1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Uncategories » Labarin soyayya na Niu Lang da Zhi Nu

Labarin soyayya na Niu Lang da Zhi Nu

By Mohiddeen Ahmad
Add Comment
Saturday, 25 July 2015
Lang wani saurayi ne mai farin ciki, ba shi da kome sai wani bijimi da garma guda. Ko wace rana ya yi aikin noma a cikin gona, da ya koma gida sai ya dafa abinci da kuma wanke tufafi da kansa. Amma wata rana, abin ban mamaki ya faru. A ran nan da Niu Lang ya shiga kofar gida, sai ya ga an riga an tsabtace dakinsa, kuma an wanke dukan tufafinsa. Har ma akwai abincin da aka dafa a kan teburi. Amma, ba wanda ke cikin gida. Niu Lang ya ji mamaki kwarai, bai san dalilin da ya sa haka ba. Bayan haka, kwanaki da yawa sun wuce, kuma ko wace rana da Niu Lang ya koma gida, sai ya ga tsabtatacen daki da abincin da aka dafa masa. Niu Lang yana so ya yi bincike kan abin da ya faru. Sai wata rana, da sassafe ya bar gida kamar yadda kullum ya kan yi a ko wace rana. Amma bai nufi gona ba. A madadin haka, ya boye a gaban gidansa, yana leken abin da zai faru. Ba da dadewa ba, sai ya ga wata budurwa mai kyaun gani. Ta shiga gidansa kai tsaye, ta fara aikin gida. Ganin haka, Niu Lang ya fito daga wurin da ya buya, ya tambaye ta cewa, ‘An gaishe ki budurwa mai kyaun gani, me ya sa kike taimako ni wajen aikin gida ?’ Budurwar ta razana, kuma ta ji kunya. Ta yi magana da karamar murya, ta ce, ‘Sunana Zhi Nu. Na ga kana zama cikin kadaici da shan wahala, shi ya sa na zo taimake ka.’ Niu Lang ya ji murna kwarai da gaske, sai ya ce, ‘ Sai ki aure ni, bari mu yi aiki tare da zama tare, mu debe wa juna kewa.’ Zhi Nu ta yarda. Daga baya, Niu Lang da Zhi Nu sun yi aure sun zama miji da mata. Ko wace rana, Niu Lang ya je aiki a cikin gona, Zhi Nu sai ta yi aikin saka a cikin gida. Bayan shekaru, sun haifi yara 2, namiji daya, mace daya. Suna jin dadin zamansu. Suna nan cikin halin, sai wata rana, ana iska kuma ana hadari a can sama. Aljanu biyu sun sauka daga sama, sun zo gidan Niu Lang. Sun sanar da shi cewa, Zhi Nu jika ce ta sarkin aljanu. Shekarun da suka wuce ta bar gida ba tare da izini ba, daga baya sarkin aljanu na ta kokarin nemanta. Daga baya, aljanun 2 sun kama Zhi Nu, sun kai ta sama. Niu Lang ya rungume yaransa, yana bakin ciki kwarai. Ya lashi takobin cewa zai nemi matarsa, da kuma dawo da ita gida. Amma, yaya mutum zai iya hawa can sama ? Ganin Niu Lang na bakin ciki kwarai, har yana neman kashe kansa, tsohon bijiminsa ya yi magana cewa, ‘Mai gida, sai ka kashe ni, ka shiga cikin fatata, za ka iya yin shawagi.’ Niu Lang ba ya so ya kashe bijiminsa, amma bijimin ya yi ya yi har Niu Lang ya yarda. Domin Niu Lang shi ma ya sani, ba ya da sauran hanyar da zai bi domin ceton Zhi Nu. Shi ya sa tare da hawaye a cikin idanunsa, ya kashe tsohon bijimin. Niu Lang ya shiga cikin fatan bijimin, ya dauki yaransa biyu, ya tashi zuwa can sama. Amma ba a yarda ya shiga cikin fadar sarkin aljanu ba. Sarkin aljanu ya ki yarda da shi da ya sadu da Zhi Nu. Niu Lang da yaransa suna ta rokon sarkin aljanu, suka gurfana a gaban sarkin aljanu, suka yi kuka, har a karshe dai sarkin ya yarda da su sadu a cikin dan lokaci. Da Zhi Nu ta fito daga cikin gidan yari, ta ga mijinta da yaranta, ta ji murna kwarai da gaske, tana ta kuka, har ta kasa magana. Amma, lokaci ya wuce cikin sauri, an kama Zhi Nu, za a sake mai da ita cikin gidan yari. Niu Lang ya bi ta yana gudu, sauran kadan zai kama hannunta. Amma matan sarkin ta cire fin da ke cikin gashin kansa, ta shata layi a tsakanin Niu Lang da Zhi Nu. Sai layin nan ya zama babban kogi. Niu Lang da Zhi Nu, daya ya tsaya a gefe nan, daya ma a gefe can, suna hangen juna, amma ba za su sadu da juna ba. Daga baya, shekara da shekaru, Niu Lang da Zhi Nu ba su iya gamuwa da juna ba, ban da ran 7 ga watan Yuli a bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin. A ran nan, tsuntsaye da yawa sun zo, sun kafa gada a kan kogin da fikafikansu domin Niu Lang da Zhi Nu da yaransu sun sadu da juna.
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Mohiddeen Ahmad at 08:27
Title : Labarin soyayya na Niu Lang da Zhi Nu
Description : Lang wani saurayi ne mai farin ciki, ba shi da kome sai wani bijimi da garma guda. Ko wace rana ya yi aikin noma a cikin gona, da ya koma g...
Rating : 5
Related Posts:

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Labarin soyayya na Niu Lang da Zhi Nu"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ▼  July (211)
      • Nasara: Chadi ta kashe 'yan Boko Haram guda 100
      • Shugaban kungiyar Haqqani Jalaluddin ya rasu
      • Ebola - Afrika: An samu kwarin gwiwa a yaki da Ebola
      • Boko Haram: Yan kunar bakin wake sun mutu a Maiduguri
      • Walcott da Cazorla sun sabunta kwantaraginsu
      • Sojoji sun ceto fararen hula 59 daga hannun Boko H...
      • Taliban ta nada sabon shugaba
      • A kwashe 'yan gudun hijira daga makarantu
      • Yadda ‘Yar’Adua Ya Soke Batun Sayar Da Matatun Mai...
      • ZIYARA: Buhari ya kammala ziyararsa a Kamaru
      • Boko Haram: Yan Boko Haram sun yi wa mutane yankan...
      • Kamaru: Za mu mutunta kasancewar tsibirin Bakassi ...
      • ZIYARA: Yan Majalisar dattawan Najeriya zasu ziyar...
      • Shugaban Taliban Mullah Omar ya rasu
      • Matatun mai na Fatakwal da Warri sun fara aiki
      • Kasar Israi'la ta aikata 'laifukan yaki' a Gaza
      • NFF ta nemi hadin kan Jamus
      • Amfanin Dabino a Muslunci
      • Oni na Ile-Ife ya mutu
      • Shugaba Buhari zai kai ziyara Kamaru
      • An hana mata sanya hijabi a Diffa
      • An yanke wa Saif al Islam Gaddafi hukuncin kisa
      • Rikicin majalisar dokokin Nigeria
      • Gwamnati ta soma tantance wakilan Boko Haram
      • An kashe wani gawurtaccen Zaki a Zimbabwe
      • Keshi ya bukaci a biya shi sama da Naira biliyan daya
      • BOMB: Bam ya fashe a Damaturu
      • Boko Haram: An hallaka akalla mutane 19 a Maroua
      • Sinadarin Chlorine ya halakka mutane 8 a Jos
      • Amurka da Kenya sun raba-hanya a kan auren jinsi daya
      • Labarin soyayya na Niu Lang da Zhi Nu
      • AL’AJABI: Karon Battar Zaki Da ‘Direbobi, Bajinta ...
      • An samu ci gaba a yaki da maleriya
      • ZIYARA: Shugaba Obama na kan hanyar zuwa Kenya
      • BOKO HARAM: Sabbin dabarun kai hare-haren Boko Haram
      • Turawa na shirin daina tallafa wa Burundi
      • Amirka da Turkiyya da zasu hada kai don yakar Daesh
      • Akalla mutane 30 aka kashe a Gombe
      • Amurka ta 'taimakawa' Boko Haram — Buhari
      • An kai harin bam a garin Marwa
      • Buhari ya yi watsi da auren jinsi daya
      • 'An gano Kur'ani mafi dadewa a duniya'
      • An gano maganin cutar mantuwa
      • Barcelona ta doke LA Galaxy a Amurka
      • Za mu iya tattaunawa da Boko Haram - Buhari
      • Nasiha Mai Ratsa Zukata
      • An damke dillalin makamai na Boko Haram
      • Rooney zai koma mai cin kwallo a United
      • Boko Haram:— Bankin duniya zai kashe biliyoyi
      • An gano shanu 2,000 a dajin Kamuku
      • Sterling ya ci wa Man City kwallo
      • Tarihin Najeriya tun shekaru aru-aru
      • Ba zan nada ministoci ba sai a Satumba — Buhari
      • Na gamsu da shugabancin Buhari — Obama
      • Bom Ya Tashi A Damaturu
      • Buhari Yagana Da Obama
      • Dalilin da ya sa SSS ta binciki Dasuki
      • An Tozarta Dasuki Ne Saboda Ya Ki Bin Buhari, Inji...
      • Abun lura 1 & 2....
      • Bai kamata jami'an SSS su shiga gidana ba —» Inji ...
      • Buhari zai gana da Obama
      • Dasuki na shirya wa Nigeria makarkashiya-SSS
      • Vidal na gab da koma wa Bayern Munich
      • Saudia ta cafke 'yan kungiyar I-S fiye da 400
      • Ashton Carter zai kai ziyara Isra'ila
      • Buhari zai kai ziyara Amurka
      • Bam ya halaka mutane 12 a filin Idi
      • Dss Sun kama Sambo Dasuki
      • Alqur'ani Yayi Gaskiya!!
      • An haramta sa nikabi a Kamaru da Gabon
      • Gwamnati ta gargadi Radio Biafra
      • An soke hawan Sallah a Zazzau
      • An kashe mutane da dama a Ngamdu da Damasak
      • A daina ci da gumin 'yan fim — Buhari
      • An nada Oliseh a matsayin kocin Super Eagles
      • Na yi murna da komai ya zo karshe — Sterling
      • Boko Haram: Mutane na tserewa daga Damasak
      • Kun san tarihin sabbin manyan jami'an tsaron Nigeria?
      • Zan yi taka tsantsan kan cire tallafin mai — Inji ...
      • YADDA AKE SAMA WAKA HOTO TA WAYAR JAVA !!
      • Amaechi, Bakare kila Su Kasance Cikin Wadanda Zasu...
      • ZAKKA: Mutane uku sun mutu wajen karbar zakka a Ka...
      • EBOLA: Yara dubu 5 sun zama marayu a Laberia
      • Chelsea ta dauki Asmir Begovic
      • Man United Su Sayi Schweinsteiger da Schneiderlin
      • An hallaka mutane 16 a Fotokol
      • Buhari ya kori manyan jami'an tsaro
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a intanet
      • Buhari ya nada sabbobin jami'an tsaro
      • MAHAIFIYARSA TA MAKANCE
      • KWARO YA SHIGA TA MAKOGORONSA
      • Hukunci Masu Yin Hacking Din Data
      • SIFFAR RAWANIN MANZON ALLAH(SAWW)
      • MAI HAILA ZATA YI KARATUN ALQUR'ANI
      • Hukunci Yin Family Planning (Kayyade Iyali)
      • Sababbin manyan jami'an tsaron kasar da Buhari ya ...
      • Buhari ya kori manyan Jami'an tsaron Nigeria
      • An hallaka mutane kusan 16 a Port Harcourt
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a shafin yanar-giz...
      • Sarkin Kano ya bukaci likitoci su janye yajin aiki
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger