1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Rayuwar Bariki Part 4

Rayuwar Bariki Part 4

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 20 August 2015
Halima nake 'ya daya tilo agun Maryama wadda akafi kira da Hajjo. Kuma 'ya ta uku agun Malam Idris wanda akafi kira da Malam Datti mu kuma yayansa mukan kirashi da Baffa.
Rayuwar itayena kwatankwacin rayuwar Annabi lud a.s ce da matarsa. Domin kuwa mahaifina ya kasance mutum mai tsantseni da gudun duniya bare abinda ke cikinta ya dauke hankali sa. yayinda Hajjo ta kasance ba mutuncinsa ba hatta nata mutunci ba komai bane i dai zata samu kudi. Ina da yayye biyu maza Hasan da Husaini wanda mahaifiyarsu ta rasu ta barsu yayin haihuwar gambonsu wanda shima ya bita. Ance ita macece mai kyawon hali wannan yasa lokacin data rasu Baffanmu ya rika kuka kaman yaro. jin mutuwar ne yasa ta dau lokaci baiyi aure ba abinda ya tilastawa mahaifinsa nemo masa yar abokinsa Wato Hajjo ba tare da laakari da irin tarbiyyar data samu daga mahaifiyarta ba. Na taso a sangarce ba gyara ba kintsi banda fitsara da rashin kunya ba abinda na iya. saboda fadan da yayyena sukemin akan na gyara kaina ya jawo gagarumin rikicinsu da Hajjo wanda dole tasa suka tattara suka koma gidan kakarsu wadda ta haifi babarsu. Tunda nake ban taba jin zikirin daya wuce "kudi sune mutum ba a bakin Hajjo.
A haka na taso har na zama mutum wato na kai munzalin budurci. Inka ganni kaga Hajjo bazaka ce mun hada jini ba. Domin ita ta kasance irin fararen nan da farin ya kasa ceto fuskarsu daga fallasar da muni ke musu a kallon farko da mutum yayi musu. Yayin da ni kuma na kasance baka mai kyawun nunawa saa. kyawun fulanin asali.
Ganin haka yasa Hajjo ta dau burin duniya ta dora a kaina, duk yayin da taje karbar lefen wata to ranar wuni zatayi rana badadin surutu tana yabon kyauna. sai kaji tana cewa "yo wance ma da bata kama kafarki a kyau ba aka kawomata akwati shida ina gake ai sai sha biyu 'yar nan dozin cif gwal har a 'yatsan kafa". Ina da shekara sha bakwai cif na gama sakandire ba tare da shawara ba Baffana ya badani ga dan abokinsa mai suna Mu'azzam. Duk da cewar banso haka ba amma kasancewar Mu'azzam dan gayu gashi kyakkyawa na nunawa a taro yasa na amince duk da dai sai dana sha doguwar masifa. Amma Hajjo kuwa saboda bacin rai har iskoki ta hau ta sauka abinta ba tare da Baffa ya janye ba.
Zamana da Mu'azzam zamane na jin dadi ga macen data san ciwon kanta domin duk da kasancewarsa karamin maaikaci hakan baisa ya gaza wajen fiddani kunya a tsarana ba. Domin ci da sha da sutura iya gwargwado sai dai a gani a guna. Duk da ina cije masa wani sa'in tare da raina masa inta ciyoni na tsiri gaba dashi kwana da kwanaki hakan baisa ya fasa kyautatamin ba. A haka har nayi haihuwar fari 'yayana yan biyu mata aka sanya musu zahra da zainab. Hakika Mu'azzam ya nuna farin cikinsa da samun yaran nan ya kuma nuna bajinta. Amma komai a kushe yake a gurin babar Hajjo kakata wadda tazo ta zaunamin zaman jego.
Shekarar yaran biyu na samu ciki cikin nada wata biyar na fara zuwa awo. Inda na dage nima asibitin kudi zan rika zuwa domin na gaji da bin layin asibitin gwamnati. Ranar da tarihin rayuwata ya fara gurbata kenan. Domin kuwa bayan naje awon ina dawowa a hanya kasancewata doguwa cikina sam bai bayyana ba. sanye nake da doguwar riga da mayafinta mai ruwan sararin samaniya kasancewar ni'imar ciki fatata tayi luf luf na kara kyau da haske. tafe nake cikin natsuwa ina bin gefen titi. sai jin horn nayi a bayana. A tsorace na waiga don gudun kar a makeni. sai naga glass din motar yana kasa a hankali "lallai kudi shine mutum" na tuna da zikirin na Hajjo. wato mutumin duk da ba kyau ya cija na kuzo ku gani ba amma ni'imar dukiya tasashi yayi shar gwanin shaawa ga kwarjini da haiba.
"sannu 'yanmata" yace dani cikin jan aji da nuna isa irinta masu koshi. kawai sai na tsinci kaina ina masa murmushi. cikin kada ido nace haba malam ka ganni da ciki kace min yan mata. Ya leko tare da kashe ido daya yana leka cikina kaman mai neman wani abu kana yace "waima ji yarinya ke yanzu in aka ce miki ki nuna yanda ake daukar cikima kin sanine bare har kice kina dashi. Nayi 'yar dariya gami da tafa hannu kana nace masa to wallahi wanban itace haihuwa ta biyu da zanyi. ya ja dogon numfashi gamida tabe baki yace "Any way ina zaki yanzu da ranar nan". Na fadamasa unguwarmu yace na hau mu tafi. ba musu na shige muka kama hanya.
Tafe muke yana jana da tadi ni kuwa na saki jiki dashi ina ta zuba kamar mun saba. sai da muka zo unguwar yace "bari in saukeki a nan kar mijinki ya ganmu tare ko? Nace ai nan unguwar iyayena ne amma dai saukeni a man din. Da zamu rabu yace "sai a ban number ko na rikajin ya baby ya kwaba in ba damuwa. cikin sauri nace "a bakomai" gami da zaro wayata Nokia rakani bandaki na ciro number dan ban haddace ba na bashi. ya zaro kudi a gaban motarsa bandir din yan wazobia ya mikamin yace gashi a rika dan cin hanta kinsan masu ciki sai da kayan kara jini ko. cikin sauri na amshe ina godiya kana na balle murfin motar na fita. Ina fita mukayi ido hudu da Baffana ya fito daga masallaci...
Hmm kome xe faru kutara ashiri nagaba..
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:28
In Hausa Novels
Title : Rayuwar Bariki Part 4
Description : Halima nake 'ya daya tilo agun Maryama wadda akafi kira da Hajjo. Kuma 'ya ta uku agun Malam Idris wanda akafi kira da Malam Datti...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Rayuwar Bariki Part 4"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ▼  August (182)
      • [Music] Download Rashin Ganinki By Ibrahim Fasaha
      • [NISHADI] Banda Dariyar Mugunta Labarin Mati Mai G...
      • SHIN KUN SAN ABINDA YAKE YAWAN SHIGAR DA MUTANE WU...
      • Gwamnati Buhari zata yi iya kokarinta domin ceton ...
      • SSS ta dakile shirin Boko Haram na leken asiri
      • Amnesty ta yi Allawadai da hukuncin Chadi
      • Guguwa ta yi kisa a Dominika
      • Yan Boko Sun Fadi Da Niyar Ta Buga Filin Jirgin Sama
      • KARBAR KUDI DAGA WAJEN ALJANU
      • Lokutan Da Aljanu Suka Fi Shiga Jikin mutane
      • An Fara Binciken Faduwar Jirgin Saman Sojojin Naje...
      • Yadda na ji ranar da na fara tuka jirgin sama -Fat...
      • Mutane 7 ne suka rasu a Kaduna
      • SADUWA YAYIN AZUMIN RAMUKO
      • APC Ta Nada El Rufai Ya Jagoranci Zaben Kogi
      • Shuwagabannin APC Sun Zargi Buhari
      • MATSAYINMU AKAN MAHAIFAN MANZON ALLAH (SAWW)
      • Kungiyoyi 5 ne za su wakilci Spaniya a Champions L...
      • Yau Kwana 500 Da Sace 'Yan Matan Chibok
      • WURAREN DA ALJANU SUKE ZAMA
      • [Video] Download Highlight Club Brugge 0-4 Manches...
      • KU KIYAYI YIN QARAMAR SHIRKA !!
      • Mutane 3 sun hallaka a birnin Maiduguri
      • Yanda Zaka Sama GLO Unlimited GB, Mai Aiki a Kowac...
      • An zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane a Saudiyya
      • Kasar Ukraine Zata Taimaka Ma Najeriya
      • Yan Najeriya Sun Goyi Bayan Buhari
      • Buhari Ya Nuna Dagewa - Shehu Sani
      • Ban Ki-moon ya yi alkawalin taimakawa Najeriya
      • Majalisar dinkin duniya ta yiwa Sudan ta kudu garg...
      • Cuadrado ya koma Juventus da taka leda
      • Everton ta amince Stone ya bar kungiyar
      • DSS ta kai karar Sambo Dasuki a kotu
      • Wakar Sani Danja ta ja hankali a Twitter
      • Dan Ghana ya hade da kungiyar IS
      • Majalisar dattawa za ta binciki Lamorde
      • Rayuwar Bariki Part 12
      • Nasiha Zuwa Ga Yan'uwa Mata Part 2
      • [Photos] Gwamnonin Apc Tare Da Gen. Ban Ki-Moon
      • Rayuwar Bariki Part 11
      • [Video] Download Highlight Athletic Bilbao 0-1 Bar...
      • [Video] Download Highlight West Brom 2-3 Chelsea
      • Rayuwar Bariki Part 10
      • [Video] Download Highlight Everton 0-2 Man City
      • [Music] Download Makauniya Hanya By Nura M Inuwa
      • Nasiha Zuwa Ga Yan'uwa Mata Part 1
      • Wani matashi ya kai hari cikin jirgin kasa a Faransa
      • Ban Ki Moon a Najeriya
      • An yankewa Mohammed Badie daurin rai-da-rai
      • KUKAN KURCIYA JAWABI NE (1)
      • Rayuwar Bariki Part 8
      • Rayuwar Bariki Part 9
      • Rayuwar Bariki Part 7
      • Kоtu tа dаurе ‘yan Luwаdi a Senegal
      • Mutаnеn Bauchi ѕun koka kаn аmbаliуаr ruwa
      • Rayuwar Bariki Part 6
      • Jigawa Ta Mika Bilyan Guda Ga Hukumar Alhazai Ta Kasa
      • Ya Fi So Ya Yi Rayuwa Irin Ta Dabbobi
      • Buhari Ya Damu Kan Rikicin Mulkin Kasar Guinea Bissau
      • Karrama kwalliyarki da ‘ya’yan itace
      • Arsenal, Real Madrid Sun Dai Dai Ta Sayen Benzema
      • Rikici Tsakanin Hukumar Tace Fina-Finai Na Kano Ta...
      • Zan Dawo Kannywood- Abba El Mustapha
      • LABARIN WANI MATASHI MAI TSORON ALLAH
      • Rayuwar Bariki Part 5
      • YADDA AKE WANKAN JANABA, HAILA, BIKI DASAURANSU.
      • Maganin Kaikayin Gaba
      • Matsalar Rikicewar Kwakwalwa
      • Chelsea Ta Saya Pedro Daga Barcelona
      • Rayuwar Bariki Part 4
      • Zargin fyade a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
      • HANYOYI GUDA GOMA (10) NA SAMUN SHIGA ALJANNA
      • Manchester United ta taya Sadio Mane na Southampton
      • Enyimba ta samu nasara kan Kano Pillars
      • An Bincike Baiwa Dan IS Visa
      • Yan sintiri sun cafke 'yan Boko Haram a Maiduguri
      • Zа a dаuki ‘уаn sanda 10,000 aiki – Buhari
      • Nа Dаinа Kаunаr Rаhmа Sadau – Abba Gаdаz
      • HALACCIN YIN AZUMIN NAFILA GA WANDA AKE BINSA AZUMI.
      • Yakin Cacar Baki Tsakanin Gwamna da Sanata A kaduna
      • Sojoji Na Cigaba da Samun Galaba Kan Kugiyar Boko ...
      • HUKUNCIN SAKIN AUREN MAJINYACI
      • Sarkin Misau Na Jihar Bauchi Ya Rasu
      • Rundunar Sojojin Nijeriya Ta Mayarwa Shekau Martani
      • Rаmоѕ уа ѕаbuntа kwantiragi a Mаdrid
      • Kа Tura Bаrауin Gwamnati Zuwа Kurkuku, Sаkоn Sаrki...
      • Boko Haram ta kai hari a kusa da Damasak
      • [Nishadi] Yau Riba Gobe Faduwa
      • [Photos] Hotuna Daga Wajen Jana'izar Alhaji Zannah...
      • [DARIYA] Banda Dariya Labarin Dan Masanin Kano Wur...
      • [GARABASA] Yadda Zaku Samu N4800 Kyauta A Layin Mt...
      • Sarkin Hausawan Benin ya rasu
      • Mataimakin Gwamnan Borno ya rasu
      • Shugaba Buhari Ya Saukar Da Sanusi Ado Bayero Daga...
      • Saduwa Da na Mace Mai Juna Biyu
      • YIN AFUWA BISA WANDA YA ZALUNCEKA
      • Yar Atiku Abubakar Ta Samu Mukami
      • An yi jana'izar Oba Sijiwade a Ife
      • SHIN MUSULMAI ZASU SHIGA WUTA?
      • Bambaci Tsakanin Maniyyi Da Mazziyi Na Maza Da Mata
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger