1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mu Sha Dariya » Qarshen Qarya Part 2

Qarshen Qarya Part 2

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 3 August 2015
Nasimat ya basar da irin kallon kurillar da a ke masa, ko banza ya watsa barkonon tsohuwa hanci ya fara yoyo. Babu dai wanda ya tanka masa, sai dai kadan-kadan budurwar mai amsa sunan Siyama na satar kallonsa ta dambareren gilashin da ya cike gurbin fuskarta.
Can da ya ga ba wanda ya kula shi, kuma wadda aka yi dominta ba ta magantu ba, sai ya saita alamar na mintina biyar. Ya maida wayar aljuhu, lokaci na cika alarm din ya kada, ya dan basar kafin daga bisani ya ciro wayar daga aljihu, ya kara a kunne.
"Wai Isah Yuguda ya ka ke so na yi? Na ce muku bana ba sa'a dole ne na bar jam'iyyar PDP tun kafin ta bare da ni... Duk wata hidima dai na yi don Allah ku kyale ni".
Ya ja tsaki ya sauke wayar alamar jin haushi.
Siyama ta kasa jurewa, cikin hikima ta dan saki wayarta ta fadi kasa, da sauri ya kai hannu ya dauko mata yana fadin, "Kash! Sannu fa!"
Ta karbi wayar tana fadin, "Ah ba damuwa, na gode Alhaji Faisal Zubairu!"
Idanunsa kyam a kanta ya ce, "Ashe kin san ni?"
Ta yi murmushi ta ce, "Haba Alhaji, yadda sunanka ya yi tambari a qasar nan ina ne ba a sanka ba? Ai duk wanda ke cikin motar nan ma ya sanka".
Wani irin dadi ya kama shi, ya juya yana kallon mutanen da duk suka zuba masa na mujiya, sannan ya dawo da kallonsa gare ta yana gyada kai.
"Kwarai zancenki dutse..."
Ta katse shi da fadin, "Don Allah ko za ka taimaka min, ka kira min shugaban kasa na fada masa, ya kamata a dinga tantance mutane a tashar mota kada a dinga zubo 'yan Dawanau?"
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 13:00
In Hausa Novels, Mu Sha Dariya
Title : Qarshen Qarya Part 2
Description : Nasimat ya basar da irin kallon kurillar da a ke masa, ko banza ya watsa barkonon tsohuwa hanci ya fara yoyo. Babu dai wanda ya tanka masa...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels, Mu Sha Dariya

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Qarshen Qarya Part 2"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ▼  August (182)
      • [Music] Download Rashin Ganinki By Ibrahim Fasaha
      • [NISHADI] Banda Dariyar Mugunta Labarin Mati Mai G...
      • SHIN KUN SAN ABINDA YAKE YAWAN SHIGAR DA MUTANE WU...
      • Gwamnati Buhari zata yi iya kokarinta domin ceton ...
      • SSS ta dakile shirin Boko Haram na leken asiri
      • Amnesty ta yi Allawadai da hukuncin Chadi
      • Guguwa ta yi kisa a Dominika
      • Yan Boko Sun Fadi Da Niyar Ta Buga Filin Jirgin Sama
      • KARBAR KUDI DAGA WAJEN ALJANU
      • Lokutan Da Aljanu Suka Fi Shiga Jikin mutane
      • An Fara Binciken Faduwar Jirgin Saman Sojojin Naje...
      • Yadda na ji ranar da na fara tuka jirgin sama -Fat...
      • Mutane 7 ne suka rasu a Kaduna
      • SADUWA YAYIN AZUMIN RAMUKO
      • APC Ta Nada El Rufai Ya Jagoranci Zaben Kogi
      • Shuwagabannin APC Sun Zargi Buhari
      • MATSAYINMU AKAN MAHAIFAN MANZON ALLAH (SAWW)
      • Kungiyoyi 5 ne za su wakilci Spaniya a Champions L...
      • Yau Kwana 500 Da Sace 'Yan Matan Chibok
      • WURAREN DA ALJANU SUKE ZAMA
      • [Video] Download Highlight Club Brugge 0-4 Manches...
      • KU KIYAYI YIN QARAMAR SHIRKA !!
      • Mutane 3 sun hallaka a birnin Maiduguri
      • Yanda Zaka Sama GLO Unlimited GB, Mai Aiki a Kowac...
      • An zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane a Saudiyya
      • Kasar Ukraine Zata Taimaka Ma Najeriya
      • Yan Najeriya Sun Goyi Bayan Buhari
      • Buhari Ya Nuna Dagewa - Shehu Sani
      • Ban Ki-moon ya yi alkawalin taimakawa Najeriya
      • Majalisar dinkin duniya ta yiwa Sudan ta kudu garg...
      • Cuadrado ya koma Juventus da taka leda
      • Everton ta amince Stone ya bar kungiyar
      • DSS ta kai karar Sambo Dasuki a kotu
      • Wakar Sani Danja ta ja hankali a Twitter
      • Dan Ghana ya hade da kungiyar IS
      • Majalisar dattawa za ta binciki Lamorde
      • Rayuwar Bariki Part 12
      • Nasiha Zuwa Ga Yan'uwa Mata Part 2
      • [Photos] Gwamnonin Apc Tare Da Gen. Ban Ki-Moon
      • Rayuwar Bariki Part 11
      • [Video] Download Highlight Athletic Bilbao 0-1 Bar...
      • [Video] Download Highlight West Brom 2-3 Chelsea
      • Rayuwar Bariki Part 10
      • [Video] Download Highlight Everton 0-2 Man City
      • [Music] Download Makauniya Hanya By Nura M Inuwa
      • Nasiha Zuwa Ga Yan'uwa Mata Part 1
      • Wani matashi ya kai hari cikin jirgin kasa a Faransa
      • Ban Ki Moon a Najeriya
      • An yankewa Mohammed Badie daurin rai-da-rai
      • KUKAN KURCIYA JAWABI NE (1)
      • Rayuwar Bariki Part 8
      • Rayuwar Bariki Part 9
      • Rayuwar Bariki Part 7
      • Kоtu tа dаurе ‘yan Luwаdi a Senegal
      • Mutаnеn Bauchi ѕun koka kаn аmbаliуаr ruwa
      • Rayuwar Bariki Part 6
      • Jigawa Ta Mika Bilyan Guda Ga Hukumar Alhazai Ta Kasa
      • Ya Fi So Ya Yi Rayuwa Irin Ta Dabbobi
      • Buhari Ya Damu Kan Rikicin Mulkin Kasar Guinea Bissau
      • Karrama kwalliyarki da ‘ya’yan itace
      • Arsenal, Real Madrid Sun Dai Dai Ta Sayen Benzema
      • Rikici Tsakanin Hukumar Tace Fina-Finai Na Kano Ta...
      • Zan Dawo Kannywood- Abba El Mustapha
      • LABARIN WANI MATASHI MAI TSORON ALLAH
      • Rayuwar Bariki Part 5
      • YADDA AKE WANKAN JANABA, HAILA, BIKI DASAURANSU.
      • Maganin Kaikayin Gaba
      • Matsalar Rikicewar Kwakwalwa
      • Chelsea Ta Saya Pedro Daga Barcelona
      • Rayuwar Bariki Part 4
      • Zargin fyade a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
      • HANYOYI GUDA GOMA (10) NA SAMUN SHIGA ALJANNA
      • Manchester United ta taya Sadio Mane na Southampton
      • Enyimba ta samu nasara kan Kano Pillars
      • An Bincike Baiwa Dan IS Visa
      • Yan sintiri sun cafke 'yan Boko Haram a Maiduguri
      • Zа a dаuki ‘уаn sanda 10,000 aiki – Buhari
      • Nа Dаinа Kаunаr Rаhmа Sadau – Abba Gаdаz
      • HALACCIN YIN AZUMIN NAFILA GA WANDA AKE BINSA AZUMI.
      • Yakin Cacar Baki Tsakanin Gwamna da Sanata A kaduna
      • Sojoji Na Cigaba da Samun Galaba Kan Kugiyar Boko ...
      • HUKUNCIN SAKIN AUREN MAJINYACI
      • Sarkin Misau Na Jihar Bauchi Ya Rasu
      • Rundunar Sojojin Nijeriya Ta Mayarwa Shekau Martani
      • Rаmоѕ уа ѕаbuntа kwantiragi a Mаdrid
      • Kа Tura Bаrауin Gwamnati Zuwа Kurkuku, Sаkоn Sаrki...
      • Boko Haram ta kai hari a kusa da Damasak
      • [Nishadi] Yau Riba Gobe Faduwa
      • [Photos] Hotuna Daga Wajen Jana'izar Alhaji Zannah...
      • [DARIYA] Banda Dariya Labarin Dan Masanin Kano Wur...
      • [GARABASA] Yadda Zaku Samu N4800 Kyauta A Layin Mt...
      • Sarkin Hausawan Benin ya rasu
      • Mataimakin Gwamnan Borno ya rasu
      • Shugaba Buhari Ya Saukar Da Sanusi Ado Bayero Daga...
      • Saduwa Da na Mace Mai Juna Biyu
      • YIN AFUWA BISA WANDA YA ZALUNCEKA
      • Yar Atiku Abubakar Ta Samu Mukami
      • An yi jana'izar Oba Sijiwade a Ife
      • SHIN MUSULMAI ZASU SHIGA WUTA?
      • Bambaci Tsakanin Maniyyi Da Mazziyi Na Maza Da Mata
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger