1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Uncategories » . HALAYEN MANZON ALLAH (SAWW)

. HALAYEN MANZON ALLAH (SAWW)

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 15 April 2015

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM

Ya Allah yi salati da aminci bisa Shugaban dukkan halittunka Annabi Muhammadu tare da iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansa masu albarka.

Wannan shine darasi na shida acikin karatunmu na HALAYEN MANZON ALLAH (SAWW). kuma har yanzu muna magana ne akan hakurinsa.. (saww).

Yau insha Allahu zamu duba mu kalli irin hakurin da sauran Annabawa da Manzanni da kuma magabata na kwarai sukayi bisa Jarrabawar da Allah yayi musu ta jinya, ko kuma chutarwa daga al'ummarsu.

Misalai ne zamu kawo daga rayuwarsu domin hakan ya zama abin koyi agaremu domin karfafar Imaninmu aduk sanda muka tuna dasu.

1. Misali na farko: lokacin da Annabi Ayyub (as) yake jinya sai matarsa da taga abin ya tsananta sai tace masa:

"Mai zai hana ka roki Allah ya yaye maka wannan jinyar da take damunka? "

Sai yace mata : "KAICHONKI!! Mun kasance acikin ni'ima har shekara saba'in. Mai zai hana muyi hakurin wannan jinyar har kwatankwacin haka kafin mu rokeshi ya yaye mana!".

Bai dade sosai ba sai Allah ya yaye masa cutar, ya warkas dashi.

To kunga wannan yana karantar damu cewa idan musiba ta sameka, kar ka manta da shekarun da ka gabatar cikin ni'ima da jin dadi..

2. MISALI NA BIYU: Lokacin da Sayyiduna Abubakrin yake jinyarsa wacce ya rasu acikinta, wasu daga cikin jama'ar Sahabbai (ra) sun shiga wajensa domin su gaisheshi. Har suka ce masa:

"MAI ZAI HANA MU KIRA MAKA LIKITA DOMIN YAZO YA DUBAKA, YA KHALIFAN MANZON ALLAH (SAWW)!

Sai yace musu "Ai ni likitana ya riga ya dubani tuntuni. (Yana nufin Allah kenan SWT).

Sai suka tambayeshi "kuma menene likitan naka yace maka?".

Sai Sayyiduna Abubakrin yace "YACE MUN SHINE MAI AIKATA DUK YADDA YASO".

Allahu AKBAR!!! Kunga wannan yana karantar damu cewa ko yaushe mumini ya rika kyautata zatonsa ga Allah (swt) duk halin da yake ciki.

3. MISALI NA UKU: Lokacin da Sayyiduna Abud Darda'i (ra) yayi jinya, sai Abokansa da almajiransa suka shiga domin gaidashi. Suka tambayeshi "Menene yake damunka ne Ya Abad-Darda'i?".

Sai yace "Zunubina ne yake damuna".

Sai suka ce "To mai kake kwadayi yanzu haka?" (suna nufin abinci ko abinsha..)

Sai yace musu "Aljannah nake kwadayi".

Sai suka sake tambayarsa "Ko mu kira maka likita ne?"

Sai yace "Ai likitan nawa shine ya kwantar dani anan (wato Allah kenan).

4. MISALI NA HUDU : Yayin da Annobar wata cuta ta shiga garuruwan Shaam (Syria) sai Sayyiduna Mu'az bn Jabal (ra) yayi addu'a yana cewa: "YA ALLAH KASA IYALAN MU'AZU SU SAMU KASO MAFI TSOKA DAGA WANNAN ANNOBAR".

Acikin wannan ANNOBAR 'ya'yansa mata guda biyu duk suka rasu..

Sannan 'Dansa namiji mai suna Abdurrahman shima chutar ta sokeshi. Sai yace ma Uban "GASKIYA CE DAGA UBANGIJINKA. KAR KA KASANCE DAGA CIKIN MASU KOKWANTO".

Sai shi kuma Uban (ra) yace : "DA SANNU ZAKA SAMENI ACIKIN MASU HAKURI". (wato dukkansu sun karanto ayoyin Alqur'ani ne).

Shima Mu'azun (ra) sai chutar ta kamashi a hannunsa. Abun yayi tsanani.. Yana gab da rasuwa sai aka ji yana cewa:

"YA UBANGIJI, KA SHAKENI MUTUKAR SHAKEWA DA WANNAN CHUTAR. AMMA INA RANTSUWA DA GIRMANKA, KAIMA KA SAN CEWA ZUCIYATA TANA CIKE DA SOYAYYARKA"

ALLAHU AKBAR!!! kunji bayin Allah na gaske!! Yayin da bala'i ya hau kansu, sannan suke Qara nuna soyayyarsu ga Allah din..

5. MISALI NA BIYAR : Lokacin da Sayyiduna Umar (ra) yana khalifanci, Uyainatu ya shigo wajensa yace masa "YA KAI 'DAN KHATTABI!! BAKA BAMU KASONMU BA, KUMA BAKA YI MANA HUKUNCI DA ADALCI!!".

Sai aka ga Sayyiduna Umar ransa ya baci sosai yayi fushi. Har ya zare takobi zai yi kansa, sai Hurru bn Qaysin (daya daga cikin masu bashi shawara) yace masa:

"Ya kai Sarkin Muminai!! Hakika Allah yace ma Annabinsa (saww) : "KAYI RIKO DA AFUKA, KAYI UMURNI DA ALKHAIRI, KUMA KA KAU-DA KANKA DAGA JAHILAI".

To hakika wannan mai maganar yana daga cikin Jahilai.

Daga jin haka sai Sayyiduna Umar ya koma ya zauna.. Bai tsallake wannan shawarar ba. Dama yana daga cikin halayensa, shi mai tsayawa ne bisa littafin Allah.

Imamul Bukhariy ya kawo wannan Qissar akan lambar hadisi na 4,642. D Da kuma na 7,286.

6. MISALI NA SHIDA : Sayyiduna Zaidu bn Arqam (ra) yace :

"Idona sunyi ciwo sai Manzon Allah (saww) yazo gaisheni. Sai yace min "YA ZAIDU, IDAN DUKKAN IDANUWANKA SUKA TAFI YAYA ZAKAYI?".

Sai nace "Zan kasance mai hakuri kuma mai neman lada awajen Allah".

Sai Manzo (saww) yace "IN DAI KAYI HAKA, TO ZAKA SHIGA ALJANNAH BA TARE DA HISABI BA".

Hakan kuma ta faru dashi. Ya makance bayan Wafatin Manzon Allah (saww). Sannan daga baya Allah ya dawo masa da ganinsa.

ABIN LURA: da yawa idan an karanto Qissa ko tarihin magabata, sai kaji mutane suna cewa ALLAH SHI BAMU ALBARKACINSU".

shin zaka samu albarkacinsu ne ba tare da ka kwatanta aiki irin nasu ba?!

Ya kamata mu rika daukar darasi daga rayuwarsu da zantukansu. Kamar yadda suma suka dauki darasi daga Rayuwar Fiyayyen Halitta (saww) da kuma Qissoshin cikin Alqur'ani mai girma.

Anan zamu tsaya da fatan Allah shi amfanemu daga abinda muka karanta.

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 02:14
Title : . HALAYEN MANZON ALLAH (SAWW)
Description : BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM Ya Allah yi salati da aminci bisa Shugaban dukkan halittunka Annabi Muhammadu tare da iyalan gidansa tsarkaka d...
Rating : 5
Related Posts:

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to ". HALAYEN MANZON ALLAH (SAWW)"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ▼  April (187)
      • AWOYIN DA YAKAMATA ANA SAMU NAYIN BACCI
      • **Tunatarwa Guda 5 Ga Musulmi* *
      • Remain In PDP, We Don’t Need You-APC to WIKE
      • 64 Senators Endorse Bukola Saraki For Senate Presi...
      • Change Buhari promised will not happen overnight –...
      • MAI KIWON SHANU DA KARENSA
      • ME ZA'AYI YAU MAI GIDA? ''YACE KUNU''
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 6
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 5
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 4
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 3
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 2
      • DOMIN KEDA MIJINKI Part 1
      • KO KASAN KAKAN MUTU A RANA SAU (5) WANI LOKACIN?
      • INA MASU SAURIN KAWOWA A LOKACIN JIMA'I ???
      • Why Our Prayers Are Not Accepted
      • *** WAYYO NI NURUL AYN 003 ***
      • *** WAYYO NI NURUL AYN 002***
      • *** WAYYO NI NURUL AYN 001 ***
      • Fitsaranci Alokacin Bikin Aure
      • Jinnul Ashiq - Aljanin Soyayya
      • Daga Cikin Abubuwan Mamaki Wadanda Na Gani Akan Sh...
      • Mafi Qazantar Sihiri
      • I’m ready for probe, says FCT minister
      • I did not ask anyone to bar AIT from covering my a...
      • Chibok girls found? Nigerian troops find 200 girls...
      • DAUKEWAR RUWAN NONO
      • HANYOYIN RABUWA DA MASTURBATION
      • MATSALAR DA YA SHIGA SAKAMAKON SA'BA MA ALLAH TA H...
      • MAGANIN SHAFAR ALJANU DAGA ZAUREN FIQHU
      • GA WANI ALBISHIR
      • WANI LABARI MAI GIRGIZA ZUCIYA!
      • HALACCIN ZIYARTAR QABARI
      • MAGANIN QARIN KUZARIN NAMIJI.
      • MATSALAR KANKANCEWAR ALKALAMI
      • ABINCIN ZUCIYA
      • MATSALAR KANKANCEWAR ALKALAMI
      • QARIN BAYANI AKAN ALJANUN GADO
      • GORON JUMA'AH
      • FALALAR ALQUR'ANI
      • KU SAURARA KUJI
      • HUKUNCIN ALWALAR WANDA YA KALLI TSARAICI
      • YANA CIKIN BABBAR MATSALA
      • BA WAI MUTUWA CE ABIN TSORO BA.
      • YAWUN BAKIN MA'AIKINA (SAWW)
      • ALAMOMIN MASU TSORON ALLAH
      • HAMZA THE LION OF ALLAH
      • HALIMATUS SA'ADIYYAH (RA)
      • ALIYYU BN ABI TALIB (RTA)
      • Buhari bars AIT from covering his activities
      • 21 killed by Boko Haram in Yobe today
      • 21 killed by Boko Haram in Yobe today
      • FIQHU ASAUKAKE - DAGA ZAUREN FIQHU (DARASI NA 9).
      • This is daylight robbery.. Aisha Alhassan
      • Gen Buhari signifies interest to probe alleged mis...
      • Fulani Gunmen Kill 30 In Benue, Nasarawa
      • Okorocha, Ikpeazu win •PDP leads in Taraba
      • Bomb blast reported in Plateau
      • Marte Town Capture by 2000 Boko Haram Members
      • Boko Haram chase Nigerian troops from Sambisa
      • EFCC set to declare Ali Modu Sherrif a Wanted Man
      • GMB and GEJ Meet in Abuja today
      • GORON JUMA'AH
      • FALALAR ALQUR'ANI
      • Jonathan orders removal of campaign posters nation...
      • HUKUNCIN ALWALAR WANDA YA KALLI TSARAICI
      • WACECE MACE TAGARI? WAYE MIJI NAGARI?
      • Dalilin Da Yasa Matasa Suke Aure Yanzu
      • MATANSA SUN GALLABESHI
      • YADDA AKE TUBA DAGA LAIFIN ZUWA WAJEN BOKA
      • Rahma Sadau and Friend released new Pictures
      • Photos: Emir of Kano pays Gen. Buhari congratulato...
      • Gunmen kill El-Rufai’s campaign coordinator
      • Fire guts popular ​Kano shop
      • HUKUNCIN WANDA YA FIDDA MANIYYI DA AZUMI
      • MAGANIN SANYI NA YARA
      • DUNIYA TA RIGA TA AUREKA :
      • DAGA CIKIN ILLOLIN ZINA
      • IDAN AJALIN MUMINI YAYI
      • LABARIN ANNABI ISA (AS) DA WANI MUTUM MAI KWADAYIN...
      • KU DUBA WANNAN GIRMA
      • ALIYYU BN ABI TALIB (RTA)
      • Eight injured in failed suicide bomb attack in Pot...
      • LUQMAN AL-HAKEEM
      • LABARIN ANNABI ISA (AS) DA WANI MUTUM MAI KWADAYIN...
      • PDP’s sins will soon start coming out,’ President-...
      • Soldier, lawyer die in Bauchi roach crash
      • Jonathan demands N2tn Election funds return
      • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
      • MAZINACIYA MAI MUMMUNAN TARIHI
      • Boko Haram Slits The Throats Of 12 People In Gwoza...
      • SOYAYYA TA SANYATA SAUYA ADDINI Part 2
      • MATA 10 WAINDA ALLAH YATSINE MUSU
      • Kuskure Guda 50 Alokacin Bawa Yaro Tarbiyya
      • Makircin Iblees
      • APC rejects May 28 handover date
      • DUTSE YA SACE KAYAN ANNABI MUSA
      • YANA TAMBAYA AKAN ZAITUL LAWZ
      • MAI TSARKIN ASALI (SAWW).
      • Rahma Sadau released hot new Pictures
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger