1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Rayuwa Bariki Part 3

Rayuwa Bariki Part 3

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 10 August 2015

Hajiya Hasina tayi jim na jiran amsa daga Mamalina shurun da taji ne ya tabbatar mata da hudubarta na shiga. Don haka ta samu kwarin gwuiwar dorawa. " Ina so ki gane shi alhaki kwuikuyone ubangidansa yake bi.
Uwani caka ta shuka iskanci da mugunta a rayuwar aurenta domin dan nata ma bana mijinta bane, bokanta ne yayi mata cikin ta kawowa mijin ya karba. Da kanta take fadamin ta haukata kishiyoyinta uku ta kuma haramtawa mijinta jin dadin kowace mace sai ita.
Ita fa tacemin saboda tsabar asiri sai taje wani kauye wanda sai an bi jirgin ruwa sannan a je. wai malamin yayi mata rubutu a al'aurarta sannan ya goge da tasa al'aurar (wal iyazubillah 'yan uwa wannan fa yana faruwa a gaske). Itace fa taje tayi dawafi a ka'aba da janaba a jikinta duk domin duniya to a ganinki duk abinda ya sameta laifina ne?" . A yanzu Mamalina ta shiga wata duniyar da ita kanta bazata iya sanin sunanta ba. A da tunaninta shine takai kwal a sanin bariki sai yanzu ta gane ita jaririyace a harkar.
Maganar Hajiya Hasina ta dawo da ita hankalinta. "ki sani bariki duniyace guda yanda kika shigeta haka zaki taddata. Karki ji ina fadamiki wannan kiyi zaton ni wawiyace na zauna na sanar dake sirrina kaf sannan ki mike ki karkade zani kiyi gaba kiji dadin kararwa, aa yarinya ban fito ba sai dana shirya ki sani daga yau rayuwarki na hannuna... Mamalina ta dago kai a firgice ta kalli Hajiya Hasina kallo mai alamar tambaya. "Eh haka nake nufi domin boka ya fadamin a tare dake arzikina yake kuma na yarda ke kashin arziki ce domin zuwanki ba karamin haukata arzikin Uwani yayi ba.
Don haka a yanzu kurwarki na hannuna in kema kinaso kiyi irin mutuwar uwar dakinki ko mafi muni daga haka to ga fili ga mai doki. Amma kafin na tafi kalli nan" kaman a majigi haka Mamalina taga kwalba irin ta giya ta bayyana a hannun Hajiya Hasina a cikin kwalbar wata halittace wadda babu maraba da ita da take zaune.
Takai awa guda bayan fitar Hajiya Hasina batasan me take tunanowa ba saboda tsabar cunkushewa da kwakwalwarta tayi. "Halima kiji tsoron yaudarar duniya kinga hudubar da uwarki take miki kike ganin dai daine wallahi ba abinda zai ja miki sai nadama a lokacin da nadama bata da amfani, ina jiye miki lokacin da duniya duk girmanta zata zame miki kamar kabarin arne saboda takura. Ina jiye miki lokacin da ga jami'an tsaro kewaye dake suna bawa gangar jikinki tsaro amma ruhinki na dar dar na tsoro da fargaba. A lokacin da zaki ganki cikin dogon gini da kakkarfar kofa amma ki rika jinki kaman a dokar daji kike saboda rashin kariya..." A daidai sanda tazo nan a tunanin kalaman mahaifinta ne sai kuka ya kecemata. "kaico ni Halima bariki batamin gata ba. Hakika innata ta kaini ta baro koda yake nima da son zuciyata. ina kake Babana kazo kaga yanda na zama zokaga kalaman da kake fadamin gasu nan daya bayan daya ina gani, Dana zauna a gidan mijina daka zabamin cikin rufin asiri da yan yarana da ban shiga wannan mummunar rayuwa ba. kowa yaki sharar masallaci yayi coci ma ba kasuwa ba. Yau nakijin nasihar mahaifina mai cike da lallashi. nazo wata banza yar bariki na juyani da karfi".
Cikin wannan halin tunanin rayuwarta ta baya ta dawo mata. Hakika ta yarda alhakin aure masifa ne. Kin jin maganar iyaye bala'ine. Hakika jin dadin duniya ba komai bane. Rayuwar ya mace darajarta shine gidan aure.....ko yaya Mamalina ta bankado kofar shiga bariki?..

like our Facebook page for more Update
           1arewa

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 21:11
In Hausa Novels
Title : Rayuwa Bariki Part 3
Description : Hajiya Hasina tayi jim na jiran amsa daga Mamalina shurun da taji ne ya tabbatar mata da hudubarta na shiga. Don haka ta samu kwarin gwuiwar...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Rayuwa Bariki Part 3 "

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ▼  August (182)
      • [Music] Download Rashin Ganinki By Ibrahim Fasaha
      • [NISHADI] Banda Dariyar Mugunta Labarin Mati Mai G...
      • SHIN KUN SAN ABINDA YAKE YAWAN SHIGAR DA MUTANE WU...
      • Gwamnati Buhari zata yi iya kokarinta domin ceton ...
      • SSS ta dakile shirin Boko Haram na leken asiri
      • Amnesty ta yi Allawadai da hukuncin Chadi
      • Guguwa ta yi kisa a Dominika
      • Yan Boko Sun Fadi Da Niyar Ta Buga Filin Jirgin Sama
      • KARBAR KUDI DAGA WAJEN ALJANU
      • Lokutan Da Aljanu Suka Fi Shiga Jikin mutane
      • An Fara Binciken Faduwar Jirgin Saman Sojojin Naje...
      • Yadda na ji ranar da na fara tuka jirgin sama -Fat...
      • Mutane 7 ne suka rasu a Kaduna
      • SADUWA YAYIN AZUMIN RAMUKO
      • APC Ta Nada El Rufai Ya Jagoranci Zaben Kogi
      • Shuwagabannin APC Sun Zargi Buhari
      • MATSAYINMU AKAN MAHAIFAN MANZON ALLAH (SAWW)
      • Kungiyoyi 5 ne za su wakilci Spaniya a Champions L...
      • Yau Kwana 500 Da Sace 'Yan Matan Chibok
      • WURAREN DA ALJANU SUKE ZAMA
      • [Video] Download Highlight Club Brugge 0-4 Manches...
      • KU KIYAYI YIN QARAMAR SHIRKA !!
      • Mutane 3 sun hallaka a birnin Maiduguri
      • Yanda Zaka Sama GLO Unlimited GB, Mai Aiki a Kowac...
      • An zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane a Saudiyya
      • Kasar Ukraine Zata Taimaka Ma Najeriya
      • Yan Najeriya Sun Goyi Bayan Buhari
      • Buhari Ya Nuna Dagewa - Shehu Sani
      • Ban Ki-moon ya yi alkawalin taimakawa Najeriya
      • Majalisar dinkin duniya ta yiwa Sudan ta kudu garg...
      • Cuadrado ya koma Juventus da taka leda
      • Everton ta amince Stone ya bar kungiyar
      • DSS ta kai karar Sambo Dasuki a kotu
      • Wakar Sani Danja ta ja hankali a Twitter
      • Dan Ghana ya hade da kungiyar IS
      • Majalisar dattawa za ta binciki Lamorde
      • Rayuwar Bariki Part 12
      • Nasiha Zuwa Ga Yan'uwa Mata Part 2
      • [Photos] Gwamnonin Apc Tare Da Gen. Ban Ki-Moon
      • Rayuwar Bariki Part 11
      • [Video] Download Highlight Athletic Bilbao 0-1 Bar...
      • [Video] Download Highlight West Brom 2-3 Chelsea
      • Rayuwar Bariki Part 10
      • [Video] Download Highlight Everton 0-2 Man City
      • [Music] Download Makauniya Hanya By Nura M Inuwa
      • Nasiha Zuwa Ga Yan'uwa Mata Part 1
      • Wani matashi ya kai hari cikin jirgin kasa a Faransa
      • Ban Ki Moon a Najeriya
      • An yankewa Mohammed Badie daurin rai-da-rai
      • KUKAN KURCIYA JAWABI NE (1)
      • Rayuwar Bariki Part 8
      • Rayuwar Bariki Part 9
      • Rayuwar Bariki Part 7
      • Kоtu tа dаurе ‘yan Luwаdi a Senegal
      • Mutаnеn Bauchi ѕun koka kаn аmbаliуаr ruwa
      • Rayuwar Bariki Part 6
      • Jigawa Ta Mika Bilyan Guda Ga Hukumar Alhazai Ta Kasa
      • Ya Fi So Ya Yi Rayuwa Irin Ta Dabbobi
      • Buhari Ya Damu Kan Rikicin Mulkin Kasar Guinea Bissau
      • Karrama kwalliyarki da ‘ya’yan itace
      • Arsenal, Real Madrid Sun Dai Dai Ta Sayen Benzema
      • Rikici Tsakanin Hukumar Tace Fina-Finai Na Kano Ta...
      • Zan Dawo Kannywood- Abba El Mustapha
      • LABARIN WANI MATASHI MAI TSORON ALLAH
      • Rayuwar Bariki Part 5
      • YADDA AKE WANKAN JANABA, HAILA, BIKI DASAURANSU.
      • Maganin Kaikayin Gaba
      • Matsalar Rikicewar Kwakwalwa
      • Chelsea Ta Saya Pedro Daga Barcelona
      • Rayuwar Bariki Part 4
      • Zargin fyade a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
      • HANYOYI GUDA GOMA (10) NA SAMUN SHIGA ALJANNA
      • Manchester United ta taya Sadio Mane na Southampton
      • Enyimba ta samu nasara kan Kano Pillars
      • An Bincike Baiwa Dan IS Visa
      • Yan sintiri sun cafke 'yan Boko Haram a Maiduguri
      • Zа a dаuki ‘уаn sanda 10,000 aiki – Buhari
      • Nа Dаinа Kаunаr Rаhmа Sadau – Abba Gаdаz
      • HALACCIN YIN AZUMIN NAFILA GA WANDA AKE BINSA AZUMI.
      • Yakin Cacar Baki Tsakanin Gwamna da Sanata A kaduna
      • Sojoji Na Cigaba da Samun Galaba Kan Kugiyar Boko ...
      • HUKUNCIN SAKIN AUREN MAJINYACI
      • Sarkin Misau Na Jihar Bauchi Ya Rasu
      • Rundunar Sojojin Nijeriya Ta Mayarwa Shekau Martani
      • Rаmоѕ уа ѕаbuntа kwantiragi a Mаdrid
      • Kа Tura Bаrауin Gwamnati Zuwа Kurkuku, Sаkоn Sаrki...
      • Boko Haram ta kai hari a kusa da Damasak
      • [Nishadi] Yau Riba Gobe Faduwa
      • [Photos] Hotuna Daga Wajen Jana'izar Alhaji Zannah...
      • [DARIYA] Banda Dariya Labarin Dan Masanin Kano Wur...
      • [GARABASA] Yadda Zaku Samu N4800 Kyauta A Layin Mt...
      • Sarkin Hausawan Benin ya rasu
      • Mataimakin Gwamnan Borno ya rasu
      • Shugaba Buhari Ya Saukar Da Sanusi Ado Bayero Daga...
      • Saduwa Da na Mace Mai Juna Biyu
      • YIN AFUWA BISA WANDA YA ZALUNCEKA
      • Yar Atiku Abubakar Ta Samu Mukami
      • An yi jana'izar Oba Sijiwade a Ife
      • SHIN MUSULMAI ZASU SHIGA WUTA?
      • Bambaci Tsakanin Maniyyi Da Mazziyi Na Maza Da Mata
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger