1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Arewa » ‘Mai rusau’ ya fara aiki a Zariya

‘Mai rusau’ ya fara aiki a Zariya

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 8 August 2015

i‘Sai Mai rusau,’ Wannan shi ne kirarin da ake yi wa Malam Nasiru El-Rufa;i lokacin yakin neman zaben zama gwamnan jihar Kaduna. Sai dai kuma a lokacin ana fadin haka ne cikin raha, shi kansa Gwamna El-Rufa’i yana yi kansa kirari da hakan, inda ya kan ce, ‘ ku zabi mai rusau ya rushe PDP.’
Sai dai kuma a shekaranjiya Laraba gwamnatin Malam Nasiru El-Rufa’i ta fara rushe gine-ginen da aka yi a harabar Kwalejin Alhudahuda da ke Zariya da nufin ceto filayen makarantun jihar daga mamayewa.
Gwamna El-Rufa’i ya bayyana cewa gwamnatinsa ba ta da niyyar rushe-rushe, amma za ta rushe duk ginin da aka yi a filayen makarantu da asibitocin da ke fadin jihar Kaduna. Kuma ta kuduri aniyar haka babu ja da baya.
Mai bai wa Gwamna El-Rufa’i shawara kan harkokin addini, Injiya Namadi Musa ya bayyana a wata hira da gidan Rediyon Nagarta da ke Kaduna ya yi da shi cewa, gwamnati ta dauki wannan matakin ne domin amfanin al’ummar jihar, kuma ‘’ idan abin da muke yi ba don Allah ba ne, Allah Ya karya mu.’’
  Shugabar Hukumar kula da tsarin manyan garurruwan jihar Kaduna  (KASUPDA) Misis. Saratu Haruna ta ce wannan matakin da gwamnati ta dauka na rushe gidajen da ke harabar kwalejin Alhudahuda cika alkawarin da ta yi ne na rusa gine-ginen da aka yi ba bisa ka’ida ba, kuma wadanda suka yi gini a harabar makarantun gwamnati dama mun ba su wa’adi na makonni uku, wato zuwa ranar 3 ga wannan watan, cewa duk wanda bai rusa ba, to mu za mu rusa kuma ya biya kudin rusawa. To wa’adin ya cika, don haka muka zo don mu rusa da kanmu, kuma aiki na tafiya yadda ya kamata.  
‘Yadda muka mallaki filayen’
  Wadanda suka yi gini a cikin harabar kwalejin Alhudahuda da ke Zariya a jihar Kaduna sun bi umurnin da Gwamna Nasiru El-Rufa’i ya bayar na cewa su kwance gine-ginen da suka yi nan da makonni uku ko kuma gwamnati ta rusa.
Lokacin da Aminiya ta ziyarci harabar kwalejin ta tarar da mutane suna ta kwashe kayayyakinsu daga gidajensu suna kuma rusawa, kamar yadda aka ba su umurni.
Wani magidanci mai suna Aliyu Adam, ya bayyana wa wakilinmu cewa, ``asalinmu daga garin Kachiya ne na jihar Kaduna, a shekara ta 2000 rikicin da aka yi a jihar Kaduna ya shafe mu, inda aka kashe mana iyaye da `yan uwa kuma aka bata mana dukiya, aka kona mana gidaje, hakan sai ya zama sanadiyyar yin hijirarmu muka dawo Zariya da zama, bayan lokaci kadan Allah Ya hore wa yayana ya nemi amininsa da ya nema masa fili domin ya saya, kuma aka nema masa fili a wannan wurin da kake gani. Kuma bayan bincike da muka yi an tabbatar mana da cewa wannan fili nasa ne ba na wani ba, kuma an nuna mana cewa ga iyakar filin da makaranta ta mallaka. To abinka da wanda bai sani ba kuma yana neman inda zai rufa wa kansa asiri, don haka muka saya muka biya, muka gina,muka tare.To an wayi gari yau an ce mu kwance ginin mu kuma rusa da kanmu, to ka ga wannan ai jarabawa ce daga Allah. Dama mun dade muna fama da wahalhalu daban-daban sai ran da Allah Ya kawo mana karshensa.’
Sai dai ina kira ga wannan gwamnati da muke wa kyakykyawan zato da ta bincika ta tace domin ta yi adalci akan mu da wannan abu ya shafa. Domin kuwa mu har sai da aka nuna mana wata takarda mai dauke da sa hannun shugaban makarantar cewa wannan fili ba na makarantar ba ne, gashi kuma mafiya yawanmu talakawa ne ba wani mai kawo mana dauki a kan wannan lamari, daga Allah sai su din nan da suka ce mu tashi.’
Haka kuma  Aminiya ta ji ta bakin wani dattijo wanda ya shafe shekara talatin a wannan Unguwar da ke kusa da harabar, inda ya ce, ``sunana Yahaya Ayuba, kuma yanzu akalla ina da shearu 75 kuma ni malamin makaranta ne, wannan abu da ya same mu tare da `yan uwana mazauna wannan unguwar, mun sani jarabawa ce daga wurin Allah, domin ita wannan jayayya an taba yenta, don haka ya sa a matsayina na dattijo mazaunin wannan unguwa muka hadu da hukumar makaranta tare da wakilan sarakuna aka fitar da iyakar da ake zaton na makarantar ne, sannan aka yi a rubuce. Shi shugaban makarantar na wancan lokaci mai suna Bashir Aliyu ya sa aka bi duk aka fitar da iyak kar da ake zaton na makarantar ne, sannan aka yi a rubuce. Shi shugaban makarantar na wancan lokaci mai suna Bashir Aliyu ya sa aka bi duk aka fitar da iyakar makarantar, sannan ya ba mu takarda a rubuce wanda take dauke da kwanan watan 08/07/11, tare da sa hannunsa, sannan aka kewaye makarantar baki daya. Wanna shi ne abin da muka sani, don haka inda muka yi gidajenmu ba harabar makaranta ba ne. Don haka ina kira ga wannan gwamnati ta tuna cewa muna murna ne cewa mun baro wahala a baya, bai kamata ba tun yanzu a fara dandana mana daci ba kafin dadi. A tarbiyance kodayaushe ana so ne ka fara jiyar da dadi ga wadanda kake shugabanta, idan sun ki bi to sai ka jiyar da su daci domin su gyara.’’
Wani tsohon malami a kwalejin Alhudahuda, Dakta Muktar Ibarahim Maccido, wanda a yanzu shi ne shugaban tsohuwar Kwalejin ilimi mai zurfi ta Zariya (FCE), ya nuna goyon bayansa a kan matakin da Gwamna Nasiru El-Rufa’i ya dauka na maido da martabar ilimi tare da iganta makarantu a jihar, ya ce, `a kwalejin Alhudahuda a shekarar 1986 zuwa 1989 mu ne muka fara fada da wani a lokacin da ya shigo filin makarantar ya fara gina rukunin gidaje, mu kuma muka fito muka nuna rashin yardarmu a kan hakan, ana cikin haka ne na bar makarantar na koma jami’a. To wanna shi ne musabbabin da wadansu suka samu kofar shiga makarantu, don haka ni ina goyon bayan kwace duk wani fili da ya shafi harabar makaranta.’’
Duk kokarin da Aminiya ta yi domin jin ta bakin masu unguwanni da sarakuna ya ci tura, domin kuwa sun nuna cewa ba za su iya cewa komi ba.

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 21:44
In Arewa
‘Mai rusau’ ya fara aiki a Zariya Title : ‘Mai rusau’ ya fara aiki a Zariya
Description : i ‘Sai Mai rusau,’ Wannan shi ne kirarin da ake yi wa Malam Nasiru El-Rufa;i lokacin yakin neman zaben zama gwamnan jihar Kaduna. Sai dai ku...
Rating : 5
Related Posts: Arewa

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "‘Mai rusau’ ya fara aiki a Zariya"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ▼  August (182)
      • [Music] Download Rashin Ganinki By Ibrahim Fasaha
      • [NISHADI] Banda Dariyar Mugunta Labarin Mati Mai G...
      • SHIN KUN SAN ABINDA YAKE YAWAN SHIGAR DA MUTANE WU...
      • Gwamnati Buhari zata yi iya kokarinta domin ceton ...
      • SSS ta dakile shirin Boko Haram na leken asiri
      • Amnesty ta yi Allawadai da hukuncin Chadi
      • Guguwa ta yi kisa a Dominika
      • Yan Boko Sun Fadi Da Niyar Ta Buga Filin Jirgin Sama
      • KARBAR KUDI DAGA WAJEN ALJANU
      • Lokutan Da Aljanu Suka Fi Shiga Jikin mutane
      • An Fara Binciken Faduwar Jirgin Saman Sojojin Naje...
      • Yadda na ji ranar da na fara tuka jirgin sama -Fat...
      • Mutane 7 ne suka rasu a Kaduna
      • SADUWA YAYIN AZUMIN RAMUKO
      • APC Ta Nada El Rufai Ya Jagoranci Zaben Kogi
      • Shuwagabannin APC Sun Zargi Buhari
      • MATSAYINMU AKAN MAHAIFAN MANZON ALLAH (SAWW)
      • Kungiyoyi 5 ne za su wakilci Spaniya a Champions L...
      • Yau Kwana 500 Da Sace 'Yan Matan Chibok
      • WURAREN DA ALJANU SUKE ZAMA
      • [Video] Download Highlight Club Brugge 0-4 Manches...
      • KU KIYAYI YIN QARAMAR SHIRKA !!
      • Mutane 3 sun hallaka a birnin Maiduguri
      • Yanda Zaka Sama GLO Unlimited GB, Mai Aiki a Kowac...
      • An zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane a Saudiyya
      • Kasar Ukraine Zata Taimaka Ma Najeriya
      • Yan Najeriya Sun Goyi Bayan Buhari
      • Buhari Ya Nuna Dagewa - Shehu Sani
      • Ban Ki-moon ya yi alkawalin taimakawa Najeriya
      • Majalisar dinkin duniya ta yiwa Sudan ta kudu garg...
      • Cuadrado ya koma Juventus da taka leda
      • Everton ta amince Stone ya bar kungiyar
      • DSS ta kai karar Sambo Dasuki a kotu
      • Wakar Sani Danja ta ja hankali a Twitter
      • Dan Ghana ya hade da kungiyar IS
      • Majalisar dattawa za ta binciki Lamorde
      • Rayuwar Bariki Part 12
      • Nasiha Zuwa Ga Yan'uwa Mata Part 2
      • [Photos] Gwamnonin Apc Tare Da Gen. Ban Ki-Moon
      • Rayuwar Bariki Part 11
      • [Video] Download Highlight Athletic Bilbao 0-1 Bar...
      • [Video] Download Highlight West Brom 2-3 Chelsea
      • Rayuwar Bariki Part 10
      • [Video] Download Highlight Everton 0-2 Man City
      • [Music] Download Makauniya Hanya By Nura M Inuwa
      • Nasiha Zuwa Ga Yan'uwa Mata Part 1
      • Wani matashi ya kai hari cikin jirgin kasa a Faransa
      • Ban Ki Moon a Najeriya
      • An yankewa Mohammed Badie daurin rai-da-rai
      • KUKAN KURCIYA JAWABI NE (1)
      • Rayuwar Bariki Part 8
      • Rayuwar Bariki Part 9
      • Rayuwar Bariki Part 7
      • Kоtu tа dаurе ‘yan Luwаdi a Senegal
      • Mutаnеn Bauchi ѕun koka kаn аmbаliуаr ruwa
      • Rayuwar Bariki Part 6
      • Jigawa Ta Mika Bilyan Guda Ga Hukumar Alhazai Ta Kasa
      • Ya Fi So Ya Yi Rayuwa Irin Ta Dabbobi
      • Buhari Ya Damu Kan Rikicin Mulkin Kasar Guinea Bissau
      • Karrama kwalliyarki da ‘ya’yan itace
      • Arsenal, Real Madrid Sun Dai Dai Ta Sayen Benzema
      • Rikici Tsakanin Hukumar Tace Fina-Finai Na Kano Ta...
      • Zan Dawo Kannywood- Abba El Mustapha
      • LABARIN WANI MATASHI MAI TSORON ALLAH
      • Rayuwar Bariki Part 5
      • YADDA AKE WANKAN JANABA, HAILA, BIKI DASAURANSU.
      • Maganin Kaikayin Gaba
      • Matsalar Rikicewar Kwakwalwa
      • Chelsea Ta Saya Pedro Daga Barcelona
      • Rayuwar Bariki Part 4
      • Zargin fyade a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
      • HANYOYI GUDA GOMA (10) NA SAMUN SHIGA ALJANNA
      • Manchester United ta taya Sadio Mane na Southampton
      • Enyimba ta samu nasara kan Kano Pillars
      • An Bincike Baiwa Dan IS Visa
      • Yan sintiri sun cafke 'yan Boko Haram a Maiduguri
      • Zа a dаuki ‘уаn sanda 10,000 aiki – Buhari
      • Nа Dаinа Kаunаr Rаhmа Sadau – Abba Gаdаz
      • HALACCIN YIN AZUMIN NAFILA GA WANDA AKE BINSA AZUMI.
      • Yakin Cacar Baki Tsakanin Gwamna da Sanata A kaduna
      • Sojoji Na Cigaba da Samun Galaba Kan Kugiyar Boko ...
      • HUKUNCIN SAKIN AUREN MAJINYACI
      • Sarkin Misau Na Jihar Bauchi Ya Rasu
      • Rundunar Sojojin Nijeriya Ta Mayarwa Shekau Martani
      • Rаmоѕ уа ѕаbuntа kwantiragi a Mаdrid
      • Kа Tura Bаrауin Gwamnati Zuwа Kurkuku, Sаkоn Sаrki...
      • Boko Haram ta kai hari a kusa da Damasak
      • [Nishadi] Yau Riba Gobe Faduwa
      • [Photos] Hotuna Daga Wajen Jana'izar Alhaji Zannah...
      • [DARIYA] Banda Dariya Labarin Dan Masanin Kano Wur...
      • [GARABASA] Yadda Zaku Samu N4800 Kyauta A Layin Mt...
      • Sarkin Hausawan Benin ya rasu
      • Mataimakin Gwamnan Borno ya rasu
      • Shugaba Buhari Ya Saukar Da Sanusi Ado Bayero Daga...
      • Saduwa Da na Mace Mai Juna Biyu
      • YIN AFUWA BISA WANDA YA ZALUNCEKA
      • Yar Atiku Abubakar Ta Samu Mukami
      • An yi jana'izar Oba Sijiwade a Ife
      • SHIN MUSULMAI ZASU SHIGA WUTA?
      • Bambaci Tsakanin Maniyyi Da Mazziyi Na Maza Da Mata
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger