1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Uncategories » Takaitaccen Tarihin Mamman Shata

Takaitaccen Tarihin Mamman Shata

By Mohiddeen Ahmad
Add Comment
Friday, 10 July 2015
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu huhdu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba. An tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce“A nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni„ Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar“Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum,bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini , in ma an samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana’a na fara amsar kudi „ Shin waya sawa Dr. Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata “Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, shine ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni„ Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka“ To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „ Bisa al’ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. To shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka. Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Centre a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka. Bisa al’adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, to amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce“To wannan zance ne irin nasu , shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce „ Daga cikin dalilan da suka sa Marigayi Dr. Mamman Shata ya ke yiwa Mutane Waka, a kwai kwarewa akan sana’a misali wakar da ya yi ta Bawa Direba. An tambayi Marigayi Mamman Shata, shin waye Bawa direba dinnan,kuma mai ya sa ya yi masa waka, kuma da gaske ne dukkanin abubuwan da ya fada a cikin wannan waka ta Bawa Direba, gaskiya ne haka abin yake, sai ya ce“Bawa jankin, shi kam Mutumin Katsina ne, amma a Musawa yai wayo, duk abinda na fadi a wakar Bawa haka yake ban kara masa ba, ban rage masa ba, kuma ko da ni ban fadi ba wani sai ya fadi „ Har ila yau Marigayi Dr. Mamman Shata yakan yi wa manyan shugabanni waka, mu samman ma wadanda suka tsayar da adalci, yanci, daidaito da kuma hadin kan al’umma, Misali wakar da ya yiwa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Allah ya ji kansa. Sakamakon wakokin da marigayi Dr. Mamman Shata ya yi domin amfanin Al’umma, ya samu yabo da lambobin girmamawa. Misali a lokacin Mulkin Janar Gowon an ba shi lambar girma shi da marigayi Garba A.B.C.D. Kuma har ila yau Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bashi Digirin girmamawa na Dr. wanda sakamakon haka ya sa ake kiransa Dr. Mamman Shata Katsina.
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Mohiddeen Ahmad at 13:44
Title : Takaitaccen Tarihin Mamman Shata
Description : Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsin...
Rating : 5
Related Posts:

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Takaitaccen Tarihin Mamman Shata"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ▼  July (211)
      • Nasara: Chadi ta kashe 'yan Boko Haram guda 100
      • Shugaban kungiyar Haqqani Jalaluddin ya rasu
      • Ebola - Afrika: An samu kwarin gwiwa a yaki da Ebola
      • Boko Haram: Yan kunar bakin wake sun mutu a Maiduguri
      • Walcott da Cazorla sun sabunta kwantaraginsu
      • Sojoji sun ceto fararen hula 59 daga hannun Boko H...
      • Taliban ta nada sabon shugaba
      • A kwashe 'yan gudun hijira daga makarantu
      • Yadda ‘Yar’Adua Ya Soke Batun Sayar Da Matatun Mai...
      • ZIYARA: Buhari ya kammala ziyararsa a Kamaru
      • Boko Haram: Yan Boko Haram sun yi wa mutane yankan...
      • Kamaru: Za mu mutunta kasancewar tsibirin Bakassi ...
      • ZIYARA: Yan Majalisar dattawan Najeriya zasu ziyar...
      • Shugaban Taliban Mullah Omar ya rasu
      • Matatun mai na Fatakwal da Warri sun fara aiki
      • Kasar Israi'la ta aikata 'laifukan yaki' a Gaza
      • NFF ta nemi hadin kan Jamus
      • Amfanin Dabino a Muslunci
      • Oni na Ile-Ife ya mutu
      • Shugaba Buhari zai kai ziyara Kamaru
      • An hana mata sanya hijabi a Diffa
      • An yanke wa Saif al Islam Gaddafi hukuncin kisa
      • Rikicin majalisar dokokin Nigeria
      • Gwamnati ta soma tantance wakilan Boko Haram
      • An kashe wani gawurtaccen Zaki a Zimbabwe
      • Keshi ya bukaci a biya shi sama da Naira biliyan daya
      • BOMB: Bam ya fashe a Damaturu
      • Boko Haram: An hallaka akalla mutane 19 a Maroua
      • Sinadarin Chlorine ya halakka mutane 8 a Jos
      • Amurka da Kenya sun raba-hanya a kan auren jinsi daya
      • Labarin soyayya na Niu Lang da Zhi Nu
      • AL’AJABI: Karon Battar Zaki Da ‘Direbobi, Bajinta ...
      • An samu ci gaba a yaki da maleriya
      • ZIYARA: Shugaba Obama na kan hanyar zuwa Kenya
      • BOKO HARAM: Sabbin dabarun kai hare-haren Boko Haram
      • Turawa na shirin daina tallafa wa Burundi
      • Amirka da Turkiyya da zasu hada kai don yakar Daesh
      • Akalla mutane 30 aka kashe a Gombe
      • Amurka ta 'taimakawa' Boko Haram — Buhari
      • An kai harin bam a garin Marwa
      • Buhari ya yi watsi da auren jinsi daya
      • 'An gano Kur'ani mafi dadewa a duniya'
      • An gano maganin cutar mantuwa
      • Barcelona ta doke LA Galaxy a Amurka
      • Za mu iya tattaunawa da Boko Haram - Buhari
      • Nasiha Mai Ratsa Zukata
      • An damke dillalin makamai na Boko Haram
      • Rooney zai koma mai cin kwallo a United
      • Boko Haram:— Bankin duniya zai kashe biliyoyi
      • An gano shanu 2,000 a dajin Kamuku
      • Sterling ya ci wa Man City kwallo
      • Tarihin Najeriya tun shekaru aru-aru
      • Ba zan nada ministoci ba sai a Satumba — Buhari
      • Na gamsu da shugabancin Buhari — Obama
      • Bom Ya Tashi A Damaturu
      • Buhari Yagana Da Obama
      • Dalilin da ya sa SSS ta binciki Dasuki
      • An Tozarta Dasuki Ne Saboda Ya Ki Bin Buhari, Inji...
      • Abun lura 1 & 2....
      • Bai kamata jami'an SSS su shiga gidana ba —» Inji ...
      • Buhari zai gana da Obama
      • Dasuki na shirya wa Nigeria makarkashiya-SSS
      • Vidal na gab da koma wa Bayern Munich
      • Saudia ta cafke 'yan kungiyar I-S fiye da 400
      • Ashton Carter zai kai ziyara Isra'ila
      • Buhari zai kai ziyara Amurka
      • Bam ya halaka mutane 12 a filin Idi
      • Dss Sun kama Sambo Dasuki
      • Alqur'ani Yayi Gaskiya!!
      • An haramta sa nikabi a Kamaru da Gabon
      • Gwamnati ta gargadi Radio Biafra
      • An soke hawan Sallah a Zazzau
      • An kashe mutane da dama a Ngamdu da Damasak
      • A daina ci da gumin 'yan fim — Buhari
      • An nada Oliseh a matsayin kocin Super Eagles
      • Na yi murna da komai ya zo karshe — Sterling
      • Boko Haram: Mutane na tserewa daga Damasak
      • Kun san tarihin sabbin manyan jami'an tsaron Nigeria?
      • Zan yi taka tsantsan kan cire tallafin mai — Inji ...
      • YADDA AKE SAMA WAKA HOTO TA WAYAR JAVA !!
      • Amaechi, Bakare kila Su Kasance Cikin Wadanda Zasu...
      • ZAKKA: Mutane uku sun mutu wajen karbar zakka a Ka...
      • EBOLA: Yara dubu 5 sun zama marayu a Laberia
      • Chelsea ta dauki Asmir Begovic
      • Man United Su Sayi Schweinsteiger da Schneiderlin
      • An hallaka mutane 16 a Fotokol
      • Buhari ya kori manyan jami'an tsaro
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a intanet
      • Buhari ya nada sabbobin jami'an tsaro
      • MAHAIFIYARSA TA MAKANCE
      • KWARO YA SHIGA TA MAKOGORONSA
      • Hukunci Masu Yin Hacking Din Data
      • SIFFAR RAWANIN MANZON ALLAH(SAWW)
      • MAI HAILA ZATA YI KARATUN ALQUR'ANI
      • Hukunci Yin Family Planning (Kayyade Iyali)
      • Sababbin manyan jami'an tsaron kasar da Buhari ya ...
      • Buhari ya kori manyan Jami'an tsaron Nigeria
      • An hallaka mutane kusan 16 a Port Harcourt
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a shafin yanar-giz...
      • Sarkin Kano ya bukaci likitoci su janye yajin aiki
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger