1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Article » Hausa Novels » Ashe Kaine Mijina Part 13

Ashe Kaine Mijina Part 13

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 2 October 2015
 Miya kawoki gurina?? Kinzo ki qarasaninie? Ki sani kin cuci rayuwata hulwa! Yana magana da gyar muryarsa na rawa,har ya Kasa magana haka ya saki kuka hihihi kamar qaramin yaro, na rufe masa baki da hannu... ina bashi haquri, duk da cewa nima kukan nake amma kamar nafishi qarfin hali, na samu na lallabashi, yayi shiru, na kwantar mishi da hankali da kalamai masu dadi abin mamaki cikin 30mnt har ya fara murmurewa a fuska saidai rama kam tananan a tare dashi, "ni abdool araina nace Lallai taku soyayyar daban take" na dade muna hira har yake bani labarin Nihal dinsa zata tafi karatu canada, koda bansan taba ina yawan jin sunanta a bakinsa, kuma dukkan alamu yanasonta sun shaqu sosai, yar yayansa ce, munyi hira Sosai nidashi duk mun sami walwala, kamar bamuba ban koma gidaba sai wajen 4PM nakoma gida, da yake inna ta fita harkata batasan nafitaba batasan nadawoba.....!
Inna tayi mamakin ganina a palo yau tun bayan sati daya da suka wuce, har yaya na hira ina dariya, na ga alamar taji dadin haka Sosai amma bata bayyanaba amma ya bayyana a fuskarta, ina zaune muna hira sai ga uncle habeeb yana shigowa ya fara zolayata, amarya kinsha qamshi, raina ya sosu, wani baqin chiki ya tulloqoni kamar in mare shi, shima na kula da damu wa a fuskar shi, banji dadin sunan ba, sunan baima dace daniba, nayi yaqe, kinga yanda kika rame kuwa? yy Habeeb, ai inna tacemin tunda aka miki zancen aure Kika shiga halwa, kullm nazo bana ganinki, dazu yaya hafeez yake cemin angon ma naki yaje gurinsa dan suji yanda za'ayi ashe bashida lafiya zazzabi yakeyi kwana biyu, amma ance yau ya sami sauqi, Allah ya qara lfy, nace ameen araina nace Allah ya kashe dan banxa in auri deen dina....
Nace ameen, inna tayi mamakin amin dinda nace, amma bata nunaba, haka mukayi hira Sosai da uncle habeeb ya debemin kewa Sosai....
An saka ranar aurena yau saura sati daya, zainab khalifa ta tare gidanmu tunda aka fara shirye shiryen biki, gaskiya tanada kirki zainb yaya ne kawai ya tsaneta gata yar gayu wayayyiya,duk wannan abin da akeyi zainb da abokin nura takeyin Su, dai dai da rana daya ango bai nemeniba, nima ban nemeshiba...
Gaskiya dangin nura sun nuna mishi gata ta uwa da uba, musamman babban yayanshi da ya riqeshi, sabida komai na aure sun mini na gani na fada duk abinda ake yiwa yar gata an mini, fatima qawata ta qauye tazo, maimakon taje gidan Su Sai ta tare gidan mu da zama, zainab khalifa da fatima su suka rarraba katin gayyata da anko wa qawaye da abokan arziki, amma ni ba hannuna aciki ba wanda yasan abinda ke zuciyata sai Allah, duniya tamini zafi, na rasaa yanda zanyi da rayuwata,
Saura kwana biyu a daura aurena, deen dina ya kirani yana kuka wiwiwi kamar qaramin yaro dama shi haka yake San garta tamai YAWA kamar jinjiri bayajin wuyar yin kuka, yana kuka yake gayamin wai za'amishi aure, shima yamin bayanin komai, inaga zafin kishin da naji deen baijishiba, na ci gaba da kukan da yafi na farko aka rasa gane kaina inna tace kar wanda ya kulani, deen dina yake tambayata ya zamuyi, nace mubi maganar iyayenmu yace shi bazai iya hada jiki da wata idan baniba, duk abinda ya fada nace nima haka....
Yakenan???
Qarke dai Munyi alqawarin dagani harshi, ba wanda zai kula wanda aka auramai kuma duk mun amince da hakan, zan kashe aurena kamar bayan wata hudu shi kuma zai saki matar da watahudu dai dai nan sai muyi auren mu, kuma ba wanda zai tuhumeni sabida dama ansan yanda auren yake.....
mun amince da hakan haka kuwa akayi, ranar assabar aka daura auren,.
NAZIA &NURADDEEN.
Aurenda ya sami halartar manyan qusoshin gwamnati da manyan yan siyasa da manyan malaman qasar nan duk abokan yayan nura ne da kuma abokan yayana, mutane kamar me, amma abin haushi ba ango ba labarinsa wajen daurin aure, abin yayiwa yayan nura zafi Sosai sai ya biqe da cewa ango ya tashi ya matsanancin ciwon ciki, kuma an riga an tara mutane shiyasa aka daura auren, yana bama mutane haquri akan rashin halartar ango...
Ana shagali haka na sulale naje ban kwana da deen dina, a wani gida muka hadu dashi, anan ni kuka shi kuka,ba mai rarrashin wani, qaunar juna ta rufe mana ido zuciyoyin mu sai harbawa suke ya rungumoni, yana shafani yana rarrashina, sam na manta da an daura min aure, koda wannan shine karo na farko dana hada jiki da deen duk kuwa qaunar juna da mukeyi, nida deen qabaki daya mun fita hayyacinmu, nidai ban tabajin abinda nakejiba yanzu sabida shine karo na farko dana kusanci namiji, kuma namijin ma wanda nafi qauna arayuwata, in taqaita muku dai deen yayi nasarar kawar da budurcin hulwarsa, duk tsimin da ake dura mata,sai da ya Siga, kundai san sakwatawa da hade hade, wallahi haka deen yayi nasarar kawar mata da budurcinta, tun tana kuka, har ta daina kuka numfashinta ya riqa fita sama sama, sabida taji jiki, ga budurci kuma ga magungunan da aka kimsa mata cikin ma wasu idan sun shigo hannunta a shara take zubawa, amma ta hadu hadi, ke in taqaita muku saida deen yayi kusan awa daya da rabi akan nazia yana abu daya,Kuma ba wanda ya gaji cikin Su bare yayi qoqarin hana daya, ba wanda yana da aure, qarar wayarshine ya mayar dasu halinda suke ciki, abu na farko da yazo mishi shine yayi zina da matar aure.!!! Subhanallahi....
Bayan kowannensu ya dawo hayya cinsa sannan suka fuskanci illar laifinda suka aikata, tabbas basuda uzuri gurin Allah, kuma hukuncinsu dukansu kashine,
A banqaren nazia kuwa zuciyarta cike da farin ciki, ganin cewa koda wanchan wawan mijin nata yayi nasara akanta ta biyawa zuciyarta buqatarta, lallai har yanzu akwai yarinta cikin nazia, ita sam bata hango illar laifinda tayiba, amma kuma ta kasa tashi, da gyar tasamu ta miqe da taimakon deen tana dingishi, batada time din wanka, haka ya dingisa ta dawo gida, dama bataje da wayaba, har tazo bakin gofa tace bakace qunshina yayi kyauba, yayi murmushin qarfin hali yace ai bani aka yiwabako, ranta ya sosu Sosai, batace komai ba ta dingisha ta tafi, gida, bawanda ya gane cewa amarya ta fita an dauka taron jama'ane ya boyeta, ta dawo dab da maqreeb zafin saduwar da sukayi ne yake damunta, ta wuce bayi tayi gashi da qyar, tayi wankan tsarki ta, tana bayi taji inna na nemanta, taje ta sameta inna ta mata nasiha mai ratsa jiki, saida tayi kuka, aka shiryata za'akaita gidan mijinta kamin nan aka kaita gidan yayan nura din, duk da cikin kuka take kuma fuskarta a kulle take bai hanata gane gidan ba
Gidan su sister khadee ne tsohuwar qawarta da taso ta salwantar da rayuwarta ita da mugun uncle dinta amma ta ijiye akan cewa my be sun saida gidanne yayan nura ya siya, da yake bata shiga gidan ba, so bata san yanda gidan yake ba bare ta gane, kawai dai an yiwa gidan sabon fentine, sun shiga an mata nasiha maman nura da babasu da yayyenshi da matar yayanshi da duk danginsu suntofa albarkacin bakinsu, ana ta sakamini albarka ana dada cewa inyi haquri, aka kwasheni sai gidan mijina
WASA SABON GIRKI, KU BIYO NI NIDANGIDAN BABANA DATTIJO.kusha lbr...
Koya xaman auren xekasance..?idan yagane cewa shine yai wannan aika aikar..!
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 21:02
In Hausa Article, Hausa Novels
Title : Ashe Kaine Mijina Part 13
Description :  Miya kawoki gurina?? Kinzo ki qarasaninie? Ki sani kin cuci rayuwata hulwa! Yana magana da gyar muryarsa na rawa,har ya Kasa magana haka ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Article, Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ashe Kaine Mijina Part 13"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ▼  October (389)
      • Sunayen Ma'aikata Kwastam Wadanda Aka Musu Retaya
      • [Video] Download Highlight Chelsea 1 Liverpool 3
      • [Video] Download Highlight Crystal Palace 0 Manche...
      • Wani Jirgi Ta Fadi, Ta Kashe Mutane 200 A Misira
      • Yadda zaki hada beef fritters.
      • [Video] Download Highlight Swansea 0 Arsenal 3
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 3 La Pasma 1
      • Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana
      • An Kashe 'Yan Al-shabab Hamsin
      • Najeriya za ta kara da Brazil a gasar cin kofin du...
      • Kotu ta dakatar da Sarki Sanusi II rushewa ko sauy...
      • Oliseh ya gayyaci 'yan wasa 23 Super Eagles
      • Nafisat Abdullahi ta maida martani ga Adam Zango d...
      • Klopp ya ce Mourinho mutumin 'kirki ne'
      • Wa'adin rijistar BVN a Nigeria ya cika
      • Kwastam ta yi wa jami'anta 34 ritaya
      • Gwamnonin APC na so a cire tallafin man fetur
      • Yadda ake alalan shinkafa.
      • Samuel Eto’o ya taimaka da dala 75,000 wurin yakan...
      • Buhari Na Magana Kan Tattauna Da Yan Boko Haram
      • An rufe makarantar da ake zargin yi wa yara fyade ...
      • [Tafsir] Download Tafsir Wacece Mace Musulma By Sh...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Tare Da Kcee
      • Jam'iyyar APC Ta Gode Ma Buhari, Majalisa
      • Bamu Amince Da Dambazau Ba - Kungiya
      • 'Zargin yi wa yara maza fyade a Kano'
      • A Karshe An Amince Da Rotimi Amaechi Da Saura Muta...
      • [Photos] Shin Nafisah Abdullahi Ya Dace Ta Koyar D...
      • Yadda ake yin cus-cus da miyar koda.
      • [New Music] Download Never Take Drugs by Dking ft IMJ
      • Kazamar Gida Part 1
      • [Nishadi] Ma Aikaciya NTA Tana Kwaliya Kafin Tafar...
      • [Photos] Yanda Yan Boko Haram Suke Hada Makamai Su
      • Walcott Da Chamberlain Baza Su Buga Wasa Uku
      • [Photos] El-Rufai Ya Isa Bauchi A Private Jet
      • Yan Boko Haram sun kashe mutane 14 a Diffa
      • Ouattara ya yi tazarce a Cote d'Ivoire
      • India za ta bai wa Afirka tallafin $600m
      • Labarin Wani Aljanni Musulmi
      • [Photos] Sojin Najeriya Sunyi Mamaye Sambisa, Sun ...
      • [Photos] Manya Yan Boko Haram Guda 100 Wanda Ake Nima
      • [Photos] Buhari with His Former Classmates
      • An sanar da cire ciroman Kano Sanusi tare da nada ...
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Manya Yan Kasuwa A Indiya
      • [Photos] Adam A Zango Ya Kara Aure Aboye
      • Giwa FC ta doke Wikki Tourists da ci 3-2
      • Yanda Ake Hada Kosan Semovita
      • [Graphic Photo] Ta Kona Mijinta Da Ruwan Zafi Dan ...
      • [Photos] Buhari Da yan Najeriya A Indiya
      • “Yaki Da Boko Haram Ba Aikin Gwamnati Ba Ne Kadai”
      • Matasa Sun Koka Da Rashin Tafiya Da Su A Gwamnatin...
      • Masallatai Sun Karfafa Matakan Tsaro a Adamawa
      • Amurka Ta Aika da Sakon Ta'aziya ga Jihohin Borno ...
      • Mutane bakwai na takarar shugabancin Fifa
      • Ana taron tallafa wa 'yan hijira a Nigeria
      • Biritaniya na horar da sojojin Nigeria
      • Ouattara ya sake lashe zaben Ivory Coast
      • Boko Haram: Sojin Nigeria sun ceto mutane 338
      • [Photos] Buhari Ya Isa Indiya
      • An tuhumi Mourinho da halin rashin da'a
      • An fitar da Arsenal daga Capital One Cup
      • An soke zaben 'yan majalisar dokokin Ribas
      • Majalisa ta tantance karin ministoci biyar
      • An kafa sabuwar runduna a Benisheikh
      • Faransa za ta jagoranci taron tattauna rikicin Syria
      • Yoyon fitsari na karuwa a Nigeria
      • Yanda Ake Yin Binciken Kafin Aure
      • An cafke ‘Yan Boko Haram 45 a Lagos
      • Najeriya ta tsallake zuwa gasar Afrika a Rwanda
      • Ta yi wa kishiyarta dukan kawo wuka
      • Yanda Ake Hada Shinkafa Da Kwakwa
      • Shugaban Karuwai Najeriya Jessica Elvis Ta Mutu
      • Falana Zaya Kai Buhari Kotu
      • Buhari Zaya Halarci Wani Taro A Indiya
      • Bosho ya gaji Ibro a fim din "Zalimu"
      • Girgizar kasa a Afghanistan
      • NCC ta ci tarar MTN naira tiriliyan daya
      • [Photos] Wani Kauyen Igbo Da Aka Gina Amurka
      • [Video] Download Highlight Barcelona 3 Eibar 1 201...
      • Yanda Ake Hada Kunun Shinkafa
      • [Video] Download Highlight Manchester United 0 Man...
      • Aston Villa ta sallami Tim Sherwood
      • Yan Boko Haram sun kama garin Kerewa na arewacin K...
      • Rasha ta amince ta hada hannu da Amurka domin yaka...
      • Ana gudanar da zaben shugaban kasa a Tanzania
      • Wani Tsohon Da Shekara 60 Yayi wa Jikarsa Ciki
      • Halin da na samu kaina tare da ’yan Boko Haram a S...
      • Wani Magidanci Ya Kashe mahaifiyarsa
      • Maganin Ciwon Sanyi Na Maza
      • [Graphic Photos] ISIS Sun Kashe Wani Ta Hayan Taka...
      • Ana Mastala Mai A Najeriya
      • Nyesom Wike Zai Daukaka Kara
      • [Photos] Jackie Appiah Ta Saya Sabon Mota
      • [Graphic Photos] An Kashe Shugaban Al-Qaeda Na Syria
      • Mayweather Ya nuna Duka Bel Din Dayaci A shekara 19
      • [Photos] Osinbajo da El-Rufai Tare Da Yan Najeriy...
      • Yanda Ake Hada Fura
      • Yanda Ake Hada Yoghurt
      • [Download] Download Highlight Arsenal 2 Everton 1
      • Mutane 5 Sun Mutu A Harin Maiduguri - NEMA
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger