1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Article » Yana Neman Mafita Akan Sihiri

Yana Neman Mafita Akan Sihiri

By Abdul Mk
Add Comment
Sunday, 5 April 2015

Assalamu alaikum warahmatullah.

Dafatan Malam yana cikin koshin lafiya, Allah sa haka Ameen.

Malam Hakika ina cikin wani hali Wanda ina neman mafita in Allah ya sanar dakai ataimaka mun.

Malam ni dalibine a Usmanu Danfodiyo University Sokoto ina Masters. hakika wasu abubuwa na damuna kamar haka:
1- ciwan kai bagaira ba dalili
2- ciwan hakori ko hanci ko kunne hakakawai badalili
3- Ganda da kasala wanda har yakan hanani Ibadan
4-Rashin fahimtar karatu sosai da kuma raashin nutsuwa duk yayin da na zauna yin karatun
5-Rashin kulawa da ibada sosai ba kamar yadda nake daba banda sallar farilla bana iya ko nafila
6-wani lokaci nakan kallo duru duru haka.
7-Yin fishi ko Bacon haka kawai batare da wani yabata mun raiba
8- yawan ciwan sassan jiki e.t.c

hakika Malam wannan al'amari yana tayarmun hankali inda hakan yasa nakoma gida don neman magani. amma wani mai magani yace wai sihiri aka mun don a hanani karatu tun ina yaro wai abinne yanashiga jikina ahankali. Ni kuma banaso amfani da wani magani inba na sunnah ba.

yanzu haka Saura sati guda mufara jarrabawa. Malam ataimakamun da mafita. musamman rashin kula da ibadannan da na farayi da kuma rashin fahimtar karatun nan yana damuna ga kuma rashin nutsuwa nayin karatun da zarar na zauna yi.
Bissalam

Daga dalibinka na wannan zaure mai Albarka
A. A. Kumo

AMSA
*******
Wa alaikumus salam wa rahmatullahi Ta'ala wa barakatuh.
Hakika dukkan wadannan matsalolin da ka lissafo suna da alaka da shafar Aljanu. Sai dai ba kowanne shafar Aljanu ne yakan zama sihiri ba.

Amatsayinka na matashi mai ilimi bai kamata kaje wajen wasu wadanda zasu karkatar dakai daga kan tafarki ba. Domin kuwa wannan da yace maka wai sihiri akayi maka don ahanaka karatu, Shin mecece Hujjarsa??

Watakil ya gaya maka hakan ne kawai don kwadayin abun hannunka. kuma wannan abinda ya fada zai iya sanya ka rika zargin wasu mutane ba gaira ba dalili.

Shi kuwa yin mummunan zato ga musulmai yana daga cikin Manyan Kaba'irori wadanda Allah yake tsawatarwa akai.

Ita dai jinya ibadah ce ga mumini. Don haka kaji tsoron Allah kar ka bar shaitanun mutane su hana maka samun wannan ladan da Allah ya tanadar maka.

Hanya mafi sauki agareka ita ce ka ziyarci cibiyar lafiyar Musulunci mafi kusa dakai domin samun agaji, kuma ka yawaita zama cikin tsarki, da yawaita zikirin Allah safe da yamma, da ko yaushe.

Ka kula da shafa'i da wuturi da kwanciya da alwala da karatun Azkar na kwanciyar barci.

Ka duba cikin mail box dinka na tura maka lambar wayar da zaka buga idan kana son magana dani kai tsaye domin samun shawarwari.

WALLAHU A'ALAM.

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 06:32
In Hausa Article
Title : Yana Neman Mafita Akan Sihiri
Description : Assalamu alaikum warahmatullah. Dafatan Malam yana cikin koshin lafiya, Allah sa haka Ameen. Malam Hakika ina cikin wani hali Wanda ina ne...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Article

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Yana Neman Mafita Akan Sihiri"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ▼  April (187)
      • AWOYIN DA YAKAMATA ANA SAMU NAYIN BACCI
      • **Tunatarwa Guda 5 Ga Musulmi* *
      • Remain In PDP, We Don’t Need You-APC to WIKE
      • 64 Senators Endorse Bukola Saraki For Senate Presi...
      • Change Buhari promised will not happen overnight –...
      • MAI KIWON SHANU DA KARENSA
      • ME ZA'AYI YAU MAI GIDA? ''YACE KUNU''
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 6
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 5
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 4
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 3
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 2
      • DOMIN KEDA MIJINKI Part 1
      • KO KASAN KAKAN MUTU A RANA SAU (5) WANI LOKACIN?
      • INA MASU SAURIN KAWOWA A LOKACIN JIMA'I ???
      • Why Our Prayers Are Not Accepted
      • *** WAYYO NI NURUL AYN 003 ***
      • *** WAYYO NI NURUL AYN 002***
      • *** WAYYO NI NURUL AYN 001 ***
      • Fitsaranci Alokacin Bikin Aure
      • Jinnul Ashiq - Aljanin Soyayya
      • Daga Cikin Abubuwan Mamaki Wadanda Na Gani Akan Sh...
      • Mafi Qazantar Sihiri
      • I’m ready for probe, says FCT minister
      • I did not ask anyone to bar AIT from covering my a...
      • Chibok girls found? Nigerian troops find 200 girls...
      • DAUKEWAR RUWAN NONO
      • HANYOYIN RABUWA DA MASTURBATION
      • MATSALAR DA YA SHIGA SAKAMAKON SA'BA MA ALLAH TA H...
      • MAGANIN SHAFAR ALJANU DAGA ZAUREN FIQHU
      • GA WANI ALBISHIR
      • WANI LABARI MAI GIRGIZA ZUCIYA!
      • HALACCIN ZIYARTAR QABARI
      • MAGANIN QARIN KUZARIN NAMIJI.
      • MATSALAR KANKANCEWAR ALKALAMI
      • ABINCIN ZUCIYA
      • MATSALAR KANKANCEWAR ALKALAMI
      • QARIN BAYANI AKAN ALJANUN GADO
      • GORON JUMA'AH
      • FALALAR ALQUR'ANI
      • KU SAURARA KUJI
      • HUKUNCIN ALWALAR WANDA YA KALLI TSARAICI
      • YANA CIKIN BABBAR MATSALA
      • BA WAI MUTUWA CE ABIN TSORO BA.
      • YAWUN BAKIN MA'AIKINA (SAWW)
      • ALAMOMIN MASU TSORON ALLAH
      • HAMZA THE LION OF ALLAH
      • HALIMATUS SA'ADIYYAH (RA)
      • ALIYYU BN ABI TALIB (RTA)
      • Buhari bars AIT from covering his activities
      • 21 killed by Boko Haram in Yobe today
      • 21 killed by Boko Haram in Yobe today
      • FIQHU ASAUKAKE - DAGA ZAUREN FIQHU (DARASI NA 9).
      • This is daylight robbery.. Aisha Alhassan
      • Gen Buhari signifies interest to probe alleged mis...
      • Fulani Gunmen Kill 30 In Benue, Nasarawa
      • Okorocha, Ikpeazu win •PDP leads in Taraba
      • Bomb blast reported in Plateau
      • Marte Town Capture by 2000 Boko Haram Members
      • Boko Haram chase Nigerian troops from Sambisa
      • EFCC set to declare Ali Modu Sherrif a Wanted Man
      • GMB and GEJ Meet in Abuja today
      • GORON JUMA'AH
      • FALALAR ALQUR'ANI
      • Jonathan orders removal of campaign posters nation...
      • HUKUNCIN ALWALAR WANDA YA KALLI TSARAICI
      • WACECE MACE TAGARI? WAYE MIJI NAGARI?
      • Dalilin Da Yasa Matasa Suke Aure Yanzu
      • MATANSA SUN GALLABESHI
      • YADDA AKE TUBA DAGA LAIFIN ZUWA WAJEN BOKA
      • Rahma Sadau and Friend released new Pictures
      • Photos: Emir of Kano pays Gen. Buhari congratulato...
      • Gunmen kill El-Rufai’s campaign coordinator
      • Fire guts popular ​Kano shop
      • HUKUNCIN WANDA YA FIDDA MANIYYI DA AZUMI
      • MAGANIN SANYI NA YARA
      • DUNIYA TA RIGA TA AUREKA :
      • DAGA CIKIN ILLOLIN ZINA
      • IDAN AJALIN MUMINI YAYI
      • LABARIN ANNABI ISA (AS) DA WANI MUTUM MAI KWADAYIN...
      • KU DUBA WANNAN GIRMA
      • ALIYYU BN ABI TALIB (RTA)
      • Eight injured in failed suicide bomb attack in Pot...
      • LUQMAN AL-HAKEEM
      • LABARIN ANNABI ISA (AS) DA WANI MUTUM MAI KWADAYIN...
      • PDP’s sins will soon start coming out,’ President-...
      • Soldier, lawyer die in Bauchi roach crash
      • Jonathan demands N2tn Election funds return
      • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
      • MAZINACIYA MAI MUMMUNAN TARIHI
      • Boko Haram Slits The Throats Of 12 People In Gwoza...
      • SOYAYYA TA SANYATA SAUYA ADDINI Part 2
      • MATA 10 WAINDA ALLAH YATSINE MUSU
      • Kuskure Guda 50 Alokacin Bawa Yaro Tarbiyya
      • Makircin Iblees
      • APC rejects May 28 handover date
      • DUTSE YA SACE KAYAN ANNABI MUSA
      • YANA TAMBAYA AKAN ZAITUL LAWZ
      • MAI TSARKIN ASALI (SAWW).
      • Rahma Sadau released hot new Pictures
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger