1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Zurfin Ciki Part 4**8

Zurfin Ciki Part 4**8

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 4 July 2015

Duk abinda bishira zatayi kada takulata. To ita duk bawannan bne damuwarta ba, damuwarta ynda Abba sam yaki nuna sha'awarta gare shi, duk dayasan tana sallah, hka nan duk lokacin dakwananshi yajuyo kanta sai dai ya jefa filo akan kujera ya kwanta. Takasa gane ma'anar hakan, tun tanajin dadin ynda bai nemeta ba saboda tsoronsa da take harta dawo tasoma jin haushi. Ita ma fa mutum ce cikakka mai lafiya, sannan tana kwana daki daya da san kacecen abun sonta ya ya ba zata damu ba? Sai dai tayi wa kanta alkawarin a yau in zasu shekara ahaka ba za ta taba yi masa tallar kanta ba ma'ana baza takai masa kanta ba. Sai dai zatayi masa kyale- kyale taga karshen girman kai, ta kosa su hadu da fati don ta bata sakon kananan kaya tasiyo mata don ta bata labarin cewa ta kwashe su a wambai. Kwananta goma taso ma girka, duk tsawon kwanakin nan abincin siyarwa dana umma suke ci, domin bishira taki dafa abinci. Ranar da zata fara girki ta haukata gidan da kamshi, tuwon shinkafa miyar shuwaka, tasan Abba nason tuwon shinkafa. Tun kafin ya dawo yamata waya ta aika shagonshi, 'yan shago sun ci suna santi, haka nan ya gayyaci abokansa kofar gida ya shimfida musu tabarma suka ci tare da lemu, zobo da kunun aya. (reall ehem tazubo mun nawa na koma 1 site ina kimtsa cikina lolx) ga nama ya wadata a ciki, abba yaji dadin yanda abokanshi sukayi ta santi, safiyar ranar kuma kunun gyada ta musu da kosai. Duk wannan abincin da ummi keyi bishira ko a harshenta ta ki ci, cewa ma tayi ita fa kowa tayi girkinta don baza ta ci abincin ummi ba. Kuma ba shegiyar dazatai wa girki, hakan yayi wa ummi dadi don nata ganin ta bakin tsohuwa ce, da ta ce ko kwai bishira tadafa shine dai dai a cikin bawo to baza ta iya ci ba bare wani abinci. Sun zauna tsawon wata daya ahaka ummi bata taba leka ko kofar gida ba, tana kewar ummanta gara ma tsohuwa duk ranar juma'a in tadawo masallaci takan biyo gidan taga takwararta. Dakinta Abba yake yagama karyawa ya shirya zai tafi aiki, ummi ta kalle shi tana son tambayar zuwa gidan umma tna jin tsoro. Ya dubeta kamar kina son cewa wani abu ko? Ta ce am dama inaso inje gida in gaida su umma, yajuyo yadubeta suka hada ido. Gabanta yafadi, ta sunkuyar dakanta, yace a'a tadaga ido takalle shi, wani kunci taji aranta, ga matanshi nan yini take garari a layi bata ko tambaya amma ita ta tambaya shine ma zai hanata? Ya dauki jakar shi, ta mike ta rakashi har tsaka gida tare da yi masa addu'ar Allah yatsare, yini tayi da takaici dama haka mata suke ji in an hana su zuwa anguwa? Daran ranar zai koma ga bishira don haka bata san dawowarshi, tana kwance kan doguwar kujera tana karanta littafin hausa ( naleka muku kozanga sunan littafin amma bangano mukuba) kamshin turaren shi ne yasa tasan yashigo, don littafin yadauki hankalinta. Ta amsa sallamar daya sake yi tare da mikewa zaune, yana sanye da kananan kaya tamkar wani dan saurayi, yayi kyau a idonta kamar ta rungumeshi. Tace sannu dazuwa yace yawwa, dauko mayafinki muje tazura takalma bayan tagoge sannan ta ciro mayafi, yace a'a dauko hijabin. Ta maida ta dauko hijabi tafito sannan yakulle kofar, saida suka fita waje sannan yadubeta, hannu rabbana zakije musu? Tace yaya Abba toni bani da kudi ai. Sukabi ta wani super market suka sai sabulai da turare, akafa suke takawa sannu ahankali suka jero duk da cewa bawata hira suke ba, Abba ne yake amsa waya jifa-jifa na jama'a masu sonshi. Tun daga nesa suka hangi mahaifansu suna cin abinci a inda suka saba. Alhaji babba dakarami. Cikin zumudi ummi ta ce, yauwa gasu alh. Abba yaje haka zakije musu da rawar kanki ko? Cikin shagwaba tace, wanne rawar kai nayi toni yaya Abba? Yace, na gani kinayi kamar zaki kwasa da gudu, kafin tayi magana sun iso gurin dukkansu suka zube akan tabarmar daga gefe. Abba ne yasoma cewa, sannunku alh. Alh. Yace, a'a kune? Alh karami yace, uwata harda ke? Tace, eh ina yininku? Sukace lpy lau. Alh. Karami yace, uwata kunanan lpy ba wta matsala ko? Ta ce, ba komai alh.. Yace to Allah yyi maku albarka, ya azurtaku da 'ya'ya ma su albarka wadanda kuma zasu biku. Abba yace amin suka hada baki da Alhaji babba, alh babba yaci gaba da cewa, Abba ya hakurin shirmen ummi kuma? Ince dai bawata matsala? Abba yakalleta mun gode Allah alh, amma bwata matsala, ummi tamike dazumudi bari a karasa. Tun daga soro take kwala ma umma kira. Umma tce, A'a muryar wa nake ji haka? Ummi tashigo da gudu ta cakume umma, tsohuwa tafito tana fadin lale. Dakin tsohuwa tasoma shiga suka gaisa sannan tadawo dakin umma, sun gaisa umma tasake mata nasiha, ummi tace umma ni matsalata daya matarsa. Kullum saitayi min habaici tana zagina wata rana r harda kawayenta
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 06:51
In Hausa Novels
Title : Zurfin Ciki Part 4**8
Description : Duk abinda bishira zatayi kada takulata. To ita duk bawannan bne damuwarta ba, damuwarta ynda Abba sam yaki nuna sha'awarta gare shi,...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Zurfin Ciki Part 4**8"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ▼  July (211)
      • Nasara: Chadi ta kashe 'yan Boko Haram guda 100
      • Shugaban kungiyar Haqqani Jalaluddin ya rasu
      • Ebola - Afrika: An samu kwarin gwiwa a yaki da Ebola
      • Boko Haram: Yan kunar bakin wake sun mutu a Maiduguri
      • Walcott da Cazorla sun sabunta kwantaraginsu
      • Sojoji sun ceto fararen hula 59 daga hannun Boko H...
      • Taliban ta nada sabon shugaba
      • A kwashe 'yan gudun hijira daga makarantu
      • Yadda ‘Yar’Adua Ya Soke Batun Sayar Da Matatun Mai...
      • ZIYARA: Buhari ya kammala ziyararsa a Kamaru
      • Boko Haram: Yan Boko Haram sun yi wa mutane yankan...
      • Kamaru: Za mu mutunta kasancewar tsibirin Bakassi ...
      • ZIYARA: Yan Majalisar dattawan Najeriya zasu ziyar...
      • Shugaban Taliban Mullah Omar ya rasu
      • Matatun mai na Fatakwal da Warri sun fara aiki
      • Kasar Israi'la ta aikata 'laifukan yaki' a Gaza
      • NFF ta nemi hadin kan Jamus
      • Amfanin Dabino a Muslunci
      • Oni na Ile-Ife ya mutu
      • Shugaba Buhari zai kai ziyara Kamaru
      • An hana mata sanya hijabi a Diffa
      • An yanke wa Saif al Islam Gaddafi hukuncin kisa
      • Rikicin majalisar dokokin Nigeria
      • Gwamnati ta soma tantance wakilan Boko Haram
      • An kashe wani gawurtaccen Zaki a Zimbabwe
      • Keshi ya bukaci a biya shi sama da Naira biliyan daya
      • BOMB: Bam ya fashe a Damaturu
      • Boko Haram: An hallaka akalla mutane 19 a Maroua
      • Sinadarin Chlorine ya halakka mutane 8 a Jos
      • Amurka da Kenya sun raba-hanya a kan auren jinsi daya
      • Labarin soyayya na Niu Lang da Zhi Nu
      • AL’AJABI: Karon Battar Zaki Da ‘Direbobi, Bajinta ...
      • An samu ci gaba a yaki da maleriya
      • ZIYARA: Shugaba Obama na kan hanyar zuwa Kenya
      • BOKO HARAM: Sabbin dabarun kai hare-haren Boko Haram
      • Turawa na shirin daina tallafa wa Burundi
      • Amirka da Turkiyya da zasu hada kai don yakar Daesh
      • Akalla mutane 30 aka kashe a Gombe
      • Amurka ta 'taimakawa' Boko Haram — Buhari
      • An kai harin bam a garin Marwa
      • Buhari ya yi watsi da auren jinsi daya
      • 'An gano Kur'ani mafi dadewa a duniya'
      • An gano maganin cutar mantuwa
      • Barcelona ta doke LA Galaxy a Amurka
      • Za mu iya tattaunawa da Boko Haram - Buhari
      • Nasiha Mai Ratsa Zukata
      • An damke dillalin makamai na Boko Haram
      • Rooney zai koma mai cin kwallo a United
      • Boko Haram:— Bankin duniya zai kashe biliyoyi
      • An gano shanu 2,000 a dajin Kamuku
      • Sterling ya ci wa Man City kwallo
      • Tarihin Najeriya tun shekaru aru-aru
      • Ba zan nada ministoci ba sai a Satumba — Buhari
      • Na gamsu da shugabancin Buhari — Obama
      • Bom Ya Tashi A Damaturu
      • Buhari Yagana Da Obama
      • Dalilin da ya sa SSS ta binciki Dasuki
      • An Tozarta Dasuki Ne Saboda Ya Ki Bin Buhari, Inji...
      • Abun lura 1 & 2....
      • Bai kamata jami'an SSS su shiga gidana ba —» Inji ...
      • Buhari zai gana da Obama
      • Dasuki na shirya wa Nigeria makarkashiya-SSS
      • Vidal na gab da koma wa Bayern Munich
      • Saudia ta cafke 'yan kungiyar I-S fiye da 400
      • Ashton Carter zai kai ziyara Isra'ila
      • Buhari zai kai ziyara Amurka
      • Bam ya halaka mutane 12 a filin Idi
      • Dss Sun kama Sambo Dasuki
      • Alqur'ani Yayi Gaskiya!!
      • An haramta sa nikabi a Kamaru da Gabon
      • Gwamnati ta gargadi Radio Biafra
      • An soke hawan Sallah a Zazzau
      • An kashe mutane da dama a Ngamdu da Damasak
      • A daina ci da gumin 'yan fim — Buhari
      • An nada Oliseh a matsayin kocin Super Eagles
      • Na yi murna da komai ya zo karshe — Sterling
      • Boko Haram: Mutane na tserewa daga Damasak
      • Kun san tarihin sabbin manyan jami'an tsaron Nigeria?
      • Zan yi taka tsantsan kan cire tallafin mai — Inji ...
      • YADDA AKE SAMA WAKA HOTO TA WAYAR JAVA !!
      • Amaechi, Bakare kila Su Kasance Cikin Wadanda Zasu...
      • ZAKKA: Mutane uku sun mutu wajen karbar zakka a Ka...
      • EBOLA: Yara dubu 5 sun zama marayu a Laberia
      • Chelsea ta dauki Asmir Begovic
      • Man United Su Sayi Schweinsteiger da Schneiderlin
      • An hallaka mutane 16 a Fotokol
      • Buhari ya kori manyan jami'an tsaro
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a intanet
      • Buhari ya nada sabbobin jami'an tsaro
      • MAHAIFIYARSA TA MAKANCE
      • KWARO YA SHIGA TA MAKOGORONSA
      • Hukunci Masu Yin Hacking Din Data
      • SIFFAR RAWANIN MANZON ALLAH(SAWW)
      • MAI HAILA ZATA YI KARATUN ALQUR'ANI
      • Hukunci Yin Family Planning (Kayyade Iyali)
      • Sababbin manyan jami'an tsaron kasar da Buhari ya ...
      • Buhari ya kori manyan Jami'an tsaron Nigeria
      • An hallaka mutane kusan 16 a Port Harcourt
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a shafin yanar-giz...
      • Sarkin Kano ya bukaci likitoci su janye yajin aiki
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger