali sosae wajen haehuwar yaran reesah da seema da teema sun kasance kyawawan en mata ajin farko(kaman bintu) kowa na sha awarsu gasu da ilimin addini da modern knowledge idan anyi hutu duk tarua suke a wajen granny anan suke hutu dey live a wndrful nd examplary life
an hadawa fawwax party na murnar kammala masters ensa nan fa aka tashy hankalin naira dan komae odarsu akae daga dubae har kayanda xasu saka musamman fareesah wadda duk ta xuba buri a kan wannan partyn aka hau raba iv card partyn na manya ne dan duk wasu yayan masu shy an gaeyacesu tasaka doguwar rigarta yellow har qasa da kwalliar red a jiki sae rolling endatae da red veil takalmanta da jakarta red color ta manna baqin glass ta sauko qasa tana xuba qamshy nan sukae karo da fawwax shykm xae hau saman wow lil sis wannan wankan fa???? Ta kalli kanta tae murmushy ta kalleshy cweet bro ya ka gni? Kin sha kyau yarinya ae saeki hada cinema a gurin tae daria ta cire glass din bro kenan ni kaena nasan na hadu gsky kam wankan nan ae jarin wani ne dolene nae maki pics ya dauko cameran sa ya fara daukarta hoto.
kae kae kae ba qarya duka suka juya suna kallan me magana ba koa bace maama ce ta tawo tana tafa hannu reesa sae kace ke aka hadawa partyn? Wannan kwalliya haka kamar xakije gasar kyau? Kae momma xaki fara ko? Bro ci gaba damin pics en kaji muyi sauri karmu makara... Oh My God ni bansan wani irin aljanin hotone akanki ba reesah ko kyau baki ba.... Ah haba dan baqin hali ki kalli er tawa one in town kice batae kyau ba? Abba ya fada yana qarasowa inda suke.yesss dad fada mata dan samun irina sae an tona.... Yaban kae......... Aw bro harda kae? Kunga ku qyalemin babyna kinyi kyau kinji ae yaban kae ilimi ne yanxu kuka sani ko in taje ta samo mana dan saurayi dan qwalisa? Abba ya fada yana kallan yar tasa aiko nan ta turo baki ta fita da gudu tana qun quni ni Abba bana son wannan issue en kuma na tafi bro in ka gama ina jiranka a waje gaba dayansu suka kwashe da daria da mamakin halin fareesa da batasan maganar aure ko kadan
.....
An cika a wajen party ana ta ciye ciye da shaye shaye inda en uwa kowa da kowa suka hallara dayake weekend ne anci kwallia most especially 3 stars wato seema reesah da teema sae kuma uban gayya kowa idansu na kansu ana cikin rawa sadat ya kira fawwaz yace ya fito wajen hall en nan fa ya fito kamar a mafarki yaga sadat a tsaye jikin mota yn murmushy suka rungume juna suna jin dadin haduarsu bro am i dreaming? Nop dudu its real ya qara kallansa i can't bleave dix how coms kaxo nan? Jux wanna mek u happy dad ne jia yake fada min to daman munyi hutu na 1wk sihne nay surprising dinnku wow lets go in, no i cant plx its too crowded kaefa dan iska ne duk ba yan uwane ba a ciki sumy ce kawae bata xo ba a gunnan yaja hannunsa suka shiga..
Ananne xa'afara AIKIN kudai ku bi yo ni..!
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 21:07
In Hausa Novels
Title : Fareesah Part 2
Description : Sadat dan qwalisa wanda ya hadu iya hadua ga kyau ga kudi ga aji kowa yae recognizing ensa as best overall student yana da ilimi sae jan a...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Fareesah Part 2"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ▼  October (389)
      • Sunayen Ma'aikata Kwastam Wadanda Aka Musu Retaya
      • [Video] Download Highlight Chelsea 1 Liverpool 3
      • [Video] Download Highlight Crystal Palace 0 Manche...
      • Wani Jirgi Ta Fadi, Ta Kashe Mutane 200 A Misira
      • Yadda zaki hada beef fritters.
      • [Video] Download Highlight Swansea 0 Arsenal 3
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 3 La Pasma 1
      • Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana
      • An Kashe 'Yan Al-shabab Hamsin
      • Najeriya za ta kara da Brazil a gasar cin kofin du...
      • Kotu ta dakatar da Sarki Sanusi II rushewa ko sauy...
      • Oliseh ya gayyaci 'yan wasa 23 Super Eagles
      • Nafisat Abdullahi ta maida martani ga Adam Zango d...
      • Klopp ya ce Mourinho mutumin 'kirki ne'
      • Wa'adin rijistar BVN a Nigeria ya cika
      • Kwastam ta yi wa jami'anta 34 ritaya
      • Gwamnonin APC na so a cire tallafin man fetur
      • Yadda ake alalan shinkafa.
      • Samuel Eto’o ya taimaka da dala 75,000 wurin yakan...
      • Buhari Na Magana Kan Tattauna Da Yan Boko Haram
      • An rufe makarantar da ake zargin yi wa yara fyade ...
      • [Tafsir] Download Tafsir Wacece Mace Musulma By Sh...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Tare Da Kcee
      • Jam'iyyar APC Ta Gode Ma Buhari, Majalisa
      • Bamu Amince Da Dambazau Ba - Kungiya
      • 'Zargin yi wa yara maza fyade a Kano'
      • A Karshe An Amince Da Rotimi Amaechi Da Saura Muta...
      • [Photos] Shin Nafisah Abdullahi Ya Dace Ta Koyar D...
      • Yadda ake yin cus-cus da miyar koda.
      • [New Music] Download Never Take Drugs by Dking ft IMJ
      • Kazamar Gida Part 1
      • [Nishadi] Ma Aikaciya NTA Tana Kwaliya Kafin Tafar...
      • [Photos] Yanda Yan Boko Haram Suke Hada Makamai Su
      • Walcott Da Chamberlain Baza Su Buga Wasa Uku
      • [Photos] El-Rufai Ya Isa Bauchi A Private Jet
      • Yan Boko Haram sun kashe mutane 14 a Diffa
      • Ouattara ya yi tazarce a Cote d'Ivoire
      • India za ta bai wa Afirka tallafin $600m
      • Labarin Wani Aljanni Musulmi
      • [Photos] Sojin Najeriya Sunyi Mamaye Sambisa, Sun ...
      • [Photos] Manya Yan Boko Haram Guda 100 Wanda Ake Nima
      • [Photos] Buhari with His Former Classmates
      • An sanar da cire ciroman Kano Sanusi tare da nada ...
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Manya Yan Kasuwa A Indiya
      • [Photos] Adam A Zango Ya Kara Aure Aboye
      • Giwa FC ta doke Wikki Tourists da ci 3-2
      • Yanda Ake Hada Kosan Semovita
      • [Graphic Photo] Ta Kona Mijinta Da Ruwan Zafi Dan ...
      • [Photos] Buhari Da yan Najeriya A Indiya
      • “Yaki Da Boko Haram Ba Aikin Gwamnati Ba Ne Kadai”
      • Matasa Sun Koka Da Rashin Tafiya Da Su A Gwamnatin...
      • Masallatai Sun Karfafa Matakan Tsaro a Adamawa
      • Amurka Ta Aika da Sakon Ta'aziya ga Jihohin Borno ...
      • Mutane bakwai na takarar shugabancin Fifa
      • Ana taron tallafa wa 'yan hijira a Nigeria
      • Biritaniya na horar da sojojin Nigeria
      • Ouattara ya sake lashe zaben Ivory Coast
      • Boko Haram: Sojin Nigeria sun ceto mutane 338
      • [Photos] Buhari Ya Isa Indiya
      • An tuhumi Mourinho da halin rashin da'a
      • An fitar da Arsenal daga Capital One Cup
      • An soke zaben 'yan majalisar dokokin Ribas
      • Majalisa ta tantance karin ministoci biyar
      • An kafa sabuwar runduna a Benisheikh
      • Faransa za ta jagoranci taron tattauna rikicin Syria
      • Yoyon fitsari na karuwa a Nigeria
      • Yanda Ake Yin Binciken Kafin Aure
      • An cafke ‘Yan Boko Haram 45 a Lagos
      • Najeriya ta tsallake zuwa gasar Afrika a Rwanda
      • Ta yi wa kishiyarta dukan kawo wuka
      • Yanda Ake Hada Shinkafa Da Kwakwa
      • Shugaban Karuwai Najeriya Jessica Elvis Ta Mutu
      • Falana Zaya Kai Buhari Kotu
      • Buhari Zaya Halarci Wani Taro A Indiya
      • Bosho ya gaji Ibro a fim din "Zalimu"
      • Girgizar kasa a Afghanistan
      • NCC ta ci tarar MTN naira tiriliyan daya
      • [Photos] Wani Kauyen Igbo Da Aka Gina Amurka
      • [Video] Download Highlight Barcelona 3 Eibar 1 201...
      • Yanda Ake Hada Kunun Shinkafa
      • [Video] Download Highlight Manchester United 0 Man...
      • Aston Villa ta sallami Tim Sherwood
      • Yan Boko Haram sun kama garin Kerewa na arewacin K...
      • Rasha ta amince ta hada hannu da Amurka domin yaka...
      • Ana gudanar da zaben shugaban kasa a Tanzania
      • Wani Tsohon Da Shekara 60 Yayi wa Jikarsa Ciki
      • Halin da na samu kaina tare da ’yan Boko Haram a S...
      • Wani Magidanci Ya Kashe mahaifiyarsa
      • Maganin Ciwon Sanyi Na Maza
      • [Graphic Photos] ISIS Sun Kashe Wani Ta Hayan Taka...
      • Ana Mastala Mai A Najeriya
      • Nyesom Wike Zai Daukaka Kara
      • [Photos] Jackie Appiah Ta Saya Sabon Mota
      • [Graphic Photos] An Kashe Shugaban Al-Qaeda Na Syria
      • Mayweather Ya nuna Duka Bel Din Dayaci A shekara 19
      • [Photos] Osinbajo da El-Rufai Tare Da Yan Najeriy...
      • Yanda Ake Hada Fura
      • Yanda Ake Hada Yoghurt
      • [Download] Download Highlight Arsenal 2 Everton 1
      • Mutane 5 Sun Mutu A Harin Maiduguri - NEMA
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger