Rukunin kamfanin nan dake kula da albarkatun man fetur na Najeriya watau Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) a takaice ya sanar da aniyar sa ta fara aikin hako mai daga rijiyoyin mai akalla takwas a yankin Gongola dake a arewacin Najeriya a cikin shekarar nan ta 2018.
Wuraren da rijiyoyin man suke kamar yadda muka samu daga majiyoyin mu sun hada da Kolmani River-1, Nasara-1 da kuma Kuzari-1.
Source :naij hausa
Title :
NNPC Zata Fara Hako Mai A Arewa
Description : Rukunin kamfanin nan dake kula da albarkatun man fetur na Najeriya watau Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) a takaice ya sanar d...
Rating :
5