1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Fadakarwa » Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)

Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)

By Abdul Mk
1 Comment
Friday, 3 April 2015


Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun bakin ciki shine shi da kansa yake tambyasu su aiko masa dashi. idan yagani sai kaji yace yayi missing dinsu kuma dasuna kusa da sai yayi making love dasu, duk lokacin da na bude wayansa zanga ire-iren wannan pictures a wayarshi. wanima zakaga mace da namiji suna sex ni kuma narasa ta inda zan masa magana saboda zaice ina masa bincike awaya.kuma zamuyi fada da shi, kullun hankalina atashe yake bana samun isashshen barci.idan na tuna halin da mijina yakeciki, malam tambayata anan ya halatta narika daukan nawa hoton tsirara ina tura masa a waya kozai rage kallon na matan banza ko kuwa? ina neman shawara da adduarka Mal
wassalam.
AMSA
******
Wa alaikis salam wa rahmatullahi Ta'ala wa barakatuh.
Hakika abinda mijinki yake aikatawa, ko kadan bai dace ba. ya kauce ma hanyar Allah. Kuma ya afka cikin manyan manyan ALKABA'IR.
Shi dai kallo izuwa ga matar da ba taka ba, haramun ne koda ba tsirara take ba. Shi kuwa kallon tsaraici, Allah (Swt) ya la'anci masu yi, kumq ya la'anci masu nuna tsaraicin nasu da gangan don akalla.
Mijinki yana nuna miki Qarara cewa show mazinaci ne kenan. Saboda haka shawarar da zan baki anan it a ce : Ki bi abun ahankali. kar ki sanya gaggawa ko husuma acikin sha'anin. in ba haka about n zai iya rikicewa.
1. Ki samu mijinki kiyi masa wa'azi cikin murya mai sanyi. Ki gaya masa cewa Allah (swt) ya umurci muminai maza su rintse idanuwansu, su kiyaye al'aurarsu daga zina da dangoginta.
Manzon Allah (saww) acikin wani hadisi yana cewa :
"SHI KALLO, KIBIYA NE MAI TSANANIN GUBA DAGA CIKIN KIBIYOYIN IBLIS. DUK WANDA YA BAR KALLON DON TSORON ALLAH, TO ZAI SAMU (QARUWAR) IMANI WANDA ZAI RIKA JIN ZAQINSA AZUCIYA".
Kiyi masa wa'azi sosai ki tsoratar dashi game da mummunan Sakamakon da zai riska idan bai tuba ba. Ki gaya masa yaji tsoron ranar tashin Alqiyamah, ranar da Allah zai sanya gabobin jikinsa su rika magana suna bada shaida akan laifuffukan da ya aikata.
2. Idan yaki kin wa'azin naki, to babu laifi ki hadashi da wani mai hankali daga cikin abokansa domin yayi masa nasiha. Insha Allahu zai ji kukq zai yarda.
3. Kar ki dauki irin mummunar hanyar da wadancan matan suka bi. Domin kuwa idan kika zuba masa Hotunanki Tsirara acikin wayarsa, zata yiwu watarana wani daga cikin abokansa ko 'yan uwansa ya dauki wayar, kuma ya leka ciki ya ganki tsirara. kinga wannan bai yi daidai ba.
Babban abinda mijinki yake bukata daga gareki shine ladabi, biyayya, da nasiha agareshi cewa yaji tsoron gamuwarsa da Ubangijinsa.
3. Ki matsa ma mijinki ya rika halartar jam'in sallolinsa a masallaci, kuma ya rika karanta Alqur'ani ayawancin lokutansa.
4. Ki sanyashi cikin addu'o'inki ako yaushe. Kuma muma muna yi miki fatan Allah ya shiryi mijinki ya cire masa son zina. ya cika masa zuciyarsa da tsoron Allahl.
WALLAHU A'ALAM.
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:34
In Fadakarwa
Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS) Title : Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
Description : Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
Rating : 5
Related Posts: Fadakarwa

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

1 Response to "Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)"

Best said...

Thank you for taking the time to publish this information very useful! watch series

2 September 2020 at 09:05

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ▼  April (187)
      • AWOYIN DA YAKAMATA ANA SAMU NAYIN BACCI
      • **Tunatarwa Guda 5 Ga Musulmi* *
      • Remain In PDP, We Don’t Need You-APC to WIKE
      • 64 Senators Endorse Bukola Saraki For Senate Presi...
      • Change Buhari promised will not happen overnight –...
      • MAI KIWON SHANU DA KARENSA
      • ME ZA'AYI YAU MAI GIDA? ''YACE KUNU''
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 6
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 5
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 4
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 3
      • DOMIN KE DA MIJINKI Part 2
      • DOMIN KEDA MIJINKI Part 1
      • KO KASAN KAKAN MUTU A RANA SAU (5) WANI LOKACIN?
      • INA MASU SAURIN KAWOWA A LOKACIN JIMA'I ???
      • Why Our Prayers Are Not Accepted
      • *** WAYYO NI NURUL AYN 003 ***
      • *** WAYYO NI NURUL AYN 002***
      • *** WAYYO NI NURUL AYN 001 ***
      • Fitsaranci Alokacin Bikin Aure
      • Jinnul Ashiq - Aljanin Soyayya
      • Daga Cikin Abubuwan Mamaki Wadanda Na Gani Akan Sh...
      • Mafi Qazantar Sihiri
      • I’m ready for probe, says FCT minister
      • I did not ask anyone to bar AIT from covering my a...
      • Chibok girls found? Nigerian troops find 200 girls...
      • DAUKEWAR RUWAN NONO
      • HANYOYIN RABUWA DA MASTURBATION
      • MATSALAR DA YA SHIGA SAKAMAKON SA'BA MA ALLAH TA H...
      • MAGANIN SHAFAR ALJANU DAGA ZAUREN FIQHU
      • GA WANI ALBISHIR
      • WANI LABARI MAI GIRGIZA ZUCIYA!
      • HALACCIN ZIYARTAR QABARI
      • MAGANIN QARIN KUZARIN NAMIJI.
      • MATSALAR KANKANCEWAR ALKALAMI
      • ABINCIN ZUCIYA
      • MATSALAR KANKANCEWAR ALKALAMI
      • QARIN BAYANI AKAN ALJANUN GADO
      • GORON JUMA'AH
      • FALALAR ALQUR'ANI
      • KU SAURARA KUJI
      • HUKUNCIN ALWALAR WANDA YA KALLI TSARAICI
      • YANA CIKIN BABBAR MATSALA
      • BA WAI MUTUWA CE ABIN TSORO BA.
      • YAWUN BAKIN MA'AIKINA (SAWW)
      • ALAMOMIN MASU TSORON ALLAH
      • HAMZA THE LION OF ALLAH
      • HALIMATUS SA'ADIYYAH (RA)
      • ALIYYU BN ABI TALIB (RTA)
      • Buhari bars AIT from covering his activities
      • 21 killed by Boko Haram in Yobe today
      • 21 killed by Boko Haram in Yobe today
      • FIQHU ASAUKAKE - DAGA ZAUREN FIQHU (DARASI NA 9).
      • This is daylight robbery.. Aisha Alhassan
      • Gen Buhari signifies interest to probe alleged mis...
      • Fulani Gunmen Kill 30 In Benue, Nasarawa
      • Okorocha, Ikpeazu win •PDP leads in Taraba
      • Bomb blast reported in Plateau
      • Marte Town Capture by 2000 Boko Haram Members
      • Boko Haram chase Nigerian troops from Sambisa
      • EFCC set to declare Ali Modu Sherrif a Wanted Man
      • GMB and GEJ Meet in Abuja today
      • GORON JUMA'AH
      • FALALAR ALQUR'ANI
      • Jonathan orders removal of campaign posters nation...
      • HUKUNCIN ALWALAR WANDA YA KALLI TSARAICI
      • WACECE MACE TAGARI? WAYE MIJI NAGARI?
      • Dalilin Da Yasa Matasa Suke Aure Yanzu
      • MATANSA SUN GALLABESHI
      • YADDA AKE TUBA DAGA LAIFIN ZUWA WAJEN BOKA
      • Rahma Sadau and Friend released new Pictures
      • Photos: Emir of Kano pays Gen. Buhari congratulato...
      • Gunmen kill El-Rufai’s campaign coordinator
      • Fire guts popular ​Kano shop
      • HUKUNCIN WANDA YA FIDDA MANIYYI DA AZUMI
      • MAGANIN SANYI NA YARA
      • DUNIYA TA RIGA TA AUREKA :
      • DAGA CIKIN ILLOLIN ZINA
      • IDAN AJALIN MUMINI YAYI
      • LABARIN ANNABI ISA (AS) DA WANI MUTUM MAI KWADAYIN...
      • KU DUBA WANNAN GIRMA
      • ALIYYU BN ABI TALIB (RTA)
      • Eight injured in failed suicide bomb attack in Pot...
      • LUQMAN AL-HAKEEM
      • LABARIN ANNABI ISA (AS) DA WANI MUTUM MAI KWADAYIN...
      • PDP’s sins will soon start coming out,’ President-...
      • Soldier, lawyer die in Bauchi roach crash
      • Jonathan demands N2tn Election funds return
      • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
      • MAZINACIYA MAI MUMMUNAN TARIHI
      • Boko Haram Slits The Throats Of 12 People In Gwoza...
      • SOYAYYA TA SANYATA SAUYA ADDINI Part 2
      • MATA 10 WAINDA ALLAH YATSINE MUSU
      • Kuskure Guda 50 Alokacin Bawa Yaro Tarbiyya
      • Makircin Iblees
      • APC rejects May 28 handover date
      • DUTSE YA SACE KAYAN ANNABI MUSA
      • YANA TAMBAYA AKAN ZAITUL LAWZ
      • MAI TSARKIN ASALI (SAWW).
      • Rahma Sadau released hot new Pictures
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger